Sashe 16
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gobe ne yinin biki wanda Ana zata gudanar a wani babban wajan taron biki dake nan cikin garin kano, gaba É—aya Æ´aÆ´a da jikoki muna gidan Anah anata shan chatter mun cika falon Ana da surutu baka jiyo muryar kowa a wajan sai tawa data Rumaisa babbar É—iyar Anty HASANA da kaÉ—an na girmi Rumaisa yan shekaru ne na bata, tamu tazo É—aya sosai shiyasa duk sanda suka zo nageria muna jone, Ammi ta fito daga bedroom É—in Ana tana mitar mun cika masu kunne
"Ai ga kaji can guda hamsin Alhaji muntari ya aiko dasu daga kasuwa suje su gyara" Anty Hasana ke faÉ—ar haka da itama ta fito daga É—akin Anan, da sauri Anty Ruma matar Yaya Muneer ta mike zata fita, Anty Ummi ta ruko hannunta tana dariya
"Wallahi bazaki fita ba dake za'ayi aikin nan, haka É—azu ma daga Mah tace mu É—ora abincin rana kika gudu gidan, Zeenatu saida aka gama sannan kika dawo ci"
"Kai Anty Ummi harda sharri" Ruma tafaɗa tana kallon Ammi data tsare su da idanu, gaba ɗaya su Aimanah suka fita wajan gidan inda Ana ke wanke wanke a hankali suke gyara kajin sunata hira ana tsokanar Aimanah itama yau bikinta saura sati biyu, Aimanah ɗago kan dazatayi taga shigowar Al'Mustapha shida Yaya Mas'ud sai Surayya a bayansu tana rikeda manyan ledoji guda biyu, Mas'ud da Al'Mustapha sunyi kyau sun haɗe cikin Blue ɗin shadda sai walkiyya take a kallo na farko inkayi masu zaka zata ƴan biyu ne sai ka sake kallonsu sannan zaka banbance kamaninsu, kallo ɗaya nayi masu na kauda kai ina taɓe baki, Rumaisa ta taɓoni na ɗago ina kallonta ta nuna min su Mas'ud
"Kalle su Yah Aimanah sun birgeni sunyi kyau sosai"
"Ke kikaga haka ni basu birgeni ba, ni rukemin nan" na mika mata naman dake hannuna muka cigaba da wanke su da lemon tsami, ina jiyo sun Mustapha da Anty Hasana sunata hira nayiyo an kama sunana yafi a kirga a maganar tasu har muka gama wanke kajin muka shiga dasu gidan Hajja Kande wacce ita aka bama aikin abincin bikin gaba ɗaya, washe gari aka ɗaura aure muka sha hotuna da ƴan uwa da abokan arziki na kusa dana nesa, Abas bai sami halartar ɗaurin auran ba mundai yi waya da shi yana hanyar zuwa kano, wajan karfe biyu anata tafiya wajan yinin kusan kowa ya tafi gidan shiru Aimanah kaɗai da Rumaisa suka rage a gidan suma jiran karasowar Abas suke, wayan Aimanah tayi kara harga Allah tayi zaton Abaa ne amma tana kallon screen na wayar taga Uncle Yunus ne tai picking call ɗin ranta ɓace
"Yauwa Aimanah ga wata mota nan a waje nayi mantuwa a ɗakina ki duba zaki ga babban leda fara da kaya a ciki ki ɗakko ki kawo za'a taho min dasu, badan taso ba taje ta ɗau ledan ta fita, mota ɗaya ta gani a layin hakan yasa ta nufi motan ta kwankwasa glass na motan aka buɗe murfin motar ganin ba wanda ya fito a motar an barta tsaye da leda a hannu ranta ya kara ɓaci daman cike take fam da rashin shigowar Abas garin da wuri, juyowa tayi zata koma cikin gidan da sauri Mustapha ya fito daga motar yana jinjina taurin kan Aimanah so yayi ta shigo motar yatafi da ita,
"Aimah" cak ta tsaya jin ankira sunanta da Aimah tasan ba kowa bane sai Al'Mustapha, ledar hannunta ta dire a wajan ta shige cikin gidan da gudu, Musty dariya yayi tareda karasawa ya ɗauki ledan ya koma mota yana dariya ganin shirin su baiyi ba, wajan uku na yamma Abas ya zo wayanta kawai ya kira Aimanah itada Rumaisa suka fito, motoci biyu suka gani a wajan da sauri wani soja ya fito daga motar dake gaba ya buɗe masu murfin kofar motar suka shiga, Abas na hakimce a bayan babbar motar sai dariya yake ganin yanda Aimanah ta ɓata ranta, ya kalli Rumaisa yana dariya
"Barka da shugowa naija mutanan Qatar"
"Yawwa barka Kalbie" Rumaisa ta faɗa tana dariyar itama, Abas leka fuskar Aimanah yayi yaɗan ɓata rai kaɗan
"Sorry Hubbie na ɓata lokaci ko, jokob ne baya taka mota sosai har saida fa na karɓi tukin na rinka gudu kamar zan kifa"
"Kai ko" Aimanah tafaɗa tana kauda kanta gefe, sanda suka isa wajan atare Abas da Aimanah suka jera zuwa ciki, sojoji guda biyu na gefansu dama da hagu, gaba ɗaya hankalin kowa yayo kansu, Al'Mustapha ma akan idanunsa suka shigo har suka zauna yana kallonsu, a cikin idanun Abas yaga tsantsar so da kaunar Aimanah, yanda yake kulawa da motsinta kaɗai abin burgewa ne, yana kallo ya buɗe mata lemu ya mika mata kaɗan tasha ta mika masa sauran ya shanye duka, kasa kasa suke magana suna dariya a kallo daya inkayi masu zaka gano su ɗin masoya ne na hakika take zazzaɓi ya rufe Al'Mustapha harya soma ganin duhu duhu Shaheed ya kira ya basa car key ɗinsa yace ya kaisa gida, Shaheed ya maida sa gida ko zama baiyi ba ya koma wajan bikinsa, Mustapha na shiga gidansa Sumayya tayi sauri ta tashi zata tare sa hannu ya ɗaga mata ya wuce ɗakinsa ya rufe da key ta ciki, wani iri yakejin kansa kamar zai raɓe biyu saboda azabar ciwon dayake masa, magani yasha ya kwanta barci yayi gaba dashi bai farka ba sai ana kiran sallar mangariba shima bugun kofar da akeyi ne yatashe sa, kofar ya buɗe Sumayya ya gani tsaye a bakin kofa tana sanye da hijab da alama sallah zata tada,
"Naji ana kiran sallah ne shiyasa na buga maka kofa" tsaki yaja ya koma ciki ya shige bathroom ya É—auro alwala ya fice masallaci, bai dawo daga masjid ba saida akayi sallar insha ya shiga gidansu, ya tarar tini Ammi ta dawo, gaidata yayi kana ya zauna kusa da ita yayi shiru
"Da aka tashi na neme ka ban ganka ba da wuri ka tawo kenan?"
"Kaina ke ciwo Ammi" Ammi kallon É—an nata tayi tausayinsa fal cikin ranta, akan idanunta taga tahowarsa wanda ta tabbata saboda ganin Aimanah da yayi da wani ya haddasa masa barin wajan harma da ciwon kan,
"Allah ya sauwake kasha magani?"
"Nasha" yabata amsa da kyar yana dafe kirjinsa da lokaci É—aya yaji ya masa wani irin nauyi, gyaran murya yayi ya buÉ—e baki zaiyi magana wani amai yatawo masa na zallar jini, gaba É—aya Ammi ta ruÉ—e hankali tashe tayi wajan Al'mustapha wanda jiri ya É—ebesa ya zube kasa.....âœðŸ»
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na goma sha huÉ—u*
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" shi Ammi keta ambata hankali tashe, Alhaji Kamal da shugowansa gidan kenan yaji salatin Ammi atare suka shigo É—akin shida Momy, cak Alhaji Kamal ya É—auki Mustapha hankali tashe yayi asibiti da shi, Ammi da Momy suka bi bayansa a motar momy dan Ammi batada nutsuwar dazata iya tuki duk hankalinta yatashi gani take ma kamar kafin suje asibitin za'ace ya mutu.