Sashe 3
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mama Amarya shagalin biki tasha sosai a gidan daga ita sai kawayanta da ƴan uwanta dasuka zo daga katsina, ango sai nan nan yake da amarya Sumayya wacce yakeji nan duniya bayada sama da ita, gaba ɗaya gidan ba wani shaƙiƙi na Mustapha kowa yakama gabansa cewarsu bazasu tsaya suga kayan takaici ba, Yayunsa mata na gidan aure kuwa fatan alkhairi sukayi tareda cewar bazasu zo ba, Ahmad da Shaheed ƙannansa ba wanda yaje wajan ɗaurin aure gaba ɗaya kowa haushin Mustapha yakeji, Mama kaɗai ke tausaya masa kusan itace kan komai nasa na bikin, da daddare karfe takwas aka kai amarya gidanta dake nan jikin gidansu Mustapha Alhaji Kamal ne yabasa gidan tun lokacin daya dawo Kano da zama.
Aimanah maida hankali tayi sosai wajan addu'a da rokon Allah yacire mata son Al Mustapha ya mata zaɓin alkhairi, sosai takejin haushin Musty yanda ya yaudareta yaje ya sami wata ya aura, ta kullacesa sosai a zuciyarta sosai takejin haushin maza da tsanarsu a zuciyarta aganinta duk halinsu ɗaya, satinsu biyu a saudiyya suka dawo nageria a Abuja jirgi ya saukesu Yaya Mansur dake zaune acan da iyalansa shiyaje ya ɗakko su daga filin jirgi, washe gari Ammi tabi jirgi zuwa kano Aimanah Yaya Mansur yahanata komawa ganinsa inta zauna anan ɗin zata kara samun nutsuwa, tanajin daɗin zama da Anty Ummi dayaranta maza guda biyu, kullum tana cikin ɗaki bata wani sakewa a gidan nusamman yanda su Anty Ummi keshan soyayyar su gaban kowa, har yanzu bata koma nomal ba wani iri takeji sam jiki da zuciyarta sun kasa sabawa da rashin Mustapha takanyi kuka sosai tana yawan kiran lambarsa bata shiga tayi kuka tayi addu'a harta gaji, yau tana zaune a ɗaki karatun kur'ani take a wayarta karar buɗe kofa dataji yasa tai saurin ɗago dara daran idanunta tana kallon kofar dan ganin mai shugowa Anty Ummi ce shirye cikin doguwar rigar atamfa mayafinta a hannu
"Sannu Amaryar É—aka, kindai kasa daina tunanin Mustapha"
"Anty kin rigada kinsan komai kinsan irin soyayyar danakewa Musty irinta ba lokaci ɗaya take fita a zuciyaba inajin soyayyar Musty ita zata kaini kushewata" Anty Ummi cikeda tausayawa ta zauna kusa da Aimanah tabbas kamar yanda tafaɗa ne tasan komai tasan zazzafar soyayyar dake tsakanin Mustapha da Aimanah bata misali bace soyayyace mai cike da kauna da aminci dole idan ɗaya ya rasa ɗaya manta sa zaiyi wuya, bata taɓa zaton akwai wani abu dazaisa Mustapha ya juyawa Aimnah baya ba yaje can ya auri wata tabbas da walakin wai goro a miya dawata a kasa ba Hakanan Mustapha zai guji Aimana ba ita tini tafara zargin akwai sa hannun Amarya matar Alhaji kamal a lamarin
"Yi hakuri Aimanah yanzu tashi ki rakani nayiwa su Zayyad siyayya gobe Monday zasu koma makaranta muyi maza mu dawo kafin su dawo daga islamiyya Zaheed yace saiya bimu kinsan baida daÉ—in tafiya"
"Anty da kinyi tafiyarki insuka dawo gidan bakowa bazasuji daÉ—i ba kinga leena bata nan"
"Bazan tafin ba dake zamuje kin maida kanki matar É—aka duk ba rigimar nan nikan Musty bai kyautaba daya canza mana Aimanarmu daga rigimammiyar mai yawan fara'a zuwa wannan mai taurin kan, oya maza maza tashi ki shirya mu fita nabaki minti biyu" Aimanah batan tasoba ta shirya cikin doguwar rigar abaya, sakar egypt hular net tasa a hanta kana ta naÉ—a É—an karamin mayafin abayar akanta tana kokarin saka glass a idanunta wanda yazame mata jiki kusan ko yaushe kaganta tana sanye dashi a idanunta, bakaramin kyau yake mata ba, Anty Ummi data sake dawowa É—akin jin shuru Aimana bata fito ba sak tayi tareda faÉ—in
"Wow My Aimaah kinga yanda kikayi kyau"
"Anty Plese kidaina faÉ—ar sunan nan Aimaah bansaba ba daga bakinsa kaÉ—ai nakeson jin sunan nan faÉ—ar sunan yana daÉ—a tadamin mikin dayake cikin zuciyata" Aimanah tafaÉ—i haka miryarta na rawa kamar zata fashe da kuka
"Ok bazan sake faɗar sunan ba amin afuwa kar ayi kukan nan yaɓata mana wannan special kwalliyar, Allah yasa mu samo wanda zai biya kuɗin kwalliyan nan" murmushi kurum Aimanah tayi ta zura plate shoe tafice zuwa wajan ajje motoci na gidan.
Amota Anty Ummi nata tsokanarta saidai kawai tayi dariya taci gaba da danna wayarta har suka karasa babban kantin siyayya Aimanah tasoma fita daga motar kafin Anty Ummi tafito suka jera zuwa ciki.
Ahankali yake tukin motarsa cikeda nutsuwa da kwarewa karatun kur'ani yake sauraro acikin motar yanabi ahankali jefi jefi yana murmushi shi kaÉ—ai yabuga sitiyarin motar ahankli kallo É—aya zaka masa kasan yau yana cikin zallar farin ciki, harya gifta shoprite yayo baya kaÉ—an yayi parking cikin wajan yafuto ya kulle motar yashiga ciki
"Kai Anty Ummi kalli wancan atamfa yayi kyau sosai bari na ɗakkowa Mahh nasan ma nason jar kala" batajira mai Antyn zatace ba tayi gaba takai hannu zata ɗakko shiya yakai nasa da sauri ta ɗauke hannunta wanda shima hakan yayi saboda wani shoking da hannun nasa yayi sanda ya haɗu dana Aimana atare suka ɗago suna kallon juna kusan tare suka furta "Sorry" jin sun faɗa tare sai abin yabasu dariya shi yaɗan dara sosai itako Aimanah murmushi kawai tayi tamaida hankalinta wajan ɗakko atamfar, shiko gefe yakoma yana kallon Aimana yanajin wani iri a xuciyarsa karo na farko kenan daya taɓa jin irin haka a rayuwarsa ta nan duniya sake gyara tsayuwa yayi yana cigaba da kallonta duk inda ta motsa baiyi aune ba yaga tana shirin barin wajan
"Ji mana yammata nace Dan Allah kozaki zaɓar min atamfa da lace zanyi tsaraba" har tayi kamar bata jiba komai ta tina kuma saita juyo ta kallesa kallo ɗaya ta ɗauke ganinta daga kansa tamaida hankali wajan zaɓar abinda yace saita ta kai hannu zata ɗauki wani lace kawai taji bakinta ya furta
"Uwa mata ko kanwa?"
Sarai yagane tambayar amma saiya basar yai kamar baijita ba yaci gaba da danna waya
"Nace ba ina tambayya banida lokaci fa"
"Namaki kala da wanda yake da mata tayar mota ne ni haka kuma banda kanwa" maganar daya faɗa ta fitar da amsar tambayarta hakan yasa taci gaba da zaɓar kaya saida ta ɗauki Lace huɗu atamfa uku mayafai sannan ta ajje masa a gabansa taci gaba da tafiya da sauri yabi bayanta da kayan shirim a hannunsa yai saurin zuba kayan a cikin basket ɗin datake turawa
"Wannan kayan da kika É—iba yayi yawa banida kuÉ—in dazan biya duka"
"Bakada damuwa ni ina dasu indai harka ta iyaye ce bama sanya musamman ma mahaifiya ita É—in ta musammance" murmushi yayi yabi bayanta ganin tasoma tafiya zuwa wajan biyan kuÉ—i inda ta hangi Anty Ummi tsaye da alama tagama siyayyarta ita take jira, Aimanah na kokarin ciro Atm card É—inta cikin jaka shi kuma ya É—akko nasa daga aljihu yamikawa ma yaron dake wajan
"Ga siyayyanmu nan ta É—auki kuÉ—in duka" yafaÉ—i haka yana ajje masa kayan saman canta, Aimanah tayi saroro tana kalon gayan mai karfin hali
"Kaga ba tafiyarmu ɗaya karɓi ka ɗauka anan iya nawa saika ɗauki nasa a card ɗinsa"
"Madam kiyi hakuri narida na shigar" cashiar É—in yafaÉ—i haka yana cigaba da danna computer É—in dake gabansa, aka gama haÉ—e kaya ko wanne ledarsa daban gayan shiya bikaci hakan ta hanyar ware kayan data basa daban da wanda ta É—iba, Aimanah a fusace tayi gaba bata tsaya É—aukar ledar ba Anty Ummi ita ta haÉ—a da nata ta É—auka tanayiwa mutumin godiya hartayi gaba yace
"Anty in wani bai rigani ba kibani phone number na kanwar taki" Anty na murmushi ta gaya masa lambar ya loda cikin wayarsa tareda save na number yana tsaye a compount na store É—in yana kallonsu suka shiga mota sannan shima ya shuga tashi yana murmushi ahankali ya furta
"Fenally yau dai Momy tayi sirika yau zanje Jigawa da daddaÉ—an labari....âœðŸ»
07039793439
[2/13, 4:43 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
Shafi na Uku