← Book details Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 94

Sashe 64

Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Baby!..." Yafada cikin tashin hankali,
"Habibty!!!..." Ya kara kiranta yana girgiza ta,
".Tawakaltu..." Yafada da karfi yana girgiza ta da dukkan karfin da Allah yayi mash still no response da sauri ya barta nan kasa ya dauko ruwa daga cikin fridge ya durkusa nan yadan wasa mata. Ahankali ta bude idanuwa ta kura mashi ido hawaye na taruwa
"Am..sorry..." Ya fada mata ahankali ta mike daga kafanshi, zama tayi nan kasa tafara kuka sosai tana cewa
"Mami nayi fara Dana sanin rashin jin maganan ki...." Da sauri Salem ya rufe mata baki, wani irin bugu ta kaiwa hannun shi, Salem rike inda ta bugeshi yayi don har ga Allah yaji bugun
"Please.. Habibty let me explain..." Mikewa tayi tana girgiza mashi kai tana kuka
"No...no...no more lies...." Shima mikewa yayi
"I promise.. No lies..." Da sauri tace
"No!..." Tafada a tsawace har saida Salem ya tsorata cos kaman ba ita tayi maganan ba
"I ask you in polite manner.. You said no secret...kace min ba kowa saini... Kace am the only queen of your heart.. Only for me to find out zaka sakarwa abokinka Matan?... And you think I will still be fooled by you?... No way..." Tafada tana cire kayan jikinta, da ka ga Salem kasan ya shiga wahala
"Please Baby...."
"Don't baby me!..." Ta daka mashi tsawa
"Baby you are taking this whole thing in another way....Dan Allah ki bani just a little chance to explain..." Banza tayi dashi ta ida cire kayanta ta wurga mashi afuska ya rage daga ita sai pant, juyawa tayi tashiga bathroom da sauri Salem yabi bayanta
"Habibty please what are you doing?... Please let me explain..." Bata saurareshiba ta dauki wet gown dinta ta fara maidawa jikinta, da sauri Salem ya riketa, wani irin turawa tayi mashi sai gashi ya kusa kaiwa kasa
"I will not let you use me and dumb me...." Girgiza kanshi kanta kanshi kanshi
"Wallahi ba haka bane...." Ko kallon shi batayiba ta gama saka kayan da ruwan Salem tsaye yayi ya kasa kara tabata, tana kuka tazo wucewa inda yake tsaye, da sauri yayi kneeling tareda rike mata hannu still fixgewa tayi ta fice. Da gudu ta fara sauka kasan bene shima da gudu ya fara binta,
"Habibty were are you going?.." Ya tambayeta yana binta da gudu cikin kuka tace
"Far away from a lier like you..."
"Please stop... Ki tsaya...baki San kowaba...please.." Bata saurareshiba har ta bude kofan down stairs bai kamata ba, gani yayi da gaske take don gudu take kaman wata yar race, gudu yake da dukkan karfinshi da kyar ya cimmata ya kamata ta baya, wani irin naushi ta dinga sakar mashi ta baya amma bai saketa
"Please... Stop.."
"No...bazan Iya zama da kaiba...ka maidani wurin uwata..." Tafada tana haki at the same time tana kuka kaman ranta zai fita
"Please.. Am..sorry... " ya fada kaman numfashin shi zau dauke saboda gudun da yayi
"Please ki saurareni...in har baki gamsuba zansa pilot ya dawo ya maidani...please calm down" kai ta girgiza mashi
"Duk abinda zaka fadamin yanzu karyane...na rokeka ka fadamin in da akwai something I should know about you... Amma kace min babu..na taba tambayar ka kana da aure kace min Aa....yan news sun tambayekà kace à...kawai don ka sameni ka using dina kayi dumbing dina...you such a big liar...can be with a cheat and a liar..." Kukane yaci karfin ta tayi shuru, rungume ta yayi ta baya
"Am sorry... Wallahi ba hali na bane....ki bari in fada maki komai...."
"No!... I hate you.." Tafada tana son kwacewa daga rikon da yayi mata
"Stop it!!!" Ya daka mata tsawa
"No!!!" Itama ta daka mashi tsawa, kokarin kwace wa tacigaba dayi. Abun sai ya zame masu kaman fada don duk yanda yake kokarin maidata cikin gidan ya kasa don gani yake kaman ma ta fishi karfi...sunfi minti arbain suna Abu daya , Salem ya kasa maidata cikin gidan itakuma takasa kwacewa daga rikon da yayi mata,
"Allah yaisa sakanina da kai..." Ta dinga maimaitawa Salem kam duk ya gaji don banda nishi babu abinda yakeyi, hakuri yakebata amma ko saurareshi batayiba
"Tell me what you want me to do..." Ya tambayeta cikin sanyin murya
"Ka maido matanka...ka sakeni in tafi..."
"Wallahi ban dauke ta a..," bai idaba ta kara kokarin kwacewa, kara riketa yayi
"Na saketa already...." Yafada cikin tashin sense don tunda yake bai taba shiga matsala kaman na yanzuba
"Please..ba matata bace...yarinyan data mareni ce..."
"More lies..." Tafada cikin shessheka
"Kawai bring back your wife.. Daman duk Dan ...da baijin maganan iyayenshi yana cikin nadama...mami ta fadamin amma son...nakeyi maka ya hanani gani...wallahi I hate you..." Salem hawaye ya farayi don gawayi ta fi zuciyanshi haske.
"Kar ki bari shaidan ya tarwatse happiness dinmu..."
"Kaine shaidani...." Bai Kara cewa komaiba yayi ta maza ta dauketa ba karamin duka tayi mashi ba don baisan tana da masifa ba sai yanzu da hannun biyu ta dinga dukan shi tana cewa
"Drop me.." Bai ajiye ta ba har suka shiga ciki gani yayi zata kifa mashi baki shoulder da sauri ya direta ya koma ya kulle kofa, takalman kafanta ta cire ta fara wulla mashi ya kaucewa
"Ka bude min kofa...wallahi ka bude min ..shuru2 ba haukabane..." Baice komai ba sai mamaki yake cos she's taking it very bad, wannan tana iya kissan kai in ranta ya baci, bai ankaraba ta dauki wani beautiful vase dake zaune kan wani table ta wulla mashi Allah ya taimakeshi ya kauce nan take ta tarwase
"Wallahi ka bude min...ban zama da kai..." Tafada tana daukan wani decor dake zaune kan dinning table shima wurga mashi tayi ta fashe, gani yayi in ya kyaleta zata Iya bata dukkan abubuwa dake dakin, kafin ta kara daukan wani Abu yayi sauri kamata kaman mage ya yagesgi a fuska gashi tayi fixing nails, bai ji ciwo ba amma fuskanshi yayi ja sosai, kaman mahaukaciya ta koma sai kuka take babu alaman gajiya tattare daita, da kyar ya samu ya danneta kasa sai kuka yake yana cewa
"Am sorry.. Please don't hurt your self... Wallahi..."
"Kar ka fadamin komai... Ka aure yarenka ka wulakanta ta balleni...."
"Please just let me explain....I married her to take revenge on what she did to me...." Yafada cikin kuka, tawa shuru tayi bata ce komaiba yacigaba dacewa
"I married you for love... Ban taba son kowaba sai ke...."
"Lies!..." Tafada cikin husky voice,
"Ok..in baki yardaba I know what to do...zansa akawo ta..ta fada maki gaskiya abinda ke tsakanin mu... Please is nothing... Forgive me for not being truthful to you..."
"Stop... Talking... Liar..." Tafada cikin sanyin murya
"I hate you.. I regret knowing you... Ka gama da wancan ka saketa zaka dawo kaina ko?....Allah ya isa tsakani na da kai....kuma kazani I can't stay with the man I don't trust..." Salem hawaye kawai yake, baisan nemesis will caught up to him this soon ba,
"Am sorry.. But your words are hurting me.." Tana cikin kuka ta fashe da dariya
"Really?... Well welcome on board... You wanted to ruin my life.. Kuma wallahi letting me go zai fi maka sauki..."
"Please stop my love... am sorry.. bansan zaki dauki abun da zafi ba..da tuntuni na fada maki gaskiya..."
"Karya dai...please free me jare..." Ta fada tana tureshi da karfi, gefe daya ya koma yana hawaye baisan something very cute can be violent ba, kai ta hada da kwaiwa tacigaba da kuka. Ahankali ya mike ya hau saman bene, bedroom yashiga ya dauki wayanshi dake wurge kasa yayi dailing number pilot dake kan hanyan koma Nigeria, daman in yana abroad gidan iyayenshi ake maida jet in case zasu bukaceta, pilot na picking yafara cewa
"Go straight to abuja you will met majed...ka dauko min yarinyan da majed zai kaika wajen ta...and please be fast...its urgent"
"Yes sir..." Mutumin ya amsa mashi, Majed ya kira ya fada mashi ya shirya zai raka pilot wurin yarinyan nan.
Komawa yayi ya zauna bakin gado ya hada kai da kwaiwa yanzu babu Wanda ya tsana kaman Khalid, gani yake he's the cause of his predicament.

Yana barin wurin tawa tayi kokarin bude kofa amma kulle take, komawa tayi ta zauna kasa tana kuka, mami ta dinga kira tana bubbuga kafanta da kasa, sai ta tsinci kanta bata jin haushin auren sai sakin Sannan irin maganan dataji yana fada kan waya, jitayi cikin kankanin lokaci an cire mata son Salem, gani take daga shaidan babu Wanda ta tsana kaman Salem
❤💚💜💛💙
ZAKISAN KONI WAYE
💜❤💛💙💚

®zuwairat( ummu Maryam)

6⃣3⃣

💃💃💃💃 *alhamdulillah am becoming a celebrity ..nagodewa wacce ta hada pic din nan Allah ya saka da alkhairi.. Ko kadan raina bai bacci ba cos nasan ina da masoya thousands, kuma of course ni ba bahaushiya bace likewise am not a Yoruba, ai tun daga first novel dina na fadi am not hausa amma tunda an haifeni a garin Hausa har naiya reading and writing da Hausa alhamdulillah don ko come ban Iya da yarenaba....wacce ta hada pics din nan inayi maki godiya...da nayi niyyan rounding up wannan novel amma yanzu zan kara tsawonshi saboda nuna jin dadina for making me more popular... Love you* 💋💋💋💋💋 *Hausa novel kam yanzu muka fara insha Allah don sai ya kaimu ga fin inda muke biizinillahi taala.*
Chapter 64 · 0% Book details