← Book details Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 94

Sashe 62

Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Umma... Zata gane..." Tafada tana kokarin kuka, bai saurareta ba yacigaba da abinda yake niyyan yi, kuka sosai tafarayi tana rikeshi
"Dan Allah ka bari...banason Umma ta gane...." Tafada tana tureshi,
"Bazata ganeba..."
"Wallahi zata gane...please stop..." Wani ihu ta saki Wanda yasa Salem komawa baya da sauri
"Sorry... I won't do that again..." Yafada yana komawa gefe bata saurareshiba tacigaba da kukà, blanket ta rufe naked skin dinta,
"Don't close my property..." Yafada yana janye blanket din
"Am sorry.." Yafada banza tayi dashi yarasa inda zai saka kanshi don ko kadan bayason jin kukan ta, fuskanta ya rike yafara kissing dinta passionately, kissing dinta ya dingayi har saida numfashin ta ya kusa daukewa Sannan ya saketa ya jawota jikinshi suka kwanta da sauri ta mike zaune
"Ka tafi..." Tafada batare data kalleshi directly ba,kallon swollen lips dinta yayi
"I can't sleep away from those beautiful creatures.." Yafada yana nuna boobs dinta, Dan turo baki tayi
"Nidai gaskiya kazo ka tafi....Umma na Iya shigowa..." Shuru yayi yana tunanin yanda daren yau zata kasance mashi don yasan wahala zaisha kafin bacci ya daukeshi,
"Ok...zantafi...amma lets romance once again.. Let's make this night memorable... Let's me show you what am made off..."
"Promise me...no sex..." Dariya yayi
"I promise..." Yafada ya jawota tafada jikin shi naked body dinsu ya Kara colliding sai around 3 ya bar dakin.
Basuyi sex ba amma duk gabanta ciwo yake mata saboda yanda ya dinga sa mata hannu, ko lokacin bai samu nutsuwaba, mamakin kanshi kawai yake, da kyar ya taka ya bar dakin abin takaici yana fita daga dakin sai ga ammi zaune kan dinning itakadai tana sha tea, ji yayi kaman ya nutse most especially yanda joystick dinshi ke tsaye, salati tafarayi
"Amma Sam wannan Dan bakayi halin Fulani ba...har bangaren uwarka zaka tare da matanka?...Allah ya sauwake..." Ko kallon ta baiyiba ya fita fuskanshi daure.
💚❤💛💜💙
ZAKISAN KONI WAYE
❤💛💜💙💚

®zuwairat(ummu Maryam)

6⃣1⃣

"Mutum kaman mayya.." Yafada lokacin daya shiga part dinshi, baiyi bacci ba har garin Allah ya waye, kawai adua yake su Umma su barsu su tafi da wuri, inda hali basai sunyi breakfast ba.

Tawa kam yana fita ta sauka da ta shiga bathroom, sai lokacin tasan ciwon da gabanta keyi mata ba kadan bane cos da kyar tayi fitsari, da tazo tsarki saida tayi kwalla, sai tunani take in joystick dinshine ya kenan, tana bubbude kafa ta dawo ta zauna kan gado tana maida pant dinta, ji tayi an bude kofa, da sauri ta daga kanta taga ammi ce
"Daman irin abinda kuke yiwa maza da kuke mallakeshi kenan...ace har wurin nan kika bashi kanki...daman ba kunya garekuba..su kuma mazan basuso masu kunyan mussanman in wurin auratayya ce...amma kinji kunya zaki lashe mana da..." Tunda ta fara magana tawa ta sadda kanta kasa tana hawaye, ga wani kunyan ta daya kamata Sannan tasan confirm zata fadawa Umma, kuka sosai ta fara yi ta kwanta a rufe kanta da blanket. Ammi fita tayi taje dakin Umma dake sound asleep ta tadata
"Kinsan abinda idanuna suka ganemin?.." Cikin bacci Umma ta girgiza mata kai
"Yanzu nan Salem ya bar dakin wannan bayerabiyar...kuma Dana shiga dakin zaune take bako kaya..." Umma shuru tayi for a moment Sannan ta fara cewa
"Gaskiya ammi baki kyautaba...ai matarshi ce..kawai don aladansu yace gidan uwar miji ake kawo mata in ba hakaba da suna chan gidansu..." Tafada tana kokarin boye baccin ranta don har ga Allah bataso hakanba, Salem dai bai jin magana tafada cikin ranta, salati ammi ta cigaba dayi
"Daman ke kike koya masu rashin tarbiya..." Hannu Umma ta daga mata ta koma ta kwanta tare da rufewa da blanket.

Around nine shuwa ta zo gidan, gani tayi an jera breakfast kan dinning, dakin Umma ta wuce ta gaidata Sannan ta shiga dakin da tawa take, ganinta tayi kwance idanuwanta kumbure, Dan matsawa tayi kusa daita, Ahankali tawa ta bude idanunta don gani take kowa na gidan yasan abinda ya faru tsakanin ta da Salem.
"Matan yaya good morning.." Tawa mikewa tayi zaune ta amsa, karaf idanuwan shuwa ya hangi bra dinta dake kasa, cikin zolaya ta kalli bra din Sannan tace
"Da gani yaya ya shigo nan jiya..." Sai lokacin tasan bra dinta na kasa, sauke kanta tayi kasa batace komai ba
"Kunyi sex jiya?..." Ta tambayeta babu kunya ko wani abu, tawa kunyan tambayan taji batace komai ba
"Tell me mana...nifa nan am 22 so ki dauke ni amatsayin friend...I want us to share everything..." Dan murmushi karfin hali tayi batace komai ba. Shuwa mikewa tayi ta shiga bathroom ta hada mata ruwan wanka
"Ki shiga bathroom kiyi wanka..zan fiddo maki kayan sawa..."
"Thank you.." Tafada ta fada mata har cikin ranta tanajin sonta, ahankali ta mike tana tafiya Ahankali saiji tayi tana cewa
"Gaskiya yayana is merciful... Naga tafiyan ki ba laifi..wallahi lokacin first night dina saida nayi kwana biyu ban Iya takawa..." Dariya tawa tayi itama tana tsoron yanda nata zai kasance
"Yauwa na mance in tambayeki...kin shsnye wannan Maganin dana baki?.." Kai tawa ta daga mata alaman eh Sannan ta shiga wanka, kafin ta fito shuwa ta fiddo mata pink gown da Vail Sannan ta koma falo ta dauko mata abinci da kayan dadi sai kuma ta dauki wani cup ta cikashi da madara ta sa wani hadadden magani ta ajiye a gefe, tana fitowa ta shirya shuwa tayi mata simple makeup tayi kyau sosai, zama sukayi kan dinning dake dakin suka fara cin abinci, ko spoon biyar batayiba tace ta koshi, magani ta bata ta shanye suka zauna suna hira shuwa na cin abinci.

Salem na shiga direct bedroom din Umma ya shiga gaidata yayi ta amsa mashi babu ya babu fallasa nan yasan ammi ta fada mata abinda ya faru.
"Yanzu son dukda na fada maka ka bari sai kunje chan shine ka shigo.." Saddakanshi kasa yayi
"Umma am sorry.. Babu abinda nayi..."
"Ko kayi mata ai matarka ce...amma not under my roof..."
"Am sorry..." Yafada cikin sanyin murya
"No problem... Hope ka bata irin kulawan daya kamata..." Dan dariya yayi
"Banyi mata komaiba..."
" naji...kaje kayi breakfast Ku shirya Ku tafi..." Bai bata lokaci ba yace
"Yes Umma.." Yafita direct dakin tawa, shuwa ta gani sai zuba take ita kuma tawa sai dariya take, yana shiga shuwa ta mike itakuma tawa ta sukunyar da kanta, shuwa gaidashi tayi tazo wucewa ya ja pointed nose dinta as usual Sannan ya budewa tawa hannu, ba musu ta mike ahankali ta fada jikin shi, fuskanta Yakama yafara sucking bakinta
"Habibty how was night..." Yafada yana shuumin murmushi
"Good morning..." Amsawa yayi yana rungume daita Sannan ta dan zame jikinta daga nashi ta koma ta zauna tana tafiya Ahankali, kallon tafiyan ta yayi
"Habibty meyasa kike tafiya haka...." Dan hararanshi tayi
"Bakomai..." Dariya yayi
"Ki shirya zamu wuce..." Gabanta ne yayi mugun faduwa cos saida ta dan dafa kirjinta,
"Menene?.." Ya tambayeta yana karasawa inda take zaune
"Nothing... Kayi breakfast?..."
"Aa..zanyi a jet...kefa kinyi?" Kai kawai ta gyada mashi
"Ok..ta muje ji gaida su Umma da Abba kafin mu wuce..."
"Mu bari sai later..please.." Ta fada muryan ta na rawa, murmushi yayi
"Why..." Ya tambayeta in a whisper, batace komai ba, janta yayi
"Let's go.." Mikewa tayi ya kara hugging dinta
"Sugar banason zuwa wurin Umma... Gani nake ammi ta fada mata.." Surprise look yayi mata
"Ya akayi kikasan ammi ta Sani?..." Shuru tayi batace kala ba
"Wato saida tayi maki magana?... Ammi is crawling under my skin..." Yafada fuskanshi daure, few seconds later ya kalleta
"Don't worry.. Bata fada mata ba..let's go" yafada yana rike da hannun ta
"Babu abinda zan dauka?.."
"Eh..." Ya amsa mata, suna shiga falo ya kalli daya daga cikin masu aikin gidansu ya fada mata ta hada mashi takeaway, dakin Umma suka shiga suka tadda Umma da sis dinta uku har da ammi, kneeling tawa tayi ta gaidasu, dukkan su amsawa sukayi banda ammi,
"Munafukai..." Inji ammi, Salem kallon ta yayi ya galla mata harara, Umma daga tawa tayi
"Kinyi breakfast?.."
"Yes ma..." Tafada kanta kasa hawaye na taruwa idanuwanta
"Umma zamu wuce.," Salem ya fadawa Umma
"Har kayi breakfast?.."
"Aa..na fadawa baseera ta yimin takeway..." Adua tayi masu Sannan sukafita.
Part din Abba sukaje sukayi mashi ban kwana Abba adua yayi masu Sannan suka fito, shuwa kiran tawa tayi ta bata wani magani batare data bari Salem ya gani ba.
Suna shiga jet Salem ya kalli pilot
"Yanzu karfe nawa a Malibu?.."
"Yanzu karfe 11 anan so Chan zai zama 6am tunda there are 5 hours behind us..." Inji pilot
"Ok...let's hit the air.." Ya fadawa pilot Sannan ya koma baya inda tawa ke zaune ya sa mata belt Sannan ya zauna kusa daita ya saka belt. Kallon yanda tayi tsuru2 yayi ya saki murmushi ya kama hannun ta.
Chapter 62 · 0% Book details