Sashe 59
Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Awaje kam guys sun shiga motoci, Khalid kam yana tsaye jikin motan yana jiran fitowan tawa don yashiga, yaji shuru, knocking glass din motan yayi amma still no response, bude motan yayi, kai Salem ya daga daga kallon tawa ya kalleshi
"Meye?../" Salem ya tambayeshi, Khalid bai kalleshi ba ya kalli tawa yace
"Iyawo...sorry for the interruption..." Da sauri tawa tafara kokarin fitowa tana cewa
"No problem sir..daman yanzu zan fito.." Bata idaba Salem ya rike mata hannu
"Habibty please give me a good bye hug..." Murmushi tayi ta zare hannun ta ta fita daga cikin mota. Salem hararan Khalid yayi
"Wallahi ka shiga hankalin ka..."
"Dalla rufe mana baki...kasa mun kwashi kasa yau..." Dariya keta Salem yayi, Khalid hararan shi yayi
"Wallahi nima Sai na samo Yoruba.. Yanda na kwanta kasa kaima Sai ka kwanta..." Salem daria yayi
"Basai ka ganni ba?... "
"Ni ban Iya wannan wahalan nasu..." Hulan kanshi yacire Sannan yace
"Yauwa guy...ka saki wannan yarinyan mana...ai is time ko?.."
"Time?... Ai ba yanzu naceba..." Tsaki Khalid yaja
"Wallahi matsalarka kenan...tunda ba zama zakayi daita ba kawai ka sallameta mana...amma Sai ka jamin rai?" Shima Salem tsaki yayi
"Kar ka kara damuna na wannan maganan sai next week an daura min aure..." Hararan shi Khalid yakarayi yana cewa
"Kawai kace ba sakinta zakayiba..kilan ma kanason ta..." Salem nuna Khalid yayi da yatsa Sannan yace
"Wallahi ka kara cemin inasonta Sai naje har kauyen da take nayi sex daita kafin in saketa...inyaso Sai muga ta zumudi..." Khalid Jan bakinshi yayi ya tsuke don yasan karamin aikin Salem ne.
❤💚💙💛💜
Abangaren ameera kam ranar da akayi traditional wedding dinsu Salem suna zaune suna kallon dadi kowa kaman yanda suka saba wayan ta yafara ringing, dubawa tayi taga zeenat picking tayi suka fara zolayan juna kaman yanda suka saba, Sai zeenat tace
"Sis wane channel kike kallo?..."
"Dadinkowa..ya akayi ne?" Cikin sanyin murya zeenat tace
"Ki maida AIT.," tana kaiwa nan ta kashe wayan ta, ameera amsan remote control tayi ta maida AIT, nan taga heading dinsu *TRADITIONAL WEDDING OF SIR SALEM* live, zama ta gyara, hinde kallon ta tayi
"Wannan kaman biki ake ko?..." Hinde ta tambayeta, Ahankali ameera ta daga mata kai
"Bikin Wanda ya ajiye ni nan ne..." Duk jikin su yayi sanyi
"To ki chanza tasha mana.." Inji Zainabu, kai Ameera ta girgiza mata
"Barshi mu kalla..ko ba komai zamu gan yanda aladansu take..." Ahankali Zainabu tace
"Bazaki ji wani iri ba?..." Ameera Dan tabe baki tayi
"Babu abinda zanji...$" ta amsa mata atakaice. Gyara zama dukkan su sukayi suka fara kallo.
Sai lokacin ameera taga yanda tawa take,acikin ranta kam gani take bazata iya kishi daita ba cos gani take tafita komai mussanman body,
"Ai ko hips ta kada ta wuce gabanka bakin ciki na iya kasheka.." Ta fada cikin ranta, hinde kallon yanda ake zuba kudi cikin tray tayi
"Amma ameera kinyi wautan wulakanta wannan mutumin... Ana cewa ba kudi...yasin da akwai inda kudin yake..." Tafada cikin ranta. Itakam ameera idanuwanta sun chanza color cos Sai tunanin inda bata wulakanta Salem ba da ita zai kashewa wannan kudin, kallon inda Salem ke watsawa tawa dollars tayi tadan saki ajiyan zuciya. Idanuwanta sun chanza kala, Zainabu kallon ta tayi
"Dan Allah ki chanza wannan tashar...idanuwanki har sun sauya..." Murmushin karfin hali tayi
"Kawai dai INA tunanin na kusa barinku nan ne..." Ta fada Ahankali, dukan su shuru sukayi suka cigaba da kallon, kowa da tunanin datake,saida aka gama Sannan hinde ta kalli ameera
"Kinsan tunda ankusa auren dole iyayenki da kawayen ki zasu zo kafin a kawo maki amarya...yanzu wane karya zaki kara yi masu don wannan karin babu abinda zai hanasu zuwa..." Ameera da jikin ta yayi ligis saboda kallon dasu kayi ta daga red eyes dinta ta kalli hinde
"Nima ban San abinda zan fada masuba..." Tafada ahankali,
"Me zai hana ki fada masu gaskiya kawai... Ai duk kudin mutum hukuma tafi karfinshi...." Inji Zainabu, Dan baki ameera ta tabe Sannan tace
"Nidai tunda yace in na fada masu bai sakina da wuri kawai zan kiyaye har ya sakeni..." Dukkan su basu kara cewa komai ba, Zainabu maida tashan tayi dadinkowa suka cigaba da kallo amma banda ameera cos Sam takasa samun sukuni, duk da bakinta yana furta batason Salem amma cikin zuciyanta daban, don wani irin kishi ta fara ji, kuma har cikin ranta tasan already Salem yayi nisa cikin son wannan yarinyan cos is written all over him, kuma ko ya amince ta zauna dashi gani take yarinyan ta fita komai
"Hmmmmmmm" tafada kasan makoshinta, Sai tunanin abinda hinde ta fada mata take, tasan gaskiya babu abinda zai hana su anty Sadiya zuwa, tafi minti talatin tana tunani Sannan ta samu idea
"Nasan abinda zanyi..." Ta fadawa su hinde tana daukan wayanta, number mom tayi dailing, bayan ringing biyu mom ta dauka, cikin sanyin murya ta gaisa da mom itama mom duk tausayin ameera ta mamaye zuciyanta cos suma sun kalli traditional wedding din kuma cikin ranta tasan her daughter doesn't stand a chance Dan ta lura son da Salem ke yiwa tawa is beyond expectations.
"Mom..." Ta kirata sounding so cool, ahankali itama mom ta amsa cikin sanyin murya. Ameera tacigaba dacewa
"Dama inason fada maki zanje los Angeles gobe...bana nan kafin ayi auren..." Tafada muryan ta na breaking down,
"Habibty ke kikace ya kai abroad ko shi yasaki?..."
"Mom...ni nace ya kaini..."
"Hmmm..dabaki fada hakaba,..amma no problem.. Allah ya tsaremin ke..."
"Ameen sweet mother..." Adua mom ta dinga jera mata sannan daga baya tace
"Kina isa chan ki kirani.."
"Yes mommy..." Yafada Sannan sukayi sallama. Ahankali ta cire wayan daga kunnenta takashe ta gaba daya ta mikawa Zainabu
"Gashi ki boye..." Tafada tana goge hawayen daya gangaro mata, amsa Zainabu tayi ta shiga kuryanta. Ameera kam fashewa tayi da kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro, Sai da nima nayi hawaye😭.
*Finally the day is here*
Yau Around 10am aka daura auren Salem Yusuf sulaiman da Tawakaltu Lukman Adebayo, hmmm dama anyi awarding traditional wedding dinsu as the best traditional wedding ever, to da alaman zaa a kara awarding daurin auren su, cos koina tatul da mutane, larabawa da turawa kam kaman garin su don sun halacci daurin auren. Duk Wanda kika gani sanye yake da pure white shadda da white hula cos that is the dress code, Salem kam yasha babban riga happiness is written all over him. Daurin auren ya samu halaccin Christians da yawa from Nigeria and beyond, suma duk sunsha fara shadda looking so united.
Dama reception follows immediately, ana gama adua Salem da guys dinshi suka koma hotel din da suka kama, kaya suka fara chanzawa, dukan guys su 50 daidai sunsha black tux suit da bowtie Sai Salem ya saka red chalinco suit dukkan su Sai da aka gyara masu fuska mussanman ango.
❤💚💙💛💜❤
Manage
Kilan anjuma in kara
💚💙💛💜❤
ZAKISAN KONI WAYE
💙💚💛💜❤
®zuwairat(ummu Maryam)
5⃣9⃣
Suna fitowa aka dinga daukan su fotuna, har lokacin yan jarida nason magana dashi amma ba baa basu dama ba, daga farfajiyan compound din hotel din suka tsaya Salem tsakiyansu aka dinga style ana daukansu pictures, hararan su Salem yayi yana
"Kai a bar pics haka nan inje in dauko matata...."
"Masu mata..." Inji Khalid cikin ko kallon shi Salem baiyiba ya shiga daya daga cikin Hyundai sonata dake cikin parking lot. Yana driver ya tada mota da sauri Khalid ya shiga
"What?.." Salem ya tambayeshi,
"Kasan meye...bani takardar..." Kallon shi Salem yayi
"Takardan me?.." Hararanshi Khalid yayi
"Takarda sakin wannan yarinyan..."
"Oh..." Salem yafada kuma yanda yayi magana zakasan ya ma mance da wannan zancen
"Bani pen da paper.." Inji Salem, da sauri Khalid ya fara Neman pen a jikinshi amma bai samu ba, Salem jugum yayi yana kallon shi, Khalid Dan mika hannun shi yayi gaban mota yana dube2 amma bai samuba
"Please you are wasting my time.." Inji Salem
"Ai guy babu pen..."
"No problem... Kawai in muje yola zan baka...ko kuma tunda bani da free time...just remind me in naje Malibu..."
"Malibu kuma?...I thought a instabul zakuyi honeymoon..?"
"I changed my mind..." Tabe baki Khalid yayi
"Sai wani rawan kai kake kaman watarana abun bazai kanshekaba..." Salem dariya yayi yana dan girgiza kanshi
",dalla get out..my princess is waiting.." Sai lokacin Khalid ya tuna mashi irin promise din daya dauka kan in Allah yasa ya auri tawa, godiya Salem yayi mashi Sannan ya kira Wanda zai gudanar dasu. Khalid bai kara cewa komai ba ya fita. Dukkan sauran guys mota suka shiga suka bar haraban hotel din.