Sashe 87
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matsawa gaban dressing table dinsa tayi tana gyara turarukan da ya zube akai,gefe kuma qaramar jakar ce me kyau dauke da tambarin company din da yayi siyayyar.
Daya daga cikin kwalaben ta daga, favourite turarenta ne, siyo mata yayi kenan?, ta tambayi kanta,duk da yana fushi da ita amma hakan bai sanya ya manta ko ya wofantar da duk abinda ya shafeta ba
"Shi din na musamman ne" zuciyarta ta gaya mata hakan
"Good men still exist one of them is mine" ta fada a fili hadi da lumshe idonta tana rungume turaren a qirjinta.
Baivi zaton ganinta ba sanda ya bude gofar amma maganar da ta furta gasa gada ta shiga kunnensa,can gasan zuciyarsa wani abu me sanyi ya saukar masa, baqin gashinta me qyalli idanunsa suka fara sauka a kai sannan a hankali suka sauka zuwa gadon bayanta da fiye da rabinsa yake a bude fara tas din fatarta ta dace da launin bagar rigar jikinta.
Ta cikin madubin take satar kallonsa,tsayyayen jikin dake gine da wasu muraddun muscles, tashin farko taji kewarsa ta cikata.
Wani irin mutum ne shi mai
r tsayawa a zuciya a kowacce tarayya zakayi dashi.
Cikin sa'a ya lura da satar kallonsa da takeyi ta gasan ido duk da ta fara fusgar hankalinsa amma sai ya dauke idanunsa daga kanta 'yan miskilancin suka motsa.
Qaramin towel ya saka yana goge ruwan sumarsa data jikinsa,sumar kansa mai santsi da laushi duk ta cakude,yaja stool ya zauna gaban dressing table din daura da ita har yanzun kuma bai dubi sashenta ba.
lya maqura haqurinta ya gaza,ta ajjiye kwalbar
turaren hannunta, ta taka a hankali ta zagaya bayansa.
Qaramin towel din hannun nasa ta rige da kyau,suka hada ido ta cikin madubin, saita dage masa dukka girarta biyun.
Bugawa zuciyarsa ta danyi yana jin wani abu yana bin sassan jikinsa,ya lumshe kyawawan idanunsa yana sakar mata towel din salin alin, ita kuma ta zare towel din a hankali ta dorashi saman sumar tasa.
Cikin wani irin salo ta soma nutsa yatsun hannunta cikin sumar tasa,a hankali ta soma yamutsata cikin wani irin yanayi da ya tilasta masa rufe idanunsa ruf yana jin duk wani motsi na zara zaran yatsun nata har cikin kwanyarsa.
"i feel bad for making you sad am sorry for making you loose your temper, sorry for being rude and hurting you with my words,i promise not to repeat it ever" idanunsa 5
ya lumshe yana jin zagin kalamanta.
Tana da baiwar iya kalami mai sanyaya zuciya da cire duk wani fushi da bacin rai duk da shi dama bawai har vanzun vana fushi da ita bane,a'ah,he want to teach her lesson.
Ci gaba tayi da yamusa gashin nasa tana kuma tayar da kowacce tsiga ta jikinsa.
Ganin yayi shuru bai amsata ba sai ta dan bubbuga qafa a shagwabe
"Kace wani abu pleaaaaaaaassssseee.i can go to any extent to make it up to you,am sorry from the bottom of my heart,please better half..... forgive me manaaaa,)
miss your sweet voice, your hug and your smile,sorry for hurting you" still har yanzu ya kasa bude idanunsa,duk da zuciyarsa kamar zata fito daga qirjinsa yakeji wani wata irin soyayya me motsa zukata,tare da tsananin shauginta da yakeji, muryarta kadai na neman rikitashi.
A nutse ya bude idanun nasa ya watsasu a kanta
"Ba wani, baki sona,bakin sadaukarwa da wata ni ba?"
Kuka ta sake ta sake masa tana bubbuga qafafunta a gasa tamkar qaramar yarinya, abinda ya bawa boobs dinta damar motsawa qwarai yadda zata samu damar jan hankalinsa sosai.
Burinta ya cika,don gaba daya kasa motsawa yayi daga inda yake zaunen, sosai take masa shagwaba tana tsaye daga gabansa,shi kuma ya lalace a kallonta yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da sauri da sauri.
A nutse ya miqe yana gyara zaman towel dinsa a qugunsa,sannu a hankali yake takowa a nutse saiji tayi ya sakata cikin jikinsa,ya rungumeta tsam ta baya.
Kusan lokaci guda kowannensu ya saki ajiyar zuciva ya dora tattausan tafin hannunsa saman ruwan cikinta ya fara yawo da su yana shafa fatar saman cikin wani yanayi yana ratsashi.
Hannu daya ya saka yayi gefe da gashinta sake fake va barbazu a bayan nata.
Cikin wani irin yanayi dake nuna zallar shaugi da yadda qauna ke kassafa jiki jini da bargo ya dora labbansa saman wuyanta, abinda ya sanyata daukewar wuta sama numfashinta na wasu daqiqu kafin ya dawo dai dai
"No matter what happens you will always remain my biggest priority" ya furta mata da wani sirrintaccen sauti da ita kadai ta isa ta jishi.
) "No bodv above mistake,you are a wife material na sani, sometimes i look at you and i wonder How i got to be so damn Lucky" sosai kanta ya fasu,sai fa dinga jin duk duniya babu macen data dace da miii irinta"
"I will make up for all the days i ruined baby" itama ta maida masa cikin yanayi na rad'a hadi da sakar masa dumin numfashin bakinta.
Zafafabiyar
TABARMAR K'ASHI
HUGUMA
BOOK 02
PAGE 77 END
Wani numfashi ya aje mata da ya ratsata har cikin kunnenta,sai ya sake mannata sosai da jikinsa ya mayar mata shima cikin rada
" melt when you call me baby"
"And i like when you call me yours" ganqameta yay cikin jikinsa kamar zai maidata su hade su zama abu guda
"You are mine and only mine, all rights reserved" ido ta lumshe zuciyarta na dandana zaqin kalamansa,tanaji kamar ta sanya hannu ta fiddo zuciyar tata ta miqa masa
"Mohhhh" ta kirashi da wani sirrintaccen suna da ita daya ke kiransa da shi a irin wanann yanayin
"SAHR" ya amsa mata shima ilkinsa na amsa sagon da take aika masa dashi a fakaice ta sautin murvarta da tsaiwarta cikin jikinsa
"I really want to kiss you,and not just on the lips"
kaman an fusgeshi da lantarki yaji, sai ya sake qangameta da kyau kafin ya saketa, yaja baya sosai yana bude hannuwansa gaba daya kamar wanda yake jira ayi hugging nasa sanann yace
"Kiss me moonbeam,kiss me iya yadda kikeso, I don't care if it's 5minutes or a whole night,i am always ready to cheer you up,no matter the time place or situation"
cikin wani irin taku me janye hankali ta garaso gabansa,ta Sanya hannunta ta rige gefe da gefan fuskarsa,sanann tayi dage don ta samu isa ga bakinsa saboda ya fita tsaho
"No...wait" ya fadi da sauri, hannunta ya riqe da kyau ya dagata ya dorata saman qafafunsa, ta tsaya sosai a kansu,ya tallafo qugunta ta baya yadda ba zata fadi ba tsaiwar kuma zatayi mata dadi
"Thank you" ta fada tana hade fuskokinsu guri guda.
Yadda take sauke masa salon kisses kala kala ya
sake narkar da zuciyarsa cikin gaunarta,tun suna a tsaye a hankali har tsaiwar ta gagaresu suka zube saman gado.
"I Know you want me but I want you to tell me" ya fada numfashin yana fusgarsa, ko ina na jikinsa yana rawa
"I want you,i need you...." ta fada itama lafuzzan suna rarrabe mata saboda bugun da zuciyarta keyi da qarfi sosai.
Daga nan ya kasa ci gaba da bata dama,ya fara maida mata zazzafan martani, wanda shi yayi jagorancin kaisu wata duniva me nisa wadda daga shi sai ita suke iya fahimtarta.
Tsahon rabin awa kafin komai ya daidaita,jinsa shuru baice komai ba sai saukar numfashinsa me dumi a fatar ilkinta ya sanyata motsawa,da sauri yace
"Shshshis..... don't move,when i am holding you,the whole world makes sense" sake gyara mata kwanciya yayi sosai a jikinsa,dumin jikkunansu yana ratsa kowannensu
"Ki qaramin lokaci,inason wanann yanayin,i prefer silent conversation,ones our bodies speak and our hearts listen" birkota kanta da kanta tayi fa juyo tana fuskantarsa,saita shige cikin jikin nasa sosai ta kwantar da kan nata a qirjinsa tana lumshe ido hade da murmushi.
Wannan ya bata damar jin qamshinsa sosai,ta zuqi numfashi tanajin dadin qamshin kamar yau ta fara ji.
Yatsantsa daya ta saka tana wasa da gargasar qirjinsa
"Mohhh" ta sake kiransa a nutse
"Am all ears"
"Am jealous" wani qaramin kyakkyawan miskilin murmushi ne ya qwace masa
"Yes i know"
"Ehhnnn?" Ta fadi tana buqatar qarin bayani, zamewa yayi a hankali yana boye fuskarsa tsakiyar qirjinta
"Am sorry NUGGET,na fada ne kawai saboda nayi tsokana,saboda kada ki tafi, but bazan sake cewa zan kawo wata ba gidan nan, banyi alqawarin bazanyi ba, amma banayi da sha'awa bana kuma fata har abada"
"I can't bare to loose you"
"Zamu zama a tare har abada" kalmominsa sun wanke mata rai fes sai ta sake narkewa a ilkinsa.
Migewa yayi da hanzari
"Gate up nugget" ya furta yana qogarin dagata tana dariya qasa gasa hadi da sake narke masa.
******Washegari**
Tana farkawa hayaniyarsu da kakacinsu ne ya isketa har kan gadonta, muryar toufeeq asad da as'ad sai fadeela.
Kai ta girgiza a hankali tana sakin murmushi, qarfi da yaji sun maida abby din nasu magananne wani lokaci ita dinma ko da ta gudu ta barsu sai sun zagulo ta Wayarta ta daga ta kalla tana murmushi, babu arziqin da ya wuce wannan a rayuwa,samun lafiyayyen family me cike da farinciki da qaunar juna,ga arizigi da wadatar rayuwa.
"Ikon Allah" ya furta a hankali, saboda kwanan wata yana nunawa yau hajiya qarama ta cika kwanaki arba'in da rasuwa.
Wayarta ta ajjiye tana sauka daga gadon tana ji a ranta ya kamata suyi mata sadaka na kwanan arba'in din.
Toilet ta wuce kai tsaye don ta tabbatar gidanta a gyare yake fes sannan breakfast ma ya kammala, abinda kawai zatayi gyaran bedrooms dinsu.
Cikin mintuna qalilan ta gyare bedrooms din nasu.
Wani kyakkyawan zama sukeyi wanda zaka samu Muhammad toufeeg jarma kamar bashi ba cikin gidansa.
Yana iya zagewa su gyara duk part din da suka kwana a ciki fadeela na tayashi.
ahar takan jima tana mamaki har wataran yace
"Komai isa dukiya da taqamarka a wajen matarka
holoqo ne kai, sannan komai izzarka da jin ka isa kai din ba kowa bane idan bakayi koyi da fiyayyen halitta ba,yace mafi alkhairinku shine mafi alkhairinku ga iyalinsa,shin bazan so na kasance mafi alkhairi ba nima don ranar gobe na shiga jerin sahun mutanen da prophet Muhammad S A W zaiyi alfahari dasu ba?" A ranar har qwalla sai da tayi.