Sashe 86
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanda ya ga
ma shirinsa na zuwa gidan maji,saboda a ranar nadeeya zasu wuce qatar da mijinta,ya bude breakfast din,sai baici komai ba ya hada ruwan tea ya sha ya fice,duk da zuciyarsa tanata otsa masa da son ganinta.
Itama bata jima ba bacci ya dauketa, koda ta tashi farkawa garfe dava na saura, mamakin kalar baccin da tayi ya kamata,ta shiga toilet ta wanke bakinta ta dawo tayi nata breakfast din tayi sallar azahar,duka sai wata kasalar ta sake rufeta, ko awa daya bata rufa ba wani baccin ya sake daukarta.
Stil ba ita ta tashi ba sai shida saura,a gurguje tayi la'asar tana istigfari,ta kalli agogo taba rayawa a ranta sauran mintuna kadan jirginsu nadeeya ya tashi.
Taso qwarai tayi ma nadeeya din rakiya, saboda ita din ganwar miji ce ta gari qwarai da gaske, wadda samun irinta a wannan lokacin sai an tona.
Samun kanta tavi da kunna wayarta da tun jiva
da zata kwanta ta kasheta,batason ma ta barta a kunne don ta tabbatar za'a yita kiranta ne ana daga mata hankali, yadda kuma taga yanayin toufeeq din kuma tayi imanin babu wani maganar ya barta fita a yau din.
Kamar jira akeyi kira kuwa ya shigo, nadeeya dince, muryarta can qasa ta daga
"Jikinne maami?"
"Alhamdulillah sister nadeeya da sauqi ai,ya taro?"
Raunana muryar nadeeya din tayi sosai
"Taro ya tashi maami, zamu wuce,ki yafemin...
." Sai kuka
ya qwacewa nadeeyar.
Sosai zuciyar s
ahar ta raunana, itama muryarta na rawa amma lallashinta takeyi,daga gefe taji shigowar muryarsa
"Kiyi kuka ki sakata kuka? wanne irin shirme ne wannan?" Sai kuma taji wayar ta katse.
Kanta ta saka a gefan gado,sai kuka sosai ya
I gwace mata,kukan da take tasan bawai na nadeeya kadaj bane,wani raunin zuciya kawai takeji cikin girjinta,can deep inside her sabaninsu da toufeeq yana kassarata amma kuma taqi bawa zuciyarta amanna akan hakanne.
Ta jima a haka kafin tayi controlling kanta,ta miqe tana ninke abun sallarta, saita tsaya kalion kanta gaba madubi.
"Anya zata iya jurewa?" Ta tambayi kanta.
Sai ta koma da baya ta zauna.
A hankali ta fara tuna asalin faruwar matsalaryawan kiransa da yarinyar da batasan ko wacece ba takeyi,tun tana kau da kai har ta magantu.
Dariya sosai ya dinga yi kafin yayi mata bayani
"Ni ban santa ba, infact ma ban taba daga kiranta ba bare naji muryarta,ina dake bani da buqatar kowacce diya mace a duniya,so ki kwantar da hankalinki, a yanzun bana ganesu gaba daya".
Hankalinta ya kwanta a lokacin, tunda tayi imanin baya magana biyu kamar yadda qarya ba dabi'arsa bace.
Ranar da ya rage saura kwana biyu bikin nadeeya,tana ta zagaye zagayen yadda zata gaya masa zasu tafi gobe, zasu kwana har sai an kammala biki, tunda tasan bayaso,bayan ya shigo sun gama welcoming nashi ya wuce wanka,ta bishi ta fidda masa pyjama din da zai sanya cikin sabbin pyjamas din data siya masa da kudinta.
Tana zaune saman sofa kira ya dinga shigowa wayarsa,tun bata tsargu ba har ta tsargu, sai tasa hannu ta dauki wayar
"Soulmate" shine abinda taji an fada.
Kalmar ta daketa sosai iya duka,amma sai tayi controlling kanta ta maida wayar ta ajjiye.
Daure da towel ya fito a gugunsa, jilkinsa sharkaf da lema data jige gargasa da sumar qirjinsa.
Tana gaba madubi,ya risketa ya kama qugunta ya hade da nasa,ya dora kansa saman kafadarta yana kallon fuskarta ta dikin madubi
"Inason baby girl me irin fuskar nan sosai, yaushe zaki harama?" Sai taga kamar gatse yakeyi mata,don haka ta zame jikinta tana cewa
"Ni da haihuwa ba yanzu ba" sak yayi yana duban fuskarta sai kuma ya basar yaci gaba da qoqarin shirya kansa.
Rashin tankawarsa sai zuciyarta ta
yunquro,shaidan ya dinga raya mata kamar akwai abinda ya taka shi yasa bai damu ba don tace haihuwa ba yanzu ba.
Fita tayi tabar masa dakin, kafin ma yazo kwanciya ita ta gama shirya yara suna dakinsu tazo ta shirya itama tayi kwanciyarta.
Mutum ne shi bai matugar bawa dan adam uzuri qwarai da gaske don haka koda ya sameta a kwance sai shima ya shirya yabi bayanta.
Sanda va fara aike mata da sagonni sai ta tankwabe saqonsa,daga qarshe ma ta miqe tana sauka daga kan gadon, mafi munin abinda shi kuma yafi tsana kenan kaf rayuwarshi
"Mun zama second hand fa,a bari amarya tazo,gobe idan Allah ya kaimu zamu wuce gidan maji,sai kafijin dadin sakewarka da yin waya da soulmate din taka
shuru yayi ya zuba mata ido yana kallonta,duk maganganun da takeyi kuma taqi bari su hada idanu,sai kawai ya miqe ya dauki abinda zai dauka ya canza daki.
A daren ya dinga qoqarin cooling down kansa da kansa,har zuwa wayewar gari yana shirin fita sai gata, ta sake shaida masa zasu wuce fa gidan maji
"Ba da vawuna ba" abinda ya fadi mata kenan ya fice.
Yana office maji ta kirashi, ta kuma bashi umarnin ya dauko mata s
ahar din da yara ya kawo mata su.
Bai tambayi ba'asi bai kuma musanta mata ba,ya katse duk abinda yakeyi ya koma gida ya daukosu kamar yadda maji ta fadi, saidai abinda ya fara daga mata hankali da taji yana waya,salon wayar da bata gamsu ba,saidai kuma bata gane da mace ne ko da namiji yake wayar ba.
"Zamu tafi" tace dashi tana dubansa sanda ya saukesun,jikinta yana danyin sanyi.
Maganganun da ya gaya matan sune suka tsaya mata a rai matuqa
Ajiyar zuciya ta sauke tana jin ranta duka babu
dadi
"Astagfirullah" ta fada qasa qasa, tana hango rashin kyautatawar muraran.
Knocking din baaba ramatu taji,sai ta bata izinin shigowa
"Sau uku ina kewayowa amma banji mitsinki ba,gashi dare yayi kuma ba'a dafa komai ba duk da tagwaye basa nan" dan murmushi ta saji,tana jin dadin kulawar da baaba ramatu ke basu
"Yanzu zan fito baaba, tare zamu sbiga kitchen din, a cire nama a freezer danye a zuba masa ruwan zafi"
"To shikenan, saikin fito" tace da ita.
Gefan sofa ta koma ta zauna,ta jawo hula ta sakawa kanta,sannan ta miqe tsam tayi kitchen.
Duk da dare ya soma kawo kai, amma haka ta zage a nutse ta shirya masa dinner sassauqa amma ta musamman tare da taimakon baaba ramatu.
Har ta gama bataji shigowarsa ba, itama hakan
yayi mata dai dai, ta kammale komai ta barwa baba ramatu gyaran wajen.
Sai data gamsasa gidan da dukka nau'in turarukan da tasan yana so sannan ta wuce bedroom dinsa.
Kintsashi shima tayi,bai wani hargitse ba duk da kwana biyu kenan Bata nan ta sanyayashi da turaren da ta tanadeshi ne kawai saboda bedroom dinsa sannan ta wuce nata dakin.
Kayan jikinta ta cire ta fada toilet, ta zuba man wanke gashi sosai ta wanke sumarta sannan tayi wanka ta fito.
Tanata sage sage tana gogarin busar da kanta a
gaban madubi tana kuma duba agogo, qarfe tara saura na dare, cikin ranta tana mamakin me ya tsayar dashi har kawo wannan lokacin bai qaraso gida ba.
Har ta ajiye Drayer din zata fara taje kanta taji an turo gofar da sauri lokaci guda ana kiran sunanta.
A nutse ta waiwaya,asad ne da as'ad sai kuma fadeela biye dasu.
Kamar yadda suka saba, kowa rige rigen isowa gareta yakeyi, murmushi ya qwace mata tana dubansu.
A rayuwarta kaf tanason wannan moment din,tana jin babu wata uwa data kaita a duniya.
Murmushin ta yayi dai dai da kallon bakin qofar dakin da tayi.
Zafafabiyar
"HUGUMA*
TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 76
Yana tsaye bakin gofar dakin sanye da trouser da shirt charcoal color da yayi matuqar haska fatarsa.
Idanunsa a tsaye carr a kanta,yadda sumar kanta ta bazu a sassan fuskarta da farar lalalusar fatar jikinta sai ya zama kamar wani ado ne a gareta, fuskarta tayi fayau tayi kyau sosal.
Shi ya fara dauke idanunsa,ya juya a hankali da zummar barin gurin, zuciyarta sai ta karye
"Sannu da zuwa" ta fada da karyayyar muryarta,bai amsa ba yaci gaba da takawa yana barin wajen.
Sosai zuciyarta ta sake karyewa,banda yaran dake mararin ganinta ba zata iya ci gaba da tsaiwa bata bishi ba.
Duk irin tsauri da zafin zuciyarsa zata iya cewa bata taba ganin fushi haka da I don't care manner haka a tattare dashi ba.
A daddafe ta zauna ta biyewa shirmensu da hirarrakinsu,sannan ta samu ta tattarawa baaba ramatu sunata cewa
"Gobe zamu koma maii tace a hada mana kayanmu"
"Allah ya kaimu" tace da as'ad yafi kowa dokin komawar.
Cikin nutsuwa ta bude gaba daya closet dinta, idanunta akan kayanta daya bayan daya.
Tsaida kallonta tayi akan was kaya,murmushi ya kubce mata, tana iya tuna ranar data sanya masa kayan, cak ya dagata sama ya juyata sosai,babu inda baiyi kissing a jikinta ba kafin labari ya sha banbam.
Tsaf ta shirya cikin kayan, ta tsaya sosai gaba madubi ta yiwa gashinta wani irin gyara me tafiya da hankali,sannan ta fesheshi da sassanyan hair mist.
Kayan abincin ta kwashe ta mayar sassansa, bata sameshi a falo ba, tayi imanin yana cikin toilet yana wanka,abinda bai taba faruwa a tsakaninsu ba kenan.
Kusan ko yaushe wankansu tare sukeyi,koda tayi nata wankan idan ya dawo sal ya batashi,wani irin mutum ne da tara vaara basa hanashi baje kolin soyayyarsa, baya tsufa da soyayva hakanan idanu basa hanashi nunawa matarsa qauna da kulawa.
Ta godewa Allah da va bata maji a matsayin suruka,mace me fahimta wadda al'adarta tasha banban data bahaushe, tayi imanin banda hakan da tuni ta fara ganun canjin fuska saboda kukawa gauna da tattali da yake nuna mata.
Tana da kawaici qwarai da gaske, a kullum bata gajiya da sake iadda masa girman amanarta dake wuyansa.
Kafin ya fito ta gama kai kawonta tsakanin sassanta da na yaran,ta tabbatar ta sallamesu, kiwa yayi shirin kwanciya dukbda weekend ne goben sannan ta wuce sashen nasa.
A nutse ta bude bedroom dinsa, har yanzu still yana toilet, saboda tana iya jin qarar saukar ruwa.
Zare hijabin jikinta tayi ta aje saman sofa.
Dakin takebi da kallo _r a nutse,ko na kwana daya ta masa daga dakin sai taji tayi kewarsa,tana mamakin vadda ameesha ta iva rabuwa da toufeeq,yana da shiga rai ya kuma hada dukkan wasu. qualities na miji na gari.