Sashe 64
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zaune daga saman gadon, qafafunsa a
miqe yayin da ya jingina bayansa da fuskar gadon.
Duvet
ya jawo ya rufe qafafun nasa zuwa qugunsa, idanunsa
nakan wayarsa da yake rage saqonni na mutane, sannan
fiye da rabin hankalinsa yana kanta sanda take gaban
madubi tana shafe skin dinta da mai tare da gyara jikinta
da turarukanta tausasa.
Dagowar qarshe da yayi ya kasa
dauke idanuwansa daga kanta,sai ya sauke wayar daga
cinyarsa ya miga mata hannuwansa yana daga
zaunen, murya can qasa yace da ita
"Come closer" wani abu ne ya saukar mata a take, irin
abun nan da ba'a rasa kowacce diya mace dashi,jan aji tare da jan rai, iya kallonsa a gareta ya saukar mata da
wata kasala da yanayi a jikinta,wani abu me qarfi yana
buda zuciyarta ta qarfin gaske,sai ta fara takowa cikin
jan aji da yanga fiye da yadda ainihin tafiyarta ta halitta take,wanda ita kanta batasan hakan na faruwa da ita a
daidai lokacin ba.
Kasa jura yayi,ji yayi kamar ba zata iso ba,sai
kawai va vaye duvet din ya sauko gaba daya daga kan
gadon ya tako ya risketa a hanya.
Hannayensa ya sanya ya zagaye bayanta dasu tare da matsowa da ita dab dashi a zafafe, fuskokinsu sukayi kusa da juna sosai, ta yadda kowa na iya ganin fuskar dan uwansa fes.
Kallon kallo suka fara yi a junansu tamkar yau suka fara ganin fuskokin juna.
Daga kan kyakkyawan girarta zuwa dogon hancinta me dan tudu da ya zauna sosai akan tsararriyar fuskar dake da shinfidadden kyau,ya zarto a hankali zuwa zaman lips dinta dake hasken lip gloss data dan shafa masa.
Tsigar jikinsa yaji ta tashi,ya miqa yatsantsa saman lips din nata a hankali yana kewayeshi da su
"You're super hot!" Ya furta a hankali kamar me rada
"Kinsan kiss guda daya yana burning around 6colories a jikin dan adam?, do you want to workout with me?" Yayi tambayar yana dage mata dukka girarsa guda biyun?.
Wani siririn murmushi ne ya kubce mata ba tare data sani ba,murmushin da ya qara mata kyau, kyan daya sake ingizashi,ba tare da ya jira ta bashi damar da yaso samu tun farko ba ya hade bakinsu guri guda,ya dora lallausan lebansa saman nata ya fara yadda yaso dashi.
Wani irin abu ya shiga aikawa jikinta,kowacce gaba tata ta amsa,ta kasa kowanne motsi tana jin yadda yake sarrafa bakinta zuwa lips dinta cikin qwarewa kamar ya samu sweet,tsahon wasu mintuna kafin ya janye a hankali yana maida numfashi.
Kasa hada ido tayi dashi tana jin nauyinsa yana saukar mata, hannuwansa yasa ya kamo fuskar tata a tausashe da sautin da koda kana cikin dakin babu lallai ka iya jin me yake fadi
"Kinsan meye?" Kai ta girgiza masa a hankali
"A da banason abu me zagi sam sam,but when i tasted
your lips,sai na zama addicted to sweet, because your lips are the yummiest thing in the world" kunya ce ta kamata matuga da gaske, kalamansa suna da wani irin girma da ko yaushe ya furta su sai ta jita kamar a wata duniya ta daban take, kalamai ne da ba gama gari ba qwaqwalwarta da zuciyarta basu tana amsar kalamai masu tsada da girma irinsu ba tsahon rayuwarta, ta rasa inda zata boye kanta sai kawai ta cusa fuskarta tsakiyar qirjinsa tana boyeta.
Murmushi ya saki yana dora hannunsa saman tattausar sumarta
"Good!, duk sanda na nema gurin fakewa nima i will bury my face in your boo.....
.." Saurin miqewa tayi daga
jikinsa,tasan yanzun sai sake mata zancan da zai kusa sanyata narkewa a wajen.
Ko taku guda bai bari ta qara ba ya dagata cak ya nufi gadon da ita yana cewa
"Muie na karanta miki wani abu" adan tsorace tace
"Am still bleeding" bai kulata ba sai daya direta saman gadon,fuskarsa dauke da sirrintaccen murmushin nan da ita daya take samunsa yace da ita softly
"So?,all i want is to feel you close to me,tell you my story and at the end watch you fall asleep in my arms,ba wani can gurin zan je ba" ya furta yana zare rigar jikinsa,sai kuma yayi mata rumfa da qirjinsa.
Kunya ta sanyata mirginawa,sai yasa hannunsa ya birkitota bayan ya kashe hasken dakin daga nan inda yake ta hanyar switch din dake kusa dasu.
Bayanta ya koma ya kwanta tare jawota cikin jikinsa
"Sanyi sanyi nakeji kadan kadan,let's cuddle so i can steal your body heat" kafin tayi wani motsi sai ta jishi yana cusa kanta ta cikin oversized shirt din data saka,kafin tayi wani yunquri tuni ya shige cikin rigar,ya zagaya hannunsa ta saman plate tummy dinta ya sake janyota sosai kamar me shirin tsaga jikin nata su narke su zama abu daya.
Sanda dumin jikkunansu suka gauraya waje daya sai wata ajiyar zuciya ta subucewa kowannensu lokaci guda
"I know the real KHADIJA S
AHAR,but har yanzu bakisan waye MUHAMMAD TAUFEEQ na gaske ba,i will tell you duk da baki buqata ba,zan gaya miki ne to clear all the doubt and negative think" kunya taji da abinda ya fada,ya akayi yasan tana masa wani bahagon kallo?.
Bai fira ta bawa kanta amsa ba ya fara magana da nutsatsiyar muryarsa.
"Kinsan waye mahaifina, qanwata da mamana,na taso hannun mommy qarama fauziyya tun ban gama mallakar hankalin kaina ba har na zama mutum, a lokacin na dan fuskanci rigonmu a hannunta akwai qalubale da matsaloli, amma duka mun shanye na kuma kula da nadeeya fiye da yadda nake bawa kaina kulawa har muka kawo yanzu.
Na girma wani mutum na daban bawai ina yabon kaina ba,dukiyar mahaifina bata a cikin lissafina,komai ina lissafin yadda zan mallaki nawa ne na kaina,sai kuma na fuskanci wani abu.
Fauziyya bata qaunar na mori komai daga mahaifina,ko yaushe tana cewa da ni da shi 'ka tashi ka nemi naka na kanka' sannan tana cewa da dr 'ka barshi ya nemi na kansa yasan zafin nema', a haka na gina rayuwata, kusan komai nafi sha'awar na yiwa kaina".
Duk yadda naso boye kaina daga mutane su fahimci ni din waye hakan bai yiwu ba, daukan kamanni da mukeyi da abban da kuma ganina cikin was lamuran nasa ya sanya yake wahala na shiga guri ba'a san wayeni ba.
Cikin hakan abban ya bada gagarumin taimako ga wata organization ta marayu da iyayen marayu, a nan gurin ne naga AMEESHA.
Tana cikin layin wadanda zasu karbi taimako da
suke cikin matsanancin hali na rashin muhalli da
abinci,acikin masu karbar tallafin duka ta fisu quruciya
da qananun shekaru,abinda ya fara jan hankalina kenan a kanta.
Komai ina qoqarin yinsa akan tsari, don haka a sannan ban tunkareta ba kai tsaye,sai da aka tashi taron nabi address da komai nasu na isa gidansu.
Na tsaya na tabbatar da halin da suke ciki din kafin na gabatar da kaina a wajenta.
Murmushi naga tayi bayan na gama mata bayani
"Na ganka a wajen taro, ba kaine d'an Dr mahmud jarma ba?" A zahiri banzo da nufin gaya mata waye ni ba,to amma kuma bazan iyayi mata qarya ba,don haka na amsa mata da "eh nine"
Zafafabiyar
*HUGUMA*
*_TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 55
Bai taba dauka fada mata hakan zai zama babbar matsala a tsakaninsu ba,ya sanya tausayinta da na mahaifiyarta shine gaba da komai, tausayinta ya sanya masa soyayyarsa a ransa, musamman da ya fuskanci mahaifiyarta dake kwance tana fama da jinya mutuniyar kirki ce qwarai.
Irin mutanen nan da sam rayuwa bata damesu ba,basu da wani buri me zurfi a cikinta.
Kusan tafi kowa farinciki da wanzuwar taoufeeq cikin rayuwar d'iyarta, bawai saboda dukiya ko kuma wani abu daya mallaka ba, a'ah tsantsar nutsuwa hankali da hangen nesa da ta hanga muraran tattare dashi,dukiyar mahaifinsa ko wadatarsu bata sanya masa girman kai ko jin cewa shi din wani bane,tayi imani ameesha din zatayi aure hannun da za'a datajtata, za'a mutuntata,inda koda bata raye ba zatayi kukan maraici ba.
To ita rayuwa a duk yadda kaga Allah ya ajiye bawa,tofa yafi cancanta da wannan matsayinne, saboda shine Allamul ghuyub wato (masanin gaibu).
AMEESHA na daya daga cikin matan da zuciyarsu ke cike da dimbin burika na rayuwa saboda kyawun fuskar da Allah ya azurtasu dashi.
To amma me? yanayin talauci da matsi na rayuwa da kuma yanayin environment da suke ciki dukkan alamu sun nuna babu inda wadannan burika nata zasu shura,saidai duk da hakan akwai was baqin halaye da idan kayi tsinkaye zaka iya fahimta a tattare da ita.
Yadda ameesha din bata da saurayi duk da kyau da take dashi da kuma yadda matasan unguwar ke sonta ya gara kafa ameesha a zuciyar toufeeq,a nasa tunanin tsananin kamun kai ne da kuma darajta kai,abinda bai sani ba shine,ita din ta raina ajin dukkan mazan da suke zuwa mata da kalmar soyayya,tana ganin tafi qarfin ajinsu,ko a ranar da taje karban tallafin sai da mahaifiyarta tayi da ayar sannan taje din, da kuma tsananin rabon haduwarsu da toufeeq.
Shigowar toufeeq cikin rayuwarta sai ya sanya ta fara jin kanta yana budewa,idanunta suka fara budewa,ta fara shanshanowa tare da hango cikar wadan nan burikan da talauci ya yiwa dukan mutuwa suka kwanta magashiyyan,sai ta fara farfado dasu, musamman da ya kasance toufeeq din me sakakken hannu ne, mutum ne me tarin kyauta.
Cikin lokaci qalilan tafi qarfin sutura da cima,ta samu tsadajjiyar wayar hannu wadda tayi sanadin haduwarta da 'yammata irinta da suka dauki rayuwar duniya da fadi,'ya'yan da sai da taimakon Allah da huwacewarsa ake samun abicin da za'a ci cikin gidajen iyayensu,amma idan sukayi wanka suka riqe wayoyinsu zakayi tsananin 'ya'yan wani commissioner dinne. lya wayar hannunsu kawai tafi jarin ubansu kauri.
To bare kuma ameesh da a sannan abinci a gidansu baya yankewa, toufeeq ya fahimci yanayin rayuwar da suke ciki, ya kuma dauki nauyin komai hatta da jiyyar mahaifiyarta.
Mutuniyar kirki ko yaushe addu'a take Allah vasa ameesha ta kasance tasa ce ta har abada,ko yaushe fada takewa ameesha ta riqeshi hannu bibbiyu.
To koda umma batace mata ta riqeshin ba itama ba zata soma sakinsa ba,ina taga ta sakin toufeeq din?, mutumin da ya fara matso mata da burikanta kusa kusa da ita ya kuma fara cika mata su?.