Sashe 71
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a sannan toufeeq ya zame hannun nasa daga nata,ya matsa baya yana yiwa Dr jarma barka da isowa, qasan ranshi yana mamakin yadda suketa zirga zirga shi da maji din, gefe guda kuma ko yaushe ya gansu tare sai yaji zuciyarsa ta zurafafa da addu'ar dawowarsu da dinkewarsu a mazaunin ma' aurata kamar kowanne iyaye.
A kunvace ta gaida maji, majin ta hamsa
mata, sannan gasa qasa take mata tambayoyin da suka gara saka s
ahar cikin jin nauyinta.
Duban toufeeq maji tayi
"Yaushe zasu sallameta?"
"Zuwa anjima suka ce,zatayi bed rest ne kawai koda a gida ne"
"Yavi kyau, zan wuce da ita gurina" maji ta fada tana ciro wayarta don ta sanya a sake samar musu wani
dakin wannan din kamar wata dama ce a wajenta da
wajen s
ahar dinma gaba daya,zata sake waana Dr
jarma da kyau,itama kuma s
ahar din zata samu
cikakken hutu,zasu kuma sake fahimtar juna tsakaninsu ta sake samun damar da zata shirya kyakkyawar alaqa tsakaninta da toufeeq din.
Tunda yaji maji ta fadi haka ya kasa sukuni,yayita
goqarin kallon qwayar idanun s
ahar din don yayi mata alama amma bata ko kalleshi ba.
Cikin jikinta tasan za'a rina hakan indai toufeeq dinne da yake jin kansa kamar tuzurun da yayi aure kwanan nan, to amma ita kanta tana da bugatar hutun ko don su tsira da abinda take dauke dashi din karo na uku a rayuwarta shi kuma karo na biyu.
Har akayi la'asar bai samu wanna damar ba, duka ya shiga damuwa walwalarsa ta ragu,sajjad na ankare dashi,yaji komai daga bakin afifa,ba abinda ya rage masa illa dariyar da yaketa boyewa,har suka idar da sallah,ya gama azkar dinsa, haqurinsa ha gaza,ya cire wayarsa ya tura mata gajeran tex
"please ki gayawa maji fa, bazan iya ba,Allah bazan jure ba"
Wayar na hannun afifa,sun gama waya kenan da maama data duba jikin fadeela da na s
ahar din gaba daya, Murmushi afifa ta saki tana miga mata wayar.
Sai data kalli fuskar afifa din sannan ta karba wayar ta karanta saqon,tana kaiwa qarshe ta daga kanta ta kalli afifan suka hada ido, saita watsa mata harara, dariya ce sosai ta qwacewa afifa
"Meye zaki nade tabarmar kunya da hauka a kaina? munafukai,kun gama gulmar baku son juna Allah ya toni asirinku shine zaku wani dinga dojewa,ni kinga tafiyata gwara naje naji dumin hayatee daga nan na duba fadeela ko ta tashi" ta fadi tana rolling mayafinta doguwar rigarta a kanta.
Fitar afifa ya maida dakin shuru, maji ta shiga wajen fadeela,Dr ya fita tun dazun, nadeeya kuma na saman abun sallah tana sallah.
Gyara zaman wayar tayi a hannunta tana tunanin amsar da zata bashi, ita kanta tasan akwai rikici, har ta shiga gurin tura saqo aka tura gofar dakin aka shigo.
Muhammad toufeeq ne, hannunsa daya cikin aljihun wandon lallausan yadinsa, idanunsa carrr a kanta,yayi wani sanyi da laushi da yasa zuciyar saahar cika da mamaki,kawai don maji tace zata wuce da ita shi ya hautsina shi haka? wanne irin so ne haka?.
A nutse ya iso gaban gadon, kai tsaye ya yiwa kansa guri a gefan gadon shima kusa da ita, kafadunsu har suna gogar juna.
Da sauri ta dubeshi tana masa nuni da nadeeya dake zaman tahiya zata sallame, sai ya daga mata gira murya can gasa
"And so what?" Ya fadi gaba gadi abinsa, hannunta ya lalubo ya rige cikin nasa
"Maji so take kawai ta horani yadda take hora Abba, dazu sailad vake gavamin va maida aurensu.lalurar fadeela yasa bamu sani ba" wani lafiyayyen murmushi dake qarawa fuskarta kyau ne ya kubce mata,bayan samun nasara a alkin fadeela wanzuwar cikin jikinta wannan shine labari na uku da yayi masifar sanya farinciki a zuciyarta.
Kaman zaice wani abu sai ya waiwaya sashen da nadeeya ke zaune
"Tashi ki bawa mutane guri munafuka" ya fadi vana dan fidda fararen idanunsa waje.
Batasan ya akayi ya fahimci ta sallame sallarta ba, sosai taso jin gulma shi yasa tayi kaman zaman tahiya takeyi, tanason taga wanna salon boyayyar soyayyar tanason taga salon soyayyar yayanta Classy anty N da muskilin yayanta yaa moha, ta tabbatar wanna kalar soyayyar zata kasance ta musamman,sai gashi ya baro jirginta.
Hakanan ta miqe tana ninke abun sallar tana satar kallonsu har ta fita a dakin.
Dariya ce sosai ta kama nadeeyan,afifa dake fitowa daga dakin fadeela sukayi kacibus
"Lafiya sister nadeeya?"
"Anty afifa,wadancan mutanen,wai dama suna so suke kaiwa kasuwa?" Baki afifa ta tabe tana dariya
"Ko ba bestie ba, gulmammu, kowa ciwon dake ransa kadai ya sanyashi jin babu wani da zai sake burgeshi, basusan ita zuciya ba'a ci mata alwashi ba"
"Zo kiga don Allah" nadeeya ta fada tana yafito afifa.
Hannuwanta afifa ya daga tana dariya
"Wallahi bazan iya leqensu ba karna ganowa kaina abinda yafi qarfina" dariya suka sanya su duka suka wuce dakin fadeela tunda zaman dakin s
ahar din yafi garfinsu.
Zafafabiyar
"HUGUMA*
TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 61
Shuru ne ya ratsa dakin, nauyi kallon da yake mata ya yiwa idanu da gangar jikinta, saita zame idanunta zata sunkuyar da kanta qasa.
"Mom twins" ya furta a hankali yana jin farinciki yana ratsashi.
Qaramin murmushi ta saki a kunyace tana maida kanta gefe,sai yasa hannu ya juyo fuskar tata
"Ki gayawa maji ba zaki ba.......am telling you akwai matsala, komai zai iya faruwa kika bita" fararen idanunta ta daga ta kalleshi tana dan bata fuska
"Maji din? i can't* sosal ya sake zubawa fuskarta ido,sai tadan ja da baya kadan tana sake dubansa
"What do you want from me?" Ta samu kanta da furtawa ta yadda labbanta kawar ya iya kalla ya fahimci me tace
"I want to wakeup to you every morning and fall asleep to you every night ban shirya bin tsarin maji ba,please help me, tell her zaki iya warkewa koda muna tare" ya qarashe maganar yana sake matso da fuskokinsu kusa dana juna,har tana iya jin fitar numfashinsa sosai.
Idanunta ta lumshe tana jan ajiyar zuciya
"Bazan iya gaya mata ba" ta fada a shagwabe, har sai da tsigar jikinsa ta zuba
"'Zan gaya mata ni, zance mata ni dake duka bama so"
I "No please"
"'Whay?" Ya tambayeta still idanunsa suna cikin nata suna wani irin narkewa da gaunarta
"Inajin kunya"
"Ni kuma bana ji" wani garamin kukan shagwaba da
batasan daga ina yazo ba ta shiga sauke masa, take ta soma kunnashi,jikinsa duka ya amsa.
Hannu yasa ya jawota ta fada jikinsa, sautin qaramin shagwabben kukan nata yana sauka a wuyansa yana ratsa tattausan gashin fuskarsa yana taba kunnensa kadan kadan
"If you kiss my neck, am not responsible for what
happens next" yayi maganar kamar yana rada mata a kunne.
Da sauri ta janye fuskarta daga gareshi, amma sai yayi caraf ya rigota yana ritsata da narkakken kallonsa
"| crave you emotionally and physically do you even
realize how amazing you are to me?" Kasa bashi amsa
tayi, saboda kalamansa suna mugun kashe mata jiki tare da dasa wata sassanyar soyayyarsa mai matugar garfi a jininta
"Am sorry" ya sake cewa,yadda yayi maganar ya sakata daga kai ta kalleshi
"Sorry for what?"
"For loving you too much" dukka hannayenta ta bude ta zagaye bayansa dasu,ta kuma kwantar da kanta a girjinta, sosai take iya jin bugun zuciyarsa cikin kunnuwanta,da muryarta mai laushi da wani irin nutsuwa tace mishi
"Kalamanka suna da zagi kamar zuma,All very sweet,i'll never get enough of you,i want to spend the rest of our lives together, baka qetare iyaka bai feel the same way and i can prove it to you in sha Allah" ta qarashe maganar tana cusa kanta a tsakiyar qirjinsa saboda nauvinsa da takeji.
Kamar me jin bacci haka ya dinga lumshe ido saboda zagin da kalamanta sukayi masa
"You're the only person who makes me smile constantly" ya furta yana qoqarin daga fuskar ta daga qirjinsa,a sannan yaji ba abinda yake buqata irin ya dandana lips din da suka furta masa wadan nan kalaman masu zaqi
"Your lips on mine tell me better than your words" ta fahimci kiss yana daya daga cikin weakness dinsa,kuma babu abinda zai hana maji tafiya da ita,don haka ta bashi cikakken hadin kai tare da maida masa martani me kyau.
Basusan me vake faruwa sai muryar maji da sukaji tana fadin
"Subhanallahi" shi ya fara zare fuskarsa daga tata tare da rigeta da kyau don kada ta firgita.
Basuga maji din ba sai gofar data maida ta rufe da sauri tare suka dauke idonsu daga kan qofar suka mayar fuskokin juna.
Tuni kunya ta lullube s
ahar,ta kebe baki zata masa complain, ya dora yatsansa saman lips dinsa da sukayi jaa
"Shshshsh" vace da ita saita maida maganar da tayi niyyar yi din, abinda ya bashi daman gyara mata gashinta da ya hargitse.
Yanayi yana kallon cute face dinta,ba magana a tsakaninsu sai bugun zukatansu kawai, kowa na tuna tarayyarsa tare da dan uwansa.
Yana gyara mata yafen mayafinta nadeeya ta tura gofar ta shigo,ya juya ya watsa mata wani kallo saita koma ta lafe tana cewa
"Maji ce ta aikoni,wai anty N ta fito"
"Bacemin daga gun" ya fada adan zafafe, sai ta juya ta fice tana gunshe dariya.
Tunda taga maji ta fito tana
maimaita salati tasan tayi gamo ne.
Ba jimawa wayarsa tayi qara,daya duba yaga maji ce dole ya daga
"Okay to,in sha Allah" yace yana ajiye wayar,sai ya miqe yana zube hannayensa a aljihunsa yana dubanta,sai kuma ya miga mata hannun nasa, ba musu ta dora nata hannun saman nashi ya rige da kyau ya tasheta tsaye.
Duk inda suka gifta sai idanu yakai kansu tsakanin turawan dake kai kawo cikin asibitin, sai daya kaita gurin fadeela sukayi sallama sannan suka wuce gurin ajiyar motoci na asibitin inda taxi ke jiransu.
Da kansa ya bude mata back seat kusa da maji,ya mayar ya rufe ya matsa baya yana folding hannunsa a qirji.