Sashe 82
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda cikinta ya fara nauyi ta zama mafadaciya,komai akayi mata ba'a kyauta mata ba,ba'ayi mata dai dai ba,ga dan banzan tsarguwa, ko kallonta ya cikayi sai tace muninta yake kalla
"Wallahi kinji Allah kenan, inda zaki zauna a haka zanso hakan bayan kyan da kika qara har tacen wajen ma ko?, ba'a magana" kunyarta har yau tana nan, maganar tasa ta sanyata dauke kanta murmushi na shirin kubcemata, amma tsabar qwarewa a rigima saita fuske
"Ban yarda ba, inda hakanne ai ba zaka barni ina jiranka ba,ni kadai almost one hour?" Wannan karon dai sai da dariyar ta qwace masa,yasa hannu ya juyo da fuskarta yana cewa
"A'ah
ayimin afuwa,ashe duka wannan fushin abun
ake nema?,aikam aiki dai ya gare mun samu babban aiki"
ya fadi yana jin dadi qasan ransa.
Shi kam ya daga mata gafa ne saboda cikin kwanaki ukun kamar yaga bata jin dadi sosai, tun ranar data dawo daga sunan afifa wadda ta haifa baby giri dinta qatuwa wadda taci sunan SHIFA(MAJI), suna kiranta da AHLAM, shi dai wannan ciki
) ya biyashi dari bisa dari.
Ko taku daya bai bari ta garasa ba ya dauki abarsa
ya wuce da ita fadarsa, yana tafe yana tsokanarta
"You gain weight moonbeam"
"Kaine ka jawomin" ta fada tana mintsininsa a tsakiyar qirji, tasan yana tsokanarta ne don yasan batason yace tayi nauyi.
Yana alfahari da ita gwarai ta wannan fannin, duk hanyoyin faranta rai ta sansu.
Idanunsa a lumshe yana tina irin farinciki da gamsuwar da take bashi yaji tadan tureshi kadan tana guna guni,kunne ya saka da kyau
"He acts like he's the smallest thing in the world but he's freaking huge" dariva ce me garamin sauti ta subuce masa,ya daga fuskanshi yana kallon tata
"Eheenn,wanann grumbling din bashi da ma'ana,kin fada ne don ki rama nace kin qara nauyi, after all ma sai da kika gama kwashe dadin?, kwadayayya?" Kukan kissa ta sakar masa tana dan kai masa duka, shi kuma ya bita da gwalo yana boye kansa cikin boobs dinta.
Sai data gaji ta barshi jin tayi shuru sai yakai hannunsa ya shafi gefan fuskarta
"What happened?"
"Am hungry" ta fadi cikin salon ban tausayi.
Tashi yayi sosai yadda zai iya ganin fuskarta,da gaske ta bashi tausayi, tana wahala da cikin sosal,bai sani ba ko haka kowacce mace keyi?, ameesha dai baiga bakan daga gareta ba
"But you just eat.
"Need something sweet,am craving" dariya ta bashi,sai yasa yatsusa yadan rufe rabin fuskarsa yana zuba mata ido
"Uhunnn" ta fadi tana kallonsa itama.
Da gaske ya fuskanci yau rigimar ce a kanta, don ledar data matsa yayi mata siyayya ma gata a yashe a gasa, da kanta tavi list din komai amma bataci komai din a ciki ba.
Baison rigimar tayi tsaho, don haka yayi wuf ya tashi yana dagata
"Go bath"
"Noooo hottie"
"Dole indai kinason maqulashe".
Kumatunsa ta riqe da hannunta daya tana jaa
"Having someone who can handle all your moods is such a blessing" hannun ya sunkuya yayi kissing yana murmushi.
Zafafabiyar
"HUGUMA*
_TABARMAR KASHI*
Book 02 Page 71
Tare suka shirya shi da ita, ta saka doguwar rigar abaya wanda yanzun sune suturarta saboda girman cikinta,shi kuma ya Sanya kaftan abaya sassauga suka fice.
"Ina muka nufa?"
"Pizza zanci" ta fada tana tande baki.
Dole ta bashi dariya sosai
"Wadan nan babies,wanne irin kwadayayya suka maida ke?"
"Ask them" ta fada kawai tana nuna masa tsinin cikinta wayarta na hannunta tana qoqarin kunnata.
Gurin saida pizza me kyau tsafta da inganci va kaita cikin nasarawa GRA
"A nan fa zamuci" ta fada tana neman gurin zama
"Oh god" ya fada a hankali, mamaki yana sake kasheki, da gaske ake cewa dole ka sake yin karatu na musamman akan mace idan tana da juna biyu, wawayen maza sai suyita cusgunawa matansu a irin wanan yanayin su dauka kome iskanci ke sawa suyi.
Tunda yake da ita bai-taba gani ta zauna cin abinci cikin mutane da yawa bama bare waje sai yanzu.
Hakanan yaja tasa kujerar shima ya
) zauna,ya jira waitress ya bata order.
Dukan pizza din ya tura mata,yana kallon yadda take ci hannu baka hannu qwarya
..Hmmm.
...i love you"
"Baby iam finished"
"Alright" ya fadi yana miqewa
"Moha
...i wanna discuss something with you please mana" ta fadi tana narke murya tare da tara hawaye a idanunta.
Tare suka waiwaya suka kalleta shi da s
ahar din, kasa ci gaba da kallonta tayi saboda wani irin kallo da taga tana jifan toufeeq din dashi, ta dauke kanta gefe tana gogarin hadiye wani mugun kishi da ya taso mata, bata taba zaton tana da kishi irin wannan ba sai yanzu.
Mamakin zallar garfin hali ko gegashewar zuciya zaice irin ta ameesha ke kai kawo a ran toufeeq, bai taba zaton har gaban abada zata iya tararsa da zancan ban haguri bama bare batun ya koma sonta har akai ga zancan ta koma tana amsa sunan MATARSA. ransa yaji wani wani irin baci, duk sansa ya kalli fuskarta sai va tuna zunubinta,sai yaga komai muraran shimfide saman fuskarta muraran kamar a lokacin kunnuwanta suke jive masa abinda yaji din.
Karo na biyu s
ahar ta gaza jurar kallon da tayi imani har yanzu ameesha na jinfan toufeeq din nata dashi,sai ta waiyawa tana mata wani qasgantaccen kallo
"Da kamun kai da cikakkiyar nutsuwa akasan diya mace, bin d'a namiji ba nata bane, ki tagaita kallonki a kansa wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa he's mine ever and ever"
Kalaman sun taba ameesha sosai, dole ta waiwayo ta zubawa s
ahar idanu,kallon fuskar s
ahar din taketa gudun yi din batasan me yasa a duk sanda ta kalleta ba sai taji kamar ita nata ajin baiki ba, duk sanda ta dubeta sai taji kamar har abada toufeeq bazai iva sake kallon kowacce diya mace yaji ta burgeshi ba, duk sanda ta kalleta tana jin cewa tsananin rabo da kuma tausayi ya mallaka mata toufeeq a baya,duk sanda ta kalli qualities din da s
ahar din ta hada sai taji kamar ta rasa toufeeq har abada,mafi munin tunin da batason tunashi wanann ne kuma ya sanya taqi giving up,wata yudararriyar zuciyar tana gaya maya cewa ZAKIYI NASARA,SHI ME TAUSAYI NE.
Taku biyu yayi ya kamota cikin jikinsa qasan ransa yanajin farinciki yana ratsashi, har yanzun classy s
ahar din nan tasa tana nan babu abinda ya canzata,me tsananin kamun kai da jin takaicin yadda mata da yawa suka zama was marasa aji da s
anin ciwon kansu
"Yes
iam your's,lam all yours,let's go" ya fadi yana dauka mata wayarta tana jingine a jikinsa suna takawa a nutse.
Zallar kishin da ya gani cikin idanunta bai taba ganin irinsa ba kaman yau,mota ya bude mata ta shiga,ya kunna mata Ac ya kuma daura mata seatbelt ya dage dukkan glasses din
"Ina zuwa, kada ki fito" ya fada yana rufe mata qofofin sannnan ya juya yana barin wajen.
Tanason tace masa ina zaije? yazo kawai su tafi amma ta kasa,minti daya biyu har biyar shuru, take zucivarta ta fara raya mata qila ma ya shanya ne kawai vana wajen tsohuwar matarsa suna soyewa.
Wannan tunanin ya kumbura zuciyarta,sai kawai ta fashe da kuka,take mararta tayi wani mugun motsawa da matsanancin civo.
Ransa fes yake dawowa ga motar,ya tabbatar yau vau kawo garshen case din ameesha,yayi imani daga rana irin ta yau ba zata sake marmarin hada hanya da shi ba indai da zuciya a qirjinta.
Zasu biya su dauko fadeela da yanzun maji keson qwaceta itama, tuntuni yakeson ta dawo gida s
ahar ke hanashi daukota
"Zaka iya kallon idon maji kace kazo daukar 'yarka?"
"B wani madam, kema fa nasan kaara kawai kikey" murmushi kadai takeyi bata taba yarda ta amsashi ba.
Yana bude motar sautin kukanta ya sauka a kunnensa
"Subhanallah" ya fadi da sauri yana dagota saboda vadda ta zauna din ya tabbatar ta takure da yawa
*Ka daina tabani, marata kamar zata tsinke,babu dadi, ka koma wajen tsohuwar matarka ka gyaleni naii da ciwona" bai sake ce mata komai ba sai kawai ya tayar da motar, cikin wani mugun speed ya fice da motar daga harabar asibitin.
Kafin sukai asibitin ciwon ya sake tsananta.
Luckily suka tarar da Dr raheema na shirin fita daga duty, dubawar farko taga haihuwa ce, kuma gadan gadan tazo don takai 4cm.
Ya rude gaba daya saboda yadda yaga tana juyi a tana riqe komai da qarfinta na gaske sai ya daga masa hankali.
Ya rasa waye zaima fara kira?,sai kawai ya kira maji.
Hankalinta yadan daga, saboda burinta a duniya na garshe taga tulin jikoki daga jikin diyoyinta guda biyu,tunda ita Allah bai gaddareta da samun tarin
'ya'ya masu yawa ba, ta daure zuciyarta cikin nutsuwa tace
"Ma sha Allah, Allah ya raba lafiya,Kun dauko kayan haihuwar ne?"
"Daga gurin pizza nagudar ta tashi"
"Ashsha wanne irin sakarci ne haka Muhammad? ka dinga yawo ya yarinyar mutane da tsohon ciki?,waye yace maka ana fita anyhow da tsohon ciki?" Kai kawai ya girgizawa,maji ba zata fahimta,yanzun inda bai fito da ita ba da yanzun tana gida suna dambarwa
"Ka yiwa baaba ramatu magana,gani nan isowa nima" katse wayar yayi kawai ya kira baaba ramatu din.
Maama maji ta kira, amma saboda kara irin tata,duk kuwa da cewa s
ahar din auta ce, autar ma da ake fatan ganin abinda zata haifa amma cikin alkunya tace
"Haba maji, kina gurin ai ba sai nazo ba" sosai maii keiin dadin yadda dr girema da maama ke bata girma da damqa mata s
ahar halak malak, saidai duk da haka ta roqi tazo din a haka suka rabu.
Cikin abinda bai wuce mintuna talatin ba sai gasu a asibitin.
Maji, anty farheen, anty sumaira, raihanatu wadda tazo musu hutu ne(cousin din adam da su dr girema suka turata karatu,bayan dawowarta sun laluba ainihin dangin mahaifinta sun maidata hannunsu, sun kuma yi mata kaykkyawan rigo,sun barwa momee itane dama saboda ta dage zata rigeta da amana, suka barta suna ganin kamar 'yar 'yaruwarta ce ba zata cutar da ita ba yanzun haka shirin bikinta akeyi) sai fadeela data kasa ta tsare itakam vau zatayi 'yan ganne.
Kwatsam saiga afifa ita dake da danyen jego ta saka sajjad din a gaba sai da suka taho.