Sashe 27
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaushe har aka canza tsarin baiwa fadeela abincin makaranta?, lallai da gaske matar nan take, qaramin murmushi ya subucewa fuskarta wanda ya sake qara bayyana kyanta
"Ki gaya mata ummarta ta riga ta tanadar mata komai" ta furta tana daga mata lunch bag din hannunta.
Kalla adama tayi saita juya tana komawa ciki.
Saita juya tana ci gaba da tafiya tare da jan siririn tsaki, tsanar matar yana samun gurbi cikin zuciyarta.
Idonsa ya dauke daga kanta yana lumshesu,yadda ta juya tsukakken bakinta da yasha Marron lipstick yana wulgawa ta cikin idanunsa,ya rasa me yasa tsiwa take mata dadi,idan tayi tsiwar kuma sai ta sake maidata kamar wata qaramar yarinya.
Tun kafin ta garaso tayi noticing motar da yake ciki,don haka sai ta tsaya daga motar da aka kebe saboda kai fadeela makaranta da kuma sauran uzurorinta, budewa fadeela gaba tayi,ita kuma ta shiga seat din baya.
Jibril ne ya duga vana rufe motar sannan ya zagayo yana gogarin tashinta
"Madam tace zamu fara sauke fadeela a makaranta sannan mu wuce" jibril ya fada cikin girmamawa.
Mamaki ya kamashi, me kenan?, bayan yarinyar nada driver?,so a lokacin bashi da lokaci dogon surutu,don haka ya gyada masa kai kawai,motocin suka fara tashi a nutse suna ficewa daga gidan.
Sanda security na gidan ya kammala rufe qofar bavan fitarsu a sannan hajiya garama ta garaso farfajiyar gidan a birkice, cikin matsanancin fushi take bin shatin tayoyin motar da kallo
"Uban waye yace ki dawomin da abincin saboda ta fadi haka? me yasa baki tsaidasu ba kin kuma shaidamin kafin fitarsu daga gidan?"
"'Kiyi haquri hajiya,ban zaci...." Kyakkyawan mari ta sauke a fuskar adama tana wani irin huci,wanda hakan da tayi dai dai yake da haushin kaza huce kan dami.
Har ta buda baki zatace wani abu sai kuma ta fasa,saboda koma meye yanzu zata fada din bashi da amfani, saboda komai ya riga ya ruguje, amma tabbas ba zata taba bari komai ya tafi a banza ta ruwan sanyi haka ba.
Tana takawa cikin qida take gava mata
"Ki cewa bala va shirya nan da awa daya zai kaini
makarantar su ukhtie " bata tsaya jiran amsa ba tayi
gaba cikin tsananin fushi.
A kan idanunsa yana ganin sanda ra budewa
fadeela gofa ta rataya mata jaka da lunch bag dinta,ta
tsugunna tayi kissing dinta ta kuma rada mata wata
magana dashi kansa baisan me tace mata ba,fadeelan ta
doso motarsu,ganin haka ya sanyashi bude murfin motar
tun kafin ta garaso.
Murmushi fal saman fuskar
yarinyar, saboda hirar da sukayi da s
ahar din cikin
motar, tana jaddada mata daga yau itace zata dinga
kawota tana kuma maidata gida.
Kidding goshinta yayi
sai tace
"Yau abby ka rakoni makaranta, inajin dadi sosai "
hannunta da a yanzu suka zama masu kauri ba kamar a
baya ba ya kama yana murmushi ya jinjina kai, sai ya
sanya hannunsa saman kanta ya shafi kan
"'Barakallahu fiik, ayi karatu da yawa" hannu ta daga
masa tana masa bye bye, idonsa ya sauka akan motar
fadeelan, s
ahar ta koma ta zauna cikin motar,har
fadeela ta juya ya kirata
"Angel" sai ta dawo da sassarfa,ya danyi shuru yana juya
maganar a ransa,bayason ya fadi ta dauki maganar da wata manufa daban,haka kawai cikin zuciyarsa yakejin bai dace su zauna mota guda daga ita sai driver ba,yayi gogarin hana kansa gain baiken hakan amma ya kasa,idanunsa nata sake dawo masa da irin kallon da ya gani daga idanunsu jamal a dazu
"'Kije ki gayawa autynki ta dawo wannan motar".
Shuru tayi tana duban fuskar fadeela sanda take gaya mata saqon toufeeq din, kafin takai ga yin komai fadeelan ta dauki handbag dinta tayi gaba da sauri tana cewa
"Nima bari na tayaki aunty" bata da sauran zabi illa bude murfin motar da tayi ta fita a hankali tabi bayanta.
A nutse ta zauna elyas ya maida murfin ya rufe, qamshinta ya mamaye motar,ta gyara zamanta sosai tana maida dubanta ga bakin qofa sannan tace
"Good morning" a taqaice, saidai ko uffan bataji yace ba.
Ranta ya baci sosai, ba abinda a yanzun yake takura mata irin wannan gaisuwar data zame mata qadangaren bakin tulu,idan tayi ya amsa mata da qyar,idan kuma bata yin ba tana tsoron abinda ya furta zai aikata mata.
"'Good morning" ta sake fada adan qufule, idanma bata maimaita ba tasan tsaf zaice bata gaidashi ba.
Dukka gaisuwan nata yaji sarai, amma yadda ta juya baya tana fuskantar gofar sannan ta gaidashi kamar dole ya bashi haushi, yadan dauke idanunsa daga kan system din ya aza mata su
"Wani ne yace dole saikin gaidani?, ki riqe kayarki bana so daga yau,don ba qanfar gaisuwa nakeyi ba,na saka miki dokarta ne saboda na saitaki kan abinda ya dace" daga haka ya maida dubansa ga allon system din.
A yau din karon farko taji jikinta ya sanyaya da yadda yayi mata magana,babu wannan fadan Sam cikin muryarsa sai wani irin softness har cikin ranta taji abun bai kamata ba,don haka ta gyara zamanta da kyau tana dan fuskantarsa
"Barka da asuba" fa furta itama da sanyin muryarta.
Tsigar jikinsa ne yaji ta zuba,ya daga idonsa a nutse sai suka hada ido,kowannensu ya janye dubansa da sauri
"Barkanki"
"An tashi lpy"
"Alhamdulillah" ya fada ba tare da ya sake dubanta ba, daga haka ta rasa abinda zata sake fade, saita ja bakinta tayi shuru tana maida dubanta ga hanyoyin da suke ratsawa da gudu.
"HUGUMA*
TABARMAR KASHI
Book 02 Page 24
Har suka isa company din babu wanda ya sake cewa da dan uwansa komai.
Jibril nayi parking a parking lot na company din ya kashe motar sannan yayi magana ba tare da ya waiwayo ba
"Akwai employees da suka shirya welcoming naku,da tayaku murnar aurenku,suna entrance na main building" system din ya sauke daga saman cinyarsa yana ajiiveta gefe daya,idanunsa akan jibril
"'Waye ya sanar musu da hakan?" Ya jefa masa tambayar da salon tambayarsa din nan me cike da dakewa.
Cikin dan daburcewa jibril din yace
"Yallabai sajjad ne" dauke dubansa yayi daga kan jibril,ya gama gano abinda sajjad din ya shirya, sai kawai ya bada umarnin bude gofofin motar.
Kusan dukka manyan ma'aikatan company dinne suka jeru sahu biyu hagu da dama, kowanne dauke yake da gift a hannunsa,wasu flowers wasu boxes,mafi akasari sunyi hakanne saboda s
ahar din, don babu wanda baii cadin mu'amalarsa da ita ba,basu sake tantance muhimmancinta ba sai bayan tafiyarta,yanzun kuwa data dawo musu a karo na biyu sai hakan yayi musu dadi gwarai.
Ta tsakiyarsu suka fara takeaway a nutse,duk wanda zasu gifata sai ya ranqwafa cikin girmamawa.
Mr hamza shine mutum na biyu a sahun, sunzo dab dashi ya ranqwafa idanunsa akan fuskarta
"Sir, congratulations, congratulations sir" ya fada da dan murmushi saman fuskarsa,sannan ya miqa flower din ga s
ahar.
Baisan ya akayi ba,yadai tsinciki kansa da sanya hannu ya karba flower din daga hannunsa ya miqawa elyas tare da yi masa inkiya, sannan a hankali ya sanya hannunsa ya lalubi hannunta, ba zato ba tsammani sai jin tafin hannunta yayi ya manne da lallausan tafin hannunsa guri daya,ta waiwayo da hanzari tana dubansa idanunta kuma suka fada cikin zagayayyun fararen idanunsa.
Zame hannunta taso yi cikin hikima da dabara amma ya matseshi tsam cikin nata,saboda ya fuskanci idanun mr hamza na kan hannayen nasu
"All eyes are on us" ya fada qasa qasa,a hankali itama tayi noticing hakan, musamman daga idanun mata da yawa da dama can ba huldarsu take shiga cikin company din ba, da masu goqarin shiga gonarta amma tayi musu iyaka irinsu saima.
A gaggauce suka dinga wucewa,hakan ta bishi saboda hannunsu na cikin na juna.
Bai sakar mata hannu ba har suka isa bakin elevator.
Zame hannunsa yayi a nutse,abinda s
ahar keta qoqarin yi kenan,ba tare da ya dubeta ba kuma ba tare da yace da kowa komai ba ya danna button ta bude.
Baya yaja kadan tare da yi mata nuna da hannu akan ta shiga.
Cikin nutsuwa tabi ta gefansa,har kafadarta na gogar hannunsa saboda yadda ya tsaya yayi bake bake a bakin elevator din,wannan ya sake bawa turarenta damar bugun fuskarsa,ya damqe hannunsa da kyau kamar wanda ya boye wani abu.
Waiwayawa yayi baya,kallo daya ya yiwa su elyas taga sun janye baya,ya taka da sassanyan takunsan nan ga shiga ya rufe dasu suka fara haurawa.
Shuru elevator din yayi sai qamshin jikkunansu daya cikata.
Yana tsaye daga gabanta dai dai bakin gofa,wannan ne ya bata damar gare masa kallo da kyau,duk kuwa da yadda taso dauke kanta,amma halin zuciva, sai taji a karon farko tana son yin hakan.
Tun daga kan lallausar nannadaddiyar sumarsa,murdadden hannunsa dake boye a aljihunsa, daya hannun nasa dake rige da waga qawatacciyar briefcase dinsa zuwa bayansa da takalman dake gafarsa wanda suketa daukan idanu.
Tana gama satar kallon dai dai sanda elevator din ta iso dasu floor din da suka nufa wato gini na garshe na kamfanin.
Ya danns button din sannan ya taka yana shirin fita
"Ki ringa kame ganinki,karki manta ni dan iska ne me yiw
a mata fyade, muddin kika cika kallona zan iya dauka cewa ranki ya biya ne da ni, komai kuma zai iya faruwa".
Idanu ta fiddo waje cikin mamakin maganarsa,sai tasa hannunta guda daya ta dafe kanta haushin kanta yana kamata,meye ma ya kaita tsaiwa ta kalli wannan mutumin idan ba jawowa kai matsala ba ta fahimci shi kullum baiso a zauna lafiya,batasan meye tayi masa ba,wai shi kunyar furta kalmar fyade ma baya jinta sam?.
Gani tayi idan ta barshi ba shakka ya sha da ita, saita tako itama tana biye dashi sanda yake scanning key din a jikin qofar
"Wai shin me ma zan kalla hala? wannan kodaddiyar fatar ko kuma wanna gashin mara kyan gani?" Ta furta tana nuna singalilin hannunsa dake riqe da handle din gofar.