Sashe 72
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk duniva banda maji ba wanda zai yadda yayi masa hakan,yana tsaye yana kallonsu har motar ta tashi suka fice a asibitin, ya bita da kallo yana jin kamar wani sashe na iikinsa ne aka tafi dashi
"Mr man" ya tsinci muryar sajjad daga bayansa, koda ya waiwayo sai ya dinke fuskarsa tsaf saboda yasan tabbas tsiya sajjad din zaiyi masa
"Muje ka rakani wani guri" yace da saijad din,sai yayi gaba yana biye dashi shima dai dariyar yake boyewa.
Kafin su isa already ma'aikatan hotel din sun gama shirya dakin.
Sanda Dr jarma yaga maji na maida luggage dinta dakin sai ya kalleta
"Kada ki fara shifa indai baso kike muyi abun kunya a gaban surukarki ba" kallon shakulaton bangaro ta watsa masa
"Ai ba damuwa"
"Haka kika ce?" Ya tambayeta,sai bata amsa masa ba kawai tayi gaba abinta.
Tunda maji ta shigo dakin sam s
ahar ta kasa sakewa,kunyar yadda ta gansu dazu ne keta dawainiya da ita.ko hada ido da ita ta kasa.
Itama majin ta fahimci hakan ta kuma tabbatar idan tace tare zasu kwana zata kwana ne a takure,sai ta aika nadeeya toilet tace ta hada mata ruwan dumi ta shiga tayi wanka.
Shigar nadeeya toilet din sai ya zamana saura su bivu.a tausashe maii din ta kira sunanta.ta amsa ba tare data lya daga kanta ta dubeta ba
"Ki saki jikinki dani ba abun kunya kikayi ba,mijinki ne kuma lada zaki samu, saidai abu daya nakeso, ki kula da kyau saboda mu tsira da wadan nan bayin Allahn,nasan me yiwuwa ne moha bame haquri bane a take takensa dana gani, that's why na daukoki,kina cika kwanaki goman da likita ya fada zan maida masa ke, karki biye masa azo ayi aikin dana sani" kai ta gyada a mugun kunyace, dai dai sanda nadeeya din ta fito tace ta gama, ta miga mata babban towel ta zauna shirya musu abincin da aka kawo musu daga restaurant a hotel din.
Tare da maji din sukaci abincin dare,Dr mahmud na dakin hajiya garama yana fama da koke kokenta da a yau yakejin kamar yayi mata dukan tsiya,yana mamakin yadda ya dinga dauke wadan nan abubuwan nata tsahon shekarun, bai kuma taba ji ya gajiya ba sai yanzu?.
Maji tanata kaffa kaffa da s
ahar din, sai data tabbatar taci abinci da kyau,ta kuma tambayeta bata bugatar komai sannan tayi musu sallama ta fito.
A qofar dakin sukayi kacibus da dr jarma,sukabi juna da kallo,sai ta kauda kanta tana mamaki, da gaske zaije ya taho da ita din kenan?, tana jin sanda ya saki ajiyar zuciya tare da wani qaramin murmushi ya juya ya rufa mata baya.
Sai da suka dan taba hira da nadeeya kan yadda fadeela ke sake warwarewa da farincikin da yarinyar ke nunawa duk sanda aka gaya mata ta daina irin faduwar nan da takeyi
"Kinsan daxun me tace?" Kai s
ahar ta girgiza tana murmushi
"Bansan waye nafiso tsakanin anty N da abby dina ba" murmushi ya kubcewa s
ahar, Allah ne kadai yasan me ya ajjiye tsakaninta da fadeela tun bata wani santa ba amma Allah ya jarabceta da tausayin yarinyar, kafin daga bisani a hankali ya koma gauna, gauna tamkar ta d'a da uwa
Sai sha daya saura na dare sannan suka kwanta
kowa saman gadonshi.
Dakin ya dauki shuru,sai dim light da nadeeya ta sanya musu,a hankali sai kwanyarta ta tafi tunani, ta maida idanunta ta lumshe.
Ba abinda ke mata kai kawo sai fuskar toufeeq a mabanbantan gurare, tun daga farkon haduwarsu har zuwa yau cikin Saarland university hospital.
Doguwar ajiyar zuciya ta saki, tana gyara
kwanciyarta da taji sam batayi mata dadi ba,saidai duk da gyara kwanciyar da tayi hakan bai sanya taji dadin makwancin nata ba
"'Wai kewarsa nake?" Ta tambayi kanta cike da dimbin mamaki
"'Yes you missed him" wani sashe na zuciyarta ya bata amsa.
Idonta ta sake lumshewa tana hasaso taushi dumi da kuma sassanyan qamshin dake fita ko yaushe a jikinsa
"Da gaske ni munafukar kaina da kaina ce" ta fadawa kanta da kanta qaramin murmushi yana subuce mata
Ashe duk yadda taje avoiding nasa a baya duk sanda yayi nufin rungume ta,ashe da gaske da yace tana pretending pretending din takeyi
"Ya Allah" ta fada gasan ranta tana runtse idonta.
Sansa ta bude idanun nata ta danna wayarta don duba lokaci.
Har sha biyu saura na dare, t
a sake maida idonta ta kulle ranta yana jagulewa gaba daya,wani matsanancin kewarsa tana ratsata har zuciyarta na quntata sosai.
A karo na biyu ta sake bude idanunta, hakan yayi dai dai da hasken da wayarta tayi,ta miga hannu ta jawo wayar tana dubawa.
Sunan nan nasa ne da nadeeya tayi mata saving a wayarta ya bayyana.
Tayi dan Jim,sai kuma taji ta cika da zumudin ganin abinda sagon ya qunsa,ta bude a nutse ta duba
_how are you?_ yace a taqaice, ta sauka qasa a hankali ta maida masa amsa a taqaice itama,ranta yana mata babu dadi, saboda ta saka ran jin kalamansa masu dadi da sukafi haka dadi a zuciyarta,saita tarar da gajeran
sago
_am fine_ ta amsa tana maida idanunta ta lumshe, qasa da second biyar taji alamun shigowar wani sagon
_are you sure?_ tabe baki tayi kaman zata saki kuka,saita maida masa still a taqaice
_"yeah i said am fine"_.
Wannan karon ko idanun bai bari ta rufe ba ya maido mata amsa
_tell me the truth_
"Haka kawai zuciyarta tayi rauni, idanunta suka cika sosai da qwalla, kewarsa takeji ba dan kadan ba,a gaggauce ta maida masa itama
_i miss you okay?
i miss you so much, and it's killing me_
Qaramin murmushi ya saki vana sauke gafafunsa dake saman qaramin glass table din dake gabansa,tsam ya miqe tsaye yana zura wayarsa cikin aljihun ya wuce can cikin daki ya jawo luggage dinsa ya soma cire wasu kayan yana fidda na jikinsa.
Minti daya biyu uku har minti goma tana jiran taj
amsa daga gareshi amma shuru kakeji,ta rufe idanunta ta kuma bude har batasan iya adadi ba, qwallar da take
I rigewa sai gata tana saukowa,me yasa ta zura jiki haka ta fallasa masa sirrin zuciyarta?.
Sanda ya cika mintuna talatin sai ta gaza daurewa,ta sake daukan wayar ta rubuta wani sagon a tagaice
_hey,why are you not replying?_ tana turawa ta saki ajiyar zuciya tana dora wayar saitin fuskarta.
Minti daya tak wayar ta qara haske
_am sorry.
Am here front of your room, come outside and see me_ miqewa tayi ta zauna ba tare data zata ba tana raba ido, saita maida idanunta bakin qofar tana tantama.
Taba qofar kadan taji anyi, mamaki sosai ya cikata,ta zamo a hankali daga saman gadon ta zura slippers ta nufi qofar dakin,ta murza key din ta cireshi daga jikin qofar, kafin ta bude har ya murda handle din qofar ya turota,sai taja da baya tana dubansa ta hasken waje daya ratso dakin mamaki yana kasheta.
Zafafa biyar
"HUGUMA*
_TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 62
Murmushin nan nasa dake gara masa kyau ya kasheta dashi,sannan ya dora yatsansa saman lips dinsa
"Kina mamaki ne?,zan iya binki ko ina kika tafi, no matter how far it is" ya qarasa fada yana ratsawa ta gefanta zai. wuce.
Har yazo tsakiya ya tambayeta
"Maji tana ciki ne?" Kai ta gyada masa tana boye darivarta gasa gasa, baice komai ba sai ya fidda wayarsa daga aljihunsa ya kunna torch ya haska daya gadon da garamin haske.
Waiwayawa yayi ya jefeta da wani salon harara me dauke da wani nau'in kallo
"Inda maji dince, zan roqi alfarma ne kawai wajen abba,nasan shi zai fahimceni" yayi maganar yana isa makunnin fitilar dakin ya kunna,yasan abu guda kenan
dake tayar da nadeeya daga bacci komai nisan da tayi.
Take kuwa haske ya gauraye dakin dai dai da sanda ta motsa tana mitstsika ido
"'Anty N,tashi kik....." Magale mata maganar tayi ganin mutum a tsaye tsakiyar dakin, duk da ya bata baya amma ta fahimci toufeeq dinne, saboda yanayin tsaiwarsa daban take
"Tattara kayanki ki koma dakin wancan matar garama ki kwanta" ya fadi ba tare da ya waiwayo ya dubeta ba.
Salin alin ta sauko daga gadon bayan ta lalubi garamin hijabinta ta zura,ta saka slippers dinta tana rungume da duvet da wayoyinta tazo ta rabasu zata wuce
"Saura naji kina bada labarin nazo" ya fada a dake yana wani shan gamshi
"Ba'a bakina ba yaa moha" ta fada tana qara wuta.
Tana jiyo sanda ya maida qofar ya kulle, murmushi kawai ta saki,gaba daya yaa moha din ya sauya, da alama dukkansu soyayyar data tashi kamasu batayi musu da saugi ba.
Yana gama rufe gofar ya juya ya kashe wutan dakin sannan va sanya hannunsa ya dagata cak, bai sauketa ko ina ba sai tsakiyar gadon nata.
Idanu ta fidda sanda taji yana qoqarin duvet
"Amma...
"Shshsh....a nan zan kwana"
"Maji fa?"
"'Itama tana gurin mijinta, infact ma bani da gurin kwana sai inda matata take........sleep please" ya fadi yana zuge zip na gaban rigarsa gaba daya har gasa ya ballesa,sannan ya sanya hannu ya zame sleeping dress din jikinta ta wuya ya saukar da ita har zuwa cinyoyinta,ya sanya qafarsa a tausashe ya qarasa zameta har zuwa gafafunta,sannan ya hade fatar jikinsu guri daya,suka samu good skin to skin contact.
A tare suka saukar da ajiyar zuciya,wata irin nutsuwa taii ta saukar mata lokaci guda hadi da kasala da wata tsumammiyar gajiya da batasan da ita a jikinta ba
"Good night moonbeam-may your rest be compl
tely
peaceful" sai ya karanta addu'o'i ya shafe musu jikinsu
shi da ita.
_sai muce asuba ta gari MT jarma angon S
ahar_
******Akan lokaci sukayi sallar asuba duk da nauyin
baccin da suka samu,sukayi jam'i shi da ita ya jasu sallar da daddadar murvarsa data sake sanya mata nutsuwa.
A gajarce sukayi addu'o'i duka ta dauka yana sauri ne ya wuce kada gari yayi haske maji ta iskoshi,saidai suna gamawa tana shirin maida kanta saman pillow ya isketa
"Gari yafa waye"
"I know" ya amsa mata a taqaice
"Amma, kada maji ta sameka fa a nan?"
"Haka nakeso"" sai ya jawota cikin jikinsa kawai ya
hardeta tsakiyar qafafunsa,bai sake bata damar yin wata magana ba har bacci ya sake awon gaba dasu.