Sashe 5
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya rage tazarar dake tsakaninsu sosai,ya duqa yana dubanta da kyau
"Bari na baki amsarki da farko,ba lafiya bace tasa nake nemanki ba,saboda kalen dangi kin daukarwa mutane yarinya kin riqe kamar ke kika haifeta,ki fiddomin yarinyata,sanann.
..daga naira daya har
zuwa cikar burinki na kudin da kikeson mallaka ki gayamin,zan biyaki ki koma kici gaba da aikatau dinki,badon son raina ba,sal don saboda cika umarnin Dr jarma" maida idanunta tayi ta runtse da kyau,ya zageta iya yadda ransa yakeso,bayan bata aikata masa komai ba,idan ta barshi bata mayar masa ba lallai yaci nasara a kanta,to amma yayi mata wani irin kwarjini a yau wanda bai taba yi mata irinsa ba,sai ta miqe cikin dabara tana dubansa kai tsaye
"Sannu garuna,jinin mansa Musa, you are too proud mr jarma na sake maimaitawa,daga million daya har million dari idan zaka bani bazan koma aiki babazan koma ba nace bazan koma ba ana dole? yarinya kuma ka fini sanin yadda tazo gidan nan,so no need na tsaya maka bayani..
...sannan wannan jikin
da kake magana a kai, inason gaya maka idan ka saba bin matan turawa da sauran yarika na qasashe daban daban inda kake zuwa da sunan kasuwanci....to wannan ilkin da idanunka da baka yiwa shamaki suka sauka a kai,ka gaya musu yafi qarfinka har abada,har gaba da abada din,saidai kallon daga nesa" ta garasa fada tanason hana kanta sakin kukan da yake danqare a zuciyarta.
Juyawa tayi zata tafi,saidai kafin tayi wani motsi yasha gabanta.
Zuciyarta ta tsinke da ganin yadda yayi dab da ita,iskar bakinsa da hancinsa dake cakude da wani kalar qamshi tana sauka akan fuskarta kai tsaye saboda qarancin kusancin dake a tsakaninsu,fararen idanun nan nasa sun kada zuwa launin ruwan goro goro
"Dan iska ne ni tatacce wanda yake bin mata daga qabilu da qasashe daban daban,amma kinsan wani abu?
....dukka virgin nake ballewa sabbi dal a leda,bana amfani da second hand ko zawarawa" a hautsine ta daga kanta tana dubansa,juriyarta tana katsewa, qyallin hawaye na ragaita cikin fararen idanunta.
Bakinta ya bame bam,ta rasa wacce amsa zata bashi,cikin hakan muryar sajjad da fadeela ta soma dososu hakan kuma bai sanya shi ya matsa ba,sai itace ta zame ta zauna a gurin tana qoqarin boye ruwan hawaventa kada yaga zubarsa.
Tana jin alamun sun iso gurin,bata Ko iya waiwaya wa ta hada ido dasu ba ta mige ta fice a gurin gudu gudu sauri sauri,sajjad ya bita da kallo,sanann ya dawo da dubansa kan toufeeq dake rungume da fadeela cikin kallon tuhuma
"Me kayi mata haka?"
"Let's go" kawai ya fada yana dauke da fadeela a kafadarsa wadda keta masa surutu.
Sai da taga sun shiga mota suna shirin fita a gidan sai kuma ta marairaice
"'Ina zamu abby?"
"Gida,gidan ba dadi fadeela, hutun ya isa haka ko?" Kai ta gyada a hankali, itama tayi missing nasa,to amma tanason zama da s
ahar fiye da komai
"Amma ba tare da anty N zamu tafi ba? naga ko sallama bamuvi ba"
"Zata taho daga baya" ya amsa mata a taqaice,don a yanayin da yake ciki baya bugatar dogon zance.
Maganganun data gaya masa sunfi komai tsaya masa a rai,shi zata kalla ta yiwa qazafin neman mata?,shi Muhammad toufeeq?, wanda ko yatsar mace da gangan bai taba rigewa ba,bai taba sanin kowacce mace ba a duniya sai matarsa ta sunnah,ita dinma duk duka lokutane gayyadaddu da zai iya lissafasu.
Idanunsa dake masa zugi ya mayar ya kulle yana sauraron radadin kalamanta a tsakiyar zuciyar tasa.
Karon farko a rayuwarta da kalmar
BAZAWARA ta taba gona mata rai,tayi kuka tayi kuka sosai,kukan kuma ya hade mata da wa'adinta da takeci a gidan.
Shigowar afifa biyu tana neman inda fadeela ta shiga,amma saahar din tayi banza kamae bata ji ba,tana qudundune a bargo,ta tabbatar idan tayi magana afifa zata fahimci kuka takeyi,wannan ciwon kuma na yau batason rabashi da kowa,a barta ita kadai tayi jinyar kanta da kanta,itadai ta sani a yadda yazo din nan,bazai bar gidan ba sai ya dauki diyarsa.
A shigowa ta uku kuwa taii afifa na fadi yanzu maama ta gaya mata abban fadeelan ya
Aiko a bawa maama haquri ya wuce da afifa zata qarasa hutunta a gida,idan dr ya dawo a gaya masa.
Tsaki taja qasan ranta
"Badai shi ba,saidai sajjad,shi zai bada sagon" ta gayawa kanta.
Maganganunsa sun mata munin da takejin ba zata iya yafe masa ba,duk da ta gaya masa masu zafin gaske,amma shi va jawo koma meye ta fada,don menene zai aibata mata jikinta? maganar ta zafafeta da yawa,don ko sanda ta miqe don yin sallar magariba sai data tsaya gaban mirror ta sake qarewa kanta kallo,ta kuma sake maimaita yanayin tsaiwar da tayin a dazun da har tasa ya fadi hakan
"Allah ya sakamin" ta fada qasa qasa tana wucewa bandaki.
Kwanakin haka ta dinga kwana tana tashi da zafi da ciwon kalamansa,wadanda ta rubutasu tas suka zauna cikin kwanyarta.
Maama da dr girema sun dauka kawai kewar fadeela ce,afifa ta gama karantar akwai wani abu,saidai har lokacin s
ahar din bata fito ta gaya mata me ya hadasu ba,saboda tana in haushin yawan yin wayar data tsiro dashi a kwanakin da wani da batasan waye ba.
Bata nutsu ba bare suyi ma magana don haka ta zuba mata ido tana jiran sanda zata nutsu ta fidda komai daga ranta.
********kwanaki uku da dauko fadeela,da safe yana shirin fita ya kaita gurin dr raheema tayi mata checkup,daga can ya biya da ita daya daga cikin guraren wasa na yara wai don ta warware sosal ta koma kamar da,yanason ta manta da s
ahar da abinda ya danganceta.
Ta wani bangaren kuma tunanin daya kwana dashi a daren jiya ne har yanxu bai sakeshi ba.
Yaya akayi maji tasa yarinyar nan har irin haka,harma take yabonta da kuma shawartarsa ya dawo sa ita? wai wanne irin abune da ita da har take iya mamayar zuciyar kowa daya danganceshi?,mutane masu kima da daraja a rayuwarsa? kamar amfani da tsafi?
"Astagfirullah" ya fada yana gama saka links din hannunsa,dai dai lokacin da akayi masa knocking.
Muryan Joshua ne,amintaccen yaron dake masa shara yake kula da tsaftar lungu da saqo na sassan bedrooms dinsa.
Daga bakin qofar ya gaidashi ya sanar masa cewa BOSS ne ya shigo.
Ajjiye abinda yakeyi a gaggauce ya buda qofar ya fito yana mamakin zuwan Dr iarma din a daidai wannan lokacin.
A tsaye ya sameshi, fadeela na lafe a jikinsa
"Barka da warhaka abba,bismillah ka zauna" cikin nuna girmamawa yake maganar.
Wani kallo Dr jarma ya bishi dashi
"Ai bansan na haifo dan da yafi qarfin na gaya masa magana yaji ba sai yanzu" furucin da ya sanya dukka masu akin nasa dake falon yin sum sum suka fice a gurin,sun tabbatar yau boss da fada yazo akan ogan nasu
"Abba
"Dakata Muhammadu,inason na gaya maka,ka dauki yarinyar nan tun muna shaida juna ni dakai ka maidata inda ka daukota,ni dana kaita ni zan daukota da kaina,bayan ka kaita kuma ka nema alfarmar dawowar s
ahar
taci gaba da kulawa da ita muddin lafiyarta kakeso,dukka rashin kirkin da kaje kayi
sajjad ya gaya min,idan ka koma din ka sake maimaita abinda ka aikata" sai ya zare fadeela
da zazzabi ya fara saukar mata yana fita a
falon.
Baisan zazzabi ya rufe yarinyar ba sai da sukazo fita,kai tsaye ya wuce asibitin da ita yasa jibril ya kira dr anwar yana gaya masa suna hanya.
Sanda ya gama dubata drip yace zai saka mata,saboda tayi zazzabin a kurkusa kuma for now jikinta babu qwari.
Yana daga
gefenta yanajin zuciyarsa kamar zata narke sanda Dr Anwar ke gaya masa har yanxu akwai damuwa tattare da Fadeelan.
No more option,dukka zabi ya qare,dole ya sake maida kansa gidan ya nema alfarma ta dawo?
Statement din da zuciyarsa ta bashi kenan na karshe wanda shi kanshi yasan shine ya rage masa.
_WOHOHO,WAYE ZAI SAUKE NE?
,MUJE ZUWA_*
*HUGUMA*
*_TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 05
********Tunda suka taho a hanya yake mata hira cikin nutsuwa tare da son janye hankalinta,dukka a qoqarinsa na ganin ya kafa kansa cikin zuciyarta yadda ya kamata.
Kaf tsahon hirar da yake mata tun daga thairaphy beaty saloon din har yanzu da suke gab da shiga unguwar su bata amsa masa sau hudu ba.
Ta cika tayi fam,tasan tabbas afifa ta gayawa mahmud inda taje.
Tun jiya sukayi zata rakata ta wanke kanta,ayi mata gyaran fuska a kuma saka mata jan lalle iya yatsun qafa dana hannu,tayita jiran afifan bata dawo ba,daga qarshe sukayi waya tace tana da patient data kusa haihuwa,so saidai taje,ta sameta acan saita daukota su dawo tare.
Maimakon taga afifa sai taga mahmud,hakanan don babu yadda zatayi ta shiga motar,saboda idanu sunyi yawa a kanta sanda take fitowa,dole ta shiga din ya rufe ya jasu,ranshi fari qal,yana jin dadin yadda a yau ta aminta ta yarda ya dawo da ita gida.
Zata iya cewa tsahon rayuwarta,tun Karin ma aurenta na farko yaushe ne ta shiga motar wani d'a namiji ba banda yayunta maza,don haka ko a yanzun jinta take a takure qwarai.
Taso ya ajjiyeta daga gofar gida amma sai ya giya
"Wannan ladan dole na garasashi" ya fadi yana murmushi,da kansa ya buda mata qofar ta fito ya mayar ya rufe
"Yanzu sai yaushe kenan ranki ya dade?"
"Zan duba" kawai tace dashi tana yin gaba.
Kansa ya girgiza,shi sam abinda takeyi bai dameta ba,yasan with time zata daina komai idan ta shiga gidansa,ya soma amfani da kyautatawarsa a kanta wajen kafa kansa.
"Madam,oga muhyiddeen yace ki sameshi a dakin baqi idan kin shigo" cewar jamilu yana dan rusunawa.
Duban jamilun tayi,kamar zatayi magana sai kuma kawai ta sauya akalarta zuwa can din,wataqila vana wani aiki ne da yasa ya kebe a can,tunda time to time yana yin hakan,sai ya baro gidansa vazo nan yayi aikinsa a nutse,saboda su khalipha basa barinsa.
Har zata daga curtains din masu kauri da girma sai ta dakata,saboda wani bagon qamshi da ya shiga hancinta,cikin iiki da zuciyarta takejin kamar tasan qamshin,amma ta kasa banbancewa.
Ta kauda tunanin ta sanya hannu ta budesu.
Shine yake fuskantar gofa,wannan yasa tana budewar dashi suka fara hada idanu,kwantattun sexy eyes dinsa da yau suke cikin wani irin nutsuwa wadda damuwa kadan ta cakuda dasu.