Sashe 39
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mintuna kadan ta shigo, suna hada ido da s
ahar din taji wani nauyi ya saukar mata,gani takeyi kamar ma kowa zai gane abinda ya faru, kamar an rubuta abunne a gaban goshinta haka takeji a jikinta
"Sannu anty N" kai kawai ta gyada mata tana lumshe ido nadeeyan bata zafafa ta garaso kusa dashi.
Bata ji abinda yace da ita ba,yau an magana dasa
gasanne suka motsa, ita dai taji ta kama fadeela sun fita a dakin.
Ta cikin rufaffun idanunta taga hasken dakin ya ragu,a hankali taji an maida qofar an rufe, ta tsammaci tare suka fita saita gyara kwanciyarta cikin duvet.
Saidai ko minti daya ba'a rufa ba sassanyan qamshinsa ya mamayeta,kafin ta gara tuna komai ta jishi a cikin duvet din.
Wani wawan juyi tayi da nufin tashi, tashin bai samu ba,sai ma kyakkyawan masauki da yayi mata cikin jikinsa, lallausar fatarsa me wani irin gamshi da dumi ta manne a nata jikin,hucin numfashinsa da ya sauka daga wuyanta
zuwa gefen kunnenta ya sanya ta jin wani irin abu na
mata yawo cikin jikinta
"Karki wahalar da kanki, don ba zaki iya qwacewa
ba, dukkanmu bacci mukeji ni da ke, so mu rage baccin koda na one hour ne you will feel better idan muka tashi, and baccinki it will be more comfortable idan tare mukayi,karki wani yunqurin yin komai, just relax please"ya garasa fadin please din yana cooling voice dinsa sosai cikin yanayi na salon shagwaba.
Ido kawai ta rufe tana jin yadda bugun zuciyoyinsu ke sauri ita
dashi,hawaye ya cika idanunta tana jin zafi cikin ranta.
Ya yaudareta,ya karya alqawarin dake tsakaninsu,yayi
abinda ransa yakeso, dama jikinta ne yake bashi
sha'awa?,hakan kuma bai isheshi ba yanzu ya dawo ya tilasta mata yin bacci dashi.
Ta tabbatar yadda ya fada ne, no way da zata iya qwatar kanta, amma kuma bakinta tana ganin zai iya qwatarta
"Bamuyi aure da kai don mu dinga wannan abun ba, ka karya yarjejeniya kaci amana" garamin murmushi ya subuce masa,a yanzun son tsiwar nan tata yakeyi,ya fuskanci da tayi masa shuru gwara tayi masa tsiwar,yana enjoying sosai,sai yasa hannunsa ya birkitota,ya sanya tafin hannunsa ya tallafe kansa bayan ya dogare gwiwar hannunsa saman gadon, qwayar idanunsa ya narka cikin tata yana mata wani mayataccen kallo
"You are saying na karya alqawari, naci amana,i break the rules,dama munyi alqawari da ke? yaushe mukayi yarjejeniya?, uhmmm madam suna ina?
nunamin su" Baki ta saki tana kallonsa tsakanin idanunsa guda biyu,wata qwallar ta sake cika mata idanu.
Sai yanzu ta tuna basuyi a rubuce ba,yace baya bugata ta rige kayanta to rami yayi mata a sannan?, ko dama ya shirya faruwar hakanne? yanzu bata da wata huija kenan koda bavan ta gama aikinta akan fadeela ta nemi takardar sakinta?.
"Kinzo kulawa da fadeela amma baki yarda ki kula da daddynta ba ko dan gangani?" Ya fada yana langabe mata kai, wanda shi kansa baisan lokacin da hakan take faruwa ba.
Ta karanci abubuwa na neman saba saiti, gaba daya kamar ba da MT JARMA take magana bama, sai taji kanta bazai iya dauka ba
"I need space please ka sakeni ka fitarmin daga daki" wata wawiyar rungumar yayi mata yana saka kanshi tsakanin boobs dinta da har yanzu yakeji basu isheshi ba
"Ki huta hakanan please magani kika sha" yadda yaketa morewa albarkatun girjinta yana masifar gona mata rai,cikin rawar muryar dake nuna kowanne lokaci kuka zai iya qwace mata tace
"baka da bugatar bazawara in all ways,so me zakayi da ilkin da ba'a san darajarsa ba?" Bai gara barinta tace komai ba sai tsintar bakinta tayi cikin nasa ya hade bakunansu gam,ya hanata sake cewa komai, sai wani zazzafan mouth to mouth kiss da yake sauke mata wanda cikin mintuna yaso sake birkitashi, da qyar ya zare bakinsa yana jin dumin hawayenta suna taba fuskarsa
"Idan kinason zaman lafiya kiyi baccinki kawai" ya fada yana aza mata nauyin girjinsa idanunta kawai taja ta rufe gam, bata sake cewa komai ba, saidai tuni ta yanke hukuncin abinda zata aikata.
Ba jimawa bacci yazo yayi gaba da ita, ya gyara mata kwanciya cikin jikinsa yakai lips dinsa yayi kissing goshinta,kamar zai cinyeta da idanunsa wani irin murmushi na fita akan fuskarsa
"Rigimammiya ta" ya fada softly yana jin zuciyarsa kamar wadda aka canzawa muhalli.
Afwan,yau na baku shi a rarrabe kuma page d'ai
d'ai,ayimin uzuri na wuni a asibiti ne.
Amma gobe komai zai zama normal in sha Allah, Na gode da kasancewa tare dani.
*HUGUMA*
_TABARMAR KASHI*
Book 02 Page 34
Yamamci lis ta farka, ta samu baya dakin,sai abinci data tarar, toilet ta shiga tayi alwala ta dawo tayi sallar la'asar, kamar ba zata taba abincin ba amma wata irin azababbiyar yunwa takeji, rabonta da abinci tun toasted bread da taci da milk tea.
Tana bude abincin tasan nadeeya cs ta girka,ta diba kadan taci ta maida ta rufe.
Taji dadin jikinta sosai, hakanan taji ta gaji da zaman dakin, tana zura slippers dinta aka turo gofar.
Toufeea jarma ne,cikin sassanyan yanayinsa,yana sanye da shirt da trouser dukkansu baqaqe,shigar data sake gara masa kwarjini qwarai, ta kuma fidda ainihin zallar kyansa,idanunsan nan masu kaifi a yau sun koma masu laushi, saidai cike suke da tasirin was abubuwa masu tarin yawa.
Qarasa shigowa yayi cikin dakin qamshinsa yana mamaye ko ina,ta dauke kanta tana jin haushin yadda tabar qofar a bude har yaketa samun
damar shigo mata kai tsaye.
Hannunsa goye a qirjinsa ya
garasa ya jingina da dressing table,da lallausar muryarsa
din nan yace
"How are you feeling?" Ta qasan idanunta ta gasa masa harara. kamar ba zata amsa masa ba sai kuma tayi magana ciki ciki kamar wadda aka viwa dole
"'Da sauqi"
"Ma sha Allah Alhamdulillah" ya furta a nutse
"Su sajjad suna parlor suna jira" ya fada yana dubanta
still, don tunda ya shigo ko sau daya bai dauke idanunsa daga kanta ba.
Da sauri ta daga kai suka hada ido,sai kuma ta basar, tana jin zumudin ganin afifa har cikin ranta, ta garasa sanya slippers dinta ta mige tana takawa.
Har ta gotashi taji an riqe hannunta a tausashe, da dan mamaki a fuskarta ta juyo suka hada ido ta watsar da kallon nata gefe
"Tsayani mana" y fadi yana sakar mata hannun.
Dole ta dakata har ya cimmata suka jera,tare suka ratsa hallway din har suka isa falon.
Idanun afifa akanta, murnarta itama ya gaza boyuwa.
Rungume juna sukayi suka zube saman kujera tana gaida sajjad
Lokacin da yake ce maya ya jiki?
Allah ya sawwaqe sai da taji kamar gasa ta tsage ta shige, tadan saci kallon toufeeq shima ita yake kalla.
Ya fahimci kallon da take masa,sai ya tabe baki ya kuma watsa hannayensa alamun ba ruwansa baisan komai ba,a kunyace ta ja afifa suka shiga kitchen tana nemana abinda zata basu.
Karon farko data fara baqi kenan, afifa da ta lura tana ta wani bove dariya ita ta tayata suka shirya komai cikin tray, tana shirin dauka toufeeq din ya shigo.
Har saman fuskarsa taga yaji dadi, yasa hannuwansa ya tallafe nata hannayen dake dauke da farantin yana mata wani irin kallo
"Jeki huta, thank you" banda tana gudun jiwa kanta ciwo da tuni ta zare hannunta daga qasan tray din, amma dole ta jira ya karba sannan ta zame nata hannuwan a hankali.
Koda ya fita ta laluba kitchen din ba afifa ba dalilinta, ta tako ta fito sai ta cimmata tsaye a tsakanin hallway dinsu
"Ke nake nema ai"
"Tuni na yiwa kaina qiyamullaili na fito.....
Kai azaba,irin wanna kallo haka kamar babu gobe?, bestie kamar zaku cinye junanku?, kuyi haquri ku ragewa 'ya'yanku fuskar da zasu kalla taku mana karku cinye kanku tun yanzu su su rasa abin kalla...
" Batasan ta dimawa afifa
dundu ba sai data gantsare tana fadin
"Wayyo hayatee,zata wujijiga maka baby" surrender s
ahar tayi daga bakin qofar dakin tana riqe da handle tana duban afifa dafe da bakinta
"Bestie,ke yanzu har kina zancan daukar ciki?" Harara ta watsa mata
"Yo me za'a jira?, daga ni har mijina dukkanmu jarumai ne kuma munason junanmu, ribar auren soyayya kuwa ai haihuwa,ki zauna ke kam,nan da wata takwas zaki rakani labour room in sha Allah" dariya ta kubcewa sahar,abinda ta jima batayi ba, ta maida gofar ta garaso dakin tana neman gurin zama kusa da afifa
"Sannu da qogari bestie na yarda har yanzu da sauranki a hankali"
"Allah am serious, kedai ba kin zauna ba?, da alama ma sai yau aka bare gyadar" ido sahar ta fidda tana dubanta sosai
"Inji wanne munafukin?"
"Ba wani munafuki, ina ta kiran wayarki ne naji baki dauka ba,da na nemi nadeeya tacemin yau tun safe baki da lafiya, kina can kina bacci ke da oga,yanzun suka fito ita da fadeela, nasan halin bestie na da taurin kai da tsanar maza,nasan ba abinda zai kaiki bacci tare da MT JARMA haka siddan,saidai idan ya miki qarfa qarfa ne,idan kuwa hakane to ya burgeni wallahi, Allah yasa yayi miki ciki ma yau din ko jiyan, bansan actual ranar ba" ta fada tana ayaqyata dariya abinta, sai kuma ta sassauto ganin fuskar s
ahar din ba walwala, kamar ma hawaye ne cikin idonta.