Sashe 75
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko sau daya majin bata dubeta ba,saboda bata qaunar kishin dake ranta ya motsa a kanta,abu daya ta sani,ranta yana baci da yadda Mahmud din ya buge da auren mansura.
Tasan mansura farin sani tunda tana daya daga cikin qawayen da fauziyya ke tara mata suna keta alfarmarta har cikin gidanta a wancan lokacin.
Ta gefansu ta wuce abinta tana migawa nadeeya
Jakar hannunta,sannan suka wuce zuwa sashensu.
Idanun Dr yana kan maj,yayin da idanun mansura yake kan Dr,har zuwa sanda maji tayi nisa ya maido hankalinsa ga mansura.
Fuska ta bata sosai baqinciki yana ciciyar zuciyarta,babu ta yadda zata yarda ta bari matar nan taci gaba da zama a qasar nan,idan ba haka ba kuwa tayi imanin tata ta kusa qarewa.
Juyawa tayi abinta saboda bacin rai,sai yasa hannu ya kamota
"Yaki mana,ya zaki tafi?" Ya fada a tausashe.
Dole yabi a sannu, saboda yasan a yau din Allah ne kadai yasan kalan tashin hankalin da za'a yi a gidan idan taji maida aurensu, amma hakan ya zama dole ya shelanta kowa ya sani saboda fidda zargi da kuma sake shaidar zamantowarsu miji ga mata din ga family dinsa.
"To me yayi saura kuma?"
"Muje" kawai yace da ita.
Gaba tayi tana qoqarin hadiye fushinta, tanason taci ribar yau din,ta kuma kwashe dukka nasarorin da malamin tsubbun ya gaya mata, tasan tushi kuma ko tashin hankali bazat sanya ta tsira da komal ba indar Mahmud ne.
"Ki koma suna cikin motar, ki tarbeshi ki nuna damuwa da kulawarki a kansa" hajiya qarama tace da haseena wadda ke shirin shiga sashenta.
Bata cewa uwar komai ba ta juya din da sassarta, ya qaguwa tayi da son ganin toufeeq din, tunda ya tafi ko sau daya bataji muryarsa ba bare ay zancan ganinsa.
Tana dab da isa ta hangi labiba a tsaye a gurin,wani bacin rai ya taso mata,itafa ba labiba da suke takara tare ba,hatta da saahar din ta tsaneta.
Ya gama karantar takun kowa a cikinsu, sai ya janye idanunsa cikin ransa yana raya kowacce zataci qaniyarta.
A nutse ya bude motar ya sanyo qafafunsa waje.
Cak kowacce ta tsaya daga inda take, kwarjininsa cikar haiba da kamalarsa yana dukan fuska da zuciyar kowaccensu.
Hannu ya miga ma saahar dake zaune cikin motar, idanu suka hada ya sakar mata murmushin nan nasa me tsada,sai ta mayar masa da martani, ta miga masa nata hannun tana jin qaimi cikin zuicyarta,wani sashen na zuciyarta yana sake cika sosai da kishinsa.
Tamkar wata da zara haka suka fito, sunyi want irin mugun kyau da matching da junansu, koda maqiyr idan ya gansu a lokacin sal sun burgeshi.
Daga labiba har meenal kowacce sai data hadiye wani yawu mai tauri, a take dukka wani qwarin gwiwar da labiba ta debo ta tsiyaye ta kuma tarwatse a gurin, kallon s
ahar kawai na farko taji ta raina kanta gaba daya,tako ina bata isa ta gwada kanta da ita ba, koda silin yatsanta guda daya tasan bata kamo ba,s
ahar din tayi wata muguwar gogewar da ko ke diya mace sai ta burgeki bare d'a namiji,duk da wanna kuma idanuwanta sun gaza daukewa daga kallonsu.
Yawun bakin meenal gaba daya ya dauke da wani irin mahaukacin kishin saahar, tabbas inda ace akwai bindiga yanxun a hannunta babu abinda zai hanata harbawa saitin zuciyar saahar, tako ina ita dimma tasan zati da cikar haiba nutsuwa da kamalar s
ahar ta zarta tata,saidai kuma bata jin ko kadan wannan Karan zatay giving up, ba zata sassauta ba wajen farautar toufeeq har sai taga abinda ya turewa buzu nadinsa,don haka ta tattara dukkan qwarin gwiwarta tayi taku biyu zuwa inda suke takawa,cikin fari da ido, lanqwasa harshe da yauqi tace
"'Barka da dawowa yaa mohanmu.....
"'Wayy!" S
ahar ta datsin maganar da meenal ta debo tana lanqwashewa, abinda ya maida dukkan hankalin toufeeq kanta
"Yaya? me ya faru?" Cikin wata muguwar shagwaba data shigeshi gaba daya cikin jini da julya tace
"Qafafuna,na gaji,nidai ka daukeni"
"Angama" ya furta yana nannade hannun tsadadden yadin jikinsa.
A tausashe sannan a hankali ya tsugunna yasa hannunsa ya dagata cak ya fara takawa da ita zuwa sashensa idanunsa cikin nata yana tambayarta
"Are u comfortable?" Kai ta jinjina masa sannan a sace ta dubi sashen da su labiba sukayi mutuwar tsaye,cikin sa'a suka hada idanu,ta aje musu wani kallo na baku isa ba sannan ta maida kanta saman qirjinsa ta kwantar a shagwabe.
Dariya labiba ta qyaqyace da ita sanda taga haseena da tayi mugun shaqa,ta kuma gaza boye shaqar da tayi din ta hanyar binsu da kallo, duk da cewa sun bacewa ganinta
"Ashe dai duka burga ce,ashe dai ba'a isa din ba,ashe duk kwana da tashin da akeyi gida daya duka suna ne,ah wai" labiban ta furta tana tura dauninta gaban goshi,duk kuwa da cewa ita dinma ta shaqi bacin rai har kusan fiye dana haseena.
A mugun fusace haseena din ta waiwayo
'Ke, ki saurara malama, koda giwa ta fadi tafi qarfin wawa, ni ba sa'arki bace,don nafi qarfinki har abada" sosai labiba ta sanya dariya harda shewa
"Mu gani a qasa mana,wai inji kare ana biki a gidansu yace mu gani a qasa,ashe duk wani cika baki da fankamar uwar taki na banza ne, tunda ta gaza mallaka miki mutum daya tal a rayuwarki,wannan ma ya isheku hasara da kaico, bayan kaicon da a wunin yau kafin faduwar rana yake shirin samunku, ku shirya zuwarma gagarumar FALLASA wadda zata cimma rayuwarku" daga wannan sai ta juya tana taku d'ai d'ai, cikin ranta tana jin FALLASAR da zata auku a yau din, tamkar mabudin nasara ne a garesu.
_to maji ma gani wai an binne tsohuwa da ranta_
A bisa bigire daya suke takawa,saidai kowacce zuciyarta cike take da alwashi da kuma mugun tanadi ga
yar uwarta,wani irin kallo a sace wanda bakuna basu furta komai ba sai fatan cikan burika, a haka har suka iso mararrabar sassan guda biyu,dr jarma yay gaba.
Daga Mansura har fauziyyar kowaccensu tsawa tayi "Ina miki barka da isowa qasarki ta gado,ina miki barka da isowa bigiren da zaki fahimci bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane,ina kuma yi miki jaje da kalar qaddarar da yau din tazo miki da shi, ina miki fatan samun juriya a bisa hakan" sai da gaban hajiya qarama. yadan fadi, amma kuma tayi gaggawar ture wannan daga ranta da tunaninta,don kuwa a kaf tarihinta bata taba yarda kalaman barazana sun tsoratata daga bakin abokin adawa ba.
Jifanta tayi da murmushi duk da zuciyarta na cike da kokwanton yadda mansura ke magana kanta tsaye cike da qwarin gwiwa
"Ke ya kamata ki riqe wadan nan kalaman kiyi bitarsu da kyau,domin a yau kadai zaki fahimci ni fauziyya nike sanyawa a auro a kuma saka sannan ayi kome a duk sanda naso hakan, baya ga wanna kuma..
...
Tarantin
nan da kike shirin taka gefansa, kina gab da gain asarar da bazaki iya qidanya adadinta ba" murmushin ta jefa mata Itama
"Ni dake shege ka fasa"
"Dan halak sai kallo" sai kowannensu ya juya yana nufar sashensa, saida dukkansu zukatansu cike suke da fargabar yagewar zaninsa a tsakiyar kasuwa,saboda gaba dayansu sunsan sunyi birniya me zurfi da kowa a cikinsu yasan da mummunar ajiyar dan uwansa,amma cikar da zukatansu sukayi da daukan fansa da samun cikar burin diyoyinsu ya sanya suke jin komai zasu iyayi, komai ta fanjama fanjam.
*_turqashi, kuzo kuyi kallon dinkin gadar zare zai tsinke_*
Da hanau gwara mannau inji hausawa * ,ku yimin uzuri,jiya dama ta bayar,yau kuma sal a hankali, na gode qwarai_*
Zafafabiyar
"HUGUMA*
*TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 65
Zucivarta kamar zata fado take takawa zuwa bedroom din Dr jarma din.
Hankalinta na tashi idan duk second daya da zai shude idan tayi tunanin ko dai fauziyya ta sanya Dr jarma ya dawo da shifa dakint? tunda dai kalamanta hakan suke nunawa yana shirin faruwa.
Kai ta girgiza, indai hakanne har abada ba ) zata taba yadda ta zauna da shifa ba, ba zata taba aminta wata mace ta shigo mata gidanta ba gidan data ciwa burika masu yawa,take kuma sanya
ran ita daya ce macen da zata yiwa dr jarma takaba ta kuma karba tumunin takabar ita daya.
Fuskarsa cike da nishadi yake cire kayan jikinsa da zummar yin wanka,jya walwalar dake saman fuskarsa ya sake dasa mata matsananciyar fargaba "'Drya akayi na ganku tare da maji ne?, dama tare kukayi tafiyar?" Waiwayawa yayi ya dubeta yadda ta cake tana masa tambayar wadda tafi kama da titsiye.
Kansa ya dan kawar yasan akwai dan rashin kyautatawa da yayi mata,a galla ya shaida mata koda ta waya ne zai maida aurensa
"'Me kikeson ii mansura?"
"Ka maida matarka ne?" Sake maida dubansa yayi a kanta
"Me kike ci na baka na zuba?, ki barni na watsa ruwa mana, ba tun muna can kika gayan kin shirya mana liyafa tare ba?" Kai ta jinjina masa kawai
"Okay, bari na watsa ruwa na fito, saikiyi gogarin shaidawa kowa ya fito akan lokaci aci abincin tare. hakan dama va kamata lokaci lokaci a dinga yi, saboda vana kawo hadin kai da garin fahimtar juna" bata iya amsa masa ba har ya wuce zuwa bandakin,sai ta furzar da iska daga bakinta,ta dunqule hannunta ta daki dava tafin hannun nata, ta koma ta zauna ta kirayi daya daga cikin masu aikinta tace ta sake shaidawa kowa,amma sashen toufeeg a shaida musu ta waya.
Ajiye wayar tayi gaba daya tana jin nutsuwa tana yin qaura daga gangar jikinta,duk yadda taso bawa kanta qwarin gwiwa da kwantarwa da kanta hankali abun ya faskara, sai ta bude wavarta ta hau shirya komai cikin shirin ko ta kwana koda
bugatar hakan zata taso.
Tun a hallway ya din bedrooms dinsu ya fara rage
mata kayan [ikinta,yana tsaye daga bayanta yayin data dogara dukkan wani garfi nata a jikinsa,cikin wani irin slow motion suke takawa shida ita,sadarwar skin to skin din dake a tsakaninsu tana rura wutar dake zukatansu gaba daya.
Ta dauka yana isa qofar bedroom dinsa zal bude, sai taga bai tsaya ba har dai dava isa gaban full length mirror din dake bangon garshe na hallway din.