Sashe 84
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baki afifa ta saki tana kallonta sanda ta dauki
asad da as'ad
"Anya kuwa? ,kada fa kije ki ballowa kanki ruwa" ta fadi tana dubanta.
"Ruwa wanne iri?" Gyara zamanta afifa tayi
"To don Allah kina jego inake ina buga irin wannan kwalliyar?" Harara s
ahar ta sakar mata
"Kefa kin cika sharri, har yanzu bakisan an girma ba? ina kikaga nayi kwalliya a nan?" Tabo nadeeya daketa danne danne a wayaa afifa tayi
"Sister nadiya tayani gani, don Allah ko ke bata dauki idanunki ba bare me gida?" Kame kanta nadeeya tayi tana danne dariyarta
"Anty afifa,na rabaki da shiga sha'anin yaa mohaa da ,anty N,wallahi lamarin yafi qarfina, kame kaina nakeyi kafin naji ya moha ya kirani da munafuka" saita mayar da kanta kan wayar ta tana murmushi qasa qasa
"Kanku akeii" s
ahar ta fada tana rungume yaran ta fice. dasu
"Su s
ahar dadi miji" afifa ta fadi cikin dan daga muryar duk dai cikin salon tsokana.
A tausashe tayi sallama sassan nasa.
Ya daga kansa daga zaunen da yake, sai ya ajjiye duk abinda yakeyi cikin lallausan murmushinsa ya taso yana takowa zuwa gareta idanunshi a kansu.
Sanye da wasu pyjama ruwan sararin samaniya.
Har ya qarasa gareta idanunsa suna karakaina a kanta,yana jin wata qaunar ahalin nasa tana gewayeshi.
Hannu ya miga ya shafi gefan fuskarta cikin murmushi idanunsa cikin nata,sai ya miqa hannu yana karbar asad
"Barka da zuwa giwa ta" ya furta cike da wani irin launin soyyaya da ya haifar da murmushi me qayatarwa saman fuskarta
"Barka kadai aljanna ta" itama ta maida masa tana juya qwayar idanunta a kansa.
A nutse ya juya yana shiga ciki vana fadin
"Bari nayi hanzarin matsawa, those beautiful eyes..
Sai bai garasa ba ya saki murmushin da sai da ya bata dariya.
Da d'aya da d'aya ya kwantar da asad da as'ad,a nutse ya waiwayo yana kallonta, har yanzu wannan murmushin bai bace a fuskarsa ba.
Hannunsa ya sanya ya riqe nata hannun yana murzawa da vatsuntsa a hankali, idanunsa na biye da kowanne zane na jan lallen hannunta da yayi masifar daukar hankalinsa
"This henna..." Shuru ya sakeyi yana cije lip's dinsa.
Sai kuma ya daga kansa yana kallonta
"It's been a long day,i need one of those tight hug"
zame hannuwanta tayi, taja baya a nutse, ta buda masa dukkan hannuwanta.
A hankali ya sake matsowa gabanta,ya buda shima masa hannayen ya cusasu ta bayanta ya shige jikinta sosai yana kwantar da kansa saman kafadarta ita kuma ta maida hannuwan nata ta lullubeshi tsam.
Duk da bata iya ratsashi ba amma wani irin nutsuwa yakeji tana saukar masa,yayi imani da gaske ne babu abinda yakai mace ta gari bayar da nutsuwa da kwanciyar hankalin mazaje.
"Your touch and your kisses are my weakness" ya furta dai dai saitin kunnenta, abinda ya sanya tsigar jikinta tashi.
Ta sani yayi missing kiss ne,saboda tasan yana daya daga cikin abinda yakeso yake kuma rage masa zafi.
Dan ja baya tayi kadan,abinda ya basu damar ganin fuskar juna sosai
"Please stop being cute,it makes me want cuddle with you forever" ya garasa fada yana cije lip's dinsa.
Hannu tasa ta dan ja kumatunsa tana murmushi
"I can't taste my lips, could you do it for me?" Rigota yayi sosai cikin jikinsa vana murmushi
"Thanks for this beautiful opportunity" bai sake qara koda second biyu ba ya hade bakunansu waje daya.
Hungrily yake kissing nata in and out na bakinta,yanaji cikin jikinsa yayi kewarta sosai.
Duk yadda yaji vanason ya wuce ga'ida amma dole ya yiwa kansa birki saboda yasan yanayin da take ciki,ya maida jikinsa ga bango yana maida numfashi, kusan minti biyar sannan ya budesu a hankali.
Hannu ya miga mata
"Zo ki gani" ya fada da dakusashiyar murya.
A nutse ta tako ta iso gareshi,sai yaja hannunta a nutse suka zauna saman lallausan carfet din dake zagaye da tsakiyar dakin.
Wata kyakkyawar jaka ya jawo ya bude,ya fara ciro abubuwan da suke ciki.
Set ne na gold dan kunne sarga da abun hannu da zobe, muqullin sabuwar dalleliyar mota qirar BMW,sai wasu takardu dake buge da sunanta a sama.
Duka ya tattara ya miga mata
"'Bansan da wanne abu zan saka miki ba,bansan meye zan mallaka miki da zai tabbatar da godiyata da jin dadina akan abubuwan da kika yiwa rayuwata ba, inda ana bayar da aljanna tun a duniya lallai da na jima da mallaka miki ita,na baki wannan ne don na nuna kadan daga cikin jin dadin abinda kikayimin,bawai don na biyaki ba" gasa tayi da kanta tana jin wani sassanyan abu yana ratsata tana duban takardun dake gabanta.
A duniya babu abinda yafi tsarkin zuciya dadi a lokacin da adam yake dukkan qoqarinsa don gain ya rabata da abinda ta mallaka da guminta qwanjinta da dukka nemanta.....sai-gashi Allah ya aiko mata da wanda ya sadaukar mata da dukiyarsa saboda farincikinta, cikin girmamawa da ) mutuntawa.
Adam ya kwashe takardun filayenta sai gashi yau an mallaka mata estate guda, ta mallakawa adam bangles dinta don tsantsar sadaukarwa da soyayya da zuciyar daya.....ya ha'inceta akan hakan,sai gashi yau ta mallaki sarga bangle's da zobba da tasan cewa kudinsu ya ninka abinda ta sadaukarwa da adam.
Adam yaso tattare kudadenta ya gudu,sai gashi ta mallaki motar da ta ninka ninkin baninkin abinda ta tara din,me zata cewa ubangiji banda addu'ar qwarai?, tabi toufeeq tsananin biyayya kamar yadda d'a zaibi uwarsa?.
Hawayen da take zubarwa yaja hankalinsa,ya jawota jikinsa sosai vana shafa bayanta a hankali
"Kada kice komai,all i want is to stay with me forever" gangameshi tayi tana matse ragowar hawayen idanunta tana jin wata qauna me zafi tana Huda qirjinta,a duniya a yanzu batajin akwai wata rayuwa tata da zata iya yiwuwa babu toufeeq.
Zafafabiyar
*HUGU MA*
_TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 74
*_BAYAN SHEKARU UKU_*
A nutse take takawa cikin mansion house din mallakin DR MAHMUD JARMA wanda ko ina kai kawo ne
na jama'a,kaikawon da duba daya zai tabbatar maka da hidima akeyi, hidima irin ta biki.
A nutse MAAMIN S
AHAR ke takawa cikin dogom corridor din dake qunshe da kebantattun dakin baccin maji,gurin da amintattunta kadai ke ratsashi, kamar saahar nadeeya da afifa da a yanzun ta zama kamar diyar cikinta.
Dakakkiyar shadda 'yar mali ce a jikinta Onion color da yarfin baqi da kima off white, dinkin tea boubou wadda yayi matuqar tafiya da tsari da qirar jikinta.
MRS MUHAMMAD TOUFEEQ JARMA, KHADIJA MUHAMMAD GIREMA, babbar mace hakima da Allah ya huwacewa baiwa masu tarin yawa.
Tana sabe da
Mahmud as'ad dake sanye da wata suit ta yara me azabar kyau da daukan idanu,kyakkyawan fine boy wanda kamanninsa ke sake bayyana da babansa shi da dan uwar tagwaitakarsa,kamar toufeeq yayi kaki ya ajiye,bacci yakeyi lakadan a kafadarta,duk da yadda yaketa doki da zakwadin tafiya dinner din SISTER NADEEYA kamar yadda suma suka tashi suna kiranta.
Wani irin sabo sukayi qwarai da ita,suna daukarta babbar abokiyarsu da suke mugun sakewa da ita.
Cikin shekara ukun kacal khadija Muhammad girema ta sauya gaba daya,ta zama wata hakimar mace da idan ka kalleta sai ka sake son ka sake dubanta a karo na biyu,iya 'ya'ya mata kawai kishin kyau da ajin da take dashi sukeyi.
Wannan ya sanya Muhammad toufeeq kishinta sosai da son killaceta hadi da kaffa kaffa da ita,domin ita din rayuwarsa ce kuma mahadin ruhinsa.
Daya daga cikin gofofin ta murda ta bude ta shiga bakinta dauke da sallama.
Qamshi da sanyin na 'urar sanyaya daki ne abu na farko da zai fara buso maka.
Maji wadda ke a zaune saman carfet din dakin ta amsa.
Tana sanye da wata light army green super Holland ta ainihi,fararen hannayenta da qafafunta sun sha jan lalle, ainihin qabilarta da dangantakarta da jinin labarabawa ya fita zammm,gashinta da har yanzu bai surka da furfura ba ya fito ta qasan dankwalin atamfarta.
'A'ah yayar amarya baki tafi ba dama?" Maji ta tambayeta tana miqa hannu zata karbi as'ad.
Bata jin nauyin yaran ko kadan,duk da cewa jikin kakansu sukayo
Dr jarma,suna da qiba madaidaiciya da cikar zati
"Ban tafi ba maji,na dai tsaya naga tafiyar kowa"
* "Kedai sannunki, Allah ubangiji yayi miki albarka"
"Ameen ya Allah maji" ta amsa a sanyaye tana qogarin
fidda murmushi.
Sai data gyara zaman as'ad a jikin maji sannan ta mige ta gyara wuyan rigarta,ta miqa hannu tana daukan mayafinta mahadin kayan jikinta ta yafa
"Zamu wuce maji"
"Ke da waye zaku tafi?"
"Yusuf ne zai kaini a motata"
"To Allah ya tsare saikun dawo".
Ta amsa da amin tana juyawa maji din kuma ta bita da kallo.
Har takai bakin gofa maji ta kirata,sai ta dawo ta samu gabanta ta zauna
"'Amma me yake damunki maami?" Shuru tayi tambayar maji tana taba zuciyarta,a sanyaye tace
"Ba komai" shuru itama majin ta danvi, ta sani dole ko tsakanin harshe da haqori ma ana sabawa bare miji da mata.
To amma tsahon shekarun aurensun nan, ko sau daya daga ita har toufeeq din babu wanda ya taba kawo mata qarar dan uwansa, batason ta cika zurafaf tambaya don tasan a yadda halaye da dab'un s
ahar din suke na zurfin ciki ba zata gaya mata komai ba,bata dai jin dadin yadda take gain damuwa saman fuskarta, tun daga shekaran jiya da suka taho biki gidan kawo yau
"Shikenan, Allah ya rufa asiri, amma ki rage sanyawa ranki damuwa ko don abinda yake jikinki" daga kai s
ahar tayi da sauri tana duban maji kamar me neman garin bayani.
Maji din tasan hakan zata faru saita dauke kai, alamu sun nuna mata s
ahar din batasan da zaman cikin ba,shi yasa tayi mata jirwaye mai kama da wanka.
"Tashi kije, Allah ya tsare, ko ba'a tashi ba ki sanya yusuf din ya dawo dake kinsan halin Muhammad"
"'In sha Allah" ta fada tana migewa.
Gidan duk an yoye an tafi dinner din nadeeya da mijinta Nader,a hankali maganar maji take dawo mata a kai
"Abinda yake jikina kuma?,maji na nufin wani cikinne dani?" Ta yiwa kanta tambayar dai dai sanda ta iso gaban motarta.
Yusuf dan qanwar maji ne da sukazo biki daga Algeria, matashin saurayi ne da duka duka bai wuce shekara goma sha tara ba,amma yana da hankali sosai kirki da kuma son jama'a.