Sashe 70
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido sosai ya zubawa abun da take nuna masan,zuciyarsa na dan bugawa cikin wani irin zumudi da rikicewar tunani
"Ban fahimta ba likita" ya amsa mata shima, sai tayi murmushi tana sauke na'urar scanning din daga saman marar s
ahar
"Yanzu zanyi maka bayani,sauko madam" wannan karon kasa tsaiwa vayi va samu kujerar dake facing din s
ahar din ya zauna vana bawa likitan dukka attention dinsa
"Alamu sun nuna babies uku ne a mahaifarta,guda daya ne ye fita, yanzun haka akwai sauran guda biyu" daga shi har s
ahar din ji sukayi kamar jinin jikinsu ya daskare,ji yayi kaman kunnuwansa basu ji masa dai dai ba
"Karkiyimin irin wannan wasan likita, saboda bazan iya jurewa ba kic wasa ne daga baya" ya fada yana jin duniyarsa na kewayawa dash cikin wani madaukakin farinciki
"Ba wasa bane sir,shi yasa na kiraka na nuna maka su" kasa jurewa yayi saboda farincikin da yayi masa yawa,sai yaji kamar zuciyarsa ba zata iya dauka ba,don haka ya zamo saman gwiwoyinsa ya kamo hannun s
ahar ya rige da kyau yana dorashi saman qirjinsa, idanunsa a lumshe yana ambatar sunayen Allah.
Itama kasa rige kanta tayiyadda hannunta yakejin tsananin bugun zuciyarsa sai taji kamar a tafin hannunta zuciyar tasa take
"Wannan babban sakamakon ba zata da ubangiji yayi mana,duk da mudin ba wasu bayi bane masu tsananin biyayya ba a gareshi, bansan meye zanyi da zai sake sanyawa ubangijr ya sake yarda dani ya kuma aminta
dani ba ina da bugatar irin wannan falalar daga ubangiji
na a duk kowacce shekara idan zai bani, Alhamdulillahil
lazi lam yattakiz walada walam yakun lahu sharikun fil
mulki walam yakun lahu waliyyum minazzulli wa kabbirhu
takhbira" ya fada vana kifa hannun nasa a tafin
hannunta idanunsa na ciccikowa da gwallar da bayaso ta
zubo din,wannan hawayen yafison ya zubdasu a gaban
ubangijinsa don nuna tsantsar godiya a gareshi.
Sai da dr marhooma tayi gyaran murya sannan
ya tuna tana a wajen,don yayi nisa wajen lallashin s
ahar
da nata idanun suka kasa rige nasu ruwan hawayen
"Akwai bayanin da ya dace nayi muku" ta fadi tana gyara zamanta
"Amma likita,dama mata irina suna iya samun cikij 'yan
uku?" Tambayar da s
ahar taketa juyawa a ranta kenan ta kuma kasa rigeta.
Murmushi dr marhooma tayi
"Kyautar Allah ce yana iya baiwa duk wanda
yaso,musamman idan a danginki akwai history na haifan
twins ko triple din, sannan yawanci matan da suka doshi
shekara talatin ko suka gota sunfi yiwuwar samun haife
haifen 'yan biyu ko uku ko hudu ma,duk da masu qasa
da hakan ma suna samu musamman wadanda ya zama musu kamar gado, lokacin da mace te saki qwai wato ovulation idan aka dace da gwan namiji ya hadu da nata @wan, maimakon ta gyangyashe qwai guda daya sai ta gyangyashe biyu uku ko hudu ko sama da haka,wani kuma yana rabuwa ne yayin gangarawa cikin ainihin qwaryar mahaifa sai a samu irin hakan, hikimar Allah ce duka yanayin yadda yaso a sanda yaso" dukkansu sun gamsu tsoron tare da tabbatar da afkuwar ikonsa suka shigesu, yayi ajiyarsa a muhalli daya,ya kuma fidda wanda bashi da rabon taka duniya,ya tsare sauran wadanda yaso suci gaba da wanzuwa
"Kamar yadda wancan likitan ya fada muku, tabbas mahaifarta tana da rauni, saboda haka zamuyi mata daurin mahaifa, sannan zamu bata bead rest wanda shi ko a gida zata iya yin abinta, saidai tana bugatar yallabai adan daga mata qafa don Allah daga yawan bugatu" ta gada tana sauke dubanta akan TOUFEEQ.
Murmushi kawai ya saki yana debe dubansa ya maida kan sahar, suka hada idanu sai ya kashe mata ido daya, yayi qasa sosai da muryarsa cikin harshen hausa yadda dr marhooma ba zataji ba yace
"Raguwa ce ke wallah, dama neman mafaka kike,to ai dai ba'a hanani shan dumin babies dina ba ko?" Ido ta lumshe tana sakar masa murmushi, sai yaja ajiyar zuciya
"Wannan lumshe idon kawai na tsokanan magana ne saboda kinga bazan iya fanshewa ba?" Siriryar dariya ce ta kubce mata,sai tasa hannu kawai ta rufe bakinta tana kwantar da kanta gefe guda.
Zafafabiyar
"HUGUMA*
_TABARMAR KASHI_*
Book 02 Page 60
"'Excuse me" Dr marhooma ta fada tana tashi hadi da fita daga office din.
Da gyar ya zare idonsa daga kanta
kamar zata bace masa idan yabar kallonta ya fidda
wayarsa yana jin qirjinsa har yanzu cike da farinciki,ya
rasa dawa zai fara wanna maganar, idan ya kira sajjad
yasan tabbas!
Tsiya zaita masa, infact ma zai addabeshi
ne ya buwayeshi, qila har sai dr yayi musu tsakani ma.
Maji dinsa ce ta fara fado masa a rai, fuskarsa na fidda
murmushi ya soma neman layinta yana qiyasta irin
farincikin da labari zai bawa zuciyarta.
Tun da safe yake aikin lallashinta har sukayi
breakfast sukayi shirin wucewa asibiti shi da ita,sai nan nan yakeyi da ita da al'amuranta yayin da ita kuma take basarwa a shekarun ita kadai tasan yadda ta rayu, cikin baqinciki da daci da qunar rai, inda Allah ya taqaita wahalarta ita din me yawan addu'a ce, bata wasa sam da addu' a,amma abune mai matugar ciwo ka bawa mutum rayuwarka ka zauna dashi fisabilillahi amma ya jefeka da miyagun kalmomi,yasa hannu ya tankwabe dukkan wata kyautatawa taka ya kuma yi maka kallon maciyin amana.
Ko yanzun data gama saka komai cikin handbag dinta caraf yayi ya kama hannun jakar ya riqe, ta waiwaya ta kalleshi ya marairaice mata gaba daya,sai taga ya koma mata mahmud dinta zam a zamanin quruciya da samartaka
"A saussautamin mana shifa ta,ko don idanun yaran nan
banason su fahimci abinda yake faruwa"
"Sakarmin jakata,meye ya rage dama wanda basu san ka viwa uwarsu ba"
"Bakina bazai gaji da neman afuwa ba" ta fuskanci ba sakar mata jakar zaiyi ba,ita sai ta sakar masa tayo gaba ya biyota a baya.
Dakin su nadeeya suka wuce don duba hajiya garama.
Nadeeya na fesa turarenta itama ta gama shirinta sukayi sallama suka shigo.
Tana zaune saman gado, idanu da kuma fuskarta dukka sun wani qoje,dare daya Allah ya saukar mata da wani irin rudani da razani daya sake firgita nutsuwarta ya kuma hana jininta saukowa kamar yadda likitan yakeso.
Da sauri ta kauda kanta daga kallon maji, cikin ranta tana jin yadda ta muzanta, majin kuma na mata wani kwarjini da cika mata ido.
Tayi kyau sosai cikin wata doguwar riga data dorawa madaidaicin hijabi, fuskarta da jikinta suna nuna nutsuwa kwanciyar hankali da kuma cikakkiyar kamalarta,abubuwan da ta tabbatar itadin ta rasa dukkansu.
Cikakkiyar sallama majin tayi wadda ta sanyawa hajiya garama faduwar gaba, bata ma iya amsawa ba sai nadeeya ce ta amsa, ranta na mata wani irin dadi.
Ashe dama haka tarayyar iyaye biyu yake? a duk sanda taga maji da Dr a tare, sai taji kamar an sabunta mata duniyarta,ita ta yiwa majin da Dr gurin zama,sanann ta koma gefe tana hada tarkacenta cikin jaka.
Da dr suka fara gaisawa, gaba daya ta zama wani iri, ciwo kam ciwo yana mintsinin zuciyarta,iya kallon maji da Dr kawaj a mazaunin miji da mata a karo na biyu kadai ya usheta masifa da tashin hankali.
"Sannu da jiki" maji tace da ita a taqaice tana maida hankalykan wayarta da kira ya shigo.
Qasa qasa hajiya garama din ta amsa, hankalinta nakan maji amma idanunta akan Dr suke da yake tambayarta tasha magani da abinci.
Murmushi ya subuce mata ganin toufeeq ne
yake Kira
"Assalamualaikum, Muhammad" maji ta fada tana murmushi.
Kiran sunan kawai ya sanya hajiya qarama faduwar gaba,ya kuma gara sanyata maida hankalinta kan maji cike da mamakin toufeeq ne yake kira? ita ta mance ma lokaci na garshe rabon da yayi kiranta
"Lafiya alhamdulillah....too....
Ma sha Allah,ma sha
Allah,gamu nan a hanya muma zamu iso" saita katse wavar bakinta na furta
"Alhamdulillah zahiran wa bad'inan" Sai ta sauke wayar daga kunnenta tana murmushi sannan kuma ta mige
"Zan jiraka cikin taxi, marasa lafiyan sun garu" daga kai
Dr jarma yayi ya kalleta
"Waye kuma ba lafiya?" Murmushi ta kuma saki
"Surukarka zasu yiwa daurin mahaifa, Allah dai yayi cikin me zama ne, ba duka bane suka fita" muraran farincikin
Dr iarma ya kasa boyuwa
"'Ma sha Allah,nima yanzu zan fito" yace da mail
"'Allah ya kiyaye gaba fauziyya" maji ta fada tana ficewa abinta.
Tsabar bagincikin da yake sussukar zuciyarta kasa cewa komai tavi.
Ga mamakinta shima dr jarma din migewa yayi
"Zamuje wuce asibitin, daga nan akwai inda nakeso muje ni da maji din, inaga nadeeya ke ki zauna da ita kada a barta ita kadai,idan akwai wani damuwa saiki kirani" dr jarma ya fada.
"Don Allah abba zan biku, zaman hotel babu dadi wallahi" nadeeya ta fadi kamar zata saki kuka
"Jeki nima bana bugatar zaman naki" hajiya garama ta fada a qufule zuciyarta kamar zata fado gasa, cikin kwana biyu kacal ta fahimci yarinyar gaba daya ta canza itama, kamar bata Santa ba,duk wata damuwa da kulawa da take bata koda tana zazzabine yanzu babu shi
"'Ni nace ki zauna nadeeya,ya za'a bar mara lafiya shi kadal?"
"Taje yaya, kaima ka tafi bare ita" ta fadi tana jin kamar zata saki kuka
Tuni nadeeya tayi gaba abinta, don bata tsaya bama bare ta gane yadda suka qare da abban nata.
Kasa zama guri daya hajiya qarama tayi, takai ta kawo ita kadai yau itace a wulaqance haka?,cikin dakin hotel bayan tana fama da ciwo? yau itace ba wanda yake daukan maganarta da muhimmanci bare ace za'a yi amfani da ita? anya batayi sake ba? zaman me ma takeyi ne wai a Germany? bayan matsaloli na shirin rufto mata su murqushe dukkanin nasararta?.
Ba'a jima ba suka gama mata daurin mahaifar aka dawo da ita daki, saidai sun roqi alfarma an dawo da ita department din su fadeela kusa da dakin fadeelan saboda abubuwa sufi yi musu sauqi.
Yana riqe da hannunta tsam kamar za'a qwace masa ita,maji da Dr suka turo gofar suka shigo dakin.
Qoqarin yunqurawa takeyi ta tashi maji tace
"Yi kwanciyar ki d'iyata" ta iso bakin gadon.