Sashe 63
Tabarmar Kashi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani razanannen kallo hajiva garama ta sakarwa dr jarma
"Yaava? va zaka hada dakin kwana da matar da ba halalinka ba? ka manta ba aure a tsakaninku shekaru kusan talatin?" A nutse ya kalli fauziyya din,karon farko sai mamaki ya mamayi zuciyarsa saboda tsananin tashin hankalin da ya gani saman fuskar fauziyya
"Kinsan dai ni musulmi ne kuma babu ta vadda zan aikata abinda yake Haram, ko 'ya'yana yanzun ba zasu barni ba, bare na jima da mallakar hankalin kaina"
"Kanaso kacemin ka maida aurenka da SHIFA?" Hajiya qarama ta jefa masa tambayar cikin matsanancin tsoron amsar da zata fito daga bakinsa.
Kai ya jinjina mata, kafin yakai ga bude baki yayi mata bayani har ta fashe da kuka me sauti sannan ta juya cikin sassarfa tana nufar stairs da sassarfa.
"Fauziyya,meye haka?" Ya fada yana bin bayanta da sauri.
Gabanta yasha yana kallonta, mamaki yana sake kamashi tare da irin kukan da takeyi,kuka ne irin wanda yake fita kai tsaye daga cikin zuciya kuma bilhaqqi
"Wanne irin kuka kikeyi haka fauziyya?, na dauka zakiyi farinciki ki kuma taya 'ya'yanki murna akan daidaito da muka samu da mahaifiyarsu bayan shekaru masu yawa bama tare?" Yayi mata tambayar idanunsa cike da ayar tambaya.
Cikin rai da zuciyarta gangar jikinta ta bata muddin batayi da gaske ba zata fallasawa kanta asiri
"Ba wannan bane damuwata ba yadda yaaya a watannin nan kai da toufeeg baku daukeni a bakin komai ba, tamkar ma kuna shirin fara juyamin baya, kunata al 'amuranku ba tare da shawarata ko sanina ba, saboda kaga qasa ta lullube idanunsu ummee?, wayyo ni Allah fauziyya,sai da girma yazomin sannan zan fara ganin ainihin abinda maraici yake nufi?,said.....
" Bata garasa fadin abinda tayi niyya ba qirjinta taji ya riqe kamar ana sukarta,kadan kadan ta fara jin jiri da wani irin ciwo da wani sashe na kanta ya riqe dashi,sai numfashinta ya fara mata wahalar jaa,abinda yaja hankalin Dr jarma kenan,.ya fahimci akwai matsala va matsa kusa da ita vana rigeta tare da tambayarta lafiya?.
Tuni ta fara wani irin haki,Allah ya taimakeshi a sannan daya daga cikin ma'aikatan hotel din yazo wucewa.
Shi va taimaka masa suka rigeta bayan yay kira zuwa clinic na hotel din, aka dace akwai likita,kai tsaye suka nufi dakin nadeeya da ita.
Sanda suka tura gofar suka shiga nadeeya na tsaye tana yiwa maji nacin taje abbanta yana kiranta
"Nadeeya,wai yaushe na zama kakarki ne? ki fita a idona fa?" Kafin nadeevan ta sake cewa komai suka shigo da hajiya qaraman a rirriqe,sai maji ta mige tsam tana dubansu har suka kwantar da ita saman gadon, ma'aikacin hotel din ya juya ya fita don ya garaso da likitan.
Zafafabiyar
*HUGUMA*
* TABARMAR KASHI *
Book 02Page 54
_Assalamu alaikum warahmatullah_
_Zan danyi wani qarin haske game da hukuncin jinin b'ari_
_Duk cikin da akayi b'arinsa gasa da kwana tamanin da daya,ya zamana a b'arin gudan jini ne ko jini ba wasu alamu na halittar dan adam ana daukan jinin da ya biyo baya ne a mazaunin jinin cuta,zakiyi sallah da dukkan ibadunki,me gida kuma yana iya zuwa miki_
_Cikin da yayi sama da kwana 81 sannan akayi barinsa,ko kuma cikin barin anga was alamun halitta kamar hannu ko qafa ko yatsa da sauranu,to hukuncinsa hukuncin jinin haihuwa ne_
_Jiya na sha'afa cikin rubuta na,cikin s
ahar yana qasa da wadan nan kwanakin,duka duka bazai wuce kwana talatin ba,so kunga kenan sallah da sauran ibadu zataci gaba dayi,sannan me gida na iya zuwar mata,saidai ya danganta,wani yana da tsantsamin da bazai iya aikata wannan ba,wannan zabinsa ne,yana iya jira har ya dauke,ina fatan an fahimceni_
*Wallahu A'alam*
Duk yadda taso ta boye hawayenta,ko don kada ta bawa maji damar ganin rauninta amma ta kasa,tana jin zucivarta kamar zata fita daga qirjinta,duk wahalar da tayi?,duk shekarun data kwashe tana tanadi?,duk shekarun data diba tana qullawa tana kwancewa yanzu ya tashi a banza?, tayi wahalar banza kenan tunda har gashi maji ta dawo cikin rayuwar dan uwanta? lallai matar nan,da wadanne irin manya manyan bokaye take aiki da suka tsaya mata haka tsahon shekarun?, taketa wahala bata samu nasara dari bisa dari ba?
guntuwar nasarar kuma da take ganin ta sameta yanzun lokaci guda ta shammaceta ta sanya hannu ta tankwabeta?.
"ita kuma me ya sameta haka?" Maji ta fadi tana duban Mahmud kai tsaye, shima ita ya kalla
"Ban sani ba shifa,muna cikin magana da ita naga tana shirin faduwa" idanunu maji ta mayar kan hajiya
qaraman,ta santa ba qaramin sani ba,kalar kuka da
hawayen da fauziyya ke zubarwa a yanzu tabbas bana
banza bane.
Miqewa tsam maji tayi tana maida dan
madaidaicin hijab dinta
"Hala ka gaya mata wani abune daya tayar mata da
hankali ko kuma yayi mata zuwan ba zata?" Tayi
maganar da sigar tambaya saidai kuma bata kalli dr
jarma ba tana laluben jakarta, don a yanzu ji takeyi ya
kamata ta fita zuwa dakin jarma din ko don idanun
fauziyya su sake gane mata abinda take tantama a
kansa,don tayi imanin labarin gizo baya wuce qoqi
"Wannan family matter ne, Allah yasa kaffara ce" ta fadi tana ratsa tsakaninsu ta fice a dakin.
Hajiya qarama na kallon sanda Dr jarma yabi maji da kallo,ya kuma sauke ajivar zuciya lokacin da ya tabbatar dakinsa ta nufa,wani sashe na hanakalinsa yaji ya kwanta dari bisa dari.
A nutse likitan ya cire abun awon bugun zuciya
dake wuyansa,ya kuma fara tattara abun gwajin B.P
dinsa yana rufewa
"Jininta ne yayi mugun hawa lokaci guda,kuma dole ta
kiyaye abinda zai sanyata bacin rai,idan ba haka ba komai zai iya faruwa da ita,zata iya samun matsala a zuciyarta,kuma zata iya haduwa da paralyse".
Bayanan na likitan ba qaramin girgiza mata zuciya sukayi ba, abinda ya sanya hawayenta yaqi tsayawa kenan,ta sake saka Dr jarma a gaba da kuka
"'Indai farinciki na kakeso yaaya da kuma lafiyata dole sai idan ka rabu da maji, har yanzu shifa bata qaunata" duban nadeeya data zubawa hajiya qarama ido dr jarma yayi
"Jeki tava mamanki zama nadeeya,ina zuwa" tsam ta miqe tana jin wani daci cikin zuciyarta,karo na farko fuskar hajiya qarama na komawa baqiqqirin a idanunta,ta dauka ita din me lallashin abbansu ne akan ya maida musu majinsu suyi rayuwa tare da ita kamar kowanne d'a da mahaifansa,sai gashi abun mamaki a gaban idanunta mommy qarama din ke cewa a saki mahaifiyarta?,me maji tayi mata?, ita da duka duka ko awa hudu basuyi da haduwa ba a yau din.
A nutse ya maida dubansa ga fauziyya dake ci gaba da aikin kuka kamar wata qanqanuwar yarinya,zuciyarta ja sake cika da mamakin yadda a yau yaya Mahmud din yayi funfurus da kukanta,abinda a baya baya taba iya jurewa kukanta koda na minti daya ne
"Fauziyya,yanzu ke bakijin kunya a gaban yarinya ki dinga fadin a saki uwarta?" Tambayar ta sake gigita tunanin hajiya garama,ta yungura zata tashi don ta kalli yayan nata da kyau, amma yadda kanta ya sara ya hanata aikata hakan,sai daga kanta tayi tana daga kwance ta kalleshi
"Yaaya, matsayina baikai ka saki shifa ba saboda ji?" Kai ya girgiza
"Komai ana yinsa ne saboda dalili, banga dalilin da zai saka na saki shifa ba, abinda nayi mata a shekarun baya ma kadai ba tare da qwaqwqwarar hujja ba har yanzu ina nadamarsa"
"Ba zaka iya sakinta ba yaaya?"
"Fauziyya ki kwanta kisha magani,ki daina maganar sakin maji a gabana banaso,karon farko da zan nema abu nima daga gurinki kenan" ta qarasa maganar yana danna wayarsa yayi kiran nadeeya.
Idanun nadeeya saman fuskar maji data hade yatsun hannunta guri guda,har yanzu tana jiran amsar tambayar data yiwa majin.
"Maji,don Allah ki gayamin,me kika yiwa hajiya qarama haka a rayuwarki?" Maji ta daga kanta a nutse tana duban nadeeya
"Idan nace miki ban sani ba zaki yarda dani?" Kai nadeeya ta gyada
"Na yarda maji, saboda tunda kike damu baki taba yi mana qarya ba,koda qaryar wasa kuwa maji" nadeeya ta furta cikin gamsuwa tare da yarda da kowanne furuci da yake fita daga bakin maji din.
_K'alubale a gareku iyaye,babu abinda yake matuqar ruguza rayuwa,ya sauke maka dukkan wani kwarjini da kima taka irin K'ARYA, duk wata matsala da muke fama da ita a yanzun ta fara ne daga gidajen aure,matsalar shugabanni na gari, matsi da wahalar rayuwa, daya daga cikin jigon matsalar itace K'ARYA,muna wani kuskure na yiwa yara qaryar "idan naje guri kaza zan siyo maka mota,ungo (bayan babu abinda zaki bashi)yiwa wata ko wani garya idan kuna hira bayan ke kanki kinsan qaryar ne,ko yiwa mahaifinsu qarya don ki kubuta daga wani laifi da kika aikata masa,wallahi irin wadan nan qananun abubuwan da muke rainawa su yara sukafi dauka tare da qoqarin kwatantawa,kafin kace meye wanann sai a wayi gari yaro ya zama shahararren maqaryaci, tun yana qarami yana ganin ba komai bace, zuwa sanda zai girma sai ya zama gagara badau a fagen qarya,qarya masifa ce,qarya masifa ce,tana iya sanyawa a tsani mutum,kamar yadda gaskiya ke siyawa mutum soyayyar jama'a,iyaye mu kula,mu raini 'ya'yanmu a cikakkun masu gaskiya da fadinta da aiki da ita,mu nuna musu ita kadaice hanya mafi dorewa da sanya rayuwa tayi dadi nan duniya da ranar gobe, Allah ya bamu dacewa,ya bamu ikon tarbiyyantar da su bisa tafarkin addinin musulunci_.
K'arar wayarta ta katse tunanin da kowannensu ya shiga,ta daga wayar Dr jarma din sannan ta ajjiye tana fadin
"Gani nan zuwa abba" saita waiwaya ga maji
"Abba na kirana,sai da safe maji" murmushi tayi
"Ki kwanta kiyi baccinki, bance kuma ki tanka mata da maganar ba,kici gaba da addu'a da tsare kanki" abinda maji ta gaya mata kenan,wanda har ta isa dakinsu tana juya maganganun a ranta.
Nadeeya din na fita ta shirya kanta tayi kwanciyarta saman sofa bed tare da qudundunewa a duvet,lokacin da ya shigo kwarjini tayi masa,ya kasa cewa komai da ita,ya sani ya mata laifi a rayuwarta me girman gaske, da ya tashi dawowa da ita kuma zucivarsa
ta kasa daurewa ya tsaya lallabata,ya biyo ta ganin
kakanta suka tilastata suka maida aurensu,ya sani dole
ya lallabata ya gama wanke laifinsa fes sannan su dora
daga inda suka tsaya,don cikin zuciyarsa yana jin kamar
yanzu ya fara son shifa din.