Sashe 64
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace"dan girman Allah kabarni in runtsa, haba Dan Allah, tun Daren jiya kake min maganar kwanciyar Nan, na kifa ciki na kace a a, na kwanta hannun Dama, kace a a, na kwanta hannun hagu, kace a a, yanzu Yaya kake so inyi? So kake yanzu Kuma in kalli Saman Dakin? Saboda Allah tunda aka samu cikin Nan ka Hana kanka sukuni duk ka fita a hayyacinka kaduba kagani har Rama kafara Amma bazaka kwantar da Hankalinka ba?, haba Uncle"(😂🤣)
Ajiyar zuciya yasauke yajata jikinsa ya rungume ta, sannan yace"toshikkenan yi haquri na nadena, shikkenan?"
Daga masa Kai tayi, cikin lallashi yace"Allah ya saukeki lafiya maamah"
Tace"Amin Uncle"
Tasakar masa kiss akan lips dinsa, sannan sukaci gaba da baccin.
Washe gari Bayan sungama breakfast ta kalleshi tace"Uncle Dan Allah inaso Inga Ummah ta, na Dade ban ganta ba, ita Kuma kasan ba zuwa zatayi ba"
Hajja tace"toko nakira ta tazo taganki idan bayason ki fita?"
Mama tace"har wani? Yanzun me suke? Su tashi suje mana"
Shahaab ya kalleta yace"muje to, Amma muna zuwa zamu dawo gidanmu, banason mutane su dinga kallonki"
Murmushi tayi, ta kama hannunsa suka futo compound din gidan, Hajja da mama suka Ta6e baki batare da sun tanka ba, mota ta nufa, suna zuwa yabude mata da Kansa tashiga, Shima yashiga sannan driver yataho da sauri yaja suka bar gidan.
Suna zaune abaya, hannunsa yana cikin Nata, yad'ora dayan hannun akan cikinta, yad'ora bakinsa akan kunnan ta cikin rad'a yace"Ummah zataga jikanta yafara girma....."
Murmushi tasaki, kafin tabashi amsa sukaji wani irin qara garammm anbigi motar su, motar data bigesu tasake tahowa tasake bugarsu, motar su tahadu dawani gida ta bigi bangon gidan, kasancewar basuyi Nisa da gida ba wannan qaran ne yasa sojojin dake gidansa
futowa cikin sauri, tsananin tashin hankalin dasuka ganine yasa suka zuba a guje sukayi wajan motar su Shahaab wadda ta hautsina, wasu Kuma suka doru abayan motar data bigesu wadda ta juya da mahaukacin gudu, lokaci daya aka fara musayar wuta, kowa yana harbi, tun lokacin da'akabigi motar su kan Shahaab ya bugu da dayan gefen, yayinda Aisha Kuma tana daga 6angaren da motar tahadu da ginan, kanta yahadu da bango glass din windon yafashe,kasancewar batada nauyi, Kuma bata saka belt ba yasa tafado Qasan motar, cikinta yabugu da jikin kujera, lokaci daya ta runtse idonta, motar ce tafara hayaqi kamar wani abu yafashe aciki gaba daya Sai hayaqi yarufe motar, cikin sauri sojojin suka bude motar, aka futo da direban Wanda ko motsi ma ba yayi, cikin tashin hankali Shahaab yasaka hannu yadauko Aisha,Bai duba yanda hannunsa yafashe yake zubar da jini ba kawai Tata yake, futowa yayi da'ita waje Sai Alokacin yaga kanta yafashe yana zubar da jini, duk jini ya6ata mata gashinta, fuskarta yariqe yana jijjiga ta,tareda fadin"Aisha!, Aisha!! Aisha!!! Bude idonki ki kalleni "
Amma kokadan Aisha batayi motsi ba, daya daga cikin sojojin ne yace"yalla6ai tana zubar da jini yakamata mutafi Asbiti abata taimakon gaggawa"
Sai Alokacin ya zubawa jikinta ido anan yaga jini take zubarwa duk qafafunta sun 6aci,jini har qasa yake sauka, gabansa ne yayi mummunar faduwa,cikin tashin hankali ya furta "innalillahi wa inna ilaihirraji'un"
kamar mahaukaci haka ya dauketa duk jini ya6ata jikinsa, cikin sauri aka wuce dasu Asbiti, suna zuwa wasu nurses guda biyu mata suka kar6i Aisha, likitan dazata dubata tana ganin yanda jini ya6ata jikinta tace"Subhanallahi wannan tasamu miscarriage ne?"
Daya daga cikin nurse din tace"Dr. Bamu saniba yanzu de aka kawo ta"
Yana jin haka ya Lumshe Idonsa hawaye me zafi ya silalo daga Idonsa, hannunsa biyu yasa yadafe goshinsa dashi, baisan lokacin daya fara shashshekar kuka ba, kokadan ya manta da ciwon dake hannunsa, sojojin dake tsatstsaye awajan duk jikinsu yayi Sanyi ganin yanda Mahmud Wakili yake kuka da Kansa, wasu sojoji ne guda biyu suka shigo cikin 6acin rai suka tsaya akansa daya daga cikin su yace"yalla6ai munyi nasarar samun Wanda suka aikata wannan laifin, Yanzu haka mun miqasu hannun hukuma, Kuma kafin mu kaisu ma saida muka motsa musu jikinsu, sun kuma tabbatar mana da cewa Hajiya Munirat ce ta turosu"(🙆🏻♀️)
To.... ko Yaya zata kasance tsakanin Shahaab da munirat yanda yad'ora wa wannan ciki rai? 🤔
Ina labarin Mama da Hajja ne dasuka niqi hanya suka bar qasar sukaje suka siyo kayan Baby?🤔
Muhadu zuwa Anjima 🙏🏻
SHAHAAB LITTAFIN KUDI NE, IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYABA NABARKI DA ALLAH BAN YAFEBA
300 NE KACAL
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Mrs Usman ce✍
Page 23
Cikin sauri ya d'ago Kansa ya kalli sojan dayake masa wannan bayanin, lokaci d'aya yanemi kukan dayake yarasa, kafin yayi magana su Hajja da Mama dakuma Ummah da Abba suka shigo asbitin cikin alhini,Ummah tasamu waje ta zauna ta Lumshe idonta,addu'ah take acikin zuciyar ta akan Allah ya dubi wannan bayi nasa yasa kar wannan ciki yafita, Abba kuwa wajan Shahaab yaje ya zauna yana bashi haquri, Hajja da mama kuwa, kuka suke wiwi, mama Sai salati take tana fadin"inna lillahi wa inna ilaihirraji'un,shikkenan yanzu babu ciki yatafi,abinda muka qwallafa rai akansa ashe bamuda Rabon ganinsa"
Hajja tace"wannan tsinannun mutane Allah ya kwashe musu Albarka, su Rasa wazasu kawowa Hari Sai wannan bayin Allah, yanzu shi ciki menene nasa daza'a hallakashi tun kafin yazo duniya"
Ramadan yashigo asbitin a fujajan sakamakon labarin daya watsu agari, Shima anan yaji, saida yafara zuwa office din Yan Sanda yaji bayanin komai, sannan yataho asbitin, gaba daya yahada uban gumi baima lura da mutanan wajan ba yana zuwa yace wa Shahaab "Wai ita wannan yarinyar metakeji dashi ne? Yaza'ai ta nemi ta wulaqanta mu agari haka kawai saboda tana so ta huce haushi? Idan yarinyar mutane ta mutu tana tunanin za'a Barta ne?"
Shahaab yadago Idonsa Dayayi jajir ya kalli Ramadan yace"wallahi tallahi illa daya idan maamah taji, itama munirat saita jishi"
Cikin sauri mama ta kallesu yace"munirat Kuma?karka cemin itace ta turo su?"
Ramadan yace"yaran sunyi magana sun tabbatar da cewa itace ta saka su,but a yanda sukai bayani kawai tasa suzo suyiwa Aisha illa ne,da alamun batasan cewa tanada ciki ba"
Hajja ta dora hannun ta aka tace"laaaa ilaha-illallahu....mahammadurrasulullahi, s.a.w"
Mama tace"Yanzu munirat Bayan kokarin kasheni datayi hakan bai mataba saita sa andauki haqqin yarinyar da bataji ba bata Gani ba? Aikuwa yau zamu raba raini tsakanin nida ita, yanda tasa cikin Aisha ya zube wallahi itama yau saita zube"(🙆🏻♀️)
Tana fadar haka tamiqe da nufin fita, itama Hajja ta d'oru abayanta, likitan datake duba Aisha tafuto,Shahaab yana ganin ta yatashi tsaye, ahankali yace"Dr. Yaya jikin Nata?"
Mama da Hajja cikin sauri suka fasa fita suma suka dawo wajan Dr, mama tace"likita cikin yagama zubewa ko?"
Dr. Ta kalli Shahaab tace"jikinta da sauqi Alhamdulillah, saide tasamu rauni akanta, sannan Kuma ta zubar da jini da yawa, muna buqatar me irin jinin ta yazo mu dauka Sai aqara mata"
Sai Alokacin yasaki ajiyar zuciya, Ummah kuwa har lokacin tayi shiru kawai addu'ah take acikin zuciyar ta,Dr. Ta dubi mama tace"cikinta yana Nan bai fitaba, saboda ankawo ta Asbiti akan lokaci, da andauki tsawon lokaci ba'a kawo taba, to da tuni yazube, yanzu de muna buqatar jinin"
Ummah ta daga hannunta sama tana godewa Allah, Hawayen farinciki dakuma tausayin yartata yana tsiya ya daga idonta, Shahaab ya juya ya kalleta cikin sauri ya kauda kansa Gefe, matar tanada alkunya sosai, tunda suka shigo asbitin yaga bata cewa um bare um um, ya tabbatar duk yanda suke jin ciwo aransu basu kaita ba, tafi kowa jin ciwon abinda yasamu Aishan, Amma gata a zaune ta nutsu tana mata addu'ah, saiya sake jin Hankalinsa ya kwanta akan auren Aisha, koba komai tasamu tarbiya ta 6angare guda biyu, Hajja da Kuma mahaifiyar ta, kafin yagama wannan tunanin yaji Abba yana cewa"muje a dauki nawa agani ko zaiyi mata"
Cikin sauri Shima Shahaab yace"muje Dr."
Duka su ukun ne suka bita lab, aka dauki na Abba da Shahaab, dakuma Ramadan, Ana dubawa a kaga na Abba da Ramadan ne yayi daidai da Nata, na Shahaab baiyi ba,nasu aka dauka aka saka mata, sannan Shima Shahaab sukaje aka duba nashi hannun, inda yaji ciwo.
Bai kwanta ba, Ana gama masa sukaje suka duba jikin driver Wanda yaji ciwo harda karaya a hannunsa, sun dade a d'akin sannan suka futo, kan kace me Asbiti Yacika kowa yana zuwa dubashi, banda masu kiransa awaya suna masa jaje kasancewar labari ya watsu ko'ina, ba'a basu damar ganin Aisha ba Sai dare,gaba dayansu d'akin suka shiga, Alokacin itama ta farka Shahaab yana gefenta yana bata tea marar madara kamar yanda ta buqata, ansaka mata bandeji a goshinta, mama tace"Takwara ga abinci kici saiki Sha magani ki kwanta ko?"
Yatsina fuska tayi, sannan tace"mama banason cin abincin Nan"
Shahaab yayi qasa da murya bakinsa gab da Nata yace"mekike so?"
Kai tsaye tace"fruit zansha"
Cikin sauri yatashi yadauko mata fruit din dake ajiye agefe, ya zauna yafara bata,Ummah da Abba suka hada ido sukai murmushi, Ummah tace"to Allah yasawaqe, Bari mutafi gida"
Hajja tace"to saida safenku Hadiza, Allah yakiyaye hanya"
Aisha ta kalleta tace"Ummah idan zakizo gobe kimin kwad'on zogale, Amma karki sa suger aciki, kawai kimin haka"
Cikin sauri Shahaab yace"zogale Kuma?"
Kallonsa tayi, tayi kalar shagwa6a da fuskarta batace masa komai ba, Girgiza Kansa kawai yayi, baice komai ba
Ummah tayi murmushi tace" to zan kawo miki"
, sannan suka fita, Ramadan Kuma yabisu abaya domin rakiya.
Mama da Hajja ne suka zauna da Aisha, Shahaab da Ramadan kuwa basu tafi gida ba Sai wajan karfe goma Sha biyu saura, a hanya Ramadan ya kalleshi yace"yanzu menene abun yi? Yaya za'ai da mutanan Nan?"
Shahaab yasaki ajiyar zuciya yace"zanyi musu waya su lallasa musu jiki sannan su kaisu gidan kurkuku su rufesu, ciki harda ita ogar tasu, inda ace cikin Nan yazube, wallahi saina makata a court"
Ramadan yace"yanzun ma ai dole Sai an tura case din court,Amma yakamata kasanar ayi Maka tsakani kaida munirat, saboda yanzu da abun yazo da qaran kwana da tuni cikin da muke murna dashi yazube, sannan driver yamutu, kaga rayuka guda biyu ace a dauki haqqin su abun babu dadi, kawai ayi muku tsakani kaida ita"