← Book details Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 71

Sashe 57

Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dr. Tace"dinki za'ayi mata Hajiya,zanje in Dauko kayaiya ki in dawo yanzu"

Hajja ta zaro ido😳 Tace"dinki likita?wallahi har kinsa natuno da jikar jummai ita Kuma a haihuwa saida akayi mata dinki har guda hudu,ashe ni abun yana Nan zuwa kan jikata"

Tajuya ta kalli Aisha tace"me sunan qawa kekuma tun a Daren farko za'a miki dinki, idan kika haihu Kuma inajin Sai abunda Hali yayi"(😂)

Litafin kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda ALLAH

0164549488
Amina muhammad
GTbank

300 tareda shedar biya ta wannan number 08033300034

Amnah El Yaqoub✍🏻

Page 50

Ita kad'ai taci gaba da cewa"shiyasa ba'aso kayiwa mutum surutu idan wani abu yasame shi,kawai kayi masa addu'ah, Nan muka zauna nida Hadiza muna zancen wannan jika ta jummai, ashe ashe muma abu yana Nan tafe awajanmu mubama a haihuwar bane Karon farko ne"(😂)

Dr. Tayi murmushi ta juya tafice daga d'akin, mama ta kalleta tace"Allah ya shiryeki Aysha, Dan Allah Kidena tsorata min takwara ta"

Tajuya ta kalli Aisha da kanta ke qasa tana share hawaye tace"kidena kuka Aisha, dakaina zan samo bulala saina Zane Shahaab tunda yasaki kuka, dinkin Kuma babu zafi yanzu zata miki tunda wajan bai dade sosai ba, kiyi shiru kinji?"
Ta qarasa zancen cikin sigar lallashi, sannan tafice zuwa kitchen din part din, tea tahado musu Mai kauri, tabawa Aisha Nata, sannan Tajuya ta kalli Shahaab da Idonsa yake rufe kunya ta hanashi budewa, ga zazza6in dayake ji sosai, ajiye cup din tayi ta kamashi yatashi zaune, sannan tabashi maganin yasha, tasa shi ya shanye sauran tea din ya kwanta, Nan da Nan kuwa Idonsa yafara rufewa, ahankali yake kallon Aisha wadda taqi Kallonsa kokadan, tausayinta ya kamashi, yanaso yajata jikinsa ya lallashe ta Amma Kuma babu damar hakan, ahankali ahankali yafara ganin dishi dishi, itama yafara ganin ta haka harde baccin yayi nasarar daukar sa.

Sosai taji dadin tea din,bata dade da gama shaba Dr. Tadawo tayi mata allura sannan tafara yimata dinkin, su Hajja suna zaune afalon har Dr. Tagama tafuto tayi musu bayanin yanda zasu bata Yan kulawa, sannan tayi musu sallama tatafi, Dakin suka wuce mama ta dora kan Aishan akan cinyarta tana mata sannu, Hajja kuwa Shahaab ta kalla dake bacci tace"Angama aiki Sai bacci kuma"(😂🤭)

Mama da dariya ta kamata ta kalli Aisha taga har tayi bacci sakamakon allurar da aka mata, ta kwantar da ita akan gadon sannan taja hannun Hajja suka futo suka rufe musu d'akin.

Kai tsaye part din mama suka wuce, zama sukai a kujera suna firar duniya, mama takira masu aikinta tasasu su dafawa su Aisha farfesu da Dan girki medan ruwa ruwa, cikin ladabi suka juya.

Mama tayi ajiyar zuciya tace"natausayawa wannan yarinya"

Hajja tace"toya zatayi,? Girman kenan ai, kowa da haka yafara"

Sai wajan karfe daya da rabi sannan suka kawowa mama abincin, tashi tayi da kanta tad'auki abincin nasu Takoma part din nasu, tana zuwa Dakin taga har lokacin bacci suke gaba d'ayansu, abincin ta ajiye musu sannan taja Bargo ta rufesu, ta juya tafice daga d'akin

(na kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda ALLAH)

******

Abba ya kalli jabir dayake kwance cikin daya daga cikin kujerun dasuka mamaye Babban falon nasu yana daddanna waya "jabir kagama shirya komai da komai deko? Naga tun dazu bakada aikin komai Sai danna waya"

Kallan Abbansu yayi "Abba nagama hada komai, anjima ma zanje gidan, yacemin muhadu yau, Kuma Dama inaso inyi wa su Hajja sallama da takwarar mama"

Ummah tace"idan katashi tafiya akwai leda tana nan agefen gado na ka dauka katafi mata dashi"

Kansa yadaga mata, sannan yaci gaba da danna wayarsa.

******

Sun dauki tsawon lokaci suna bacci, Sai Bayan sallar azahar Shahaab yafarka, ahankali yake bude Idonsa harya bude shi gaba daya,kokadan bayajin ciwon komai yanzu, kalau yake jin shi kamar yanda yake Ada,wata irin miqa yayi tajin dadi, sannan yafara murza idanunsa da hannunsa, Idonsa yabude ras akanta,fuskarta tayi mutuqar kyau yayinda take baccin, Amma tad'an kumbura kadan Kuma taqara fari, Idonsa ne ya sauka akan lips dinta Wanda sukayi jajir saboda tsabar tsotsar su Dayayi, Daren su na jiya yafado masa, ahankali ya Lumshe Idonsa, wani irin farinciki yana sake wanzuwa akan fuskar sa, bude Idonsa yayi, yasake kallon ta tareda furta sunan"me abun dadi" akan lips dinsa (🙈🤭)

Tashi yayi, ya matsa kusa da ita sannan yad'ora hannunsa akan fuskarta yana shafawa ahankali, saide kokadan Aisha bata farka ba, murmushi yasaki ya dauketa cimak yad'ora ta akan qirjinsa, sannan yasake Jan bargon yarufesu, gashinta daya Dan sakko jikinsa yasa hannu ya tattare mata shi waje daya,sannan cikin jin dadi yafara yimata kitso guda daya da gashin, saiyayi Sai yaga bai iyaba, ya warware shi yasake yin wani, daqyar yayi wani guda daya, Amma ko jimawa bai yiba dakansa yafara kuncewa kasancewar gashin da tsantsi, cikin baccin ta taji kamar Ana ta6a mata gashi, ahankali tayi wata ajiyar zuciya, sannan tafara yunkurin tashi, gabanta ne yayi wata irin muguwar faduwa jinta a jikin mutum Wanda tasan ba kowa bane face Shahaab, lokaci daya ta qame ko numfashin kirki takasa, kallon ta yayi cikin sigar rad'a yace"me abun dadi kin tashi?"

Wata irin kunya ce ta kamata sakamakon jin wani irin suna daya kirata dashi,agefe daya Kuma wani irin tsoransa takeji kamar wanda zai yankata, kokadan batayi yunkurin hada ido dashi ba, ta d'aga masa Kai alamun eh tatashi, sannan tafara kokarin sauka daga Kansa, cikin sauri yasaka hannayensa yaqara rungume ta tsam tsam, sannan ya mirgina da'ita Takoma kan katifar yanda zaiji dadin ganin ta, ido yazuba mata kamar yau ne Karon farko daya fara ganin ta, sannan ya janye gashinta daya Dan rufe mata ido yafara kawo fuskarsa dab da Tata zaiyi kissing dinta, ganin abinda yake shirin yi ne yasa tafara Girgiza masa Kai, lokaci daya hawaye yazubo daga idonta, cikin tashin hankali yace"subhanallah, menene yafaru?kohar yanzu ciwon ne?"

Kamar Dama jira take, lokaci daya ta Fashe masa da wani irin kuka,harda shashsheka, cikin kuka tace"karkayi,wallahi idan kasake yi mutuwa zanyi, ni wallahi nagaji da auren,da nasan haka akeji ma wallahi nida bazanyi auren ba har abada"

Wata irin dariya ce take son qwace masa, Amma saiya danne, yasake janta jikinsa yace"kiyi haquri, bazan sake ba,Nima kaina banyi niyar yimiki komai ba,Kinsan da inada mata, Kuma dole zan dinga rage zafi awajanta,to yanzu kinga tun kafin aurenmu dake matar tawa tafice, Kuma tun kafin murabu nida ita,mun samu Sa6ani harta Kai ga bata Bani haqqi na,maaamah ni mabuqaci ne, nasan kaina, bazan iya barin mata ta ban nemeta ba har tsawon kwana uku, idan hakan ta kasance kuwa to ninasan wahalar danake Sha,abunnan najima banyi ba, Kuma yanzu nasame ki,kwata kwata Rasa control din komai nayi,dadin kine yayi miki yawa maaamah, shiyasa ban saurara miki ba, nayi tunanin ma mutuwa kikai, shiyasa nakira mama nafada mata,saboda arikice nake Alokacin bazan iya dubaki sosai ba, Amma da nasan ba mutuwa kikai ba, Toda dakaina zan gyara ki, in dinkeki, sannan Kuma mudora daga inda muka tsaya"

Yaqare maganar cikin sigar tsokana, Aisha kuwa tanajin furucin sa tasake sakin wani irin kuka tace"wallahi gida zan tafi,bazan zauna ka kasheni ba"

Tana fadar haka tafara qoqarin tashi, cikin sauri yaruqota tafara fizge fizge, daqyar ya matse ta ajikinsa, bargon yasake rufa musu sannan yafara yimata rad'a akunne"wasafa nake miki,bazan sake ba, ki kwantar da Hankalinki Nima bazan sake yimiki wannan abun ba,idan kika mutu ainima mutuwar zanyi, kisaki jikinki bazan miki komai ba kinji?"

Cikin sauri tace"kayi alqawari?"

Cikin ransa yace"yarinya me wayo"(😂)
Murmushi yasaki a fili, sannan yace"baki yarda da maganar Dana fada miki ba?"

Hawaye ta goge sannan tace"jiyama haka kace bazaka min komai ba"

Ysce"jiya aita Riga ta wuce,yanzu muke magana, ki kwantar da Hankalinki, bazanyi miki komai ba, maaamah Kin gamamin komai a rayuwa, kin kawomin budurcin ki lafiya,Allah yabar min ke a matsayin mata ta har abada duniya da lahira,Dame kike so na saka miki?mekikeso a rayuwar Nan fadamin kinji?"

Shiru tayi bata bashi amsa ba,menene Kuma abun kyauta abunda yariga yabada sadaki? Jin tayi shiru yasa yace"kiyi magana mana, kinji me abun dadi nahhh"

Yaqare maganar cikin wani irin Salo Wanda saida hakan yasa taji wani irin yanayi ya shigeta, cikin shagwa6a tace"nide kadena fadamin sunan Nan, banaso"

Murmushi yayi yace"aikinada abun dadin ne,dole in fada,daga yanzu Sai abinda kikace za'ayi, Sai abinda kike so Nima zanyi,hakan yamiki?"

Ahankali ta daga masa kanta alamun eh, murmushi yasake yi sannan yace"ina lura dakefa bakya kallo na, meyasa bazaki kalleni ba?"

Tunowa da Daren jiya tayi, yanda yazage babu Kaya yana mata kuka, saita sake jin wata kunyar tasake kamata, tayaya zata Iya hada ido dashi? Murmushi tayi sannan takai masa duka kan faffadan qirjinsa, cikin dariya yariqe hannunta sannan yace"maamah kina sona?"

Cikin sauri ta daga masa kanta, ajiyar zuciya yasauke sannan yace"zaki iya zama da Wanda baya haihuwa?"

Jikinta ne yayi Sanyi,taji wani irin tausayin sa ya kamata, batayi kuskuren hada ido dashi ba,cikin sanyin jiki tace"haihuwa aita Allah ce,Wanda ya basu haihuwar bawai yafi sonsu a kanka bane,idan kaduba rayuwar ka kaima yayi ma ni'imomi dayawa Wanda acikin mutane bila'adadin ba kowa yayiwa wannan ni'imomi ba, idan Allah yabawa wasu haihuwa kaikuma bai baka ba, ai kaima yabaka kudi, Kuma ba wayonka ne yasa yabaka kudin ba,akwai Kuma Wanda Allah yake hada musu gaba daya biyun, kaima Kuma insha Allah watarana zai baka, duk yanayin da Bawa ya tsinci Kansa aciki saiya godewa ubangijinsa, Sai kaga Allah yaqara masa"

Wata irin runguma yayi mata, ahankali hawaye ya sakko daga Idonsa, cikin sauri yasaka hannunsa ya goge Dan karta Gani, sosai ya matse ta ajikinsa yana jin wani irin dadi a ransa,koda yaushe tunanin Aisha daban yake,Bai saba jin irin wannan kalaman awajan munirat ba, Sai yaji nutsuwa tasake shigar sa, koba komai ya auri wacce zata dinga tunatar dashi Allah ne maiyin komai, idan yaso Shima zai bashi haihuwar, cikin jin dadi yace"inasonki maaamah"

Ahankali itama tasaka hannu tasake rungume shi tace"inasonka Baby"

Cikin sauri ya kalleta yace"da gaske ni Babynki ne?"
Chapter 57 · 0% Book details