Sashe 55
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunje sunga gida, gida yayi gida komai yayi yanda ya kamata, ankashe kudi sosai a gidan, akwai abubuwan buqata aciki babu abinda zasu nema, dakuna kuwa kowa da nasa, Hajja ce tafara za6ar dakinta, sannan Ummah da Abba ma kowa ya za6a, jabir ma ya za6a yakai kayansa ciki, aka barwa Aisha daya, sauran dakunan Kuma aka rufesu ko Allah zai kawo musu baqi gidan a matsayin ziyara, Ummah da Abba Kam zama sukayi, yayinda Hajja tace gidan qawarta zata koma Sai ranar dasuka ganta kawai(🤣)
Sukuma su Walida suka dawo gidan mama da sauran baqin, karfe biyar na yamma kuwa driver yayi magana su futo, haka suka futo da tarin abun Arziqin da mama tayi musu, Shikuwa oga kwata kwata kudi yabawa kowa acikinsu Mai yawan gaske, sunsha ruwan godia tareda sanya Albarka,jummai tana kuka Hajja ma haka, Ahaka suka rabu, sannan suka shiga mota suka tafi Airport, mama da Hajja suka juya cikin gidan, Hajiya zaliha kuwa tana falo, suma zama sukai har dare suna firarsu, qarfe Tara na dare tasake hadawa Aisha ruwan lalle tayi wanka dashi, tasake bata wani hadin fruit din Tasha, sannan tabata maganin datayi alqawari na haihuwa, sannan tabata kayan sakawa ta fesheta da turare, takama hannunta takawo ta wajan su Hajja, 'Dan fada Hajja tasake yimata sannan suka rakata part din Shahaab gaba dayansu su ukun,har cikin dakinsa suka kaita sannan sukayi mata sallama suka futo, itama Hajiya zaliha ta yiwa direbanta waya yazo ya dauketa tatafi gida
Bai dawo gidaba Sai qarfe goma Sha daya na dare, yunwa yakeji sosai,Kai tsaye part din mama yanufa Yana tunanin a ransa yakamata yau de mama ta tausaya masa tabashi matarsa, haqurinsa yagama karewa, idan ma bata bashi itaba yau Kam bazai kwanta ba Sai yaga matarsa, yana wannan tunanin yashiga falon, Alokacin mama da Hajja suna zaune, Girgiza Kansa yayi lokacin da yaji mama tana cewa Hajja "aike Aysha Sulaiman kin iya math, Kin tuna duk ajinmu kece kikafi kowa iyawa?"
Hajja tace"natuna mana, aini yanzu sonake Inga jamila Sani,ko Yaya Takoma yanzu?Alokacin Nan fa baqin ciki takeji ayi tambaya akan math taga nabada amsa, shegiya uwar Yan baqin Hali, Alokacin exam tahana kowa ya copy Nata"
Shahaab yayi ajiyar zuciya tareda zama akan kujera, sunzo Nan suna ta zance ko gajiya da zance basayi, shikuma sun hanashi matarsa, Kuma sunyi mursisi hankalin su kwance, cikin shagwa6a yace"mama yunwa nakeji"
Saida tagama zancen ta sannan tace"ga abinci can a dinning kaje kaci"
Babu musu yaje yaci abincin sa, sannan yamiqe yakoma wajan su, saida yadan shafa sumar Kansa sannan ya kalli Mama yace"mama,Wannan yarinyar tayi bacci ne?"
Tana sane Sarai da Aisha yake, saita nuna bata gane ba tace"wacce yarinya?"
Kallon idonta yayi sannan yace "Ina nufin Maaamah"
Cikin rashin fahimta yace"Maaamah?"
Hajja tayi dariya tace"takwararki yake nufi, keda bakisan wannan sabon salon ba?"
Cikin sauri ya kalli Hajja yace"Hajjjjah" Yakirata yanajan sunan nata
Cikin sauri itama tace"ga Hajja A'i anan,yaude babu wayar dare,nayi murna Nima andena hanani baccin dare,kaje tana d'akin ka"
Cikin sauri ya sunkuyar da Kansa, Sai yaji kunya ta kamashi yaji Dama bai tambaye su Ina take ba, ahankali yajuya yana Sosa qeyarsa yace musu "saida safe"
Yana fita suka saka dariya, Shima daya fitan bai nufi part dinba, mota yashiga yaje yasiyo mata kaji da wata madara special, sannan yadawo gidan yawuce part dinsa.
Wannan Aminan Kam tagaji.... Mutara zuwa Yammah🙏🏻
Littafin Shahaab na kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda Allah
300 ne kacal
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
Mrs Usman ce✍🏻
Page 44
Gajiya tayi da mayafin dasuka lullu6e mata fuska dashi, ahankali ta yaye shi tana kallon tsarin 'Dakin nasa, ko ba'a fada ba tasan d'akinsa ne wannan duba da yanda taga takardu da computer sa a ajiye agefe, wannan shine karonta na farko data ta6a zuwa dakinsa, saboda lokacin da munirat tana nan ko kallon 'Dakin bata Isa tayi ba,yanda aka tsara d'akin komai da komai yayi, Kuma da alama sababbi ne,tunani tafara Wai yau itace a gidan Mahmud Wakili, acikin dakinsa, akan gadon sa, a matsayin matarsa.
Saida yatofe ko'ina da addu'ah kamar kullum, sannan Yarufe ko'ina, Kai tsaye yawuce dakinta, yana turawa yaga bata ciki, Kuma baiga alamun anshigo dakinba, danhaka kai tsaye yawuce nasa d'akin.
Alamun kama handle dataji yasa cikin sauri taja mayafin tarufe fuskarta dashi.
******
"takwarata Kuma Ana can ko awanne Hali take?"(🤔) cewar mama
Hajja data gama Tofa addu'ar bacci tace"tana can Sai abinda Hali yayi,yanda kika Hanashi matarsa akan lokaci idan ya kamata ai sai Allah Sai ma'aiki"(😂)
Mama tace"gaskiya Kam, Allah yasa de Ana abun Nan yarinyar Nan tasamu ciki, da bansan wanne irin farinciki zanyi ba,abun yana mun ciwo idan natuna lokacin da munirat tazo da mahaifiyar ta har gida suka gorantawa Shahaab haihuwa, yana Bani tausayi sosai yaron"
Hajja tace"dole muyi murna Kam idan Allah yabata ciki, gida har gida irin wannan Amma ace babu Yara ai akwai damuwa,yanda Yaron Nan yake taimakon bayin Allah, Shima Allah ya temake shi yasamu haihuwa Mai Albarka"
Mama tace"Amin ya Allah, Aida wuri zan tashi indafa musu ruwan zafi dakaina,nasan halin Shahaab, ita Kuma nasan bazata iya gyara kanta yanda ya kamata ba"
Hajja ta kalleta da sauri tace"ruwan zafin Zaki Kai musu sekace mejego?"(🤔)
Mama tace"idan bankai musu ba,zakije ne?"
Cikin sauri Hajja Tace"A a, o o,inani Ina wannan danyen aiki, kedin de kiyi tunda kece kika haife shi da cikin ki"
Suna wannan maganganun har bacci yayi gaba dasu
(idan kika karanta baki biyaba nabarki keda Allah)
******
Tana zaune daram Akan cinyarsa, babu komai ajikinsa dagashi Sai gajeren wando, gashin dake qirjinsa ya kwanta yayi luf, murdaddun dantsan hannunsa sun baiyana muraran, gaba daya a takure take jinta,takasa kallon sa kokadan, salon yanda suke Zaman yasha bambam Dana kowacce rana, tanajin yanda abunsa yake harbawa,gashi ya tsatstsareta da ido tarasa Yaya zatayi dashi, gaba daya Sai hakan yasa ta awani hali, gabanta banda faduwa babu abinda yake, tsoro da fargaba suka kamata, yayinda anasa 6angaren cikin zumudi yake tura mata naman kazar daya shigo dashi cikin bakinta, sosai yake danna mata naman meyawa, Yacika mata baki dashi sosai, yadauko zai sake bata cikin sauri ta Girgiza masa Kai tareda fadin"naqoshi"
Cikin wani Salo yace"meyasa?Ina lura dake Tun dazu kinqi sakin jikinki dani, ki kwantar da Hankalinki, a jikin mijinki kike,Dani din, da jikinnawa,komai da komai naki ne, menene abun tsoro Kuma?"
Cikin fargaba tace"babu komai, inaji gabana yana faduwa ne"
Wani irin murmushi yasaki har dimple dinsa suna futowa,ahankali yasa hannunsa na hagun yazuge zip din rigarta, cikin sauri ta kalleshi idonta ya furfuto, Shikuwa bai kalleta ba yazura hannunsa cikin rigar yad'ora shi atsakiyar qirjinta,lokaci daya yaji yanda gabanta yake luguden faduwa, mamaki ya kamashi duk wannan tsoron na menene? Kafin yadawo daga tunanin dayake yaji tasaka hannu ta fitar masa da nasa hannun daga kan qirjinta.
Ajiyar zuciya yayi yace"kinga...., Kidena tsoro na, ni babu abinda zan miki, Amma idan kinaso narabu dake, kibani naman naci, shikkenan saikiyi kwanciyar ki, Amma ni Kidena damuwa akaina,koda munirat tana nan ni Bana takura mata"🙊🙊
Kallonsa tayi har zata tambayeshi meyasa baiyi haquri yabarta a dakinta ba yasake ta? Amma kuma Saitayi shiru tana tsoron yana cikin farinciki ta dagula masa lissafi,
Ahankali ta daga masa Kai, sannan tasaki wata irin ajiyar zuciya, Nan da Nan Kuma saita sake, har mamaki yakashe Shahaab, wato de da gaske tsoron nasa take,ahankali tafara bashi yanaci yana Lumshe Idonsa,kadan yaci yace mata yaqoshi, tad'auki madarar tazuba acup zata bashi yayi saurin riqe mata hannu yace"bazan shaba"
Tace"meyasa?"
Idonsa Adan Lumshe yace"banashan madarar ruwa sosai, Gara ta gari, idan Nasha ta ruwan akwai damuwa, saboda yanzu haka ma tamin yawa ajikina"(🙈)
Cikin rashin fahimta tace"to Bari in zuba Maka drink"
Bai hanata ba, saide yanda ta motsa jikinta akan cinyarsa wajan zuba lemon, saida hakan yasa yakusa sakin Dan qaramin ihu, shiyasa tana bashi lemon cikin sauri yariqe har hannunta yakafa cup din a bakinsa saida ya shanye shi tas, har hakan yabawa Aisha mamaki, kallon ta yayi yace"ya'isa, kije ki kwanta"
Tace"bari in tattare kayan Nan"
Cikin sauri yace"waye yace miki amarya tana aiki?wuce ki kwanta"yafadi hakan yana yimata nuni da kan gadon.
Ajiyar zuciya tasaki, ahankali tatashi daga kan cinyarsa, tahaye gadon ta kwanta, tareda takure kanta waje daya, ko kayan jikinta bata cire ba, tunda suka idar da sallah yayi yayi ta rage kayan jikinta Amma fafur taqi, Sai rabuwa yayi da'ita yafara bata nama.
Shida Kansa ya kwashe komai yakai kitchen, sannan yadawo Dakin yakashe musu wuta, ya kunna esi, yahaye gadon ya kwanta tareda ja musu Bargo me laushi, sannan yasaka hannu ya janyo ta, yad'ora ta akansa, jin kanta akan faffadan qirjinsa yasa tasake yin luf, Dan kwalin kanta yazame ya wulloshi Qasan gado, sannan yatura hannunsa cikin gashin kanta yana mata wasa dashi yana Dan Sosa mata kan ahankali, yanda yake wasa da gashin yasa taji dadi harta fara Lumshe idonta, cikin muryarsa da bata fita sosai yace"bazaki cire kayan ba?"
Cikin shagwa6a tace"um um ni dashi zan kwanta"
Cikin dabara yace"to ai ni Bana kwana da Kaya, Kuma duk Wanda ya kwanta Dani da Kaya ajikinsa to ranar Bana bacci, mafarkai nake na abun tsoro, nadinga ihu Ina buge buge, tunda nace bazan miki komai ba kema idan kinaso muyi bacci Hankali kwance to kawai kicire su"
Cikin sauri tace"ihu Kuma?duk saboda kayan?"
Yace"emana"
Cikin rashin wayo tatashi zata cire, cikin sauri yadawo da'ita jikinsa, yanayi mata labarin qanzon kurege akan kwana da Kaya, cikin dabara yaraba ta da kayan jikinta, ahankali yafara shafa gadon bayanta,cikin sarqewar murya yace"meyasa kikasa wannan abun?"
Yafadi hakan yana 6alle mata brar datake jikinta, cikin sauri tafara motsi zata sauka daga jikinsa, sake riqeta yayi qam,hannunsa guda daya yad'ora akan boobs dinta yafara murzawa cikin wani irin Salo,lokaci daya ya gigice yarasa gane su dinne de daya ta6a kwana ki kokuma sauya mata su akai? Yanda yake murzawa ahankali yasa ko kadan bataji zafi ba, Sai wani irin yanayi ma data fara jinta aciki me mutuqar dadi ,shiyasa tayi shiru tana kar6ar saqon, bakinsa yad'ora akan kunnan ta cikin rawar murya yace"maaamahhhhh"
Tace"um"
Yace"insha 'Dan kad'an?"
Ahankali tace"anayi Dama?"