Sashe 59
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko gama cin abincin basuyi ba yakama hannunta suka tashi, yasan cewa idan Zaman nasu yayi tsawo to babu makawa Sai Hajja tasa yaji kunyar dabai ta6a jiba, suna tafiya gidansu Ummah sukaje, Bayan sun gaisa suka futo waje shida Abba, jabir ma yaja jakarsa yafuto, daga ita Sai Ummah ne yarage a gidan Ummah tace"jabir yakawo miki magani ko?"
Tace"eh yakawo min,Amma banma dubashi ba, na menene Ummah?"
Tace"ki hada da madara Kisha"
Idonta ne yayi qwalqwal kamar zatayi kuka, cikin rawar murya tace"Ummah tsoro nakeji," tana fadar haka hawaye yazubo daga idonta
Ummah ta zuba mata ido tana nazarin kalamanta, tasan Dama Sai ahankali, duk Wanda yaga Mahmud Wakili ai yasan cewa cikakken namiji ne Wanda ya amsa sunansa namiji, ajiyar zuciya tasauke tace"bakya shiga ruwan zafi ne?"
Cikin sauri tace"yana hadamin"
Ummah tace"tokiyi haquri mana, kicire tsoron abun aranki, muddin Zaki saka tsoro to kuwa kin dinga jin zafi kenan, Amma idan kikasa abun aranki Kuma kika cire tsoro to zakiji Dan sauqi, Kuma idan bakya shan maganin tayaya Zaki ji dadin jikinki harki samu wadatacciyar ni'ima?
Banason shirme,saboda kin samu yana sonki ne shiyasa har kike gudun maganin, inda watace bazata qiba tunda ita tasan metake ji ajikinta, karki ga yana sonki kidinga hanashi haqqin sa, kija mijinki ajikinki daga wahalar ai babu mutuwa ko?kinga de babu abinda zaki fadawa matarsa, Amma soyaiya tasa yanzu kedin yake Gani a'idonsa, kicire tsoro kidinga bashi haqqin sa tunda har kika samu yana hada miki ruwan zafi to ai da sauqi, idan wani nema bazai hada miki ruwan zafin ba, kina Gani yanda ya karbi takardun babanku Wanda yadade dacire rai da samun aiki tun kafin a haifeki Amma gashi shi sama taka ya dauke shi yabashi office a lagos"
Cikin sauri ta d'ago ta kalli Ummah, saboda batasan da wannan maganar ba, Ummah tace"sosai kuwa,ga gida yabamu, ga qaninki yana karatu, ga company yabaki, yanzu haka gidanmu na jigawa Abbanki yatura kudin damuka Dan sassamu an rushe shi Ana na cement, duk lokacin da mukaje ganin gida zamu zauna acikin kyakykyawan muhalli, to mutumin da yayi mana wannan karamcin menene ba zamuyi masa ba?,babu abinda zaki saka masa dashi Sai biyaiya ki Kuma bashi abinda yakeso, wuya ai bata kisa, kiyi hakuri kizama jajirtacciya awajan mijinki"
Jikin Aisha yayi Sanyi kalau,itama saita ji tausayinsa ya kamata, haka suka futo daga gidan maganganun Ummah sunata mata yawo a qwaqwalwa, da'ita da Abba da jabir dakuma shi suka tafi Airport din, banda Ummah, a hanya taga Sai hira suke shida Abba kamar ba surukai ba, saida jirginsu jabir yatashi sannan suka dawo, suna ajiye Abba agida Kai tsaye wajan passport din suka wuce akayi mata sannan suka nufi gida, part din mama suka wuce, Aisha taji dadin zamansu a part din mama Amma haka yadinga zungurinta da hannu yana mata alama tatashi su tafi, hakan yasa cikin dabara ta cewa su mama zataje daki tayi bacci, tana tafiya Shima yatashi yabita.(😍)
Har tsawon kwana biyar Shahaab bai nemi Aisha ba, Kuma tana lura dashi tasan yanaso, zuwa wannan lokacin har ta warke sosai babu abinda yake damunta yanzu,yanda yake kokarin kawarda Kansa akanta yasa tasake jin tausayin sa, yau wuni tayi tana shirya musu kayan su, kasancewar gobe zasu wuce, duk wani abubuwan da tasan zata nema Wanda ya danganci kayan mata saida tasaka su cikin Jakarta, har zuwa yanzu Kuma tunda tazo gidan bataga yafita wajan aiki ba, Sai jiya ne taji yana fadawa Ramadan ta waya cewa yad'auki hutu yanaso yadan huta kwana biyu, da daddare suna zaune suna kallo itace da kanta ta dinga tsokano shi, tasan tunda yayi mata wannan haqurin ai yayi kokari, shida yace bazai iya kwana uku ba, saida taji yafita a hayyacinsa sannan ta zame jikinta, kamar zaiyi kuka haka ya kalleta yace"bakyaso ko?"
Tace"kaine de bakaso"
Cikin sauri yace"nasan bakya so, banason takura miki ne shiyasa"
Ahankali ta Girgiza masa kanta tace"ai haqqin ka ne,ko inaso ko banaso dole zan baka haqqinka, kayi yanda kakeso Dani, ainidin takace" ta qarasa maganar cikin faduwar gaba, kawai de daure wa takeyi, tasan zatasha wahala sosai, yanzu ma da zai ta6a qirjinta da zaiji yanda gabanta yake tsananin faduwa.
Ajiyar zuciya yasauke yace"kin yarda inyi?Tome kike so nabaki?"
Cikin tsananin mamaki ta kalleshi, tarasa gane meyasa yake mata haka, haka wancen Karon ma yake tambayar ta mezai bata? Yanzu danya kusanceta saiya bata wani abu?
Cikin mamaki tace"kamarya?"
Batare da tunanin komai ba yace"saboda abinda zaki Bani,kinsan wasu matan zasu fadi abinda suke so, ke mekikeso nabaki?"
Yana fadar haka tad'auki haske, idan ta fahimci maganar sa yanaso yace mata munirat saita nemi wani abu awajansa sannan zata yarda ya kusance ta, kawai bazai futo fili yafada mata bane, Kuma shi ahakan yake haqurin zama da'ita Bayan yasan cewa abinda take neman kudin dashi haqqin sa ne, ajiyar zuciya ta sauke tace"kadena fadamin wannan maganar banajin dadi,duk lokacin dakake buqata ta kawai kazo, inde lafiya ta kalau zan barka kayi duk abinda kakeso, haqqinka nefa, kariga kabada sadaki to meyasa zan hanaka saboda abun duniya?"
Shiru Shahaab yayi kamar ta doka masa sanda, tabbas yanzu ne yasan yayi aure, abaya munirat zalintarsa take yanda taso, Bai taba Bawa Aisha damar daukar kudinsa ba koda kuwa aqasan Dakin ya ajiye, Kuma bata taba dauka ba, Amma ita waccan shida Kansa zai ce mata ta bude ta d'auka, daga qarshe ga abunda yafaru, ajiyar zuciya yasauke tace"Allah yayi miki Albarka maamah,daga yau duk abinda kike so inde kinsan nawane Ina Nan Bana Nan to inde kina buqata ki dauka ko menene"
Fuskarsa ta riqe da hannayenta biyu, cikin sauri tahade bakinsu waje daya, dama akusa yake, cikin sauri Shima yafara nuna mata yanda yayi kewarta, lokacin dazai shige ta runtse idonta tayi, lokaci daya numfashinta yake kokarin barin jikinta, Amma data tuno nasihar da Ummah tayi mata, saita saki jikinta, tabashi Dama yafara jin dadinsa, tana jinsa yana kuka yana sambatun sa cikin fitar hayyaci, Amma ita de babu wani dadi datake ji Sai wuya, Amma Kuma nayau din bai Kai na wancen Karon zafi ba, sannan Kuma Shima Kansa ogan ahankali yake tafiyar da'ita, yadade yana abu daya sannan yasamu nutsuwa, Bayan ya huta yafara kokarin daukar ta zasu shiga wanka, cikin sauri ta hanashi tataka da qafar ta suka shige toilet din, itace agaba yana Binta abaya hakane yasa ta dinga runtse idonta kadan kadan yanda de tasan bazai ganta ba bare yaga halin datake ciki,duk abinda take tana daurewa ne kawai saboda kaga yaga gazawarta.
Washe gari jirginsu ya Lula qasar Dubai,a hotel suka sauka inda lokaci daya Aisha tazame masa yar qauye tuburan, Bayan sunyi wanka sun huta abinci sukaci suka kwanta bacci, washe gari suka fara fita yawo yana nuna mata waje daban daban, saida suka gaji da yawo sannan suka wuce yasai mata waya a Hiphone telecom kamar yanda yayi mata alqawari agida, daga Nan Kuma suka koma hotel, washe gari suka sake fita sune jirgin ruwa, sune wannan wajan wasa sune wannan, Aisha ta bude ido tayi kallo, ko a mafarki bata taba tunanin zuwa wata qasar waje ba, Amma yau gashi taje, tunda suka zo qasar kwanansu biyu ne yadaga mata qafa, Amma kullum da'irin Horan dayake bata, a rana saiya nemeta yakai sau hudu, tun tanaqi, harya saba mata da hakan kamar karatu tariga tasan kullum ne wannan abun, beyi dayawa ba shine zaiyi sau biyu, Sai yanzu ne Kuma take gaskata maganar Ummah datace idan batashan magungunan tayaya zata samu ni'ima ajikinta? Shiyasa kullum cikin shan maganin ni'ima take,uwa uba fruit, kullum wuni take tanacinsu, saida sukai wata daya adubai, sannan sukai shirin wucewa Saudia Kuma Sai akai dace Adede lokacin ake aikin Hajji,wannan dalilin ne yasa basu biya ta Qatar ba, zuwa wannan lokacin Aisha tasaba da buqatun Shahaab,Kuma har yanzun babu wani dadi datake ji, saide idan yana mata wasa ne takejin dadi sosai, anan take huce taqaicin ta, Shima daya fahimci haka saiyake 6ata lokaci yake mata wasan sosai, a Saudia kuwa sosai suka gudanar da ibadar su, acan dinma baya daga mata qafa, saide idan tana mp ne wannan Kam dole yake haqura da'ita, duk lokacin daya nemeta koda wasa bata hanashi, wani lokacin ma itace take kawo kanta, duk wani style najin dadi saida Shahaab ya Koya mata shi, sosai yake jin dadinsa shiyasa yasake yin qiba da haske, ita kanta Aishan Wanda ya ganta lokacin dazasu tafi, bazai ganetaba, tasake yin fari sosai har farin ma yayi yawa,suna gab da kammala aikin Hajji tafara jin yanayin kasala yana takura mata, ga yawan bacci dayake damunta lokaci zuwa lokaci, haka kawai saita dinga jin wani irin bacci me dadi, Amma Kuma saita danganta hakan da rashin aikin yi tunda bata aikin fari bare na baqi.
Bayan sungama aikin Hajji Kai tsaye America suka wuce,sun dade a America saida sukai kusan wata biyu, a wannan lokacin Aisha tasake yin fari sosai, hips dinta yasake budewa, Amma kokad'an Shahaab bai lura da sauyawar taba, tsawon wannan watanni ukun kullum ne Sai Shahaab ya nemeta,wata irin kulawa yake bata yana sake lalla6ata saboda wani irin dadi dayaji ta qara na musamman tun Zuwansu qasar America, shiyasa kullum ne saiyasan yanda yayi ya tsokano ta yayi abunsa, babu ranar banza,abinda ta lura dashi shine tunda sukazo America Shahaab yakoma kamar wani wawa akanta, Sai abinda tace, musanman idan dare yayi har goyata yake haka kawai su dinga yawo acikin gidan dasuka sauka, Shikuwa shi yasan meyake ji, shiyasan irin dadin dayake ji aduk lokacin dasuka kasance cikin Raya Sunnah,shiyasa tagama mallakeshi,kuma yariga yasaba mata da hakan, tun batajin dadin komai harta dawo tana danji kadan kadan,suna shirin dawowa Nigeria taji duk abun Kuma yafita daga kanta, idan yanayi tanajin kamar tayi amai, Amma haka take daurewa duba da yanda shikuma kamar anqara masa wata jaraba ne a lokacin,saida suka cika wata uku cif sannan suka dawo Nigeria.
Saukar dare sukai Basu samu Hajja a gidan ba, taje gidansu Ummah, mama ce kawai a gidan, mamaki ya kama mama ganin yanda gaba d'ayansu suka canza kamar ba hausawa ba, ta kalli Aisha sosai taganta ras babu alamun rashin lafiya bare susa ran Kota samo musu dan America(😍).