Sashe 104
Huriyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku.
Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... 💃🏻
Littafin nan na kudi ne, ba free ba, idan kika karanta ba tare da biya ba kin daukarwa kanki nauyi domin hakkina ne kika rataya a wuyanki. Biya ki karanta cikin aminci pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith Bank, then send the evidence of payment to 08036126660
𝐀𝐫𝐞𝐰𝐚𝐛𝐨𝐨𝐤𝐬 @𝐤𝐡𝐚𝐝𝐞𝐞𝐣𝐚𝐜𝐚𝐧𝐝𝐲
Hindu ta rike haba tana mamaki.
“Shi da kansa?”
Gwaggo ta amsa mata
“Ni ma abun ya ba ni mamaki, sai dai ba a mamakin ikon Allah, kuma daman shi maganin dan kwana arba'in ne, idan ba a zafafa ba to sanyi yake daga nan har ya karye”
Hindu ta taba hannu.
“Hmmm a haka ma mun gode Allah mutunen nan ya fara dawowa hankalinsa mugun abun ta na magani ne ya koma mata”
“Ya fa koma, yanzu haka saki biyu yayi mata kuma idan na yanzu aka sallame ta ba tana can asibiti kuma an ce be je ba”
Hindu ta daki kirjin idonta a waje tsabar mamaki har da su gyara zama.
“Ya saki Kaltume fa kika ce Gwaggo?”
“Wallahi”
Hindu ya daga hannu sama.
”Allah na gode maka da baka kashe ni ba sai da na ga wannan ranar, sai ta dandana ta ji idan akwai dadi, wulakancin da ta saka aka yi ma Iyami yau an mata shi, Allahu Akbar Allah baka da dole, Allah na gode maka”
“Ni ma dai haka na ce, kuma karshenta ba zai yi kyau ba domin ba, domin hakkin Iyami ba zamu yafe ba kuma ga Hamad ma zai bibiyeta”
“Shiyasa aka ce idan zaka haka ramen mugunta ka gina gajere, ba a farinciki da mutuwar aure amman na jidadin mutuwar na Kaltume, saboda ta san yadda ake ji yanzu, dazun da ya zo har fadar yake wai a min magana yana son ya fitar da ita waje”
Hindu ta kara girmaman lamarin Ubangijina.
“Tabbas wanda ya aje kayansa a gurin Allah baya kunya, kuma mai hakuri mawadaci, gashi nan Alhaji ya fara dawowa hayyacinta, Allah mai iko, ai tun da kika ce yace a kawo masa yara su gaisa na san asiri ya fara karyewa”
“Hurriya tace ya fada mata zai dauke yaransa ya maida su gurinsa, ni kam ba zan yarda ba aje a musu wani sherin kuma karshen daga haka zai iya cewa saboda Iyami ta koma”
“Ah.. Gwaggo to ai abun da muke nema kenan, Iyami ta koma gidan Mijinta ta rumgume yayanta ta haifo masa wasu, idan bata koma ba ai bukatar Kaltume ta biya ta samu abun da take so kenan!”
Gwaggo ta sauke ajiyar zuciya ta girgiza kai.
“Hindu ba zan iya da sha'anin magani ba, mace idan aka ce miki tsafi take a gidan mijinta to zaman aure baya dadi ga abokan zama, kuma ba fasawa zata yi ba”
“Yanzu kuma Gwaggo ai ba zata iya komai ba, daman can rashin kula da addu'a ne da kuma tsarin jini, amman yanzu babu wannan sakakacen duk abun da zata yi kanta zai koma, wannan sakin da aka mata ma kar ki yi mamaki ace wani sharin ne ta dauko ya koma mata, Dan Allah Gwaggo karki hana Alhaji maida matarsa idan ya bukata, ita kanta Iyami da yayanta za su fi samun hankali idan suna guri daya, ba baki nake ba amman da zarar shi kansa maganin ya sake shi ba zai barku ku zauna lafiya ba sai an maida masa da natarsa ai yana kaunarta sosai shiyasa aka raba su, ba zai taba barinta a gidan nan ba”
Gwaggo ta sauke ajiyar zuciya.
“Ni kam da na tsorata sosai, har ina cewa ko da wani auren zata sake yi ba zan bari ta auri ta auri mai mata ba, wai wanda matarsa ta mutu ko kuma ba shi da auren gaba daya, ina ganin kishi kala kala amman na Kaltume ya tsorata ni sosai, mata babu tsoron Allah a ranta”
“Karki ji komai, da yardar Allah karshenta ne ya zo, ni akwai wani Malami ma da na ji yana bada taimako kuma ana dacewa gashi babu wani kashe kudi da za'a gwada na Iyami ko Allah zai saka a dace”
“Shi kuma a ina yake? Lamarin maganin ne yi ake kamar ba 'ayi, sai an yi kamar za a samu sauki sai kuma ki ga abun be yi ba, kin ga ko wanda muka gwada kwanan baya har ta fara samun sauki tana daga hannun sai kuma abu ya zo yayi mana shiru”
“Komai ai sai Allah ya yarda Gwaggo kuma shi magani dace, abun da be yi ma wani ba sai ki ga yayi ma wani, ba san inda dacen yake ba shiyasa ba a gajiya da yi, balle ma wannan baya karbar kudi mai yawa”
“A ina yake? Kuma ina fatar ba irin masu tsafin nan ba ne”
“Aa babu tsafi a lamarinsa magani ne zallar magani kuma babu kashe kudi, ba zai wuce ka biya dubu biyar ba shi bakwai takwas zuwa goma, idan mai jinya ya ji sauki shi ne zai fada maka tukaicinsa sai ka biyashi, kuma yana bada maganin tsari ma idan Allah yasa yayi maya na warakar ta ji sauki sai ya bata na tsarin jikinta, kuma ga addu'a tana yi shikenan”
“A wane gari yake?”
“A Neja yake mazauni cibiyarsa na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. kuma ya bada number wayarsa ma ba dole sai mutum ya tafi ba, za'a iya masa magana ta Whatsapp ko a kira zai aiko da magani a duk garin da kake”
“Toh Maa Shaa Allah, hakan ya fi ai, domin daukar marar lafiya zuwa wani gari akam ai ya zama aiki sai dole musamman garin da ba kusa ba, kamata yayi ki kira shi ki yi magana da shi sai mu ji yadda za'ayi”
“Toh daman dai na ce bari na fara fada miki kamin na yi karanbani kin san ni ba zuciya ce da ni ba, Iyami ta watsa min kasa a ido tun a can baya amman dai ban daddara ba”
Gwaggo ta yi dariya.
“Ba a biye Iyami ai, ita kanta yanzu ai ta ji jiki gobe ba sai an bata shawara ba”
Hindu ta yi dariya ta ciro wayarta ta kama number wayar da ta ji ana sanarwa a gidan radio ta dauka. Sai da tabbatar number ce sannan ta kira ta saka a speaker, bayan ya daga suka yi magana ya ta fada masa yadda ciwon Amma yake da abubuwan da ake zaton asiri ne.... Ya ba su amsa daidai gwargwadon abun da ya fahimta sannan ya fada musu yadda maganinsa yake da kuma kudin da za su biya, Gwaggo was shock ta ji kudin da be wuce 6k amman wasu guraren sai an karbi kudi mai yawa ake ba su magani.
Suna gama waya da Hindu ta tura masa kudin har da doriya, sannan ta kira ta fada masa ta saka kudi, shi kuma ya fada musu ranar da zai aiko musu da magani tun daga Neja har garin Gusau.
“Kin ga ai haka ya fi ba sai mutum yaje ba, kuma kina ji yace idan ta samu lafiya aka biyasa hakkinsa zai bata na tsarin jiki wanda zata yi amfani da shi ita da yaranta gaba daya, Allah dai yasa karshen wahalar ne ya zo, a huta ba ma sai an fitar da ita waje ba”
Hindu ta yi murmushi tana amsawa da Ameen.
“Ameen Gwaggo, daman ciwon ba na asibiti ba ne, irin ciwon nan ne da ake aikowa mace duk abun da ta tara sai ya kare, ta ma yi arziki da ba a haukatata ba, wasu haukata su ake ko ma a kashesu gaba daya”
“Allah ne ya tsare ita ma ai haukar aka so ta yi, kuma da abun da muke da shi duk ya kare me ya rage mana? Allah dai ya bata lafiya kuma ya isar mata”
“Ameen bari na duba Iyamin tana ciki?”
“Eh tana dakinta, Allah ya saka miki da alheri Hindu ke ma kin yi kokari”
Hindu ta mike tsaye tana fadin.
“Haba Gwaggo taren mu da Iyami ai ya wuce haka, miye Iyami bata min ba? Babu kalar arzikin da ban ci ba a lokacin da take gidan Alhaji kuma tun kamin nan Iyami mutum ce har da rabin mutum”
Gwaggo ta yi murmushi tana kallon aminiyar yarta, Hindu na fitowa daga dakin Gwaggo ta shiga dakin da Iyami take da sallama. Hurriya da Rukayya da suke rike da qur'ane suna karanta mata suratul Bakara suka amsa suna rufe qu'anen.
“Aa ku cigaba mana, wannan ayar Allah shi yake kareta daga duk wani sheri”
“Mun gama ne ai Anty Hindu, sannu da zuwa”