Sashe 9
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*******************
Mami ne ta shawo kwanan sashin su da gudu, karo tayi da mutum, da sauri ta matsa baya ta dago ta kalli wa ta buge, 😲 "wayyo Allah sorry kawu bala'i, niko na kwashe da dariya yanzu Mami Yaya Jafar din ne kawu bala'i shiko ya cika yayi fam ga bigeshin da tayi ga kiranshi da kawu bala'i datayi, ai da gudu ya bita suka diba kuwa tace biyoni, sai sashin Hajiya Yayah, niko nace Mami da yaya Jafar kaman tom and jerry duk in suka hadu sai ta tsokaneshi,
Tana shiga sashin ta shige dakin Azimi Guggon yara don nasu ya fi zuwa daya, akan Hajiya yayah, gado ta haye a can Bedroom din Guggon yara, sai ga Jafar ya shigo"Guggon yara ina Mami!! Ya fada yana huci "haba mai gidan sai kace wanda yake fada da Umar, meya hadaku da mutumiyar takane? "Tsokanata fa tayi kuma Sai na tsaneta, "to don Allah ayi hkr taci albrkacina, "wlh saboda ke kawai na hakura, ya juya ya fita, "sai ki fito shugaban yan tsokana, "Guggon yara ya tafi da gske a,a da karya guntuwan yarinya kawai.
***********************
Doctor ya dubata yace za,a iya sallamanta, Momy nata kallonta ita dai kaman ta Santa, Ammar ya daukesu A mota zasu tafi kenan sai ga Motar Mubarak zai shigo, kasancewan tunda Amar ya dawo Basu hadu ba gashi yana fushi dashi yace yazo ya duba mai patient yaki zuwa, shiyasa horn kawai suka ma junan su, kowa ya wuce Abinshi.
*************************
Bayan Uncle Mubarak ya tashi kawai jiyayi gaban shi ya fadi, meya sameshi da yin barci lokacin sallah, kawai jiyayi gaba daya zaria yake jin zuwa, shine ya dauki key ko sallama baima Momy ba, shine ya biya ta Asibiti shine suka hadu da Amar.
*****************************
To readers ga Uncle Mubarak ya kama hanyan Zaria ga kuma Ummimi a gidan Amin in shi kudai ku cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍✍✍✍
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(TEMPORARY LOVE)*
*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*
*🌹🌹EPISODE THIRTY SIX&SEVEN🌹🌹*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
_*KO KUN TABA GANIN IRIN SOYAYYAN YAYA DA KANWA IRIN HAKA, RIKITA RIKITA HASSADA SOYAYYA DANNE HAKIN MARAYU SADAUKAR DA SOYAYYA GA MASOYI, SON MASO WANI JARUMAI UKU ZARATA KOWA YANA NUNA BAJINTAN SHI DOMIN SACE ZUCIYAN JARUMAN TO KARA KAKA KA, KUDAI TARE NI A NOVEL DINA NA GABA DON SANBADO MUKU WANNAN KAYATACCEN LABARIN MAI SUNA(💞💞WAZAN AURA💞💞)*_
*whatpad*
*Zeeyterh Rahzeey yaree@*
*********
"Kawai a raba gidan kowa ya dauki shashin shi, ehee Maman jafar ne ke maganar nan yayin da Maman su Baby take kara zugata, "kawai sai kankane gida ake yi anaci da rabon mu, iyeeh!! "Rigiman nan wai duk waya tadata iyeh me akace za,ayi wai, yau Baban Jafar in bazaka iya mgna ba duk kunyi shiru kun bar Baban su Aminu yanata mamaye gida shida yaranshi, su Kadai ne masu gado a gidan nan iyeeh, naga ai gidan nan GIDAN GADO ne kowa yana da kaso a ciki, shine za,ace za,a ma Aminu gini shi Sulaiman da Jafar dasu Idris ba ya'ya' bane, wlh mulkin da, ake mana a gidan nan ya ishemu tunda su sauran suna jin tsoron magana saboda sarauniyar gidan karta tsine musu,"!! "Ke malama dakata!!! Wai baki da hankali ne ace kullum kice me matsala a gidan nan iyeeh, to wlh inkina haukan ki ki tsaya akan mu da yaran mu karki sake ki dunga sakamana uwa don Hajiya Yayah itace Uwan mu a gidan nan kuma itace Uban mu, ita muka bude ido muka gani a duniya rainon data mana da soyayyan data nuna mana ko ita ta haifemu iya kan Abun dazata mana kenan, sbda haka wlh kika sake kika kara kiramana uwa a haukanki to a bakin Auren ki, "au haka zakace ma sbda ku bakwasan gskya idon ku ya rufe, Baffa Yahaya ne yaja yayan nashi sbda ganin inda ranshi ya baci, duk abun nan da ake yi Hajiya Yaya na daki bata fito ba, sai yanzu, "kai Jibrin kuje Abunku, "to Ummah fita sukayi, juyowa tayi ta kalli Maman jafar "ke kuma Habiba ki shiga taitayinki don naga alama so kike ki rabamun kan ya'ya to Ahir dinki wlh zaki bar gidan nan kinji na rantse ku kuma duk mai shirin yin irin nata tayi ban hanata ba kofa a bude take, kuma ban san inga kowa anan, sum sum kowa ya kama gaban shi don sun san Hajiya yaya bata daukan raini kuma bata mgna biyu.
*****************************
"Baby wani hanya zamubi? Sai da ta wani juya ido ta kara kashe murya can kwanan zamu bi "ok irin wannan kashe ido Baby ai sai kisa Motan ya kwace mana, murmushi tayi ta rufe ido da hannunta "kai Uncle Mubarak ka bani kunya wlh" "oh baby ban son Uncle din nan fa a can zamun suna please "ok habiby yayi? "Eh to ya danyi kadan, dariya tayi dai dai lokacin dasuka karaso gidan su Umman su "yauwa yayi Habiby"OK Baby wait bari in bude miki, "ok, fita yayi ya bude mata kofa ta fito dai dai lokacin da su Iklimsy da Ikram suka fito da mayafi a hannun su, Alaman fita zasuyi, kawai daskarewa sukayi a tsaye sbda ganin zukekiyar Motan da Billy ta fito a ciki data gansu sai ta wani kara shigemai kaman zatayi hug nashi shikuma sa rawan jiki yake mata, "Kut Iklimsy kinga kuwa abunda idona yake gani kuwa? "Uhmm kedai bari Iky ni gayen nema ya tafi da imanina" aini Motar ne ta tafi dani, "yah yanmata yakuka suprise dina yanxu kun yarda da cewa nidin babban harka ce na wuce da ajinku, oh baby meet my cousin"ok sannunku fa har rige rigen Amsawa suke, "nice to meet u, Me too, "ok Baby mu shiga ciki koh ku gaisa da Hajiya kaka, ok "Baby muje koh,
Ai su Iklimsy fasa fita sukayi suka juya bakin ciki fall cikinsu,
Sallama sukayi suka shiga madaidaicin Falon kakan nata yayin dasuka tarar da yar tsohuwan zaune kan kujera da remote a hannunta, daga ganinta kaga irin tatattun tsofaffin nan dasuka ci zamani su lokacin kuruciyansu ta kafo dauri gaban goshi haka suka shiga suka zauna, yayin da kan Mubarak yake kasa tun kallon da yayi ma matan a farko yaji batayi mai ba, kawai ba yanda zaiyi ne, maganar Billy ne ya katse mai tunanin shi, "Baby ga kakata nan, Hajiya ga Mijin dazan aura nan, kalan shi Hajiya tayi a yamutse "oh daga ina kuma dan gidan waye shi, "kai Hajiya wannan tanbaya haka, "Ina kwana Hajiya mun sameku lafiya, "lafiya lau, "Hajiya daga Yola yake suna da sarauta ma Babanshi kuma Anbasador ne fa a India Basu dade da dawowa Nigeria ba ma, Baban shi Abokin Alhaji Mallam ne fa, "oh Allah ya tabbatar da alheri sai a lokacin ta fare washe baki, yaro zauna kujera mana bari in kawo maka abun motsa baki to, "ki barshi kawai baby in kin gama ina jiranki a waje koh, "ok baby sai na fito, kudi ya fito dashi ya ajiye ma Hajiyan ya tashi ya fita, itako ta dunga sambada mai albrka har Kofan zaure ta biyoshi, sai da yace ki koma Hajiya ai ba komai sannan ta koma,
Tana shiga falon ta ta fara taka rawa, kaga yar albrka mai kashin arziki ai in fadamuki haka Uwarki ma take da kashin arziki nan, bari inje in nunama wa incan banzayen yaran da Basu da kashin arziki,
Fitowa tayi "Iklima ina kuke? "gamu Hajiya lpy, "kuzo kuga Abun arziki da ku baku da kashin arziki sai dai ku dunga turamun tarkacen samarin da Basu da ko sisi, iyayen sune suka fito kowa tayi zuru zuru
"Hajiya zamu tafi" to yar albrka ki gaidamun uwar taki kice mata ina nan zuwa, to Iklimsy ku xo muje Aple white mudan sha ko copi ne, to, suka kwashi jiki suka bita, ko zuciya babu,
Sorry habiby na zaidaka da yawa dama ina so zaka dan kai mu Apple white ne, ok baki da matsala gimbiya ta angama.