Sashe 30
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Wash Baby wake up bayana is itching me subhallahi kodai Labour ne, yes MD I think ka dauko kayan babies mutafi Asibiti, ai da sauri ya sunkuceta yaje yasata a mota ya dawo ya dauki kayan Babies din da gudu yaja mota sai hospital dinsu, kafin su isa dama an riga anyi setting komai da za,a bukata, suna zuwa suka shige Labour room, Allah ya kawo mata da sauki ta sankato Babies dinta duka mata irin su daya sak Mahaifiyarsu, rungume ta Mubarak yayi saboda farin ciki, Amar ya fara kira nima dai gori ya kare kasan ni ba rago bane Baby na ta haifi yan biyu duka baby girl an ma su Daddy Mata, "yes Besty kaman kasani kuwa Daddy yana rikon Hassana, dariya duka sukayi, yana kashewa ya kira Yaya Ameen shima ya fadimai, shima yace Sa, eed na rukon Hussaina nan da nan lbr ya karade family, nan da nan Asibiti ya cika, kowa sai santi Baby akeyi tuni an tura ma su Yaya Amar dasu Mami pic din Baby da Daddy UK ai dukan su sunce gobe suna Yola,
Washe gari Hajia Yaya Mami, Guggo tsohuwa, su Yaya Amar su Yaya Ameen duk sun iso,
Ranar suna ya zagayo Yara sunci sunansu ba,a chanja musu suna ba, anyi bidiri ansha suna, kudi sunyi kuka don yan biyu sun san su yan gatane don Daga kakaninsu har iyayen su kowa akwati gudane na set din kaya, hajiya Kilishi kuwa ragunan suna ta bayar, shiko Talba kyautan kujerar saudiya yama jikokin nashi gaba daya su ukun kowacce da matarshi, zasu tafi, shiko Daddy UK kyautar kamfani yaba jikokinshi yan biyu, yayin da ya biyama Mama saudiya ita da Abbu, Abbu yayi kukan farinciki ya rasa bakin mgna, Aunty Amarya kuwa yanzu ladabi take ma Mama sosai,
Billy ciki gareta Amma sbda tsoron karsu Hayatu da Mamanshi su sani Koda yaushe cikin kulle cikin take kuma Koda yaushe da hijabi take yawo, taso taje Sunan yan biyu Amma ciwo ya hana ta zuwa cikin yana wahalar da ita sosai, shiyasa bataje ba Amma tasai kayan Baby daidai karfinta, ta aika dashi, kuma Ummimi taji dadi sosai,
Bayan shekara biyu
Can na hango wata hamshakiyar mata tana tuki cikin kwarewa ga wasu kyawawan yaranan da ganinsu yan biyu ne, ga kuma wasu yan matasan yara mace da namiji duk sun cika Motar da hayani sbda game din dasuke bugawa, "kai Masha Allah Yaran nan Allahumma yahdikum duk kun cikamun kunni da surutu, "Momy Hamma ne fa yake mana cuce shida cicter, kai wai cicter ko Hausa ma bata iya ba ko Hamma, "Dallah tafi ki iya Hausa ma Kinji kyalesu Muma mu koma gefe mu buga namu da ban, "to in kun gama surutun ku fito mun iso, wani hadadden gidane mai dauke da two flat gidan ya tsaru, sosai, wata na gani ta fito da gudu ta rungume Yaran gaba dayansu, "ke wai yaushe zakiyi hankali Mami kin san da da da yanzu ba daya bane, tom, haka suka yini a gida, itama Matan Yaya Umar nan ta dawo suka sha hira,
"Yauwa Mama kin san yau zanje Ahmadu Bello Teaching hospital dana saba zuwa duk karshen Month in danyi volontry work ga marasa karfi, "Hakane Allah dai yayi albrka ya Kara daukaka, "Ameen Mama yauwa a kai su Anwar da yan biyu gidan Mamsu sumata yini suga kanin su, "to Bari shugaban miskilanci ya dawo, sai ya kaisu, "ok Sadeeq, ai wlh Mama ya huta ni rayuwar shi birgeni takeyi,
"Subhallahi meya sameta wlh a bolan can aka daukota tana ta kwara Amai Mahaukaciya ce kawai wayen gari akayi aka ganta a gurin shine akace a daukota a kawota mai be taci wani abun da ya lalata mata ciki ne, "ok ku biyoni da ita zuwa emergency, in dubata, "to Hajiya Allah ya Kara girma da daukaka ubangiji yamiki abunda kikema jama'a Ameen ya Allah ngd,
"Ai in gayama ka kaf Asibiti nan ba wanda bai san taimako irin na matar nan ba tayi maka aiki kyauta ta saimaka mgni, sai dai duk karshen wata take zuwa, yar cikin City ne fa a Kusfa take, amma ance a Yola take Aure da, ace zamu samu masu kishin kasar mu irin haka ai da anci gaba sosai,
Bayan ta zauna a Office dinta ne aka shigo da matar, zuwa tayi kusa da gadon da aka ajiye matan, "kai Maman Jafar Inna lillahi wa Inna llaihi rraji'un kece haka kawai kuka Ummimi ta saka, lallai rayuwa bata da tabbas, haka ta dubata tamata duk abunda ya dace, wasu mata tasa suka mata wanka, aka gyarata tas kaman ba ita ba, V.I.P ward aka kaita, nan da nan ta kira gida aiko gaba daya sai Gasu, sun zo nanfa kowa kuka, Billy tafi kowa kuka,
Satinta daya aka sallamesu suka koma gida, nan aka dukufa da Addu'oi har Umma ta warke, mai kula da ita musamman Ummimi ta nema mata, tasha kuka kuwa ta roki su Mama gafara da kowa da kowa, duk sun gafarta mata,
Rayuwa taci gaba da tafiya shekaru sun ja inda Ummimi ta Kara haihuwan da namiji, Mami ma sun haihu, ita da matar Yaya Umar.
Tammat bi hamdulillah wa dubban akallah umma wa bihamdika Ash hadu An la ilaha illah anta astagfirka wa atubu ilaik,
Abunda na fada daidai Allah ka bani ladan shi wanda Nayi kuskure Allah ya gafartamun,
Yau ne na kawo karshen littafina mai suna Gidan Gado, da Fatan ya fadakar kuma ya nishadantar daku,
Ku biyoni a Sabon Novel Dina mai Suna 💞💞WAZAN AURA💞💞 yana nan tafe,
taku har kullum yar mutan zazzau, zeey yar mama ce
share
vote
Comment
Please ✍️✍️✍️✍️✍️