Sashe 10
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Momy sai mun dawo, " to Affan a dawo lapiya Baby sai kun dawo, "to Momy, fita sukayi suka tarar da Yaya Amar yana jiransu a Motar, tundaga nesa ya kafeta da ido komai nata iri daya da bloodyn shi Nusaibat, karasowa tayi ta mai sallama Affan ya bude front seet ya zauna ita kuma ta shiga back seet, tada Motan yayi suka fice, suka kama hanya, karatun qur'an yasa kira,ar minshawe, suna tafe sunaji har suka iso katon shopping mall din, fita yayi ya tsaya yana jiran ta fito, Affan ne ya fito da gudu yaje ya bude mata Kofan ta side din datake, Aunty Baby kizo muje Yaya na jiran mu to my dan kanina, da sauri Yayah Amar ya waigo jin Abunda tace ma Affan don haka Marigayiya Nusaibat take cemai, gashi har muryan su iri daya, dago da kai tayi ta kalleshi jin bai ce musu su tafi ba, sai taga sun hada ido Ashe ita yake kallo, sauri yayi ya dauke kai yace musu "muje ko, sun shiga ya nemi guri ya zauna yace mata "oya kuyi sauri ku gama sbda ina saurine, "to tace Affan yace aunty muje in tayaki dauka, ai ina rako Aunty na siyayya, na iya zaban mata kayan, yauwa my Kani muje, haka suka dunga bulayi duk abunda ya gani yace zai mata kyau, ta dauka har ta gaji tace my Kani a barshi haka, a,a Aunty Baby ki kara ai Yayah nada kudi zai biya fa, "lah Aunty ga irin turaren Yayah, samun kanta tayi da daukan turaren, ta boyeshi a hand bag dinta, aunty Baby ki dauko wancan Abun yanada Anfani haka aunty na ta fadamun tace duk wata mace tana Anfani dashi, kallon Abun da yake nuna mata tayi tasa hannu ta dauko, sai taga Ashe pad ne, sai dataji kunya, ta dauki guda biyu dayan yana hannunta, sai ga Yaya Amar yazo hannunta yabi da kallo, ita hannun ta kalla sai tayi sauri ta boye pad din, shi kuma Sai ya basar kaman bai gani ba, "kun gama muje koh tace "to" sukaje aka musu total din kudi ya biya, ya dauki kayan ya kai mota suma suka kwashi sauran suka bishi,
"Momy!!! Momy!!! Mun dawo kai Auta ni ban san kiran nan fa, "yauwa yau dai munji ku a rana "haba dai waya isa yaji kan mu kaje zo autana na kaina, tsayawa Ummimi tayi tana kallon su gaba daya burgeta family din suke ha ruwansu, murmushi take tayi, "au Auta Kaima fa yanxu na dena yayinka, zonan Baby na, ta kariso ta rungume Ummimi, bata rai Affan yayi, Dariya Yaya Amar ya kama mai yana tsokansnshi, kuka ya kama ya fara jifan shi da pilows din dake kan kujeran falon, Momy tayi sauri ta rikeshi Sorry Auta ai wasa nakeyi, duka kai da Baby ina yayin ku shine dai ban yayin shi, "Yeah aunty Baby muyi mishi gwalo, uhmm fushi yayi ya tashi zai haye sama, sai ga daddy ya shigo "hayaniyar me nakejine Wai? "Yauwa Daddy Momy ne suka hade mun kai suka wareni, su kuma da Affan da Baby suke mun dariya ya karishe maganar kaman zaiyi kuka, Daddy ya rungomoshi "rabu dasu my son ni ina yinka kaji, ni har goyaka ma zanyi, Ummimi bata san lokacin data fashe da dariya ba gaba daya tsayawa sukayi suna kallonta.
**********************
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍✍✍
Share
Comment 🙏🙏
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(BLOODY AND* *SITTYNEERH) *
*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*🌹🌹EPISODE FOURTY&ONE🌹🌹*
*MY NEXT NOVEL INSHAALLAH 💞💞WAZAN AURA? 💞💞*
*Whatpad*
*Zeeyterh Rahzeey yaree@*
***********
"Ai yau da bala'i a gidan nan kiri kiri a shiga har daki a mun sata, wlh sai an fito mun da kudina, in ba halin sata ba a shiga har kurya a maka sata, dai dai sashin su Ummimi ta tsaya take wannan sababin, "to ita kuma wancan jarababbiyan dawa takeyi da sassafen nan,? Umar ne ke wannan tambayan, Mama ne tace"ni ina Zan sani Umar ni wlh masifan Habiba ya fara isata wlh, ban san meyasa ba duk Inna ganta sai gabana ya fadi, "tab Mama kenan kawai kin tsorata da itane, sbda masifanta, "ni kasan ban san hayaniya da tashin hankali fa, "dallah Mama share kawai kawo kayan inje in miki shanya in dawo a dauraye raguwan, "to dan albrka na, Allah sarki Ummimi na ko kina ina oho da yanzu da ita muke wankin nan bari dai Umar ya dawo ta tanbayeshi, niko nace Mama sorry ai bazaki iya tanbayan ba,
Fitowan Umar da bokitin shanya a hannun shi yaga Jafar najan Maman nashi yana cewa "haba Ummah ke kenan kullum a gidan nan ba, ajin masifan kowa sai naki, to da kika zonan kina masifa wazai shiga miki daki ya daukan miki kudi, kika sani ma wanda ta baki kudin ne ta kwashe don wlh Bilki zata aika, tsayawa tayi da masifan kaman tana son tuna wani Abu, kuma fa zai yuwa Maganar Jafar ya zama gskya, don dama bataso ta bata kudin ba, da gudu ta juya ta koma sashin nasu tana shiga dakin Bilki ta wuce ta bankade kofar "ke dallah tashi ina kudin dakika kwashe dan ubanki, "Umma wani kudi kuma,? Wlh ban dauka ba ni tunda na baki kudin ma ban gara shiga dakin ba, "in kin isa Bilki shegiya nake, da kudina na fa na dunga fafutukar nan har muka shawo kan shi yaxo aka sa ranar nan tun yanzu har kin fara guduna da kudi, kudin da bama ni zanci ba, ke za,a ma aikin da zai Anfaneki dashi,
"Wlh Ummah ki yarda dani wlh ban dauka ba, "ai sai kiyi wlh na baki nan da gobe ki san yanda zakiyi ki karbi wasu kudi a hannun shi ko wlh in ma Mallam waya ince ya warware aikin kowa ya huta tunda abun naki bakin ciki ne, baza,a karu da juna ba, "kiyi hakuri Umma wlh Zan anso miki ko nawa kikeso, Amma karkisa ya fasa aure na wlh Zan iya mutuwa in ban aureshi ba,
"Ya isa haka kedai kawai ki dunga jin magana kuma kiyi kokari ki san yanda zamu dunga samun kudi a hannun shi a samu na kaiwa Mallam, "to Umma insha Allah, "yauwa yar albrka, ke ai kinfi wancan Yayan naki hankali, wanda kaman na Haifa ma Zainabu shine, Yaro kwata kwata bai gado ni ba, "Ai wlh ni Umma ma Allah yasa ba yaya Jafar ya dauke kudin nan ba, "kai Jafar bazai taba daukan kudin nan ba, lokacin ma da kika dawo bashi fa a gidan ma, yanzu dai tashi kiyi wanka ga wannan turaren ki goga a fuskan ki sai ki dauki Abun karyawa ki kai mishi, "to Umma na shiyasa nake sonki,
😜😜Amma dai wlh Umma nan tawa sai Hankali wlh su cigaba da Ansa mu kuma muna sacewa, kwashewa da dariya sukayi shida Umar, "wai kasan ma meye? "A,a sai ka fada wlh sai na zubar da turaren da Umma taba Billy ta bar shafawa, "kai kuma Malam ka barta ta shafa mana a haka za,a samo mana kudi da yawa fa, hhhhh "kuma hakane Aboki, muje Kawai mu taya Mama ta karasa wankin kafin ta dawo Amso kudin muma muje mu amshe, dariya suka kara kwashewa dashi suka tafa Abun su,
Niko nace su yaya Jafar kuna tsula tsiyan ku wlh kuna wuta muna binku da fetir, Umma kina tufka ta gefe Ana miki warwara😜😜
*****************************
"Hey listing class I want to introduce my New Bloody Nusaibat Habibullah Fulani, da sauri Baby ta waigo tana kallon Zahra, jin sunan data Anbata, to ai ita ta san sunan nan fa kaman haka ake cemata, kanta taji ya fara zafi, da sauri ta zauna ta fara addu'a sannan tajita normal, Bayan Zahra ta gama gabatar da Baby a class, sun zauna, sai ga lecture ya shigo ya fara musu karatu, After an gama ya fara tanbaya, kawai gani Zahra tayi Nusaibat ta daga hannu, "yes, Amsa ta bada kuma dai dai shi kanshi lecture ta burgeshi, nan da nan class ya dau hayaniya, sai da lecture ya tsawatar musu, sannan sukayi shiru, bayan fitan shi Zahra ta waigo kai Bloody na kin birgeni fa brain dinki na ja wlh gskya su Daddy baxasuyi Asaran kudi ba, kin san meye wlh da inata miki tunani sbda an wuceki sosai, kuma kin ga karatu likita akwai wuya musamman irin na mu fanni Mata muke karanta, kin san muna da karancin likitoci wanda suke karantar wannan course din saboda wahalan shi, shi Yaya na ya Karanta, Burin Marigayiya kenan saboda tana matukar son Yayana duk da shi bai san tanayi ba, sai gab da zata rasune take fadamai Yaya ina sonka ya kamata ka gane hakan, haka Yayana ya tashi yayi gaba Abinshi yaki Ansa mata yana sonta ko bai sonta,
Bayan faruwan haka da kwana biyu ta tafi garin su Momy don jin cewa an samu labarin Yadikkon Mamanta data bace da dadewa, sbda ita din tana da son yan uwa, Momy tayi tayi da ita ta jira su tafi tare taki, Ashe ajaline ke kiranta,
Bayan tafiyan bloody da yan awanni ni aka fara kira ake fadamun tayi Accident Motar ta kone ko gawanta ba,a gani ba, farkawa kawai nayi na ganni Asibiti, ga gadona ga na Yayana ba irin sunbatun da yayana baiyi ba na cewa mai yasa bai Ansa ma Bloody soyayyanta ba, gashi ta mutu ta barshi tun daga nan yayana ya koma bai kula kowa, ya daina zuwa Asibiti, sai da Daddy mu ya kaishi gurin wani Malami a Zaria aka dunga mai Addu'oi sannan har ya koma koyarwa fa a wani makarantar kwana sai dai ya dunga zuwa yana komawa, bayan kuma mutumin ya rasu sai ya daina zuwa Zaria sbda shima tsohon hatsari yayi ya rasu, "Allah sarki Sittynerh na tausaya muku Allah ya jikan Bloody "Amen new bloody, tashi muje mu dan ci wani Abu,