Sashe 12
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ummah kinga uban shopping din da yayi mun kaman bai san zafin kudi ba, "ke ai mu haka muke so, yanxu yaushe ya cemiki zai turo? "Kai Ummah kin cika sauri bafa mu wani ci komai ba Amma kin fara maganar turowa, ki bari muyagi rabon mu tukun na, "hakane Amma kin san Mallam yace kar a bari Abun yaja lokaci, Komai na iya faruwa, to yanxu, zaki kawo kudin nan aje a fara kai mishi, tunda kinga dama ni kudin hannuna duk ya kare, "tab Ummah gskya bazan iya bada kudin nan ba, kin san nace miki zamuyi bikin kawata na Abujan nan kanshi ankon bikin Kala biyu ne kuma dubu Dari biyu, "ke fa matsalata dake kenan in kikaga kudi idonki ya rufe, Badan shiba kin isa ma yasoki balle, ki samu wannan kudin, dallah miko mun, miko mata tayi tana kun kunai ta fita, ita kuma ta dauke kudin ta daga kasan katifa tasa, ta fita, Ashe duk maganar da sukeyi Jafar na bayi yana jinsu, suna fita ya fito, "yace Ayyah sorry Ummah wannan kudin ba katon da zai ci wlh, daga katifan yayi ya kwashe kudin gaba daya ko biyar bai bar musu ba, kayan da akayi mata shopping din ne ya bude yaga su uban chocolate cake ice cream aiko ya diba son ranshi, ya fice abunshi kuma ba wanda ya ganshi,
Niko nace Yaya Jafar kaci banza tsuntsu daga sama gasashe😜 su Umma kuje an muku ta, asa fa,
"Kai Umar zoka gani, "dallah Malam me Zan gani, kai Ina ka samo kudin nan? "Kai angaya maka nidin wasa ne, Dubu Dari biyar ne nan, "kai haba kasan meye banaji jiya Ana tallan fili ba a new low cost din can kawai muje mu siya, "a,a muje Kawai muyi registration na second year din mu tunda kaga bamu da kudi yanzu, "dallah Karka damu muje a sayi filin nan zai mana Anfani gaba, kudin registration Allah zai kawo, to shikenan Abokina muje, Anje anyi cinikin fili an Basu takardu da komai da komai duk an gama, suka karbi takardunsu suka nufi Bank don ajiye takardunsu,
Yawo suka tafi da ragowar kudin ba wanda Basu ma siyayya ba a gidan fulani Amma duk na Mami kawansu yafi yawa,
Suna shiga zauren gida suka ga an taru a zauren wai Ashe Ana maganar Auren Billy ne da Mubarak da Daddy Habib yazo nema mai gurin Baffa Habibu, an yanke komai da komai ansa rana inta karasa SS3 dinta tunda yanxu suna first time, zaizo dai dai da lokacin tafiyan su Ummimi India karatu, Amma shi Mubarak ba haka yaso ba, yaso ace wata daya aka sa, tashi su Yaya Umar sukayi suka shige gida suna Allah wadai da halin Ummah, Auren Asiri "Allah yasa ma shegiyan in taje a sakota, inga ta karyan Asiri, kai Jafar kanwar takace kke mata wannan fatan tsiyan, kai dai kace Allah ya shiryesu, to Ameen ya Allah,
*****************************
To readers kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU kuji yanda za,a kare gadaishi ansa rana, ga kuma su Yaya Jafar sun sace kudi, ko mai za, a Kaima mallam😂😂kudai bini sannu a hankali
ZEEY YAR MAMA CE✍✍✍✍
Share
Vote
Comment
Please 🙏🙏
[6/10, 09:05] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(CELEBRATION WEDDING AND TRAVELING TO ABROAD)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FOURTY TWO &THREE🌹🌹
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Aunty na na kaina wannan page naki ne na baki kyauta(Ummu Inteesar) ke da kawanki (Ummu Affan) kuna sani nishadi😍😍
Aunty mai sunan yan gayu😜(Saamlad) ina tayaki murna fara sabon novel dinki mai suna SO NE Allah yasa anfara a sa, a.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
Whatpad
Zeeyterh Rahzeey yaree@
"Kanaji ko Mubarak? "Eh Addah Adama, "yauwa kayan nan ne sunyi yawa ya kamata a rage kaga nan gaba, in ka tashi auro Matar da Mamin ka take so ka aura kaga zai zo maka da sauki, sai a karo wasu kawai, koya ka gani? "Gskya ni Addah a barmun kayana haka nake so a kai ko mayafi bance a ragemun ba, ita Mamin in ta tashi yimin wancan auran ta hada mata laifen da kanta, "iyee!! Har ni zaka fada ma haka don kaga ina binka ta lalama wlh sai an rage kayan nan, yarinya kamar yar gold, kodaddiya ma da ita ni Banga abun so a jikin ta ba, duk kawani rude ka susuce a kan mace duk kabi ka lalace, ni Anya ma Mubarak yarinyar nan haka ta barka kuwa? "Kai Addah ni ban san mai Billy ta muku ba duk kun tsaneta, bakwa sonta ita ko tana matukar son ku, ban san ya zan muku ku fahimta ba kuma wlh tana da kirki ga tarbiya, "dallah rufemun baki Ana ga gabas kana ga yamma, tashi ka ban guri, tashi yayi yana mai jin Haushin Addah nashi, duk sunbi sun tsanar mai mata,
Yauwa Bloodynerh kin san har yanzu kinki bari ku hadu da yayana gashi za, ayi bikin shi bama nan, naso Daddy Babba ya barmu muyi biki sai mu tafi duk da ni wlh Haushin matar dazai aura nakeji ta cika iyayi wlh, gata ba wata mai kyau ba sai tsawon tsiya farine kawai ya ceceta, "kai Sittynerh wai ke inkika fara magana bakya gajiyane ayi mutum ya cika surutu, "to nayi din yau miskilancin ya Motsa ne, wlh Maclean tsada yakeyi kyayi warin baki, Amma da yaya Amar ne ai kin iya surutu dashi in ni nayi miki kice na cika surutu, ke da Yaya ban san wayafi miskilanci ba wlh, don Allah ki kalli pic din Yayana yau, "ke ni kyaleni bazan kallah ba, tashi tayi ta fita daga dakin, zuwanta falo kenan Yaya Mubarak ya haye sama dakin Mami bayan Adda Adama ta gama mai fada, Addan mu kece a nan? "Eh yar Albrka in yar uwar taki tana ciki, ok kitchen tana nufa ta bude fridge ta dauko ice cream tana tsauna a table din da yake kitchen din tana shan kayanta, "wlh Yaya zamuyi fada da Bloodynerh wai kwata kwata bazata zauna muyi hira ba sai tace na cika surutu haka akeyi, "to My kanwaty haka bloody naki takeyi miki, to ai ke matsalan ki daya in kika fara surutu kaman gidan Radio FM Yola, "uhm uhmm au ma haka zakace Yaya goyon bayanta zakayi dama ai nasan san kai kakeyi, buga Kafa ta fara yi, A,a waya tabamun takwara ta ne, "yauwa Hajia Kaka ba Yaya Amar bane, "kai kai ba ruwanshi Hajia kaka halinta ne fa aka fada, au hardake Baby, kun hadu da Yayanki kun samun takwara a gaba, zaka sani wlh sai in fasa baka auran, "yo ni Dama Hajia Kaka me zanyi da wannan Afiruwan takwaran naki ci ba kiba, ai sai a ga kaman ban iya kiwo bane, hhhhh "Wai haniyar me kuke tayi Yauwa Mamin mu tsayafa kiji yanda akayi, "to Baby ina jinki, fadi ma Mami duk yanda akayi tayi, Mami tace, "to in banda abunki Auta ai ke din ne kin cika zuba, gaba daya kwashewa da dariya akayi kuka ta saka ta Haye sama tana fadin"wlh sai na fadoku da yayana da Adda Adama da Adda juwaira nasan suma bayana zasu bi tunda abun hakane,
Uhmm Babyn Momy kizo mu tafi gida Affan nata kewanki, da Momy duk ta damu yanxu shigowana garin kenan fa ban ganki ba nayo nan, niko nace kai dai yaya Amar fadi gskya 😍
To muma ai Bamu gaji da ita ba Son, "to Momy dama ina son muje taga kayan dana siyo musu ne kin san tafiyan nasu ya matso, "wai yanxu da gske su Habibu Kasar waje zasu kai yaran nan ni aure naso ayi musu, Amma Allah ya bada sa,a "Ameen Hajia kinga zamani yanzu ya canza Ilimi shine mutum, Hakane Allah ya taimaka Ameeen,
"Mamy zan tafi, "to Baby ai dama nasan kema kin kusa ki gudu kibi Yayanki, wataran dai zan kwace ki duka inga yanda zasuyi ai, ita dai Baby bata kawo komai a ranta ba ta haye sama tayi ma su Addah Adama sallama, da Hajiya kaka, ta fito kenan su ka hadu da Abul khairi
Aunty Baby ina zaki na ganki da mayafi, "yaron Mamy zan tafi gidane, "zan biki nima inje gurin Affan, "wlh bazanje da kai ba kuyi ta sa Momy magana, kuka ya fara ya juya zuwa dakin Mamy, ita kuma taji kaman Alamun bude kofar Daddy, kuma tasan Yayan su Mubarak yana nan a dakin ita kuma a rayuwa ba wanda ta tsana irinshi sbda Halin shi da Sittyn ta take fada mata, da kuma abunda yayi ma Nusaibat,
"Oyoyo Aunty Baby ta dawo Momy kizo ga Baby ki ta dawo, da sauri Momy ta fito daga kitchen "oyo yo my Baby I Miss you too, Miss you too Momy na, "ai nayi niyar da Bali dawo ba yau zanje da kaina in dauko ki, "kai Momy to ba gashi na dawo ba to in muka tafi school fa, ya zakiyi, "ai wlh ni kaina Abunda nake ta tunani kenan "Uhmn Momy ko ganina bakiyi ba kina can gurin yarki, kin shareni, na shawo hanya ko gida banje ba nazo na dauko miki yarinyar ki, "Uhmm sorry son oyoyo, "uhmn ni banson oyo yon gwalo tayi mai ta boye bayan Momy "kai yaya Wlh Aunty Baby gwalo takeyi maka, ai da gudu ya bita ta haye sama, "Oh ni Hindu ka dawo kenan ko zaku fara, dariya tayi ta koma kitchen don karishe girkinta,
*************************