Sashe 14
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nifa gskya Abokina inaga Dinner kawai za, ayi don na kosa a kawomun Amarya na "tofah Sadiq kanajin mutuminka koh, "uhmm ai naga Alama mutumina ya kosa fa, gaba daya ya zama mare kunya, "Uhmm a dai dage ayi Abun kunya Yaya Ameen dai yana jinka, 🙈🙈"Au ashe yayan mu na jina, "a,a ai banaji da dare Mutumina, gaba daya dariya suka kwashe dashi, Uhmm ni wlh Hankalina yana gurin su Baby tun jiya ban samu munyi waya dasu ba, bikin nan naka ya mana cikas, kai Abokina kanafa ji da kannin naka fa, inji Yaya Ameen, "Uhmm a dai gama gulman ni na dade da ganoka son wannan Figaggiyar kanwar taka kakeyi Allah ya kyauta, intayi wari maji, duka Amar ya Kaima Mubarak, Yaya Ameen ya tare, "haba man meye na dukan Ango daga fadar gskya, "Au har fa kai Yayan mu, na bar muku dakin bari inje in kira Baby na yafi, "hhhh oho dai Indai tayi wari maji,
*************************
"Sittynerh kin gane lecture din jiya kuwa? Ke dai Bari Bloodynerh nifa Hankalina yana gida Ana can anata shagalin biki, mu munanan muna fama da karatu, "tab ni wlh har mancewa da wani biki nakeyi nifa da dai bikin Yaya Amar ne, "wai me Yayana ya miki kika tsaneshi tun ba yau ba ina lura dake ko Maganar yayana baki so in miki, har yau fa baku taba haduwa ba ko gaidashi baki tabayi ba Abun fa na batamun rai, kawai sharewa nakeyi Bloody, in wani Abu Yayana ya miki ki fadamun ina son inga kina shiri da Yayana kamar yadda kikeyi da Yaya Amar, ko kiran waya yayi nace gashi ku gaisa bakya karba, shima yayan sai yace a rabu dake ace yana gaidaki, kudin dukanku wai meke damunku, iyee juya baya tayi tana share hawayen da suka zubo mata, rungumeta tayi ta Baya don Allah Sittynerh kiyi hkr, wlh nikai na ban san meke damuna, ki tayani da addu,a kawai kar kiyi fushi dani, zan shiga cikin wani hali, kuma kinga zai shafi karatun mu, juyowa tayi da sauri itama ta rungumeta suka cigaba da kukan su, sai da sukayi mai isan su, sannan sukayi shiru, kowa da abunda yake tunani a ranshi, Wayan Baby ne yayi kara ta dauko da sauri, lah sitty Yayah Amar ne to dauka mana, picking tayi My sweet Baby na kuna lpy kuwa, lpy lau Yayana yasu Mamy da su Momy na, ya taron bikin Yaya Mubarak, Alhmdulillah Baby biki gashinan munata sha, ina Autan Mamy ne ina jinka Yaya Amar, ya kukaji da taro, haka dai suka sha hiransu ya musu alkawari gobe duk da Basu, dasu za, ayi Dinner zai kirasu Vedio call, yauwa my Yayan, sukayi sallama kasan cewan lokacin zuwa lecture nasu, yayi.
*************************
Biki yayi Biki can na hango su Iklimsy da Ikram anci Uban kwalliya har baka ganesu, sun fito Ana taku dai dai ga motoci nan birjuk, Anata diban mutane don zuwa gurin Dinner, su Momy ne da Mamy dasu Addah Adama ne suka fito cikin wata rantsatstsen materia, da ka gansu kaga kudi ya zauna, Manyan Mata kenan da sauran kawayensu, can sai Gasu Maman su Iklimsy da sauran kannin Maman Billy sun fito dasuka ga su Mamy sai suka raina kansu, haka dai aka dunga diban mutane Ana tafiya dasu, Motar Amarya da Ango ne a karshe,
"Niko Maman Iklima kinga wata Mata dana ganta da uwar Mijin Bilki kuwa, sunyi bala, in kama da Aisha Maman su Ummimi fa, ashe bani kadai bane, kawai wannan ta danfi Aisha jiki ne, Da haske wannan kaman balarabiya take, to wai meme shirin faruwa ne wai, kudai cigaba da bin alkalamina.
*************************
Gurin biki ya hadu tsayawa lissafa muku haduwar gurin ma aikine, kudi sunyi kuka a gurin, tunda Amarya ta iso hall kanta ya kara girma, ta san yes kudi ya zauna,
Yaya Amar ne keta aikin Hada su Baby da yan uwa Ana gaisawa gurin Dinner Amma Basu samu daman gaisawa da Ango da Amarya sabda taron jama, a sai dai sun hango su a nesa, can na hango su Kawan aunty da aunty a tsakiyar fili, suna cashewa, can basai na hango sis Adama kusa da takwaranta tanata aswaki da kaji😜, a,a can na hango yan kundin Arewa suna chasewa hardasu Asmeey, da sauran su,
Anci ansha an rakashe, Sai muce Allah ya bada zaman hkr,
*************************
Washe gari yan zaria sun fara haramar komawa gida, sbda daga gurin Dinner aka wuce da Amarya gidanta, ai ruwan kansu ya kare da suka ga irin gidan da aka kerama Billy, aljannar duniya kenan, da Asuba suka dauki Hanyar Zazzau Birnin Shehu, aka bar Amarya da Angon ta,
"Nifa ba wanda zai rakani anjima, "to fah kunajin rashin kunya irin na wannan Ango, dariya suka sa musu,
"Amaryar fa munata sallama, shiru, fitowa tayi ta tsaya musu gandakai tana musu wani kallon uku saura kwata, "lpy Kunzo kuna mana shouting a gida, "To fah ni Adama irin wanda aka kwaso mana kenan, neman guri sukayi suka zauna ita kuma ta cigaba da tsayuwanta, "to ranki ya dade Amarya kidan rage tsawon mana koh, zaunawa tayi ta Dora Kafa daya kan daya ina jinku, tab Addah Adama da yake tana da zafi, ta tashi " ke shiga hankalinki duk cikin mu kinga sa, arki mare mutunci mare tarbiya muna kannin uwar mijinki mu shigo cikin gidan Dan mu ki mana diban albrka wlh ba, a haifeki ba, kul ki ajiye haukan da kika zo dashi, ko in gyara miki zamanki, don ki tanbaya kiji Adama bata daukan rai
a wulakanci, "da sauri ta zube a kasa don Allah aunty kuyi hkr wlh ban gane ku bane,,,
*************************
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN Zazzau, kuji yanda zata kaya✍️✍️✍️✍️✍️
Vote
Share
Comment
Please 🙏🙏🙏
[6/10, 09:12] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(THE GROOM FAMILY)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FOURTY SIX&SEVEN🌹🌹
Sisters Adama dake da sister Asmy wannan page din kyautane a gareku inajin dadin Comment dinku, Allah ya bar zumunci,
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
"Kin kyauta ma rayuwar ki, yarinya ki tashi zamuje can gidan su Hajiya a nunnunaki a dangin miji, "to aunty juyawa tayi ta shiga daki ta dauko mayafi a zuciyarta kuwa zaginsu take tayi, naga Alama sai na tashi tsaye da wa'innan dangin Mijin zan kira Umma ince ta Kai mun so gurin Mai gobe da nisa, badai kunyi sake na shigo ba wlh sai na rabaku da danku, "wai ina Amaryan ne, gani nan zuwa aunty, bayan ta fito ne suka kama hanyar Zuwa ainihin Family House din su Mubarak Talban fulani Family, don nunata a dangi, kuma ayi budan kai,
Bayan an gama nunata a Family, sai aka wuce da ita Talba palace gurin Mai girma Talba, don yayi mata fada a matsayin shi na kakan Ango da Hajiya kilishin Talba Hamshakiyan Mata wanda ta Ansa sunanta, tana kishingide a kilisa, "Ran Talba ya dade ga Amaryar ka mun kawo maka kasa mata albrka, sai da yafi minti goma yana karemata kallo, duk Billy ta tsargu da kallon da yake mata kuma ta gaji da tsugunon, "Uhmmm Alhmdulillah Amarya barkan ki da shigowa Talba Family, Yanxu wai wannan jikan Muhammad Moddibo Yareema ne, Allah sarki Moddibo mutumin kirki, Allah yasa kin gado kakanki, in har kin gadoshi zamu zauna lafiya, sbda mu Talba Family bama bukatan wanda zatazo ta tarwatsa mana Zuri'a kinaji na kuwa? "Eh inshaallah, "To Allah ya muku Albrka, Ashe duk abun nan da, akeyi Yaya Mubarak na gefe, sai yanxu na lura dashi a gurin, to Hajia Kilishi ga Amaryar ki nan, naga iko da isa ranar Billy ta raina kanta a gurin Hajia Kilishi, don sunfi Awa suna zaune a gurin kafin ta tanka musu, kasancewar kowa yasan Halin isanta da ikonta ba wanda yayi magana, duk ita suke saurare, sai da ta nishadu sannan tace ma Billy ta taso tazo gurinta, tashi Billy tayi tana sassarfa ta isa gurin Matar datayi mata kwarjini, ta zauna, "keh!!! Waya baki izinin Zama,? Da sauri Billy ta tashi ta tsugunna a gabanta, "ina Mubarak din? "Gani Hajia sai na kiraka ne,? "A,a Hajia tashi yayi ya isa kusa da ita, ya tsugunna kusa da matarshi yana fatan kar ta ce zata rabashi da matarshi don yasan inta zartar da hukunci ya zartu, "Mubarak me ka gani a jikin wannan yarinyar, iyeh? "Ni badon ance mun jikan Muhammad Moddibo bane ita ba da a yanxu a nan sai ka saketa, ni yarinyar batamun ba, idon ta a soye, daga ganinta batada tarbiya, Amma yanzu sassaucin dazan maka shine dole zaka kara Aure, Nanda shekara biyu, da sauri Mubarak ya dago, "Eh abunda kunnenka yaji haka na fada, ta gyara zaman glass dinta, "ku tashi ku bani guri na gama zance, Billy daskarewa tayi a gurin kawai kukane ya subuce mata, jiyakeyi kamar ya rungume matarshi ya rarrasheta, Amma ba dama, shi wlh Matar nan ta fara isarsu kawai ta dunga musu mulkin mallaka,
Bayan an kaita su Daddy da su Momy sun mata Nasiha, aka wuce da ita gidanta ranar tasha kuka, sai taji duk auran ma ya fitamata a rai, wai a wannan Family zatayi rayuwa, dole Umma ta kara tashi mata tsaye, kuwa,
*************************
"Yauwa Abokina ya bayanin filin mu, kasan mun zauna da Yaya Ameen na mai bayani kuma duk ya fahince ni, yacemun akwai wata plaza da ake neman masu siye a kasuwa kusa da shagon mu, shine yace mu siya kawai mu zuba kekunan dinki da kayan dinki, da manyan kaftanai da riguna dinkakku irin na sarauta, kun san Zaria sunyi suna a irin wannan fanni, to shine nace bari in sameka muyi mgnar, gskya hakan yayi kuwa Abokina, gskya Yaya Ameen ya kawo shawara mai kyau.