Sashe 5
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babbah yane? wlh zanje dauko Yar shila tace a makaranta hhhhh 😂 wai wannan Yar faran yarinyar danaganta a mashin dinka eh ita fa, Kai wai a Ina kasamota ne? Wlh yarinyar kawu nane na zaria, Mami so take fa ta hadamu aure Kai babbah wlh baku dace da yarinyar nan ba,tafi kar finka,hhhh koh wlh saita soni kuwa tab kana da aiki,
Besty inaga in an kusa fara exam gurinki zan dawo a hostel muji dadin karatu,wlh danaji dadi kuwa besty,Kai ga Dan jagaliyan yayanki can yazo,kefa besty baki da mutunci,har Ina Mai ruko Naga zaku dace🤪,kut Amma besty kin cuceni nama fasa gaisheshi kin jamishi,ta juya ta tafi ita Kuma ta karasa gurin Yaya iro tun daga nesa yake kallonta irin kallon data tsani ya dunga mata,harta karaso bai San ta iso ba,sai da tamai magana Yaya iro muje Mana au wai kin hau ne ? Kaji ka ma,ni mutafi na gaji Jan mashin din yayi suna tafe suna hira har suka Isa gida,
Aslm Mami mun dawo sannu ya'ta ya karatun Alhmdulillah,sannu da hutawa Abba yauwa, iro ne ya shigo ko sallama Babu yauwa Abba yaushe ka dawo Dan Abba yanxun nan na dawo, dama wlh Banda kudi oh no zuwaira wai yaushe iro zakayi hankali, ka shigo ba sallama balle sannunku sai tanbayar kudi to baza,a bada ba,uhmmm Abba kaji Mami Koh zata fara, Kinga dakata zuwaira bansan fa takura,au haka ma xakace Alhaji duk Kai ka gama lalata yaron nan,Ina ruwanki, my iro karbi ATM card dinnan kaje ka Ciro yanda zai maka yauwa Abban Ina yinka over,fita yayi.
Haba Alhaji wannan ba gata bane wlh, to in Banda abunki in ban ma iro ba wazan ma shi kadai fa nahaifa, duk da haka bazai hana mubashi tarbiya ba to n
Kwanci tashi ba wuya a gurin ubangiji gashi su ummimi har sun kusa fara exam,inda fada tsakanin ta dasu farhat yake dada ci gaba,ga uncle Mubarak ya taso ta a gaba duk ummimi ta rame ga karatu, dama ita sai a hankali...✍️✍️✍️
Up UP AREWA WRITER'S ✍️✍️
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(SWEET MOMENT)*
*WRITTING BY* *ZEEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
بسم الله الر حمن الرحیم
رضیت با الله رب و بلاسلم دین و با محمد نبیا.🙏🙏
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*🌹🌹EPISODE EIGHTEEN&NINETEEN🌹🌹*
bazan gaji da baki page ba aunty hauwa (maman uswan) Allah ya raya zuri,a ina godiya da karamci ke din ta da banne,Allah ya albarkaci zuri,a🙏🙏
GIDAN GADO FANS group ina yinku Allah kara habaka group din ya bani ikon fadakar daku da nisha dantarwa ya kara hada kan mu🙏🙏ga masu bukatan shiga group sai suyi min mgna ta wannan number 09025305818 thanks.
Wai uncle ina zaka kaini iyeeeh? ta karishe maganar tana shirin yin kuka, ko kulata baiyi ba yana ci gaba da tukin shi yana kuma jin kukan ta har cikin zuciyan shi, kuma bazai iya lallashinta baa, cigaba tayi da kukanta kawai gani tayi sun wuce gidan su guggo sun dau hanyar zaria, ita gaba daya ma abun nashi ya dena bata mamaki tsoro ya koma bata ita dai tasan bata taba gaya mai ga garinsu ba, kuma taga ya kama hanyar zaria kuma tasan ance shi dan yola ne,
tafiyane mare dadi ga ummi, shiko uncle baiki su kasance a haka ba jin shi yake a cikin farin ciki, ya rasa meyasa zuciyanshi take mai haka ta rasa wanda zata fara so sai wannan yarinyar, kanwar kanwar shi, a haka har suka iso zaria, kawai kallonshi take taga ikon Allah sai gashi sun iso har cikin kusfa kasancewar mota baza takai kofar gidansu,yasa yayi parking a bakin titin da zai kai ka zuwa kofar gidansu fita yayi yana waya hakan yasa ita ma ta fito,can sai gasu yaya umar da jafar dasu bilki sun iso suna oyo yo yar bording ta dawo, tunda jafar ya doso idon shi a kanta, duk da tana cikin mamakin uncle bai hana ta murguda ma jafar baki ba tana cemai lpy? shima uncle ya lura da kallon da jafar yake mata wani abu ne ya taso mai ya tsaya mai a makogoronshi da sauri ya kareta daga kallon da jafar yake mata gurin taran su ya mika musu hannu don su gaisa,niko nace hooo uncle namu kishi ya motsa😜😜,
mallam umar da jafar koh sannunku fa ya gida ya aiki? Alhmdulillah ya kaji da dawainiyar kanwar mun gde juyawa ummimi ta karayi tana kallon uncle mubarak da mamaki a fuskanta hada ido sukayi ya sakin mata murmushi tare da🤫 irin ki shiru din nan, ya umar ina wuninku lpy ummimin hajiya barka da zuwa yauwa daukar jakanta tayi tayi gaba abunta, tana shiga gida hayaniya ya fara mata well come, runtse ido tayi tana jin tsanar halin yan gidan nasu tasan dai bai wuce fadan dasuka saba hakan kuma ya nuna mata Alhji mallam baya gida,oyo yoyo auntyn mu mami ne ta rugo da gudu tazo ta rungumeta ni na riga ganinki,gaba daya sai kallo ya dawo kan ummimi a,a yan makarantan kwana an dawo maman su jafar ne take fadin haka yayi da maman su bilki take cewa ikon Allah wannan makaranta ta karbeki ummimin hajiya kinga inda kikayi bul bul abinki sai dan rama da kikayi, kowa dai sai da ya tofa albrkacin bakinshi,ita dai ummimi ta gaidasu tayi gaba abunta sai ga hajiya yaya ta fito oyoyo oyo ummimina na kasa hkr ki karaso sbda nayi kewarki sosai da gudu ummimi ta karasa ta makalkale hajiya yaya, i miss u too hajiyana to kaji turawa meye kuma muss u kamar kiran mage kwashewa ummimi tayi da dariya🤪🤪kai hajiya ni ba haka nace baa,to mukarasa ciki mana, uhmmm iyayi yar son su ta dawo ni wlh inda na tsani mutuwata haka na tsani yarinyar nan ke kenan maman jafar ai in ana sallah ba,a mgna mtsssww yarinya kaman aljana ni naga kyau ma take karawa wlh, ba dole ba wayasani gantalin ta takeyi a makarantar ita fa da wannan yaron ne dayake zuwa gurin Alhji mallam dan abokin nan nashi da yake yola😱 ki bari don Allah wlh kuwa kardai yace yana sonta, ki bari kawai ai wlh da kyar in baice ba, tab ai wlh zuwa gurin mallam mai gobe da nisa zan je goben nan kuwa don da Aminatu ya dace bada ita ba,ai maje tare don nidai na tsani yarinyar nan taci gaba,bayan sun gama gulmansu kowa ya watse ya kama gabanshi, niko nace ta Allah ba taku ba mahassada,
sallama akayi duka suka waiga yaya umar ne da yaya jafar suka shigo sai yanzu ta tuna sunzo da uncle yaya umar ne ya kawo mata rankwashi jafar yayi sauri ya rike hannun shi meye haka kai kuma zaka rankwasheta, wayyo hajiyata kinga ya umar ko!! daga dawowata zai fara cin zalina,umaru ka fita idona in rufe wlh,haba hajiya yaya wai yaushe yarinyar nan zatai hankaline iyeh? tare fa sukazo da wanan malamin nasu dan gidan abokin mallam dake yola shifa ya kawota amma yarinyar nan ko ruwa bata iya ta kai mishi baa,tazo amma ita kin tasa mata abinci kala kala tana ci tana surutu,uhmmm toni bana mance bane😏, kai ummimi baki kyauta ba tashi ki dauko flask din can kije ki kaimai ga ruwanan a fridge kije kitchen ki dau plate to ta tashi tana zunbura baki yaya jafar ne ya tari gabanta kawo kinji ummimin hajiya in kaimai jeki ci abincin ki ki huta, yauwa yaya jafar ngd juyawa yayi yama umar 😛 ya fice, itama ta cigaba da cin abincinta tana hararan yaya umar, ke ni sakon kine, hhhhh to da kai meye in ba sakonta ba umaru inji hajiya.
oyoyo my amarya ashe kin dawo dan albrka ashe ya kawoki ai mubarak akwai kirki shiyasa na bashi amanarki,duk sati sai yazo nan ai,zaunawa yayi suka gaisa ta kawo mai ruwa, sai ta tashi ta tafi shashinsu,can ta tarar da Abbu ya dawo sun shinfida tabarma a waje kasan cewan lkcn zafine, yana jin labarai a rediyo karasawa tayi ta zauna kusa dashi ya shafa kanta uwata an dawo lpy ya karatu? Alhmdulillah Abbu mun sameku lpy? lpya lau,aunty momi brka da dare, yauwa kin dawo lpy lfiya lau,mama tashi tayi ta koma kusa da mamanta, nayi kewarku mamana bayan sai yanzu aka zo ganina, sorry mamana.
kwanci tashi ba wuya gashi yau har hutun su ummiimi ya kusa karewa suna shirin komawa makaranta,inda jafar ya cigaba da shige ummimi abunda da bayayi tsakaninsu fadane da yar harara.✍✍✍✍
kuci gaba da bin yar mutan zazzau zata cigaba da san bado muku gami da suburbodo muku typin comment and share,
Arewa writter Association ina yinku irin sosai dinnan Allah ya kara daukaka kungiya🙏🙏🙏
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(RESURMING HOLIDAY)*
*WRITTING BY ZEEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
بسم الله الرحمن الرحیم
حسبی الله للا اله الی هو علیه توکلت و هو رب العرش العظیم🙏
*🌹🌹EPISODE TWENTY&TWENTY ONE🌹🌹*

*page din nakane NURRADDEEN LIGHT ina godiya sosai Allah ya bar zumunci ina yinka irin over dinnan💕💕*
*ina tayaki murnar fara sabon novel din ki sister LAURAT Allah yasa a gama a sa,a Ameen.*
*Aunty bazan yi tuya in mance da albasa ba aunty mu Allah ya kara miki lpy da nisan kwana ina yinki AUNTY HAUWA 💖💖*