Sashe 21
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ummimi ta sauka zaria karfe ukun dare, da kyar ta samu Napep din datayi drop ya kaita har bakin titin Ungwan su kasancewar Abun hawa bai shiga ungwan, da kyar taja Akwatin ta har ta Kai kofar gidan su, Yaya Ameen ta tarar yana zaune yayi tagumi, ta isowa da sauri ya taso yaxo ya rungumeta "Well come to Home my sweet sister, I miss you too baby Hajiya, Congratulations Ashe kanwata ta zama likita, kawai kuka Ummimi ta fashe dashi, "Yaya ya akayi kasan duk wadan nan Abubuwan game dani, kinga mu shiga ciki Hajia yayah ta nan ta miki mutuminki, dan wake, 😜karfa kuce best food dina kenan, suna shiga Hajiya Yayah tazo da gudu ta rungume ta, "Sannu my jikalle na, Kara rungumeta Ummimi tayi tanata rera kuka da kyar Hajia Yaya ta rarrsheni, nayi shiru ranar kwana nayi banyi barci ba, muna hira da Masoyiyata, ranar duk wani labari Sai dana ba Hajia yayah, ranar tsohon shagwaba ya tashi, washe gari kuwa kowa yaxo gaida Hajia Sai ya ganni kuma kowa ya kasa mgna, nan da nan labari ya wade gidan fulani cewa Ummimi ta dawo, nan aka fara gulmace gulmace cewan taje gantalinta ta dawo tunda gashinan tayi kiba ga dan kunnin gold ne a kunninta, ta zama kamar baturiya kilama ciki gareta, inda tayi wannan kiban haka, magana dai ba dadin ji, bayan an natsa Hajia Yaya ta kira taron gaggawa inda ciki Harda Billy da Umman su, bayan kowa ya hallara ne Hajia Guggo ta bada umarnin Ummimi ta fito, ai tana fitowa Maman Jafar da Billy da Maman Baby, ita Billy tana mamakin yaushe Billy ta iso, ita kuma Ummanta Asirin da tayine ya dawo kanta, nan ta fara jifa da dankwalinta ta fara ihu Ummimi na cuceki, nan ta fara fadan duk abunda ta aikata, tun daga barin Ummimi gida har zuwa jiya da Billy ta dawo musu da mummunar labari, kowa salati ya fara sauran yaranta kuwa kuka suke tayi suna bama Mama da Baffa Habibu da Ummimi Hkri, kawai gani sukayi Umma ta falla da gudu don Allah ku rukota zata tafi, Billy ne take fadin haka, Yaya Jafar ne da Yaya Umar suka mike zasu rukota, Baffa Jibrin yace duk wanda ya bita bai yafe mai ba sunaji suna gani Umma ta tafi, ita kuma Maman Baby tunda ta fadi fralyse ya kamata, nan Ummimi taba kowa lbrn Abunda ya faru kowa ya tayata murna nan Baffah Jibrin yace ta zauna har Sai sunje sun musu godiya da irin rukon dasukamin sannan akwai Wani Asibiti a bayan layin nan ku fara zuwa kina voluntry har lokacin da komai zai dai daita, gashi su Baffa Jibrin sunje sun samesu Kilishi tai ta fada akan meyasa na gudu, sbda haka su tattaroni in dawo in ba haka ba zatazo da kanta, ita kuma Hajia Yaya tace ba inda za, a kaini in suna sona su zo da kansu, to kinji lbrn NUSAIBAT, "to Aunty ita Billy yanxu tana ina tana nan a gidan mu, tana fuskantar matsaloli Kala Kala, shi kuma Uncle Mubarak ance yana nan baida lpy kuma Kilishi ta hanashi zuwa, ita kuma Zahra tace bazatayi Aure ba Sai dani, "gskya Aunty na tausaya miki, Amma wlh in nine ke nafi karfin in zauna Asibitin nan, "in banda abunki ai taimakon garina nakeyi da Unguwta sbda watarana bazanyi ba, nidin ina da kishin garina, kuma Ina son inga garina ya cigaba sosai, "hakane Aunty kinga har lokacin sallah yayi, wlh kuwa, duk ke kika ja mana.
*************************
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU don jin yanda ta kaya ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Share
Vote
Comment
Please ✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(SUPRISE BIRTHDAY 🎂🎂)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FIFTY EIGHT &NINE🌹🌹
Sadaukarwa ga uwata mahaifiya ta Allah ya Kara miki lpy da Nisan kwana Ameen.
*************************
Sauri take tayi don yau Basu tashi da wuri ba gashi tana so taje Sabon gari tadan siyo wani Abu,
Tana dosowa kwanan layin su ta tarar da taron madinka hade da sa'ido, dauke kai tayi ko kallon su batayi ba, nan suka fara sababben nasu wato gulmanta, "kai Dan,Asabe ga karuwar gidan can ta dawo, "wai kuko meye matsalanku da yarinyar nan, duk kunbi kunsa ma yarinya ido ni wlh banjin dadin Abunda kuke fadi akanta, "an fadi din don kana tare da yayyinta sai kace karmu fadi gskya yarinyar da ta je yawon duniyanta har fa kasar waje taje wai karatu, bayan mun san komai, to ai sai kuyi na barku banzaye munafikai kawai,