Sashe 23
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sun isa gidan Hajiya Kilishi da yake saukan dare sukayi suna zuwa, bayan driver sun sauke su, su Momy duk suka shige cikin gida Zahra ta dauki Hand bag dinta zata wuce, Ummimi ta jawota, "Haba Sittynerh ki jirani mana duk saurin ganin kawan naki ne haka, bige mata hannu tayi, "kefa Bloody kin Faye neman tsokana wata zubin, juyawa tayi ta shige gida da sauri sbda kar hawayen da take boyewa ya zubo mata, tana zuwa bakin Kofan falon ta jin gina tana kuka, Allah ka yayemun son Yaya Amar, ya zanyi, tun tuni ya kasa fahimtar soyayyata a gareshi gashi yar uwata kuma Aminiyata wanda nafi so a duniya ita yake so, niko nace too Zahra kina ko son maso wani, don Yaya Amar yayi nisa baijin kira,
"Wai sai yaushe Babyn Momy zaki fahinci irin son da nake miki ne,? "Yaya Amar Kaima sai yaushe zaka Fahinci irin son da Sittynerh ta ke makane, Yaya Amar kai ne Mutum na farko dana fara so a duniya, Sai daga baya na fahinci Sittynerh ta fini sonka tun bata san meye so ba take sonka, shiyasa na sadaukar da Soyayyata a gareta in dai da gske kana sona, to kaso Sittynerh na rokeka please 🙏😭kukane yaci karfin ta ta juya da sauri tayi cikin gida, kawai ji tayi tai karo da mutum tana daga kai sai taga Zahra ne, kawai rungumeta tayi suka ci gaba da kukan su, da kyar suka lallashi kansu, sukayi shiru suka karasa cikin gida,
Kowa ya hallara a falon Kilishi an zauna ana ta cin abinci, Anwar ne ya taso yazo kusa da Ummimi Aunty ni ke zaki ban Abincin "to Daddy na ai yanda kace haka za, ayi, dariya gaba daya akayi ban Kilishi da take harde a kujera, bayan An kammala cin abinci ne aka zauna zaman hira da irin nasarorin da suka samu, Hajia Kilishi ne tace, "gobe in Allah ya kaimu ina bukatan ganinku dukan ku kuda ya'ya' ku karfe Tara na safe, Harshi wancan Hadaddan wanda matarshi ta shanye, a kirashi a waya kuce ni Kilishi ina nemanshi, "to Hajia Insha Allah za, a fadamai, kowa yaje ya kwanta,
"Eh na dawo sai akayi yaya kuma, ina yarana iyeh, dayake yar duniya ce sai cewa tayi "Haba Baby ka Bari kadan huta mana kayi wanka kuma, "ke dakata ban son surutu, dai dai lokacin wayan shi tayi Kara Alaman Ana kira yana dubawa yaga Daddy ne, ya dauka "Hello Daddy ina ji kun dawo ne, to Harda Bilkisu to insha Allah muna nan zuwa, to Allah ya bamu Alheri ngd, waigowa yayi yana kallon ta inkin ga dama gobe ki shirya da wuri Hajia Kilishi na neman mu, "what wlh bazan je ba don kiran wannan tsohuwan ba alheri bane, kawai a dunga takura ma mutum a barshi yaji da Abunda ke damun sa mana, "ke ni kike fadama haka!!? "Eh an fada ma din me zakayi, bata gama rufe vaki ba ya bata lafiyayyun Mari guda biyu, an fada miki ni sa, anki ne iyeeh shegiya Mare tarbiya, kuma zuwa ya zama miki dole, juyawa yayi fuuu ya shige Bedroom din su yana zuwa ya dauke wayoyinta gaba daya guda biyu ya cire layin ya wurga shi cikin toilet yayi ploshing din shi, inga uban da zaki kira, ni ban san ma mena gani jikin shegiyan yarinyar nan ba, in ban da kaddara me zanyi da ita ma, niko nace kai dai Mubarak fadi gskya, Anci moriyan ganga wato za,a yada koranta koh, "wlh sai dai ka kasheni kuwa don bazan je gidan mqsifaffiyan tsohuwan nan ba da ba kaunata takeyi ba, yara dai ta kwashe dama ni ba damuwana ba an ragemun aiki ne, juyawa tayi ta shiga Bedroom din ta don daukan wayanta, waya yace daukeni mu gani, "tab wlh yau sai ka ban wayata kuwa, da gudu ta fito ta karisa bakin kofar shi ta fara bugawa ni ka ban wayoyina Mallam tunda ba kai ka siyamun ba, banza da ita yayi ta gama haukanta taje ta kwanta, haka ta dunga hargitsa dakinta tana sunbatu, ta shiga uku Indai Ummimi ne ta gani a TV ai ko sun shiga uku ita da Ummanta don Boka yace duk randa ta dawo suka Hadu da Mubarak Asirin zai karye kuma sai ya sake ta, Indai ya saketa ai ta shiga uku, kuma Boka yace Indai Asiri ya karye Umma Hauka zatayi kuma ta bar gida bazasu Kara ganinta ba, a haka har barci yayi gaba da ita, bata sani ba, sai ince kawata Asuba ta gari.
************************
Kwana sallah Mama tayi tana gode ma Allah mai yadda yaso itama tanaji a jikin ta ta kusa ganin dangin ta ta sanadin yarta.
************************
Washe gari kowa ya hallara a falon Kilishi ita kawai ake jira, sai su Mubarak da Basu iso ba, Sallama sukaji na Mubarak da Matarshi, Zahra ne ta kura ma Yayan nata ido ganin inda ta lalace Abun tausayi ita ko matar gaba daya tayi wata katuwa, shegiya kawai, koda ya shigo Ummimi bata dago kai ta kallesu ba, kawai dai taji gaban ta yanata faduwa, yayin da Yaya Amar shima ya kurama Abokin nashi Ido rabon da ya ganshi tun Haihuwar Anwar, gaba daya Falon Sai da suka tausaya mai halin da ya shiga, bayan ya gaida Iyayen nashi ne ya nemi guri gefe daya shida matar shi suka zauna, sai kallan yaranshi yakeyi da suka zauna, a jikin wata balarabiyan yarinya wanda tun da ya shigo yake kalonta Amma ita taki dago kai yaga ko Wacece kodai wanda suke tare da Zahra ne, shifa dama bai taba ganin yarinyar ba, tunanin shi ya yanke ne lokacin da su Kilishi ta shigo Falon tare da Mai gidanta, bayan sun zauna Aka umarce a bude taro da Addu'a, bayan Daddy ya gama Addu'an ne Kilishi ta fara magana kamar haka, "to Alhmdulillah kunje karatu kun dawo lpy, yau zan cika burina dana dade ina fatan cikawa, Ni Hajia Kilishi kun san Inna yanke hukunci ba wanda ya isa yamun musu, sbda kai AMAR na yanke hukunci zan hadaka Aure da yar uwar ka Zahra da sauri duka suka dago suna kallonta, ke kuma Nusaibatu zan hadaki Aure da Mubarak wannan shine burina tun Marigayiya, to Sai Allah ya dauketa ya kuma bamu madadinta, na gama magana ranka ya dade ko kana da Magana ne, "Ai kin riga kin gama magana, Abunda zance kawai shine nanda sati daya biki, ku tashi kuje Allah ya muku Albrka, "tab wlh ba, a isa ba, da sauri Ummimi ta mike tana kallonta Bakin ta na rawa ta fara ja da baya "dama kece Matar Yaya Mubarak din Billy dama kece, "Na shiga uku Abun da na gani a TV ya tabbata wlh baki isa ki auran min miji ba, saboda maita duk nesanta kin da Umma tayi damu kina nace kukan kura tayi taje zata shaki wuyan Ummimi Zahra ta tare ta kina tabata ina miki dukan mutuwa a falon nan, kunki Allah yaso to Sai mene, mugaye Azzalumai, wayyo Allah Mubarak kar ka mutu ka barni da dangin ka da basa kaunata, Ashe tun farkon da yaga Ummimi ya sume, gaba daya suka yo kanshi, garin gudu kawai suka bige mun wayata ta fadi, kunga va dama in karishe dauko muku rahoto😜😜😜 in ga comment anjima Sai in koma in kariso muku jin ya zata kaya.
*****************
Kudai cigaba da bin YAR mutan ZAZZAU 😜😜✍️✍️✍️✍️
Share
Comment
Vote
Please ✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(ENGAGEMENT)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
🌹🌹EPISODE SIXTY&ONE🌹🌹
Sadaukarwa ga Mahaifina bazan gaji da maka Addu'a ba Allah ya ja kwana Ameen ya Allah 🙏
*************************