Sashe 2
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shigan hajia Yaya daki kenan ta tarar da Yar lelen nata Tana ta kuka saboda maganar da mallam Alhji yayi,haba ummimi hajiya hawa gadon hajiya tayi ta rungumota a jikinta ki kwantar da hankalinki,karatu kaman kinyi shi,banga Wanda ya Isa ya hanaki ba,Amma hajia kinajin abunda Alhaji mallam yake fada Kuma kin San shi in yayi magana bai canzawa,yanzu Nima haka za,a dakushe ni a gida,? kamar yanda aka ma su aunty murja ba karatun zamani wai yaushe zuri,an mu zasu Dena wannan akidan ne hajiya,? yanzu zamanine da yazo in har baka da ilimin addini Dana zamani Kai ba kowa bane,ya kamata su fahince haka mana,yanzu ki duba irin wulakanci dasu aunty murja suke fuskanta a gidajensu,ga ma misali da mamana Mana hajiya kalli wulakanci da auntyn mu take mata sbda kawai ita tayi karatun boko Tana aiki,ita ko mama batayi, hakan yasa nake so Nima inyi karatu mai zurfi don in cika burina na ganin mahaifiyata taji dadi itama,taci gajiyan ilimin zamani Koda batayi ba,saukowa ummimi tayi tasa gwiwanta a kasa please hajiyana ki taimakeni ki cikamun burina wlh Ina son karatu please hajiyana kar a mun auren nan,😭😭😭 wlh karatu nake son inyi,dagota hajiya tayi,haba ummimi hajiya, inshallah na Miki Alkawarin indai inada Rai sai kinyi karatun boko,kin zama likita,in kika zama likita ni Zaki fara ma allura😃😃 kinji Yar lelena,tsalle ummimi tayi ta rungume hajiya, yauwa my sweet hajiya ta shiyasa nake sonki, Allah ya barmun ke,to dagani kar ki karasani,Kuma kina cewa Allah ya barmiki ni,😄😄dariya tayi ta daga hajiya,nifa hajiya yunwa nake ji,guntuwa da duk baki ji yunwan ba sai yanxu,Taya zanji wancan tsohon mijin naki ya Bata mun rai, ai na fasa auren dashi Kuma,ja,ira Shima mai zaiyi dake Yana da kaman mu me zaiyi dake yarinya Kamar tsinken sakace,😔😔Kai hajiya har da ke kema,nayi fushi Kuma na fasa cin abincin,haba Yar lelena yi hakuri muje kici abinci banson kina zama da yunwa.
Haba baban ummimi shifa karatun boko nan ba dole bane,kasan halin mallam Alhji inya fadi Abu baya canzawa,kawai a hakura iya kan Wanda tayi ma ya isah, Allah samishi albrka,haba Aishatu na lura saboda baki San darajar karatun bane yasa kika fadin haka,ni yata sai tayi karatu mai zurfi,to Allah ya huci xuciyarka mijina,yauwa kawai kibita da addu'a nikuma zanyi iya kokarina don Naga na cikama yata burinta na karatu mai zurfi da karfina da dukiyata, Allah ya bada sa,a,ya cikamuku burinku, Ameeeen uwar yarana Allah ya Miki albrka Ameeeen mijina,to yanzu ya zakayi da Alhaji mallam kasan shi yanzu sai da lallabawa a rabu lpy, hakane ai ni banjin Mallam nasan hajiya zata shawomana kanshi,kin San ai ba mai shiga tsakanin hajiya da Yar lelenta,😊hakane kuma,Bari inzo in fita akwai Wanda mukayi magana Zan kaima rigunan kaftani,to kin San manyan mutane basa son jira, hakane Abban su ummimi a dawo lpy Allah ya bada sa,a ya tsaremana Kai,ya baka abunda kaje nema Ameen Yar aljanna,fitowan shi daki kenan ya tarar a unty momi Tana jiranshi, kasan tun dazu nake jiranka ka shanyani,Kai zainab yaushe zakiyi hankali ne?iye haka ya kamata kimun magana,oho Nima ban sani ba,maganar kudina da nake binka naji kana Shirin Kai Yar gold makarantan kwana,to kafin a kaita ya kamata a biya bashi,Aslm Alkm,a,a Al'ameen ka dawo, eh Abbu sannun da dawowa Dan albarka,yauwa Abbu,dukawa yayi Ina yini Abbu mun sameku lpy, lpy lau Al'ameen,aunty momi Ina yini,ban ganshi ba, shi yinin ba mtsww an dawo za,a zo a karamana sanwa,lah ya Ameeeen yaushe ka dawo?yanxun nan umari na nayi missing dinku, rungume juna sukayi,yace mu karasa ciki Mana daukar jakan yayi,ya jamai hannu suka jera zuwa dakin mama hauwah ne ta fito da gudu Oyo yo yayan mu,hararan da mamanta ta matane yasata juyawa daki tana share hawaye,wai Yaya Ameen umimin hajiya tasan ka dawo kuwa, a,a yanxun nan shigowata kenan fa Kuma banga kowa tsakar gidan ba,yau gidan shiru,wlh kasan yau anyi ma ummimi hajiya taro ne fa,taro Kuma?taron mene? Wai saboda Abbu zai kaita makarantan kwana,toh!! suna maganar suna karasa shiga dakin Aslm Alkm, wslm a,a yayah sannu da dawowa maman mu nayi kewarki,uhmmm sannu da dawowa yauwa maman mu,umar dauko Mai ruwa a fridge a dakin Abbun ku Mana shine baka gayamana zaka dawo ba gashi anyi abunda bakaso,me akayi mamah wlh fate mukayi, lolz 🤣 🤣 kunsan zazzagawa da fate, sorry nifa bazazzagiyan ce Nima na danane🏃♀🏃♀na gudu kar kumin duka, lolz 🤣 🤣,
Aslm Alkm maman jafar na,am wake kirana nice,ok Bari in gama izah wutan nan wlh iccen nan Danye ne wlh,ok,Bari in zauna a kujeran nan wata Yar tsugono ta dauko ta zauna, au wai dama kece? eh wlh gulma da dadi dazu da banan wai anyi taro akan Yar gold din hajiya Yaya, ahayyye wlh kuwa ai Alhji mallam yace Bata ba zuwa makaranta kwana,ai nikam nafi kowa jin dadi,hakanan fa naso baby ta shiga lesson fa baban su yace a,a Alhji mallam ba zai Bari ba haka hajiya Yaya,to ai gashi ya zo kan jikanta maga yanda za,a kare,mata sai shegen ikon tsiya kaman su suka haifama ya'yan,ai wlh inshallah bata zuwa,wlh kinji bari, intashi inje in daura tuwo,to sai na shigo ok ki shigo akwai lbr,niko nace akwai dai gulma maman baby,
one luv Ina yinku masoyane,💘💘💘
Godiya agareki aunty hauwa,Ina farin cikin kasancewata a cikin ku Allah ya sa mu karo da juna✍️✍️
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(MY AMBITION)*
*Writing by zeeeyterh yar mama ce Yar koyo*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*Khairukum, man ta,allamal Qur'an wa,allamahu.*
*🌹🌹 Episode ten& eleven 🌹🌹*
_*Na sadaukar da wannan page din a gurinki kakata ta kaina, Allah ya ji kanki ya Kai rahma kabarinki muna sanki Amma ubangiji yafi mu sanki, freands Ina baran addu'an ku a gareta,ga duk Wanda ya karanta shafin nan, Allah ya ji kanki*_
_*Hajiya Raliyatu hussaini chiroma.*_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.*