Sashe 7
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun iso zaria ana sallah isha,i sai da Mami ta rirrike Ummimi suka karaso kofar gida, suka ga jama,a da yawa a kofar gidan, ihu Ummimi ta kara sakawa, "shikenan Mami Ashe da gske ne Mallam Dina ya rasu !! Ta karishe maganar tana innalillahi wa'innah ilaihirraji'un shikenan dama bazan Kara ganinshi ba shiyasa ya zauna ya dunga mun nasiha"
Suna shiga gida tayi dakin Hajiya yayah da gudu, "Hajiyata!! Hajiyata!! Tana shiga dakin sai mutane Yan gaisuwa kawai ta gani bedroom din Hajiyan ta shige,sai ganin Hajiya tayi a kan gado an samata drips, Guggon Yara ta gani zaune kusa da Hajiyan taci kuka har ta gaji,da gudu ta karasa ta fada jikin Guggon Yara tasaki wani kuka Mai cin Rai, daurewa kawai Guggon Yara takeyi, ta rungumeta ta fara lallashinta" Ummimin Hajiya kiyi hkr Allah ya fimu son Alhaji mallam, shiyasa ya dauke shi yanzu addu,a yake bukata a garemu ba kuka ba kinji Yar albarka,? Mallam dake ya rasu, har ya rasu Yana bada Amanarki, wasiyyan shi duk akanki ne, bai tuna da kowa ba sai ke, Kinga Koh addu'a shine yafi bukata agareki, shine karshen soyayyan dazaki nuna Mai," inshallah Guggon Yara zanbi shi da addu'a,motsi Hajiya ta fara duka suka tashi suka karasa wajenta,
Washe gari anyi jana'izan Alhaji Muhammad Fulani sai muce Allah ya ji kanshi ya kyautata makwancin shi,
Mutuwar data girgiza kannin Mallam da ya'yanshi da jikoki da Matanshi,da sauran Yan uwa da abokan arziki,
Hajiya Yaya ta warware sai dai gaba daya ta canza daga kuka sai dai ka ganta Tana Jan tasbaha, kwanci tashi ba wuya yau har anyi addu'a bakwai inda kowa ya watse, aka bar Wanda mutuwan ya shafa da jimamin Rashi,
"Yauwa boka so muke yarinyar nan ta bar gida kar a Kara ganinta, Kuma kowa ya manta da ita a gidan, an gama shagalallu" kowa zai mance ta Amma Banda mutane hudu kakanta na gurin uba, sai mahaifiyarta, sai Yayanta, sai kakanta na gurin uwa,"Amman Zan kulle bakin su bazasu taba magana akan haka ba,,
"Yauwa boka mun gode, Kai ba,amun gdya Anan, ladan aikin ku sai Kun dawo hahahaha,!!! "Kuje da garin maganin na matukar ta taka garin maganin shikenan, ku tashi gafalallu marasu raban rahma kutashi ku tafi boka ya baku sa,a" da baya da baya suka fito suka kamo hanyar gida,
"Ummimi kizo inji maman jafar, to kice ganinan xuwa bayan ta gama hada kayanta, lkcn Kuma Hajiya na toilet, ta fita zuwa sashin su Yaya Jafar, Tana Isa ta taka kofar gabanta yayi wani mummunan faduwa,kawai sai ta juya ta kama hanyar kofar gida, dama su Maman Jafar suna make suna ganinta "hhhh yarinya keda gidan nan har Abada basai ayi karatun bokon mu gani ba, suka Kara kwashewa da dariya,
Lokacin da Ummimi zata fita ba Wanda ya ganta,,,,,,,✍✍✍
Allah sarki Ummimi na tausayamik.
in kin san bazakiyi comment ba karki karanta mun novel
zeeeyterh ce yar mutan zazzau✍✍✍
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(LOOSING MEMORY)
WRITTING BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl
بسمالله الرحمن الرحیم
و من یتوکل عل الله فهو حسبه۔
🌹🌹EPISODE TWENTY SIX&SEVEN🌹🌹
Wannan paje din kyautace ga duk masoyin littafin GIDAN GADO.
kuna sani nishadi yan AREWA WRITERS ina yinku irin sosai din nan luv u buhu buhu, amma banda kanawa da sakwatawa lolz 🤣 just for tsokana ce @💞🖊💞ǟʊTǟʀ ǟʀɛաǟ💞🖊💞 nadai yi shiru,
Tafiya takeyi sosai tun Tana da karfin tafiyan, har ta fara yi tana daga kafanta da kyar, ga gari ya fara duhu jikin wata bishiya ta samu ta zauna, ta fara tunanin wai ita wace ce,a Ina take, Kuma Ina zata tanbayoyin data dunga ma kanta kenan, wasu Yan Fulani ce suka zo wucewa, ta kusa da inda take gaba ta kasa ko motsi saboda tsaban wahalan da Tasha, ga yunwa ga kishin ruwa datake ji,
Har sun gota kusa da ita sai yarinyar tace" Baffa niko sai nake ga kaman nishin mutum karkashin bishiyan can, " Anya kuwa Shatu? Muje mu duba to,suna zuwa
suka ga ummimi ce kwance rai hannun Allah da sauri Shatu ta dauko Goran ruwan su ta mika ma Baffa.
Suka samu suka dagata suka bata ruwan, tana gama Sha ta dunga Amai, sbda ba komai a cikin ta tun safe don ko break fast batayi ba,
Bayan ta gama ne, Shatu ta bata ruwa ta wanke baki ta kamata suka tashi, suka dorata akan jakin dasu tafe dasu,suka kada sauran dabbobin nasu sukayi gaba,
Hajiya Yaya ce ta fito daga toilet, fitowan daza tayi sai dataji gabanta ya Fadi, kallon Akwatin kayan dake kan gadon tayi, ga Kuma wasu tarkace a kasa, ta fara tunanin waya hargitsamata daki oho, Akwatin dake kan gadon ta dauka ta Dora Daman drawer ta kwashe sauran tarkacen kayan dake wurin duk tasa a drawer,
"Kwanci tashi yau sati biyu da batan Ummimi Amma ba Wanda yayi mgna, ba Wanda ya Kara tunawa da anyi wata Ummimi a gidan Fulani,
"Maman Jafar Ashe haka maganin mutumin nan yake kaman yankan wuka'? Wlh abun ya ban mamaki harfa ita kakan nata ta manta da ita,balle ita uwar tata, balle wannan kodaddiyar tsohuwan 🤔, hhhh wai Hajiya innah kike magana? Dallah wake sa wannan a lissafi, dariya 😃 suka kwashe da shi,"yanzu saura wannan yaron na yola, "Ina so yanzu ya dawo ya nemi Baby tunda Kinga Bili yanxu take tasowa
sai in anyi auren ta dauki bilin su tafi can Kinga itama sai ta samu nata mijin a can,
"Ahayyye wlh kuwa Maman kin iya shiri shiyasa nake sonki,
"Baiwar Allah mene sunarki ne? Wlh Baffa ban sani ba, ban San wacece ni ba,
Ikon Allah Baffa dama haka na faruwa? "Sosai ma kuwa Shatu, walau ta samu hadari walau Kuma an mata Asirin dazai sa ta mance komai ne, "to yanxu mu Baffa ya zamuyi da ita, gashi mu matafiyane, Kuma ga halin da kasar mu take ciki ba gskya da Amana,shiyasa muka samu shuwagabanni dai dai damu,ga rashin tsaro sanadiyar haka na rasa Yan uwana, da mahaifiyata,Kuma muka bar garin mu gashi muna garari a daji bamu San inda, muka dosa ba,taya zamu iya taimaka mata Baffah,?
"Karki damu shatu duk Wanda ya dogara da Allah Kuma ya taimaki wasu Allah zai taimakeshi,zamu cigaba da tafiya da wannan baiwar Allah har Allah ya bata lpy mu maidata ga iyayenta,
Zubewa Ummimi tayi a kan gwiwanta hawaye na zuba a idonta, "na gode Baffa Allah ya saka maka da alheri,ya bamu ikon cin jarabawar Ameen suka amsa,
Cigaba da tafiya sukayi suna tafe suna hira, kaman dama sun saba, dama Shatu akwai surutu,
Dare ne yayi Baffa ya basu izinin su tsaya suyi sallah sai su Sha Madara su kwanta kafin gobe a cigaba da tafiya,
Haka ko sukayi bayan sun Dan kafa bukka kusa da Dan korama sbda suyi sallah da wanka,bayan sun gama komai suka zauna Shatu ta dauko littafan islamiyanta, taje gurin Baffanta don yi bita inda Ummimi Wanda yanzu Baffa ke cemata Hajjo tunda basu San sunanta ba,itama ta Isa kusa dasu don itama ayi karatun da ita,
"Hajiya Yaya lpy inata sallama kinyi shiru kin zabga uban tagumi,; "ke dai bari Hajiya Innah na rasa Mai ke damuna kwana 2, wlh kuwa Nima hakan take a gareni, wai nikuwa Hajiya Yaya ina, Koda bari inje inyi walha kar lokaci ya kure, to Nima yanzu na idar, tashi tayi ta fice Saida ta koma daki ta tuna Ummimi zafa ta tanbaya to wai Ina tayine?
Niko nace Allah ya kyauta dai,
Barci sukeyi cikin bukkan da Baffa ya hada musu, shi Kuma Yana bakin Bukkan ya shin fida tabarma Yana kawai jiyai an haskoshi da tochlight da sauri ya tashi wani mutum ya gani a kanshi,
A,a Kaine a gidan namu? Eh Yayan mu, to mu shiga ku gaisa dasu Hajiyan,"to Allah yaji kan Alhji mallam da yanan gurin shi Zan fara zuwa, Kai dai bari ai munyi Rashi,
Sun shiga sun fito gaba daya hankalinshi nakan ya tanbayi Ummimi Amma bakin shi yamai nauyi ya kasa tanbaya Kuma kullum da ita yake kwana yake tashi,
Sai yanzu ya gane sonta yakeyi,
To meya hanata komawa school,kodai aure aka mata, Kai Ina bazai yuwu ba Nusaibat tashi ce,
Zaune take abun duniya ya isheta, school din ma ba dadi saboda bata, ita Kuma Bata San gidansu ba, ko gidan Guggonta datake zaune bata sani ba,
Wai Raleeyat tunanin me kukeyi ne, kawai tsinta kanta tayi da cewa ba komai,
Tofah masu karatu kutaya Ummimi addu'a domin tana cikin wani hali, kowa ya hasko Baffa, kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU uwar gidan kanawa, Dan uwa light bada Kai fa nakeyi ba lolz 🤪 🤪✍✍✍✍
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(BAFFAH)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
WRITING BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU
بسم الله الر حمن الر حیم
ا تقل الله حیس ما کنت
🌹🌹EPISODE TWENTY EIGHT&NINE 🌹🌹
Sakon taya murnan sallah ga dukkan yan group din (AREWA WRITTERS ASSOCIATION) da fatan munyi sallah lpy Allah ya Amshi ibadun mu 🙏🙏🙏
GIDAN GADO FANS kuma ina muku Barka da sallah
Aunty Hauwa Sakon brka da sallah tare da fatan alheri Sai nazo yawon sallah
Kawan aunty kayan sallah na na hannunki (Ummu Affan) Sai nazo amsa🙈🙈🙈
Aunty na ki shirya sokoto nake bida inyi sallah wanga sallah, Awo ki tanajeni da kayan dadi😋😋😋(Ummu Inteesar)
Ina masu sunan yan gayu kawaye biyu (Hafscall da Sa,amlad) da fatan na fada dai dai 😜😜 Sai nazo yawan cin nama😋😋
Aunty Laurat da aunty Zainab Sai nazo karban cin cin din sallah😋😋
Tab ina Doctor Maryama Autar Arewa ki tana dan mun metronidazole sabo da tsaro ko da naci nama yamun yawa😂😂😂
Brothers Aliyu da Aliyu da dan uwa Muhammad kutama ku tanaji goron sallah ban san tsoffin kudi nafi san sabbi yan 2020 🙈🙈🙈