← Book details Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 30

Sashe 28

Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

V.I.P hall wasu red and pitch colour din filawoyi ne aka zubasu tun Daga parking space har zuwa wannan hall din da yake bada wasu kalolin haske duk lokacin da ya bada red haske yana kawowane rubuce da sunan MUBARAK WED NUSAIBAT, yayin da ya koma kuma sai pink colour ya fito hade da sunan AMAR WED ZAHRA, yayin da in white colour ya fito yana fitowane da AL'AMEEN WED RALEEYAT, da sauri na waiga bayana kasancewar gabada light din nan ya daukemun hankali, abunka da Gida babu makota babu dangi sai dai dai, sister Adama ne ta tabo ni sister ki waiga kar lbr ya wuce mu fa, ai da sauri na isa gurin Motar ina jiran fitowan Amare Jafar ne ya bude musu kofa, wadan nan Yaran nan da nan suka isa gaban Motar can sai Gasu Afan da Abul khair suma sun iso gaban Motar dana Kara kallo da kyau sai naga ashe Iman ne da Anwar wa innan kyawawan Yaran sun ci ado da wani hadadden ready made jajaye an musu adon black a jikin rigan ansa Happy marriage my Daddies, sukuma su Afan sun sa wani pink din yar kanti anyi mishi rubutu da white colour ansa happy marriage my Aunties, su yaya Mubarak suka fara fitowa inda na daskare a gurin a tsaye Masha Allah perfect match yaya Mubarak yasa wata black cout nectie dinshi redita kuma Nusaibat tasa wani red weeding gown zaka dauka irin baturiyan nan ne, kusan dukan su shigan dasukayi colour din light nasu kawai kudai reader ku kwatanta haduwan da wadan nan masoyan sukayi sun fara tafiyane nan su Affan suka fara musu ruwan wani turare mai masifan kanshi, su Iman kuma suna watsamusu wani pink roses nan Mc ya saki wakar nan ta M. Shareef RANAR KUKE JIRA YAU GASHI TAZO NIMA DA TANBURANA GASHI NAZO, Nan fa guri ya kaure da shewa, Bayan Amarya da Ango sun zauna a gurin su kowa ya natsu, nan Mc ya fito ya fara bada sanarwan Ana bukatan Mami kanwar Amarya Nusaibat tazo ta bada lbrin Amarya, "tab aiko wlh kin bar zuwa a gama kallemun ke inda kika hadun nan dama ga abokanan Yaya Amar nan sojojin can tun dazu naga suna kallonki, sai dai ni kuwa inje inyi, aiko fita yayi ya isa fage yayi fuska Mc yace "Mallm yadai Mami fa aka kira yace eh ai nine Mamin, gaba daya hall din dariya aka farayi, fisge mike din yayi ya fara gabatar da suna "My name is Mijin Mami gaba daya dariya aka karayi nan ya bada tarihin Amarya, Daga karshe yace "au na manta in gaya muku cewa ita fa mayyan dan wake ne😜ya mika ya gudu haka dai aka gama bada tarihin Amare da angwaye, nan Mc ya bukaci Amarya da Ango a fili don su taka, ai tuni su Amarya Zahra aka fito fili dama gata mayyan rawa nanfa guri ya hargize nan Su Hajia Kilishi da Hajia Yaya akaje aka bude bakin jaka anata ma jikoki liki ita ko Ummimi ta kasa rawar sai juyi take yi, can na hango su takwara a fili Ana cashewa kai takwara haka kika iya rawa, su sister Adama Ansha anko lace can na hango su sister Nafeesat da Maman Ahmad a fili suma ba, a barsu a baya ba kai abu dai yayi dadi don har yan Arewa Writers sun je bikin an cashe fa, Bayan an gama wasa jini ne a ka fara save ur self nan naga su sister Nafeesat an fito da katon jaka kai sister irin wannan katuwar jaka haka Kai ashe ba ita kadai bane har dasu Maman Ahmad tab a dai ci a hankali takwara can na hangota ta koma gefe sai aswaki take da cinyar kaza Bayan ta gama debo shokinta💃, kai Masha Allah an raba su kalanda ne bucket ne memo tirmin tsani kayan make up ne, kai daughter abun har da tsari haka kin karba kin Kara karba, can na hango sister Nafeesat ita sister Adama suna masu rabo ina ruwan Amarori kirjin biki😜, nan dai taro ya tashi lpy komai ya tafi yanda yakeso daganan direct Gidan su aka wuce da Amare sai muce Allah sa sun shiga a sa, a Ameen.

Kucigaba da bin yar mutan zazzau

Share

Vote

Comment

Pleasssseee ✍️✍️✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗

*(AMARE HOUSE FIRST NIGHT 🙈🙈)*

*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*🌹🌹EPISODE SEVENTY&ONE🌹🌹*

"Inna lillahi wa Inna ilaihirraji'un Sumayya kaman jinine fa a hannunki, "Eh Ummu jinine Ummu kisa nayi na kasheshi wlh!!! "Garin yaya waye kika kashe ki fadamun meyasa kikayi kisa na shiga uku ni Hajjo so kike a rabani dake kin san ku kadai kuka ragemun a duniya ga yar Uwarki bata da isashen lpy dake muka dogara, Wayyo rayuwa, wai me kasan mu take so ta zamane kasa ba tsaro talaka baijin tausayin dan uwanshi talaka mai kudi baijin tausayin na kasa dashi, shuwagabanni tunda suka ci zabe suka wzar damu ta'addanci yayi yawa a kasata a kashe ku a kashe mazajenku gwamnati tayi shiru ta zira idanuna a koreka a mahaifanka kabi duniya kana garari ka rasa mai taimakon ka, ya Allah ka kawo mana gaji, to niko zeey yar mama nace Ummu mai yayi zafi haka to kudai ku daure ku cigaba da bin alkalamin yar mutan zazzau don jin wannan kayataccen lbr mai dauke da rikita rikita da sarkakiya da rashin tausayi da soyayya, mai ban tsoro tsakanin Mutum da aljani duk a cikin littafin 💞💞WAZAN AURA💞

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

Sun isa gidan Amare karfe goma na dare gidane wanda ya keru ya Amsa sunan sa part uku ne a gidan Komai yaji, shima Yaya Ameen a nan zasu Amarce kafin su wuce kaduna, "yauwa kowa ta shiga da kafan dama Aunty Adama ne da Guggo Zuwaira na SOBA suke fadin haka, kuma suyi Addu'a, ban Kara rudewa ba sai da muka shiga falon gidan wayyo sister Nafeesat rufe bakin wannan irin kallon haka karkisa a rainamu mana ace mana yan kauye😜 mana, kudi sunyi kuka a gurin nan Daga Dubai Daddy Babba yayo musu oder furniture's furniture's din ta red and black ne dayake shine best colour na Nusaibat kawai jinayi kafata tana limewa kasa da sauri na kalli kasa naga ashe wani irin hadadden carfet da in Mutum ya taka kafarshi ke limewa ciki, wani gurine ya dauki a Hankalina kuma gurin an mishi decoration da filawoyi sai bada colour sukeyi gurin ya hadu sosai ina zuwa gurin naga ashe dining area ne gurin, gefe kuma an dora wani katon pic din Amarya da Angon sunsha kayan likitoci suna ta dariya abunsu kai tsayawa lissafo muku haduwar falon zai sai mukai dare Bamu gama ba har hajia kilishi taxo ta tarkata mu, mun zsgaya ko ina a part din gidan gaba daya sai muce Masha Allah Komai yaji gida yayi kyau, "to kowa ya fito ga motoci nan za a koma gida inji Guggo tsohuwa Hajia Kilishi tazo ta fara fito da mutane "ku firfito ai angama ganin gida, kowa ya fito su Yaya jafar ne da Motar Yaya Mubarak tunda sukazo dama key din Motar yake hannunsu waya ya Daga ya kira Mami "Matar Jafar ku fito gamu a bakin gate keda su Juwairiyya muna jiranku "ok Mijin Mami gamunan fitowa, "kai Baby wannan kashe murya ai sai kisa in kasa tukin Motar, 😜, to Kinji masoya sister Adama,

Bayan kowa ya fito motoci sun fara tafiya saura wasu kawayen su Zahra dasukayi karatu dasu a india su uku suka rage suna jiran angwaye nima dai makalewa Nayi don sai naga kwakwaf, gida yayi shiru sai hasken fitillu da ya haske gidan,

Can na hango Angwaye da abokanai sun iso da sauri na leko da kaina ta inda na boye part din Yaya Ameen suka nufa Bayan an rakoshine suka fito suka raka Amar, suna fitowa Yaya Mubarak yace musu to ngd a koma haka don Nidai kam ba mai shigamun daki "to Sabon salon rashin kunya a dai bi musu yan mutane a hankali wannan irin rawar kai haka, "Eh Naji ku jira in kira muku yammatan dasuke ciki ku maidasu gidajen su, "Amma akwai dan duniya doctor Allah ya shiryeka "Ameen kunga inada abinyi shigewa yayi abunshi ya barsu nan suna jiran yammatan su fito su tafi,

Yana shiga ya gansu zazzaune sunsata tsakiya, sallama sama sama ya musu Yace musu Ana jiranku, Amsawa sukayi suna bishi da kallo shiko shigewa kitchen yayi da ledan hannun shi, "to Amarya Allah ya bada zaman lpy sai mun dawo cin Kazan Amarci, tunda munga Angon ma korar mu yakeyi, "to ngd sosai Allah ya kaiku gida lpy "Ameeen.

"Kin san meye Salma wlh Mijin nata ya hadufa kedai bari wlh ko a ta hudune dazai aureni zanje, niko nace kwalelenku😏,

Suna fita ya fito Daga kitchen din yaje ya kulle musu part dinsu, ya dawo "Amarya bakya laifi ya kamata a bude mun fuskar mana ko sai na siyane, "a,a kai da kayanka ace sai ka siya, murmushi yayi "to yanzu ya kamata ki tashi mu shiga ciki muyi salloli mu gode ma ubangijin da ya nuna mana wannan ranar, "uhmmm tom"ki tashi mana, "MD kafata ta gaji fa ni bazan iya tashi ba, cikin shagwaba tayi mgnar tana langaba kai, "Abu mai sauki Hayaty kice in daukeki, sunkutan ta yayi sai dakin su da sauri nabi bayansu Amma kafin in shiga ya rufo Kofar, "meyasa ka rufe kofa? Sbda akwai yar daukan rahoto fa a gidan nan Bamu kadai bane, "oho na gane aikam kayi mganin sa idinawa😜,
Hakanan na make a falo badon naso ba naso in gano muku meze faru🙈

Barci ne ya fara daukana Bayan shigan su da mintoci Bayan na gama ji yana lallaba Amaryar tashi data ci Kazan da ya kawo mata itako tana ta mai shagwaba to ban san yan suka kare ba na jiyo ihun Ummimi tana kiran Hajiya yayah can kuma Naji tsit daganan nima barci ne ya kwashe ni.
Chapter 28 · 0% Book details