Sashe 22
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Isanta gida kenan Mami ta fara gani taci kwalliya don yanzu Mami ta Kai shekara sha biyar ta fara zama yan mata don akwaita da daukan wanka ga yangan bala'i, "aunty Ummimi ai ina shirin biyoki Asibitin ne munjiki shiru, tana yi tana wani yatsine fuska da baki, "to uwar iyayi ni matsa kiban guri Mutum shikenan ya cika fuska da make up kaman mai aljanun kwalliya, "uhhhmm to wai ke Aunty don ke bakya son kwalliya sai kice kowa ma kar yayi don kinga kina da kyau ne kuma ke farace, ai wlh dani ke da kyanki da anga wulakanci, "ke dallah uwar surutu ban guri ai halinku daya da Yaya Jafar din shiyasa shirgin ku yaxo daya, wucewa tayi abunta tana masifan Surutun Mami, tana shiga taji falon tsit haka ma gidan duk hayaniya irin ta gidan su, to meya faru, bayan ta shiga daki, kayan ta Kawai ta cire ta shige toilet donyin wanka, tana fitowa taga Mami a Zaune a kan katifanta, "ke wai lapiyanki kin Kara zuwa ki damenin ne,? "Kai Aunty na kaya na kawo miki wai kisa inji Hajia ki kizo dakin baki ana jiranki, don Allah aunty ki tsaya in miki make up kin san ina fa make up din kudi nida Baby Yaya Jafar ya samu ita taki yi niko gashi na iya, don Allah kisa kayan in miki make up din ko light make up ne, "Naji din baki abun magana dallah miko min kayan, mikamata kayan tayi, tasa "Woww my sweet Aunty kin ganki kuwa, inaga nayi miki make up ai sai an kasa ganeki, "Oh ni Nusaibatu na shiga uku da yarinyar nan, dariya Mami tayi, "Sorry Aunty na zo in miki, Zama tayi tayi mata hadadden Make up shima anayi ana fada, Wowww readers ku hango mun Ummimi irin haduwan da tayi ya kamata Yayah Mubarak yaga wannan kwalliyan ya kuma biya kudin😂, jefota tayi da pillow din da ke kusa da ita, da gudu ta fita tana mata dariya, "sai Aunty na, "zaki dawo ki sameni, mare kunya, "Aunty kiyi sauri dai ana jiranki a Fallon baki na Alhaji Mallam, "Naji baki Abun magana, tashi tayi ta kalli kanta a mirror ita kanta tasan ta hadu, don wani hadadden gown na material kaman an gwadata dai dai jikinta ga shape din nan ya fito sosai a cikin kayan, ta kalli mayafin shima kanshi abun kallone da gown din da mayafin pitch colour ne mayafin takalmin ma haka sai dan golden a jikin takalmin kasancewar dan kunne datasa da sarka golden ne, kai tsayawa baku lbrn ma bata lkcne ku kiyasta ma kanku irin haduwan da Ummimi tayi, ita kanta ta yaba tasan tayi kyau ina ma Yaya Amar yaga kwalliyan nan, niko nace fadi gskya dai Ummimi kice dai Yaya Mubarak, to wai duk wannan kwalliyan na menene, ita tanaji a jikin ta kaman Sittyneerh tana gidan nan kuwa, haka dai ta gama tunane tunanenta ta fito ta Kama hanyar falon baki, tana zuwa taga Mami a tsaye a kofa, "yauwa aunty kin fito dan tsaya minti biyu, da sauri tazo dayake tsawon su daya da Ummimi tana zuwa ta rufe mata ido da wani farin handkichef "wai Mami me kikeyi hakane sorry aunty me dai ki tsaya ki ga ikon Allah, rike mata hannu tayi, suka shiga fallon tana shiga taji kanshin turarukan da bazata manta dashi ba, ji tayi sun tsaya, "yauwa aunty tsaya Anan, Oh ni yau naga ta kaina, Da sauri aka kunna wutan falon haske ya gauraye ko ina a falon wasu Kala suke bada hasken wazan hango Zahra, Yaya Amar, Yaya Mubarak, Yaya Umar Yaya Jafar sai Yaya Ameen, Sai sis Raleeyat, da gudu Zahra ta taso ta rungumeta, tana rada mata, a kunne, "HAPPY BIRTHDAY SWEET BLOODY WISH U MANY YEAR GOOD HEALTH BLEESING MORE CIGABA MAI YAWA, YA RABAKI DA SHARRIN MAKIYA MAHASSADA, YA BAKI ABUNDA KI KESO DUNIYA DA LAHIRA, I MISS YOU BLOODY,,,,,,,,,!!! sai da falon gaba daya ya Amsa da sauri Ummimi ta cire kyallen da aka kulle mata ido ta rungumeta I miss u too Bloodynerh sai hawaye da dariya sukeyi na murnan ganin juna gaba daya falon aka fara musu dariya, "Happy Birthday to you,,!! Happy birthday to u dear da sauri suka waiga gaba dayan su, suna murmushi, Yaya Ameen ne ya iso kusa dasu to cewgum kun wani manne da juna kaman zaku hadiye kanku, dariya duka aka kwashe dashi, "to yayan mu baka ga mu ko a nuna ma an san da zuwan mu ba, ko farin cikin ganin mu ba, ayi ba, sunkuyar da kai Ummimi tayi, "sorry yaya Amar wlh nayi farin cikin zuwanku mana ina su Momy gaba daya,? Shiko Yaya Mubarak gaba daya ya kasa yin magana gaba daya kallonta yakeyi duk inda tayi yana jin wani soyayyanta na Kara ratsashi, sai data tsargu da kallon da yake mata, sai taga gaba daya shi Yaya Amar hankalin shi na kan Zahra, hakan data gani ba karamin dadi yayi mata ba, shiyasa ta nesanta kanta dasu don su daidaita junan su, zata rungumi Mubarak dinta duk tana tunanin yar uwanta ya ku mutane zasu kalli Abun, "ke wai Bloody tunanin me kike tayine iye, inata magana kinyi shiru, muje a yanka Cake, "sorry Sittynerh banji bane, "ai dama ina zakiji kun shige lanbun Soyayya keda Yayana, duka ta kaimata, "aini wlh ma dukan ku na fasa kulaku duk kun wani shareni kaman baku ganni ba, "Lahh Besty dama dake akazo wlh ban ganki ba dama ina zaki ganni, Zuwa tayi ta rungumeta Sorry my Besty, "kasan meye Umar? "A, a Sai ka fada, "wlh tun dazu Yaya Ameen keta Satan kallon Baby can "wai wancan yar black din, "eh ita fa, "ai wlh ta hadune fa, kai baka ga inda Yaya Mubarak yake kallon Ummimin Hajia bane, kai dukan su Soyayyan su fa sukeyi mu mun zama yan kallo, "tab kai kazama dan kallo, ni ga Mami na nan a gefe 😂, Dallah matsa mare kunya kawai, "to magulmata in kun gama gulman ku taso a yanka cake, 😂dariya suka yi, "kai Yayah Ameen mune magulmatan sun iso gurin yanka cake, Zahra da Raleeyat ne suka rike mata hannu ta yanka, Amma ba haka Yaya Mubarak yaso ba, su Zahra sukayi mai shishshigi😂, nan aka hau tafi Suna mata Happy birthday kowa yaxo mika gift din shi sai ta bashi cake din a baki, Zahra ta fara vata gift din wani hadadden writch, ta debo cake ta cusa mata, duk ta vata mata fuska, aka samu dariya, haka kowa ya vada gift dinshi sai da sukayi da Yaya Jafar, kaima dai kasan da kadan kuka gurmeni kai da Yaya Umar din, oho dai mun girmekin dai, to ai yanzu na zama aunty ka, tunda kanwata kake so, dallah matsa, sai da kowa ya gama bada gift dinshi sai ga Anwar da Iman da Abban su sunzo bada nasu gift din yaraTakwaralle girma da bul bul, sun iso gabanta gaba daya sun tsaya suna kallonta fuskan tausayi sukayi, sai ta samu kanta da dukawa a gabansu, taji wani tausayin yaran har cikin ranta, hada baki sukayi suka hada hannu biyu Alaman roko, "Aunty did u marry our Father please our Father luv u too,! Da sauri ta dago tana kallon shi shima da sauri ya duka a gabanta, "NUSAIBAT please did u marry me ya mika mata wani hadadden ring na Diamond, da sauri Zahra ma ta kariso ta duka kusa da yayan nata, "please Bloody did u marry my Brother, Yaya Amar ne ma ya iso gurin ya duka a gabanta, "please Baby I beg u to marry my Sweet brother, gaba daya suka Hada baki gurin cemata pleaseeeeee!!!! Da sauri ta juya baya, tace musu sai nayi shawara, wani farin ciki ne ya lullubeta please suka Kara cemata juyowa tayi ta gansu gaba daya har yanxu suna tsugunne, bata san lokacin da tace na Amince ba, ai da sauri Zahra ta rungumeta shiko yaya Mubarak rungume Amar yayi, "ta Amince dan uwa Besty ngd sosai, ture Zahra tayi ta fita da gudu, tana fitowa sukaci karo da Billy data make bakin kofa tana kallon su da sauri ta juya tayi sashin su, tana kuka, Umma ta cuceta, gashi tana kallon yaranta Amma Sunki kulata, sai dai ta kalle su a nesa, Ummimi tana shiga daki sai ganin su Momy tayi, Ai da gudu ta nufii Momy zata rungumeta, sai taga tana kuka, ga Mamanta a gefen ta, ta jin gina kanta a kafadar Momy, Momy ne ta bude ma Ummimi hannu zo Baby na dama ni Naji a jikina ke jinina ne, don wannan kamar tayi yawa, da gudu Ummimi ta karasa ta rungume Momy, kowa a fallon yayi shiru, suna kallon ikon Allah, Su Amar ne suma suka shigo, nima nace bari in shiga in juyo muku meke faruwa, Yaya Jafar yayi sauri ya tare kofan, "to uwar jin kwakwaf bazaki shiga, to readers yaya Jafar ya jamuku nayi zuciya na fasa shiga.
*************************
Kudai ku cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU don jin yanda zata kaya✍️✍️✍️✍️
Share
Comment
. vote
More Comment more typing ✍️✍️✍️✍️✍️✍️
,😂😂😂😂😂😂😂 sister Adama, Maman Ahmad sister Nafisat, sister saratu, my sweet Takwaralle, da sauran Wanda ban Anbata ba kuyi hkr More Comment more typing 😂😂😂😂🏃🏃🏃
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
( NUSAIBAT &ZAHRA)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FIFTY FOUR&FIVE🌹🌹
Wannan page din na sadaukar dashi wa kannina dasuka rasu Allah ya ji kansu ya kai Rahma kabarin su Ameen👏
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
*************************
Kudai ku cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU don jin yanda zata kaya✍️✍️✍️✍️
Share
Comment
. vote
More Comment more typing ✍️✍️✍️✍️✍️✍️
,😂😂😂😂😂😂😂 sister Adama, Maman Ahmad sister Nafisat, sister saratu, my sweet Takwaralle, da sauran Wanda ban Anbata ba kuyi hkr More Comment more typing 😂😂😂😂🏃🏃🏃
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
( NUSAIBAT &ZAHRA)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FIFTY FOUR&FIVE🌹🌹
Wannan page din na sadaukar dashi wa kannina dasuka rasu Allah ya ji kansu ya kai Rahma kabarin su Ameen👏
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.