Sashe 4
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Exam hole bakajin karar komai sai na fanka da paper can na hango ummimi a can karshe inda kawanta take farkon hole, uncle mubarak shine invigilators nasu yana ta kai kawo a hole din,sir i need extra bucklet, ok,mika mata yayi ta cigaba, sir i am pinish, are sure? yes sir, check it dai, nifa na gama ok kawo tayi submitt ta fice can sai ga besty ta tafito,
kwanci tashi ba wuya a gurin Allah gashi yau su umimi sun gama exam kowa ka gani ranar farin ciki yakeyi,ummimi har wani rama tayi sbda exam dama ita ba auki ba a lkcn kuma ummimi ta cika shekara sha shida ta kara girma duk wani abu na cikan budurwa ya bayyana ga ummimi kyace ta kai shekara ashirin ne sbda Allah ya hore ma ummimi dirin jiki doguwa ce ummimi ga hips da Allah ya wadata ta dashi, fara ce ita sosai tana da manyan idanu tare da tsara tsaran gashin ido pink lips gareta gami da dogon hanci,ga kwantaccen gashin kanta tun daga goshinta har gadan bayanta nannadeshi takeyi tayi kaman acuci maza, dama kuma ita bata cika son kitso ba,
yau ya kama zasuyi hutu,an taru gurin assembly don karban hutu, malamai duk sun taru principal ake jira bayan an bude taro da addu,a a ka gabatar da kyaututtuka ga dalibai ciki har da su nusaibat da kawanta bayan bada hutu kowa ya kama gaban shi students na ta tafiya gida jensu, wasu kuma ana ta zuwa daukan su,inda yayan raleeyat yazo daukanta, da gudu taje ta rungumeshi irin su daya da yayanta kasan cewansu black beuty oyo yo sweet bross oyo yo autan Ammah shine Ammah bata biyoka ba sorry Ammah tana can tana hada ma autan ta deliseous food, uhmmm wato besty tunda yayanki yaxo kin ma shareni kin manta muna tare,ayyah sorry besty na my bross meet my best freandy besty meet my sweet bross, ina yini yayan mu ya hanya, shikam yaya gaidashi akeyi amma gaba daya ta tafi da imaninshi,sai da tace bross ya dai besty na nata gaidaka, da sauri ya dawo hayacin shi yana amsawa sannu kawan mu ya exam i hope kunyi kokari duk da nasan kannina masu kokarine,sunkuyar da kai tayi sbda kallon dayake mata,yaya dama zamu je gidan guggonta tayi mata sallama sai mu sauketa a zaria to shikenan ba matsala kanwancy duk yadda kikace haka za,ayi yauwa dats y i love u yayana suna shirin shiga mota sai ga uncle mubarak yazo ga dukkan alama su yake nema, lah besty ga mutumin ki can,sai gashi ya iso gun su hannu ya mika ma muhammad suka gaisa are you raleeyat ya,u brother yes dats naga kunyi kama am i want see nusaibat please🙏 ok nusaiba ur uncle talk to u nan da nan ta daure fuska ta fito munyi waya da guggonki tace mun yayanki Ala,ameen zai zo daukanki ya kusa isowa, sbda haka muje office dina ki jirashi, ita mamaki ne ya kashe nusaibat ta ina yasan guggonta balle ya Ameen, inda haushi ya isa mohammad da sister shi, ba haka suka so ba haka suka tafi muhammad yana jin wani haushi mubarak yayi da ya sanin tsayawa da yayi, bayan sun tafi ne ya juya ya koma office dinshi yace inkin ga dama ki biyoni ko kuma kita tsayuwa a gurin,kawai hawaye taji yana biyo mata fuska haka ta bishi tana zuwa ta motan shi a bakin office din bude mata yayi yace shiga muje,inje ina dama ba yayana dazaizo daukata kace za,a daukata tsawan daya daka matane yasa ta shiga da gudu, ya bude but ya zuba mata kayanta a buta ya rufe ya fito ya shiga mota suka kama hanya,,,,✍✍✍
freands an samu mistake dana ce muku jss one suke ss one zance, ngd i hope kuna biye da yar mutan zazzau, bazan daina yinku ba Arewa Writters Association one love🥰🥰
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(NEW LIFE)*
*WRITING BY ZEEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
_*ASTAG FIRILLAH WA'ATUBU ILAIH.*_
_*🌹🌹 EPISODE FOURTEEN & FIVETEEN 🌹🌹*_
*Innalillahi wa'innah ilaihirraji'un,Allahumma ajirni fi musibaty wa aklifni khairan minha,ya Allah muna tawassilli da sunayenka kyawawa ka kawo Mana karshen wannan masifa ta Corona virus, don wannan cuta ta zama musifa garemu, Allah kabama Wanda suka kamu lpy, mukuma ka karemu ka nisantamu da ita da dukkan musulmai duniya baki daya 🙏🙏🙏*
_*Wannan page din nakune Yan Arewa writers gaba dai gaba dai Allah ya Kara hada kawunan mu,ya Kara Mana hazaka da fasaha da tsakin hannu,Aunty mu hauwa munayinki irin sosai dinnan Allah ya Raya zuri a Ameen 🙏🙏*_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
I hope kuna ganewa? Yes sir ok akwai Mai tanbaya no sir ok gobe munada text by second period, where is class captain sir ok kiyimin submit na Assignment dina, can't hear me I am taking to you, I say ok sir juyawa yayi ya fice, wow besty wlh teacher nan yayi fa mtsww wlh besty kin cika ban haushi meye abun birgewa a gurin me shegen girman kan tsiyan nan ni haushi yake bani dazu fa danaje Kiran shi a office nashi nafi minti arba'in Ina Mai magana kafin ya dago ma ya kalleni balle ya amsani,ni wlh indai period dinshine sai dai ki dinga zuwa kina kiranshi don bazan Kara zuwa a wulakanta ni ba, yanxu bari nayi submitting assignment din ki Kai mishi, tab wlh besty ni ma tsoron shi nakeji sai dai muje tare, wlh baxani ba,oya class ku hada assignment dinku kowa ya kawo nashi,bayan ta gama hadawa ne ta mikama Raleeyat besty Kai mishi, excuse sister nusaibat farhat da Maryam basu bada nasu ba sun mantoshi a hostel sunje daukowa, Ana maganar sai gashi sun shigo farhat ta mika mata gashinan sai aje a kaimana in anga dama, me kama da aljana yarinya karama wai ita ce shugaban mu don an raina Mana wayyo, ai wlh uncle Abubakar San Kai yayi,ke dakata!!! Tsawan da nusaibat ta daka matane yasa ta tayi shiru Bata karasa maganar ta ba,wlh bari kiji in gayamiki bar ganinki katuwa bazai bani tsoro ba ni nusaibat ba,a mun na kyale Wanda ya fiki ma bai isheni ba balle ke karamar alhaki banxa guxuman banza in kin Isa ki tabani ki gani, ke ni kike gayama haka Maryam ku sake ni inci uban yarinyar nan,ki dai ci ubanki don ubana yafi karfin ki,haba besty don Allah ki rabu da ita Mana in karya na haushi ki barta tai tayi zata gaji ta bari, ke Raleeyat ni kike cema karya ko wlh dukanku dake da kawar taki zaku San Kun taboni janta kawayenta sukayi itama raleeyat taja nusaibat suka fita a class din don zuwa office din uncle Mubarak,don tasan in ta barta baza,a kwashe da dadi ba don tasan halin besty nata, haba besty ki dunga hkr Mana ki daina biyema su farhat kin San halin su fa, su basa son zaman lpy, besty bazaki gane bane nifa ba yarinyar data Isa ta takani in kyaleta ai sai suga kaman tsoron su akeji,to in banda abunki besty inake Ina farha kina jin ki kaman sillen Kara duka nusaibat ta kaima raleeyat ai gunda ni dake,to dame kika fini don dai hips din da kike dashine za,a ga kaman kin fini kiba😏 oho dai nadai fiki Kuma wlh ki kiyaye farhat kar kija ta zanemu fa😃😃 Kuma kin San wani Abu besty wlh nidin ba karfi gareni ba duk cika bakine😂😂, Amma andai ji kunya naji din, daidai sun iso office din uncle Mubarak, nocking raleeyat ta farayi sun Kai minti Sha biyar suna nocking har sun cire rai daza,a bude raleeyat tace besty ko baya nan ne,wlh yananan wulakanci ne zomu tafi, yes come in ajiyar heart sukayi a tare Ashe besty da gskyanki tab lallai kinyi gskya,ok shiga ki Kai Mai don Allah bazan shiga ba,
Bude kofan raleeyat tayi ta shiga hadi da yin sallama it's dai bataji ya amsa ba tadai ga mouth nashi yayi motsi alamun amsawa,well done sir,banza da ita yayi Yana cigaba da rubuce rubucenshi, uhmm dabur cewa tayi duk ta rude,sir dama dama assignment din dakace ama ama submit ne na js 1a, will you shut up my friend!! Tsawan daya mata sai da ta firgita taji kaman ta zubar da littafan ta gudu,are u d one I am asking you to submit my assignment? Am no sir but I am asisstant, she not feeling well,ok out of my office,ta kawomin da kanta ko Tana tafiya tana faduwane ok sir thank you,ta juya har ta Kai kofa yace ma look ta waigo kice na bata five minutes in ganta a office dinnan ok sir.
A sanyaye raleeyat ta fito ta samu nusaibat a zaune Tana charabkenta hankalin ta kwance, a,a besty ya dai Naga ranki a bace, meya Miki inje in Mai rashin mutunci yanxun nan, a,a bai karbi assignment din bane,to wanne Zan amsa Miki a ciki iye,uhmm to yace ki Kai Mai da kanki tab Allah bazan Kai ba😏, sorry my besty ki taimakeni ki Kai mishi ba don halina ba, ban San wani Abu ya sameki kin San hankali na bazai kwanta ba Kuma wlh zai iya dukanki, kema kin San dukan ki dai dai yake da a watsamun tafasasshen ruwa please besty, uhmmm kawo nasan yanxu sai ki faramun kukan naki na fama komai kuka,is ok Zan Kai shikenan kin ji dadi 😏,eh ngd my sweet besty na,to kiyi dariya Mana😃😃 nayi to yauwa ko kefa,ok na tafi sai kin dawo,ko nocking bata tsaya yi ba, ta bude kofan office din ta shiga,komai bata ce ba taje kan table din office din ta ajiye takardun ta juya, gaba daya mamakin karfin halin yarinyar yakeyi yasa har ya kasa mata magana har Saida ta fita, ya kaima iska naushi oh my God wai meke damunane meyasa ban Bata punishment va har na bari ta tafi,