Sashe 18
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Amaryar fa munata sallama, shiru, fitowa tayi ta tsaya musu gandakai tana musu wani kallon uku saura kwata, "lpy Kunzo kuna mana shouting a gida, "To fah ni Adama irin wanda aka kwaso mana kenan, neman guri sukayi suka zauna ita kuma ta cigaba da tsayuwanta, "to ranki ya dade Amarya kidan rage tsawon mana koh, zaunawa tayi ta Dora Kafa daya kan daya ina jinku, tab Addah Adama da yake tana da zafi, ta tashi " ke shiga hankalinki duk cikin mu kinga sa, arki mare mutunci mare tarbiya muna kannin uwar mijinki mu shigo cikin gidan Dan mu ki mana diban albrka wlh ba, a haifeki ba, kul ki ajiye haukan da kika zo dashi, ko in gyara miki zamanki, don ki tanbaya kiji Adama bata daukan rai
a wulakanci, "da sauri ta zube a kasa don Allah aunty kuyi hkr wlh ban gane ku bane,,,
*************************
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN Zazzau, kuji yanda zata kaya✍️✍️✍️✍️✍️
Vote
Share
Comment
Please 🙏🙏🙏
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(LIFE REMEMBER)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
🌹🌹EPISODE FOURTY EIGHT &NINE🌹🌹
Wannan page naku ne yan group din GIDAN GADO FANS ina godiya da kulawar ku, kuma inajin dadin comment dinku.
"Me kika ma yar uwata iyeeh!! Wlh in wani Abu ya samu yar uwata sai kin sani, kimin magana mana kin tsaya kina kallona, kukane yaci karfin Raliyat, da gudu Zahra taje ta cakumeta kukan me kikeyi ne Iyeeh kimin magana mana kin Santa ne, a ina kuma kika Santa,? Da gudu Raleeyat taje ta bude fridge din su ta dauko ruwa tazo ta yayyafa mata, tanayi tana kuka, "don Allah kawata karki mutu ki tashi, ina kika shiga tsawon shekaru ina nemanki gashi ban san gidanku ba, Uncle Mubarak ya nemeki har ya gaji, "nifa kin sani a duhu kimin bayani sai sunbatsihirine, "kamata mu kaita kan kujera ki dauko first Aid box mu bata temakon gaggawa tukun na sai muyi magana, kamata sukayi suka dorata kan three seater dake falo Zahra ta tafi Bedroom dauko Box din ita kuma ruwa ta samu a cup ta fara karanta Falaki da Nasi da Ayatul kursiyyu da karshen suratul Bakarah don wainnan Surori da Ayoyi suna karya sihiri sosai, kuma suna kare mutum daga kamuwa da sihiri Indai ka lazimci karantasu, Allah yasa mu dace, bayan ta gama mata Addu'a a cikin ruwanne ta fesamata a gaba daya jikinta, dai dai lokacin da Zahra ta fito, kawai gani sukayi tana jijjiga, da gudu Zahra ta kariso suka rirriketa, can ta fara jera Atishawa, "Alhmdulillah Allah sarki kawata tsawon shekaru nan Ashe sihirine a jikin ta, Allah ya saka mana Allah ya isa tsakanin mu da wanda tayi miki wannan aikin, Raleeyat kuka Zahra kuka sun tasata a gaba, kasan cewan tunda ta gama Atishawa barci yayi gaba da ita, bayan sun gama kukan ne sun lallashi kansu, Shine Raleeyat ta kwashe duk labarin su ta fada ma Zahra sai dai ita ta san Nusaibat yar Zaria ce, amma bata san gidansu ba sai dai tanada tabbacin Uncle Mubarak ya san gidan su, nifa ina zargin Yaya Mubarak shine Uncle Mubarak din da kike magana, Amma Bari kiga pic nashi, wayanta ta dauko ta nuna mata pic din Uncle Mubarak, "wlh kawata shine shiyasa tun farkon ganina dake naga kunamun kama, kawai dai banyi miki mgna bne, Amma suna tare da Uncle Mubarak tsawon nan Basu taba ganin juna ba, tab Allah mai hikima,
"To ni yanzu ya zamuyi da ita in ta frka tace bata sanni ba fa, "Haba kawata Zahra ai bazata ce bata sanki, ki kwantar da hankali ki, "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji'un Sittynerh kaman Raleeyat na gani dazu a bakin kofa, "nice Besty na da gudu taje ta rungumeta, Ina kika gudu kika barni, to yanzu bagani ba, bazan kara tafiya in barki ba, yanxu kin tuno wani Abu, Bloody eh na tuna Sittynerh ni yar Zaria ce Amma ban san gidan mu, ba kaki damu, kin san wannan,? "Kai Sittynerh wannan ai Uncle Mubarak ne koh Besty, shine fa, "to ai shine Yaya Mubarak din mu wanda bakyason gani,, "to yanzu ya zamuyi, ina neman alfarma a gurin ku karku fadima kowa na warke har sai mun koma gida, ina so muba su Momy mamakine, "haka za, ayi kuwa, nifa Abunda yafi ban mamaki shine da sunanki ya tafi iri daya dana Nusaibat din mu banbancin kawai Yareema da fulani yanzu da Wanne zakiyi Anfani kowanne ma, "kunga ku tashi muje muyi sallah lokaci yayi,
*************************
NIGERIA
"Uhmmm baby ni bazan iya tashi ba, "yadai kamata ki daure muje kiyi wanka sai kiyi Sallah kinga lokaci nata tafiya bakiyi sallah ba, daukanta yayi ya kaita toilet, ya fito ya barta don tayi wanka, shikuma ya shiga kitchen don sama musu abunda zasu ci don Mamy tace suyi girkinsu ko nadan kwana biyu da, ake kawowa bazata kawo musu ba, niko nace Mami me mukayi da zafi haka,
Yana fita toilet din ta fito da wayanta data sakale a bra dinta, da sauri ta nemo number Umma Hello, Ummah, "Hello Amarya bakya laifi, "Umma ni ba wannan ba fa akwai Matsala wlh, "meya faru? "Wlh Umma duk dangin shi basa sona fa ga wata shegiyan tsohuwa wai ita kaksnsu har da wani cewa ya karamin kishiya nan dai ta kwashe duk yanda sukayi ta fadamata, "yo ke mai zai dameki tunda mijinki na Hannunki Indai kinyi Anfani da maganin nan da nace kiyi matsi dashi, Indai komai ya wakana tsakaninku to angama zance, zuwa gidan su ma sai kin ga daman yaje, "eh Ummah nayi Anfani dashi, kinji inda yake sunbatu ne, 🙈dariya gaba daya suka kwashe dashi, "Shiyasa nake sonki Umma, "to ya za, ayi zan samu ko dubu Hamsin ne, "Eh Ummah karki damu zanma Yaya Jafar transfer sai ya baki, ke rabu da dan banzan yaron nan da yazama shanyayye, kimin a na Yayanku Sulemanu, to Ummah, sai anjima ji tayi an bude kofar Bedroom, da sauri ta saki shower tayi wanka ta gargasa jikinta, Amma batayi wankan tsarki ba, hakan duk yana cikin dokan Boka, niko nace waiyazubillahi,
Haka tayi wankanta ta fito abunta nanda nan ta shirya tasa hijab ta zauna a kan sallaya kaman tayi sallah,
**************
Lokaci na tafiya inda shekaru suka tafi, Abubuwa da yawa sun faru, Yanzu Billy tayi Nasarar raba Mubarak da Ahalinshi sai abunda tace mishi da sharadin duk randa suka hadu da Ummimi Asirin zai karye, yanzu Billy ta haifi yara biyu da Habibullah ana cemai Anwar, sai Habiba wato sunan Umnanta Ana cemata Iman, yanxu saura wata uku su Zahra su dawo a matsayin cikakkun likitocin mata, sau uku su Momy na tsiyartan su, inda sun kara zama yan mata masu aji wanda in ba sanin su kayi sosai ba bazaka ganesu ba, karma Ummimi taji, don ta fisu cika da komai,
***********************
INDIA
karatu yayi tsafi suna gab da Exam din karshe basa da sukuni kwata kwata, duk da cewan suna daya daga cikin masu kokarin Daliban da, akeji dasu, a department dinsu,
Sun fito sunata farin ciki yau sunyi final Exam dinsu.
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU
Share
Comment
Vote✍️✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(MISSING OUR COUNTRY ZAHRA&NUSAIBAT&RALEEYAT)

🌹🌹EPISODE FIFTY&ONE🌹🌹
Wannan page din kyautane ga duk sababin members din da muka samu a AREWA WRITERS ASSOCIATION ina muku fatan alheri.
Aunty mu na kan mu mai share kukan mu (Aunty Hauwa) Allah ya kara daukaka ya raya zuri,a.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.