Sashe 11
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun isa capteria sun zauna suna shan drinks da cake, "Aslamu Alaikum Fatima Zahra Ahmad Fulani, "a,a Hafsat Muhammad ya kike, lpy lau wlh naji anata labarin wai kin zo da wata new sister ki kuma irin su daya da Nusaibat kuma d same Name ma ina take, "kai Hafsat wannan tanbaya kamar yar jarida to gata nan a bayanki, "tsarki ya tabbata ga Allah mai hallita yanda yaso, wlh Ba don mun san Nusaibat ta rasu ba zamuce wannan itace wlh kaman yayi yawa, to ai ita din cousin din muce kuma sunan su daya, gskya na tayaki murnan kara samun yar uwa a karo na farko, sister sannu koh "yauwa, "I am Hafsat Muhammad by Name, "ok Nusaibat Habibullah Fulani, "Nice to meet you, me too,
.
*****************************
"Yanzu Daddy Boy har Boy yayi girman dazai je ya nemi aure bada sanina ba sai da kuka gama Abunku ne za,a kira a fadamun, kun sani baku fada mun ba, sai ma anyi biki, "Haba Mamy Zahra kiyi hkr abun ne yaxo a haka, please I am sorry my sweet wife, dariya Mamy tayi shi kenan ya wuce, "yauwa tawan sai na dawo, to a dawo lpy Allah ya tsaremun kai ya baka abunda kaje nema, Ameen mata ta gari,
🙈🙈a niko nace su Daddy an iya soyayya Ashe 🙈🙈
"Auta"!! "Na,am Mamy gani, wai ina dan rigimanki ne,? "yana can yana home work, kin san yaron nawa yanxu ya zama gifted, "aikuwa dai Mamy ku bari mu shaida dai tukun na, banda yaban kai,
"Ke ni duk ba haka ba ma Yayanki wai Aure zaiyi, "Aure kuma Mamy!!! A ina ya samu Matan? "Uhmmm ki bari kawai Auta wai a zaria, ni da har na fara mai sha, awan Baby, "wata Baby kuma Mamy? Wai bloody kike nufi? "Eh ita duk da dai ba musan asalinta ba ni inaji a jikina ita alheri ce a gareshi, Amma duk da haka ban hkr ba sai ya aureta ayi bikin da wanda yake son dai, Bayan kun kammala karatun ku Sai in aura mai Baby, "Amma Mamy kina ganin ba Matsala,? "Babu komai inshaallah Auta, "to Allah ya tabbatar mana da alheri, "Ameen ya Allah,
*****************************
"Haba haba Momy wai duk yanda muke da Besty zaiyi Aure ya kasa fadamun iyeh Abun nan ya ban haushi sosai Amma ba Komai, "My son hkr zakayi Abunne yaxo a haka, shikenan Momy Allah ya sanya alheri,
*****************************
Kwanci tashi ba wuya watanni sun ja lokaci ya tafi Abubuwa da yawa sun faru, ciki Harda rashin Haduwar Mubarak da Ummimi,gashi yau sauran sati biyu su kammala karatun su, inda sabo mai tsanani ya shiga tsakanin Yaya Amar da Nusaibat da Zahra, a gefe guda kuma Daddy yanata ma Yaranshi shirin tafiya karatu India, inda suna gama jarabawa da sati daya zasu tafi, Ana kuma Saura sati biyu bikin Yaya Mubarak, inda kaf family ba wani mai son Auren sai shi Angon Kadai shiyake ta shirn shi.
*****************************
Kudai cigaba da bin yar MUTAN ZAZZAU kuji yanda za, a kare✍✍✍✍✍✍
Share
Vote
Comment
Please 🙏🙏
.
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(YAYA AMAR&ZAHRA)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
🌹🌹EPISODE THIRTY EIGHT&NINE🌹🌹
DUK WANDA YA FASA TABAMUN YAYA YA RAINA ALLAH DA YA HALICCESHI, TA FADI HAKA GAMI DA KAMA KUGU, DA MURGUDA BAKI, SAMUN KANSU SUKAYI DA KASA TABA AUNTY MARYAMA, WANI SOYAYYA SAI A NOVEL DINA WANDA ZANYI IN NAGAMA GIDAN GADO KUDAI KUCIGABA DA BIN YAR MUTAN ZAZZAU A NOVEL DINA NA GABA(💞💞WAZAN AURA?💞💞)
Whatpad
Zeeyterh Rahzeey yaree@
**********
Tunani yakeyi gaba daya kanshi ya kulle sbda tunanin da yakeyi, "Yaya Amar kazo inji Momy, maganar Affan ya dawo dashi daga duniyar tunanin da yakeyi, "to my dan Kani kace ma gani nan zuwa, tashi yayi yasa jallabiyan shi ya fito falo, tundaga nesa yake kallon ta, gaba daya in ya ganta birkita mai tunani takeyi, Amar be a Man mana kamar wani ba soja ba, niko nace ai ba daganan take ba Yayan mu, karasowa yayi cikin falon, sai da yabi iyayen nashi da peck a chest nasu ya gaidasu sannan ya nemi guri ya zauna, yana zama Affan ya haye mai jiki, "wash Daddy kaga Autan Momy zai karyani da wannan lukutin jikin nashi koh, "kai kai Affan dagamun yaro, kar ka karyamun shi, "to sharri training din da kukeyi a gurin Aiki bai karyaku ba sai yaro nane zai karyaka, kaji zonan my Autana, Momy kawai ni yazo ya zauna a jikina, ai muma munada jikin da yafi nashi ma, shida dan siriri ne muko yan lukutaye, ko Momy, tunda ta fara maganar ya kafeta da ido gaba daya ta tafi da imaninshi, "sosai ma kuwa baby na, "to duk yadai isa haka, muma zamuyi kiban nan watarana, Son dama akan maganar school din kanwarka ce gatanan ya kke ganin za,ayi, ni da nace kawai a dauki result din Marigayiya tunda suna bala,in kama tayi Amfani dashi, sai a nemo mata wanda zai dunga yima ta lesson a gida, koya ka gani tunda ga Zarah nan sai su cigaba da zuwa health school din da Marigayiya ta fara koh, taje a madadinta, Bayan sun gama tunda kaga Saura shekara dayane, ina son in turasu India ita da Zarah sai su zauna a gidan Daddy ku karami tunda gidan yanxu ba kowa ciki, sai suyi B, ed din su a can koya ka gani, "ai hakan ma Daddy yayi wlh shawara mai kyau, yanzu teacher daza,a samo shine matsalan, "No Karka damu ni na Riga na samu wanda zai yi mata lesson din, "ok to Daddy Allah yasa ka da Alheri ya kara budi, "haba My Son DA na kowane ai mudai Addu'an mu gareta Allah ya dawo mata da tunaninta, dukansu suka Amsa da Ameen ya Allah, "to Baby sai a dage sosai kinji kin san karatun likita ba karatun wasa bane kuma zaki dunga zuwa Hospital din Yayanku domin kara expireance zaku dunga zuwa da Zarah yau Zan mata magana, ko kuma ki shirya kawai in Zan fita sai in sauke ki a gidan su, ku gaisa sbda ku saba ita Kadai ce kawar Marigayiya, kuma yar uwanta don da Daddy su da Daddy mu uwansu daya Ubansu daya sbda haka ki riketa da kyau kinji, sai dai Zarah nada saurin fushi sai kinyi hkr da ita sosai, kinji koh? "Inshaallah Yaya Zan kiyaye ngd Daddy Momy Allah ya biyaku da gidan aljannah, kawai Sai kuka, Momy ne ta rungumeta tana lallashinta, "ya isa Baby ai mun riga mun zama daya don ji nakeyi tamkar ni na haifeki,
"To Baby ya isa haka je ki shirya Yayanku na jiranki, "to Daddy mu, firgigi Affan dake sleep jikin Momy ya farka Daddy nima zanje, "Oh ni Habibu yaro son yawo kaman mene, to Momyn ka ta shiryaka sai ku tafi,
"Momy sai mun dawo to my Baby a dawo lpy ki gaidamun Hajiya Aminan, suna fitowa suka tarar da Yaya Amar waya yakeyi ita dai gama daya yanayin tsarin shi, yana mata kama da wanda ta sani Amma tarasa wayeshi, Amma fa Yaya Amar ya hadu sosai, niko nace Baby ko kin kamu ne😜, suna shiga Motan yana karishe wayan yaja suka Lula hanyar gidan su Zahra,
*****************************
"Mamy wlh na kira yaya kuma ta shiga yaki dauka, "barni dashi zai dawo ya sameni kuwa, wayan Mamy ne tayi kara, Auta miko mun phone nawa, "lah Mamy Yaya ne yauwa kawo mun, "hello Boy ka kyauta ma rayuwanka ina ka tafi duk ka daga mana hankali jiya Daddy ku kaman zai dukeni ta waya sbda nace ban san inda kayi ba, "Sorry Mamy wlh tafiya Zaria ne ya kamani urgent tafiya, Sorry my sweet Mamy na ina Auta kice mata tayi hkr naga miss call nata ban kirata ba banda Time ne, niko nace Uncle Mubarak dama in zaka ga time kana tare da Baby Billy, 😜, "to yaushe zaka dawo sai nanda da sati biyu kafin nan nayi settle din abunda najeyi, ok to shikenan Allah ya kaimu ya baka Abunda kaje nema My Boy, "Ameen my sweet Mamy, Sallaman da akayi yasa dukan su suka juya suna kallon Masu shigowa, gaba daya mikewa sukayi lokacin da Ummimi ta shiga falon, "wayyo Allah Mamy Bloody na mun gizo gatanan a bayan Yaya Amar, "lah Aunty Zahrah wannan fa Aunty Baby ne, ba Aunty na ba, Ana mutuwa a dawo ne? Murmushi Amar yayi yace Mamy mu zauna mana, Zan muku bayani, Gaba dayan su zama sukayi, ita Ummima sai kallon Zahra takeyi yayin da Zahra ma ita take kallo,
Bayan sun zauna ne, Yaya Amar ya kwashe komai ya fada musu, ai da gudu Zahra taxo ta rungume Ummimi wayyo Mamy Nima na kara samun yar uwa a karo na biyu, Alhmdulillah, ki saki jikin ki kinji, Ranar Monday zamu fara zuwa school tare duk Abunda baki gane ba ki tanbayeni, kinji bloody, "to Sittyneerh, "gaba daya waigowa sukayi suna kallonta, saboda Abunda ta fada haka Marigayiya take cema Zahra, kawai Sai Zahra ta fashe da kuka ta rungume Mamy, da sauri Ummimi ta karasa kusa dasu Mamy ta bude mata hannu tace mata kema zo, da sassarfa ta karasa Mamy ta hada su ta rungume su, tana lallashin Zahra, Abul khair ne ya fito daga daki da, alamu sleep ma ya tashi, yazo "Mamy wayasa mun Aunty kuka, ko Affan ne, hararanshi Affan yayi daga zuwanka, zakamun karya, to ba Aunty Zahra bane daga taga Aunty Baby mai Kama da aunty na sai ta kama kuka, ka ganta nima yanxu nayi new Aunty,
"To duk ya isa haka inji Yaya Amar, ni Mamy zanje in dawo, sai in daukesu, "Ayyah Yaya ka barta ta kwana mana, "wannan kuma Sai dai ki kira Momy ba ruwana, yana gama fadin haka ya fice, yana cewa lallai yarinyar nan bazaki gane bane, ai ko Momy ta yarda bazai bari ta kwana ba shi,
Niko nace kaji su Yaya Amar da karfin hali,😜