Sashe 26
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta dade a tsaye a kofa ta kasa shiga, tun dazu yake jin Alamunta da kanshin turarenta kuma ya tabbatar itace shi yazaiyi da kunyar nan ne don yaga Alama kunyarta bazata barta ta nuna mai Soyayyar ba, tasowa yayi ya budo labule a hankali ita kuma lokacin ta kulle idonta ita kuma Mami tana kokarin turota dai dai shikuma ya fito, kawai sai ji tayi an turata ta fada jikin Mutum, ai da gudu Mami ta juya tana dariya, shi kuma tana fadawa jikin shi ya rungume ta kamar wani zai kwace mai ita, a tare su ka saki ajiyar zuciya, da sauri ya jata suka shige dakin itako Kara rufe idonta tayi gam tana ta mutsu mutsun ya saketa yaki, dago kanta yayi ya kura mata ido ba, abunda yafi daukan hkalinshi irin cute Lips nata, da Zara zaran eye lashish nata, lip din yaji janvaki a hankali ya kai bakin shi kan nata ya bata lights kiss, sannan ya saketa komawa yayi ya zauna ya jawota ya zaunar da ita kusa dashi, muryan shi can kasa yace mata I love you too Baby ur my life, my life without you is empty like Bread without sugar, pleasssseee ki soni ko rabin yanda nake sonki ne, Baby na👏"I love you too hubby Nusaibatu tana sonka fiye da tunaninka, kaine Namijin data fara so a duniyar Soyayyan ta, please na baka Amanar zuciyata Karka ci Amanar ta, "na karba Baby na Allah ya barmu tare, "Ameen mijina, to sauko kaci abinci haka ya sauko ta dunga bashi abinci suna hiran love, Sister Nafeesat kizo ki dau course😂,
Bayan ya gama suka shiga cikin gida suka hadu dasu Anwar wai su akai su gurin Daddy su, rike musu Hannu sukayi suka ci gaba da shiga gidan suna zuwa dai dai sashin su Billy, Ummimi ta waske dole haka Mubarak ya bita sashin ba kowa, Amma fes fes tunda dama Billy bata da kazanta, dakin Umman su suka shiga suka ganta kwance a kujera da sauri ta tashi tazo ta rungume Ummimi ta fashe da kuka, Don Allah kiyafemun Ummimi ki tayani rokon Mubarak ya yafe mun "haba Yar uwa ni na dade da yafemiki, don Allah ki yafema Ummata ma, nida Mubarak duka mun yafe muku Allah ya bayyana Umman taku, Ameeen ga kuma yaranki na kawo miki su kwana a gurinki, kudi Mubarak ya ciro ya mika ma Ummimi yace ta bata, in suna bukatar wani Abu ta siya musu, "yauwa my Yarana ga Momy ku kuje gurinta koh, "mu bama sonta tunda bata damu da muba kuma ta tafi ta barmu, "kar in karajin kunce haka oya kuje ku gaidata is ur Mom kunji yan albrka, da kyar suka yarda sukaje gurinta,
A haka har sukayi kwana biyu ba laifi yanzu sun dan saki jiki da ita, Amma ba kamar yanda suka saba da Ummimi da Mami ba, yau ne zasu koma, Ummimi ne da Mami suka rakoshi bakin titi inda ya ajiye motarshi, bayan sun shiga Motar ya fito har sun juya, "Habibaty juyowa tayi ya kariso gurinta da sauri, ya bata fake kiss a forehead dinta ya juya ya tada mota ya tafi yana dago mata hannu, Murmushi tayi ta shafa gurin da hannunta tayi ma hannu ta kiss kwashewa da dariya Mami tayi, aiko da gudu ta bita, ita shap ta mance da ita a gurin, Banza yar sa, ido ai halinku daya da Jafar din,
Kwanci tashi ba wuya har gobene Daura Aure, sai dai Kilishi tayi mana kwafsi tace in an Daura akai mata Amare gidanta ne, har Amaryar Yaya Ameen din, sai daga baya za, ayi duk wani celebrate sbda wasu dalilai, nata nima dai ban san komeye ba, Amma zan dage sai na jiyo muku dalilin da yasa kilishi zata mana haka, inda muka ci burin chashewa dinnan nida su sister Adama da Nafeesat da duk yaan gidan Gado Fans, to muna jira.
Taro yayi taro sai da akaje Kano aka dauro na Yaya Ameen aka wuto da Amarya Zaria sannan aka Daura nasu Yaya Mubarak karfe sha dayan safe, inda gaba daya kusfa ya dauka ba masaka tsinke inda dubban mutane suka shaida daurin Auren Mubarak da Nusaibatu, Akan sadaki dubu dari biyu, duk da su Baffa Yahaya sun so a rage sadakin sunce yayi yawa Daddy yace su sukayi niyar haka, Ana gamawa aka buga Yola akace a Daura nasu Zahra,
Karfe biyu suka Kama hanyar yola, Amma Amare su a jirgi zasuje, kaduna suka wuce don already dama anyi booking na jirgi, ciki harda Hajia Yaya da Guggo tsohuwa sai Yola.
Nima na bisu aka koroni akace sai dai inje in I yan Daura aure a mota niko nace sai jirgi zan hau ko a fasa, aiko Hajia Yaya tace sai dai in fasa, ni kuwa na fasa, dama wayar dauko rahotan chaji ya kusa karewa, innayi chaji na bi Su Mama dazasu tafi jibi✍️✍️✍️
Share
Commmment
Vote
Please ✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(WALIMA&DINNER)*
*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
*🌹🌹EPISODE SIXTY SIX&SEVEN🌹🌹*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*Alhmdulillah ngd da Addu'oi ku Hussaini yaji sauki har yana magana ma.*
_*Ina kuke Masoyana ga Sabon Novel dinan da zai zo muku nan ba da dadewa ba mai suna 💞💞WAZAN AURA? 💞💞 tausayi da ban al ajabi da yarda da kaddara duk a cikin Sabon Novel Dina mai suna💞💞WAZAN AURA💞💞 kudai kawai karku bari a baku labari ku cigaba da bibiyan yar mutan zazzau.*_
"Wai an kusa gama kunshin kuwa? "Eh saura dama ita daya ta rage a gama to ga mai make up ta iso, ina son ayi a fara waliman nan da wuri ne sbda bama son African time, ke Baby taso kiyi wanka gashinan an hada miki a toilet tunda ke angama miki, to Momy.
Kai Masha Allah din Allah ku tayani gani wai Su Nusaibat ne haka ko an canxo Sune, kuzo kuga Amare inda suka hade a cikin wani golden Abaya sun hadu iya haduwa, sun zauna gurin da aka tanada domin Amare Malama juwairiyya ce tazo ta gwangwaje musu wa'azi mai ratsa jiki akan aure Amare sun sha nasihohi sosai, Anci ansha can na hango yan gidan gado fans sun ci ankon hijaban Su milky colour sunsha kyau, sister Adama naga tana ta ribibin Amso musu take away da ake raba gurin takwaranta Aunty Adama a,a Su sister Adama Amara kirjin biki, a karbo har da nawa karki manta dani😂. Taro ya watse tubarkalla ansha selpie can na hango takwara ta dage sai sunyi selpie da Amare, kai su daughter kibi a sannu kema zaki shiga pic din kai Banga Maman Ahmad bane da sister Nafeesat ko mota ta Makale muku a hanyane😂 to nima dai bari na matsa kusa duk da ba tsawo gareni ba Anya za,a hangoni kuwa🙈kai sisters kumin karo karon tsawon ku mana nima ko a hangoni a selpie nan, haka aka gama WALIMA lpy aka tashi sai kuma gobe in Allah ya kaimu zamuje mu kwaso shoki, dole in nemo heels shoes domin a hangoni da kyau, 😂gurin Dinner din nan to sai dai matsalan banda mayafin sawa Amma tunda garin su sister Adama ne ta Aramun nata, 😜.
*************************
"Eh Mamy ina ta jiran su juwairiyya har anyi WALIMA an tashi Basu zo ba ok sun kamo hanya harda Yaya Bilal da Muniba to sai sun iso, "nima yanzu na gama waya dasu Mama tace mun jirgin karfe biyar din safe zasu taso harda Mami da Yaya Umar da Yaya Jafar, "ok Allah ya kawosu lpy Ameeen suka Amsa Basu suka kwanta sai karfe goma sha daya Bayan sun gama turaren jiki,
Asuba ta gari Hajia Kilishi tazo ta tashesu Sumy artist aka kira don suyima duk wanda suka zo bikin Make up, aiko ranar sai dasu Yaya Mubarak suka ga Amaren su, sai dasu ka gigita ganinsu, sbda Kara cika da kyau da suka karayi, Yaya Amar kasa hkr yayi jan Zahra yayi can boys quarters ya gama uhmmm Nidai bakuji a bakina ba, ba ruwana🙈kar sister Adama tace nayi rashin kunya, to suma dai ta fanni su Yaya Mubarak hakan ta kasance niko nace in kunyi hkr anjima Ana gama Dinner Kilishi zata kawo muku Amare,
Well come Queen palace hotel yola haka naga an rubuta a saman gurin suna bada wani light mai kyau,
Biki yayi biki mu a can muka kwana rawa rawa, kidane ke tashi na mawakin nan mai tashe Hamisu breaker ne ke ta wakarshi ta jarumar mata, mutane sun fara zuwa Ana sauke su a hadaddun motoci, can na hango su Mami ita da juwairiyya da Muniba kannin Raleeyat sun cakare sun ci ado kamar ka sace su ka gudu, gefen Mami na kalla sai na hango cingum nata wato Yaya Jafar a gefenta can na hango yaya Umar nata dama dama da Juwairiyya nace kodai kodai😜. Tun Daga kofar shiga gurin aka zuba wasu filawoyi masu kyau, wata hadaddiyar Motane ta parker inda ta jawo hankalin duk wanda ke gurin tuni Mc ya canza kidan I am fall in love, wasu hadaddun yarane guda biyu suka fara fitowa Daga Motar kaman yan larabawa,,,,, sorry sai kunji ni anjima kuyi hkr da wannan one love.
KUCIGABA da bin yar mutan zazzau
Share
Vote
Comment
Please ✍️✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________

[email protected]💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(KILISHI HOUSE)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE SIXTY FOUR&FIVE🌹🌹
Sadaukarwa ga kannina yan biyu Hassan da Hussainikilishiini Allah ya baka lpy ya tashi kafadunka Ameen ya Allah.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
*************************
Sun isa Yola lafiya kasan cewar a jirgine karfe biyar na yamma sun isa, direct Motocin gidan Hajia Kilishi ya zo daukansu can suka wuce,