Sashe 25
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(LOVERS AND WEDDING)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE SIXTY TWO&THREE🌹🌹
Sadaukarwa ga duk wata mai suna Zainab, Takwarallenas duk ku fito na baku kyautan page guda I love Zainab💞💞💞.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
*************************
"Amincin Allah ya tabbata gareki My sweet Baby, "tare da kai lafiya kira cikin dare Haka? "Haba laifine don Mutum yayi kewar Matar shi, "Oh har na zama ma matar taka kenan? "Eh mana kin Zama ko kin Manta na biya Sadaki ne daurawa ya rage,? "Uhmm ina jin sleep sai da safe, haba Baby na please ki tsaya muyi mgna Naji na yafema sautin zanzo jibi zanzo da Yaran sai ki kaisu gurinta, Amma ni ban son ma ganinta, "Da gaske Masoyi, da gske mana bashi ne dai kawai bukatarki ba, duk yanda kikeso haka za, ayi ranki ya dade, "thank You Hubby muuuaaah💋kit ta kashe wayanta tana dariya, shiko daskarewa yayi da wayar a hannun shi, Imagine yau Nusaibat ne ta mai kiss aiko duk randa suka hadu sai ta mai, juyi yayi ya fada gado, ya rungume phone din shi kawai yana tuno sautin fitan Kiss dinta yana imagine yanda zatayi da lips dinta, kawai ji yakeyi kaman ya ganta a jikinshi ne ya rungumeta, "wai kai Mallam na shigo inata magana kamun shiru, sai wani Murmushi kakeyi, "kai Besty bakayi ba, kazo ka katseni ina cikin shaukina, har ka gama ba filawan ruwa kenan, ka wani zauna gaban yarinya kana ta wani shirme ko kunya, shiyasa na tashi na baku guri, "hhhh sannu mister Big naga kaima yanxu ka gama naka wayan da yarinyar ai duk daya muke da kai, kaga Zahra ta ma ta ba Baby two Months fa, "To sai mene Dallah Mallam ni Kara gaba ka barni in gama tunanin Baby na, kar kuma ka Kara cemata Baby ka kira ta da sunan ta Ni ne kawai da Momy dasu Daddy muke da right din cemata Baby, "to kishin ya motsa kenan kadai san kanwata ce kabini a hankali ko in fasa baka, "to sai mene nima in fasa baka kanwata Zahra, "kai wlh baka isa ba, dariya duka sukayi suka tafa, "kaji Besty ka kwana kawai gobe in Allah ya kaimu ka rakani Zaria, "Ni Allah ya kyauta in rakaka tadi gurin tsohuwan budurwata da kamun kwace, "Kut da gudu ya bishi sukayo waje, da Daddy suka kusa bugewa ya kaucemusu "kai ku zo nan, karisowa sukayi Yaya Mubarak nata wani ciccin magani shi kuma Amar nata mishi Dariya, gamu Daddy, "waiku yaushe zaku girma ne iyeh, Ana shirin Auran ku kuke wannan shirmen,? "Daddy wlh wannan dan rainin wayon ne bai son zaman lpy, kudai fita idona in an girma a san an girma ko wlh a fasa Auren sai Next year, "kai Daddy wlh mun bari wasa ne fa, murmushi Daddy yayi ya shige gida abunshi, su kuma suka koma part din su,
Washe da safe Mamy ne da Zahra a kitchen suke hada break fast, "Momy to wai yaushe zanje Zaria ne, Nifa ina son ganin Bloody, "to in banda abunki shekaran jiya fa muka dawo, in kinyi hkr gida daya zaku zauna fa, "da gaske Mamy? "Sosai ma kuwa, Naji dadi wlh"to Nidai kwashe Abincin kije ki jera kan dining, "to Mamy na,
Bayan sun kammala ne Zahra ta shige daki don yin wanka, kafin su zauna cin abinci,
Kowa ya sauko cin abinci sai Zahra da take can take kal kalan kwalliyanta na fama, sai da Mamy ta kira ta sannan ta sauko, tun da ta sauko Yaya Amar ke satar kallonta, kowa yanata cin abinci shi, tana isowa taja kujerar da yake facing din Yaya Amar, gaida kowa tayi sannan ta fara zuba abinci, turo kafanshi yayi ta kasa ya takata, da sauri ta dago duka hada ido, kashe mata ido yayi, wani murmushi tayi mai, mai sanyaya Zuciya, lumshe ido tayi, Uhmmm murmushi Daddy yayi yana nuna ma Mamy Su Zahra da ido murmushi itama tayi tana karkada kai, Daddy ya fara tashi Sai Mamy itama ta bishi, "to Marasu kunya Mamy suna kallon ku kunata rashin kunya, sunkuyar da kai Zahra, tayi shiko yaya Amar ko a jikin shi, shima Yaya Mubarak din tashi yayi ya Basu guri, kaman yana jira kuwa ya dawo kusa da ita, "Haba my Kalby bakya son cin abinci da yawa fa, nikuma ina son inga kinyi katuwa fa, "Uhmm Hayaty inafa ci, "Nidai kawo in baki, haka ya karba dunga bata, tanaci suna hiran su, sai shagwaba take mai yanata lallashinta, har sai data koshi, suka dawo main Falo suka zauna, sunata hira,
Can Yaya Mubarak ya fito rataye da jaka, "kai Yaya Mubarak ina zuwa? "Zanje Gidan kilishi ne in dauki su Anwar da Iman Zaria zani, "lah da gske bari in baka Sakon da Momy ta bani na gurinta kace Momy zata kirata tayi mata bayani, ok yi sauri, don ban son shigan dare, "to, tana zuwa ta dauko ta bashi,
"Waye mai Sallama,? Oyoyo Daddy, Tsohuwa kizo Daddy mune yazo, "to fitowa tayi a,a Maigida za, aje ganomin kishiyar tawa ce, sosa keya yayi, "eh wlh Daddy ya fadamiki zan tafi dasu Anwar ko, "eh ga kayansu can ma nasa an hada musu, to godiya mukeyi, ku fito mu tafi koh, "Daddy damu zaka, zaka kaimu gurin New Momy ne, Eh my Yarana, to Amma Daddy ni ina son ganin Old Momy mu, Iman ne tace haka, shiru yayi ya rasa mai zai cemata, eh zamu ganta a can ko Daddy Anwar ne yace haka, samun kansu yayi da Amsawa da Eh, Kama hanyar fita sukayi, kilishi ta fito, "au yarana tafiya ba sallama? Dawowa sukayi da sauri duka suka rungumeta suka mata kiss a goshi, suka mata Bye suka tafi,
*************************
ZARIA
Ummimi ne ta dage a kitchen tana hadama Everlasting dinta girki, ita da Mami, sai zuba takeyi, "kai Mami kin isheni fa, "kai Aunty ke wai baza, ayi hira dake ba sai kice Mutum ya cika surutu, "kedin ne ai Mami disturber ne ke, "uhmm to wai haka zaki je ki dunga ma Yaya Mubarak din wannan zaman kuramen, tab akwai aiki, ni wlh aunty ma kamar baki je wata kasa karatu ba, baki wani waye ba, wlh ki tsaya wani fulatanci wata tazo ta kwace miki shi, dama ga shi dan gayu, wlh koni don ke aunty nace Amma kwace shi a gurinki bazai wani wuya ba shifa Aunty Namiji dan kulawane da tattali in baki kula dashi bakya tattalin shi gani zaiyi kaman baki sonshi, don haka wlh aunty ki canza hali Nidai shawara nake baki, "tabdijam Mami duk ina kika san haka, lallai zan gayama Hajia Yaya Aure kikeso irin wannan maganar ta manyance da kikeyi, ko wata uwar matar bazatayi haka, "kai aunty daga bada shawara kinga ma tafiyata na fasa tayaki girkin Sorry my kanwass rikota tayi, zomu karasa, sun kammala komai sun kai dakin Yaya Ameen tunda anan dama yake sauka, shi ma Yaya Ameen yaje kano ba filawa ruwa😂, bayan sun kammala taje tayi wanka Mami ta yi mata Make up, "kai Aunty na kin ganki ne kamar wata sarauniyar kyau, dole yaya Mubarak ya ban kudin kwalliyan nan,"Allah dai ya shiryeki my kanwass "Ameen Aunty na, yanzu sai jiran Ango koh, "yau da dauki Kulan can kije sashin su Billy ki kaimata, kema dai kin san ban zuwa sashin nan fa Aunty sai dai in kira miki Mufeeda ko Hauwah su kaimata, "Haba my kanwass ke ba yafiyane a rayuwarki koni da, aka ma abun na yafe balle ke, Billy tana cikin damuwa duk gidan nan kun bi kun tsaneta bafa ita ta aikata abun ba Mahaifiyarta tayi, meyasa bazakuyi mata uzuri ba? "Aunty kenan na tabbata da, ace ke kikayi ma su Billy haka bazasu yafemiki ba, Amma shikenan ya wuce kawo in kaimqta,
Shiganta sashin kenan ta ganta ta zauna tayi tagumi, sai da ta matsa kusa da ita ta mata magana sannan ta jita, "Aunty Billy gashi inji aunty mu, "kice mata ngd Allah yasa ka da Alheri ya Kara zumunci, "Ameen.
Karfe hudu na Yamma yayi ma su Mubarak a Zaria, suna shigowa Su Anwar sukayi sashin Mama kasancewar Basu mance gidan ba, shi kuma Yaya Mubarak ya shiga Masallacin kofar gidan su yayi sallah,
Yana shiga dakin wani kanshi dadi ya bigeshi dakin yasha gyara kasancewar Yaya Ameen akwai tsafta, zama yayi ya ciro wayan shi ya tura mata text Baby ina jiranki I eager to see you, habiby eat d Food I am coming, no kawai ni kizo ina jiranki ganinki yafi cin abinci Muhimmanci, to ganinan cold ur mind dear,
Mami ne ta shigo hade da sallama, Amsawa yayi tare da dago kai yana mata murmushi kanwata Barka, "yauwa Yaya brka da zuwa ya hanya yasu Mamy da su Kilishi da Aunty Zahra duk suna lpy, "lpy lau suna gaisheku, yauwa bari in kiramaka Aunty nawa, ok to