Sashe 29
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asuba ta gari a kunnina da sauri na tashi na boye kar a kamani a koreni in kasa karasa dauko muku rahoton, fitowa yaya Mubarak yayi yaje kitchen ya dawo dauke da wani cup a hannun shi ya shige bedroom din nasu,
Da sauri na fice zuwa sashin su Yaya Amar naga duk barci sukeyi Basu tashi ba
Karfe sha biyu na rana na koma part din su Yaya Mubarak na gansu zaune falo fuskan shi sai shekin Angonci yakeyi, ita kuma Nusaibat ta kwanta a kafafuwanshi idonta ya kunbura yayi luhu luhu abunka da farar mace, Baby ki tashi muje in Kara dan gasaki don gskya inaso ki warke da wuri, kuka ta saka mai, "ni wlh sai in gudu gurin Momy na ince zaka kashemata ni, Haba mai laifi nanda sati biyu lkcn na warke, sai kace wai anjima 😭 "Amma dai wlh ke raguwa ce Baby "Naji din, dariya ya Kama mata ta dauki pillows tana dukanshi dashi, tana kukan shagwaba, "tashi kiyi tafiya mu gani, "anki din kuma sai na hadaka da Momy na, "don Allah bari in kiramiki ita abunda fa namiki jiya da dare zaki fada mata, rufe ido tayi da sauri tana murmushi ni wlh Karka kirata nifa sai na kirata, zuwa kusa da ita yayi ya rungume ta ya manna mata kiss a fore head dinta kara rungumeshi tayi ta lafe a kirjinsa kaman za,a kwace mata shi, a hankali ya dunga rada mata zafafan word masu ratsa zuciyan masoya a su sister Nafeesat har an baxo kunne aji to baxaki ji din ba, a hankali ya fara yawo da hannun shi a jikin ta zage zif din rigar dake jikinta yayi, a hankali rigar ta zame, tana zamewa ya maidata kirjin shi ya rungume dama ba bra a jikin ta, ai da sauri Na rufe idona Na 🙈na fito da gudu dan kar in kalli abunda yafi karfin eyes Dina, sai dai ko Takwara zaki karasa dauko mana rahoto to, ina fita sashin Yaya Amar Nayi ai ban kai ga shiga ba Na juyo sbda abunda idona ya hango mun oh ni Zainabu Abu su Yaya Amar ba hkr su Zahra za, asha ata kuwa😜🙈, Sashin su Yaya Ameen Na wuce su zaune Na ganshi rungume da yar Amaryanshi yana bata tea a cup tanata zubamai shagwaba,
Uhmmm Kinji in tattara in koma gidan Hajia Kilishi domin dauko muku rahoton abunda ke gudana a can tunda gidan Amare yafi karfi Na bari mu bari in sun gama cin Amarcin ma dawo,
"Yauwa Mama mun fito zamu wuce insha Allah ke sai yaushe zaki dawo? "Ba yanzu ba sai mun gama zagaya dangi kilama Babanta zai koma UK da ita ta kwana biyu, a can, "tab wlh ba inda zata kuwa, to mare kunya tunda kaine mijinta sai ka hana🙄, fitowa sukayi duka tare dasu Juwairiyya su Sai su sauka Kano sukuma su wuce Zaria, Mami kuma tana tare da Mama tare zasu koma, bayan sun rakosune Jafar yaja Mami gefe "Matar Jafar jafar zaiyi kewanki, nima zanyi kewarka Mijin Mami, Karka damu ga waya ai, I luv u "luv You too baby,
Baki kowa ya watse an bar Amare a dakunan su,
*************************
ZARIA
Billy ne zaune gaban Baffa Jibrin ta dukar da kai, "Abunda yasa Na kiraki shine wani malamin islamiyanku yazo ya nuna yana sonki shine nace bari Na kiraki Naji Na bakinki kina sonshi yana da mata biyu yara Goma sha uku, "Eh Abba ina sonshi Nina turoshi ma, "ok Allah yayi miki albrka ya bayyana muku mahaifiyarki "Ameen Abba,
Bayan dawowan su Yaya Jafar ne ya kira Billy, tazo "gani Yaya Jafar, "dama ina son muyi wata mgna ce, duk suka kwashe yanda suka dunga kwashe kudin da Mubarak ya bata har yanda suka fara juya kudin kuma Allah ya sanya musu albrka dukansu yanzu sunada plaza uku uku banda gidajen Bayan su, shine muka kiraki domin mu baki kudin ki miliyan biyu ne chif kiyi hkr mun juya miki kudinki bada son ranki ba, kuka Kawai Billy keyi, "ngd Allah ya saka muku da alheri ya bar zumunci kun cika yan uwa Na gari, yanzu a raba kudin nan uku daya Amun kayan daki daya kuma in ja jari innayi Aure in dogara da kaina tunda kunsan yanayin rayuwa, dayan kuma a raba makarantun Islamiya da masallatai ayi ma Umman mu Addu'a Allah ya bayyanata ya yafe mata ya kuma bata lpy 😭dukan su kuka sukeyi,
*************************
YOLA
Bayan watanni da Auren su Ummimi lekawa gidan Nayi, can Na jiyo muryansu a kitchen ita da Mai gidan nima can Na nufa don gano muku meke wakana a kitchen din, "nifa wlh Na kosa in zama Daddy fa "to kai in banda abunka MD tun yaushe ka zama Daddy Gasu Anwar nan "ban dasu ni jininki nakeso in gani kinaji Dazu da muke waya da Amar yake cemun Zahra nada ciki, shima Yaya Ameen haka yace mu kadai muka rage gskya yau Insha Allah sai Nayi ajiyana nima, da sauri ta rufe idonta 🙈 wai ni yaushe zan dauke kunyar nan ne? Sunkutan ta yayi sai Bedroom dinsu "muje kiji wani lbr, "ba waninan Nidai kawai ka saukeni, wayo zaka mun, yanajin zata dameshi ya hade bakinsu ya fara aika mata da zafafan Sakon ninshi, shiru kakeji ta fara daukan chaji shigewa sukayi suka barni da leke😜.
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU
Share
Vote
Comment
Please ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(END END END)*
*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*🌹🌹EPISODE SEVENTY TWO &THREE 🌹🌹*
"Kinajina ko Sumayyah nariga na gama duk wani binciken da zanyi game da Mujaheed yanzu saura ya rage naki, gobe karfe 4:00pm zai fita zai je Park kiyi kokari gurin kin Amso A.T.M nashi don akallah akwai kudi kimanin Miliyan uku a cikin Account dinshi gashi matsoraci ne na karshe, har pin din ya fadamiki ni nariga na tanadar da toshe duk wata Kafa daza,a gane Bayan munyi transfer kudin zuwa account dinki, "ok ba matsa Masoyi, tana gama fadin haka bacewa yayi bat, juyawa tayi ta ta kwanta akan katifanta gaba daya na tsorata to me hakan yake nufi shin Sumayya da Aljani take mgna ko Mutum cikin wannan talatainin daren, to nima dai ban sani ba kudai cigaba da bin alkalamin yar mutan zazzau don jin wannan kayataccen lbr mai dauke da rikita rikita da tsoro da tausayi game da fadakarwa da nishadantarwa duk a cikin littafin 💞💞WAZAN AURA💞💞
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.*
*6MONTH*
"Baby yau bazan iya zuwa gurin Aikin nan ba, "to ainima bazanje ba kawai mu zauna musha love din, Hayaniyar da sukaji ne suka waiga, Ansar ne ya shigo da gudu Iman na binshi tana kuka yana zuwa ya shige Bayan Daddy "Daddy kaga brother ko wai in Momy ta haihu kanwarshi ne ba nawa ba, "aidama kanwarshi ce kuka ta Kara sakawa ta juya gurin Momy, "Momy kinga su Daddy sun hademun kai, "Kinji kyalesu Baby na badai ni zan haifa Babyn ba to ke zan haifama ita ko daukanta bazaiyi ba, "yauwa? Momy na muyi mishi gwalo😝, da gudu ya biyota taje ta boye a Bayan Nusaibat tana dariya rikeshi Nusaibat tayi itama tana dariya, Sorry Yaya ko bakaso muce ma HAMMA ne, yanxu ku tashi muje kuyi Break fast yau Zamuje gidan su Momy ne, kuga Uncle Affan daganan mu wuce gidan Mamy muga Uncle Abul khair "yeeeeh zamuje gidan Momy, Uncle Affan zai kaimu shopping,
"Haba Baby ya zaki sa musu mai a baki Allah yau banyi niyar fita ko ina ba, ina son inji dimin Baby na fa, kashe mai ido tayi tamai gwalo, zuwa yayi ya kamata da kyar ta tashi sbda tayi nauyi sosai da kyar take takawa, dining suka wuce suda yaransu sun zama Happy family.
*************************
*ZARIA*
"Ina kike kin wani kun she a daki ki fito ki dauramana girki kowa kika ajiye da zai doramiki? "Maman Hayatu wlh banjin Dadine zazzabi yake damuna bakiga yanzu Yaya Jafar ya shigo ya kawomun magunguna, kuyi hkr bazan iya ba wlh, "tab wlh ba mai girka miki hakanan zaki tashi kiyi, "a,a Yaya kiyi hkr ni na doramata sanwar, "to uwar iyayi da neman gindin zama bazakiyi ba, "to wlh sai Nayi ai lalura bai wuce kan kowa dazakice bazan taimaketa Kinji Amarya Allah ya Kara lpy "Ameeen ngd Halima.
Tsaki tayi, tai gaba munafincin banza kawai.
"Naji din sai dai Nayi,
"Amarya ina abinci na? "Hayatu ka tanbayi Halima ban samu Nayi ba banda lpy ne, "to ince dai ba ciki gareki ba don bama neman kari a gidan nan don bama san yan Uba shiyasa ma muka Hana Halima haihuwa itama, "a'a Hayatu zazzabi ne "ok yafi miki, oh Billy kinga duniya irin gidan dakika shigo kenan to Allah ya Baki hkr zama😒.
Mamane take zaune a hadadden falonta da aka gyara mata Yaji furniture's Mami ne take kwance a kujera tana chat sai zuba murmushi takeyi, can na hango Yaya Umar a dayan kujerar shima yana chat, "ke dallah mare kunya tashi ki bar nan kin zauna sai wani murmushi kikeyi na rashin kunya, "Uhmmm Mama kinga Yaya Umar koh, "Kull Karka takura ma yar auta ta, "aike dama Ummah kullum kidinga sa yarinyar nan rashin kunya, binta yayi ta fita da gudu sukaci karo da Sadeeq shi dayake bai cika shiga falon ba yana can gurin Guggon yara, kaman ba dan dakin Mama ba, shi kuma bai son mgna bai son taron mutane, shiyasa akan mance dashi a gidan, mtswww tsaki yayi ya kauce yana kun kunai "ku kudunga abu kaman yara, "to mare kunya miskilin banza miskilin hofi anyi din ficewa tayi ta tafi dakin Hajiya Yayah,
Anfara maganar Auren su Yaya Jafar da Yaya Umar, za,a but Ana jiran su Mami su karishe school dinsu ne kasancewar Mami tana Federal College Of Education Zaria, itama Juwairiyya haka, suna gamawa zamu sha biki,
*************************
*YOLA*
_Three months later,_