Sashe 6
Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ummimi wai bazaki fito ki tafi kasuwan bane kinsan in yamma tayi ba wanda zai barki ki fita koh,
uhmm ni hajiyata nifa kawai ki aiki su ya umar kinga bili tace bazata rakani ba zata gidan innanta a kaura, oh ni nusaibatu shiyasa dama tun dazu kike ta shiririta koh?*
*Sallaman da akayine duka suka juya suna kallon me shigowa,
uhmmm ai wlh hajiyata karki bani hkr ni ba ruwana da yaya Ameeen tun fa randa na dawo nake fadimai na dawo ko yazo ya ganni, ayyah my kanwancy don Allah a mun afuwa wlh karatu yasa yayanki a gaba, uhmm!! ni sai ka kama kunni zan hkr, ok ai sai inyi dukawa yayi,tayi sauri ta rukoshi lahhhh,!! my yayancy da wasa fa nakeyi tashi, tashi yayi yana dariya ae nasan kanwancy na sona,bari in kawo abinci kasan me hajiyata yau tayi? a,a sai kin fada uhmmm best food dinka fa tayi, da gaske ? Allah kuwa kaman tasan zaka dawo bari in dauko maka kitchen din fallon ta shiga ta kwaso mai Abinci da plate sai da ta zuzzuba mai komai sinasir ne miyan agusi badai nama ba kifi amma sai kanshi yakeyi, ta hado mai da sobon da aka hada yaji cucunber ta tsiyaya mai a cup tace my yayancy sauko kaci,
To my kanwancy ya sauko ta mikamai dan bowl ta zubamai ruwa ya wanke hannu, yayi bissmillah ya fara debowa yakai bakinta yace haaa my kanwancy, kai nifa na koshi, sai kin ci, uhmm ta bude baki ya zuba mata,aikam ta cije dan yatsan nashi auchhh kai kai kika cijeni, wlh zan rama ne, dariya ta farayi sorry haka suka gama cin Abincin su, ta tattara komai takai kitchen ta dawo tanata bashi lbrn makaranta harda kawanta Raleeyat, da uncle mubarak da irin wahalar dasu dayakeyi😩, tab aiko zan mai magana ya bar wahalar mu da kanwancy da kawarta, yauwa yayancy mun gde, bari in dauko maka ma hoton mu ka gani wlh kawata ta hadu yayancy ni har namaka kamu tunda kaki yin budurwa shiyasa zan maka ni, iyyeh yaushe kanwancy ta girma har ta fara maganar saurayi tab wlh kar in kara ji,nafison kiyi karatu, umar ya gayamun wai yanxu kuna shiri da jafar sosai koh? kai ya umar dinnan ya cika gulma shifa yake shishshigemun fa ko ban kulashi banayi, tom nidai na gayamiki wlh su Alhaji mallam na gani a lakaba miki ace za,a hadaku aure kuma kin san halin mamnshi bata son mu,zasu iya wahalar mun dake,Allah ma ya tsare yayancy Allah ya kyauta shekara biyu fa ya bani 😒,
dariya 😆ya Ameen ya fara kinga kanwancyn nan son girman tsiya gareta gaba zaki ce mun kin girmeni😀😀kai yayancy ni bance ba,
kai wai gulman me kukeyi ne? kai hajiyan nan munce ne hajiya ta cika fada kwashewa sukayi da dariya gaba dayansu, wai yaushe Alhji mallam zai dawo? sai nan da sati daya, tab har sai na koma school bai dawo baa, yauwa yaya Ameen gobe zaka rakani kasuwan muyo siyayyan provision, ok ba damuwa.
wai ke ladi ya maganar gurin mallam me gobe da nisa? zamuje ki bari akawai kudin dinki na danake jiran akawo mun, to ni ina ma da yan kudina da sulemanu ya bani ijiya a ciki zan cire to shikenan,
salamu Alaikum wai nanne shashin ladi? eh gani, wai ga kudin dinkin ki na Aska inji danladi, to kace ngd, yauwa hindatu shirya mu tafi yanxu can gaban likoro ne fa, gashi ba Alhji mallam kafin ya dawo, haka suka dauki mayafan su suka tafi ko tsaya tanbayar mazajensu basuyi ba,
niko nace Allah ya shiryeku su hindatu,
nasan meke tafe daku akan yarinyar gidanku ne yarinyar na tana dunbin baiwa a tare da ita kuma sai ta zama tauraruwa mai haske a kaf dangin ku, to yanxu mallam meye abunyi mu so muke ma kowa ya tsaneta a dangi tazama yar iska, sannan akwai wani yaro keeee!!!! mun san abunda kikeso ki fadi kar yaron ya sota koh? yaso yarki ko na yar uwrki,to gskya bazai taba sonsu ba sai dai zan cusa musu kiyayyar junansu, zan yi kokari inga na shagaltar da ita da ibada domin tana da ibada da addu,oi in har bata rage ibadan ba aikin mu bazai taba kyau ba zata dunga karya mana aiki,,,, mun gode me gobe da nisa nawa zamu bayar? bama karban kudi sai aiki yayi kyau ku tashi ku bamu guri shagalallun bayi batattu!!!!! to da baya da baya suka fita,
uhmmm ni banjin komawa school dinnan hajiya gabana sai faduwa yakeyi, ki yawaita fadin innalillahi wa inna ilaihirraji´un to hajiyata,
haka ummimi ta gama shiri taje sasa sasa ta sallamesu hajiya kaka mahaifiyar ma tayi mata nasiha sosai akan ibada sannan ta sallameta ta tafi, motar baffa shehu yaya Ameen ya ara aka sa mai suka dau hanya✍✍✍✍
please in kin san bazakiyi comment ba karki karanta mun novels..
daga✍✍alkalamin yar mutan zazzau✍✍✍
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(UNFORGETABLE DAY)*
*WRITTING BY ZEEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
بسم الله الر حمن الر حیم
امسین و امسا ملک الله
*🌹🌹EPISODE TWENTY TWO&TWENTY THREE🌹🌹*
*Wannan page din,na sadaukar dashi ga duk wanda ya rasa kakan ninshi.😭😭 Allah ya jikansu, ya gafartamusu,,Ameeen🙏.*
*Ku din na daban ne iyayena Allah ya ja kwana,yasa mu gama daku lpy🙏.*
*Aunty mu na kan mu Allah ya barmu tare,*
Sun Isa gidan Guggo Zuwaira da karfe biyu da rabi, bayan sun Isa Yaya Ameen ya huta' sukayi sallama da Guggon nasu, ya kama hanyar komawa gida, Ummimi ta rakoshi har kofan motan, "to Yayancy sai munyi waya" to kanwancy na zamuyi kewanki sosai, ke dage da karatu kin San nurse nake so ki zama" Insha Allah my Yayancy, kace ma Hajiyata da Guggon Yara Ina kewansu, in Alhji mallam ya dawo tace Mai nace nayi missing dinshi, Kuma na fasa auren tunda yaki dawowa, har na tafi" ayyah ai ance Yana hanya in ya dawo zamu zo tare dashi ya ganki, Kinga sai ya gyara auren nashi" suna cikin hiran su sai ga Yaya Iroh ya zo, tun daga nesa yake mata wani mayen kallo, har sai da Yaya Ameen ya ankare dashi" sai ya tare ta a bayan shi, "a,a Aminullahi idonka kenan badan na dawo ba tafiya fa zakayi? Wlh na tanbayi Guggo tace mun kayi nisa shiyasa, mikamai hannu yayi suka gaisa, " mutuniyar an dawo kenan? Eh Yaya Iro Ina wuni,? Lpy lau, ya shige gida abunshi, sukayi sallama da Yaya Ameeen ya kama hanya Yana kewar kanwar tashi,
Inna lillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajirni fi musibaty wa aklifni khairan minha,!!!" Yaya Ameen ne ke fadin haka cikin tashin hankali, lokacin da ya iso gidansu ya dubban jama,a anata alwala, "sannu Aminullahi ya mukayi da hakurin Alhji mallam,? Mutumin bai gama rufe baki ba Yaya Ameen ya sume a gurin, da gudu Guggon Yara ta fito ku taimaka Mana Hajiya Yaya ita ma zata bi Alhji!!! Da sauri aka shiga aka fito da ita, sukayi Asibitin Gambo Sawaba,
Gida ya rude sai kuka da kuka, Abunka da babban mutum nan da nan rasuwar ya game gari,"Mami!! Mami!! Kinji sanar wan da,ake a radio kuwa? Kai Ummimi wannan Kira haka Mami ji fa nake kaman Ana sanarwa Alhaji Mallam ya rasu, "Kai haba dai ka gamun ja,irar yarinya kosawa kikai ya rasun ko kuwa,? Wlh da gske nakeyi fa,! Basu rufe baki ba suka karajin sanarwan a radio, ai tuni Ummimi ta sume a gurin Mami tayi kanta a sukwane,!! Sai ga Iro ya shigo a birkice Mami!! Mami!! Kinji rasuwa? Yauwa Iro debomun ruwa don Allah mun shiga uku!! Da gudu ya shige kitchen ya debo ruwa ya kawo ma Mami suka zuba mata, da ihunta ta farfado "wlh Mami bai mutu ba dazu fa Yaya Ameen yace mun suna hanya, ita kuka Mami kuka,sai ga Alhaji ya shigo, " ku tashi ku shirya mu tafi ance bayan sallah Asuba za,ai jana,izan shi, don Allah daddy kucemun ba Alhaji mallam ne ya rasu ba,
Kuyi hkr da wannan yau sai a hankali.
Daga alkalamin Yar MUTAN ZAZZAU✍✍✍
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(UNFORGETABLE DAY 2)*

بسم الله الرحمن الرحیم
فاذ اصابت من موصیبت قالو انالله و انا الیه راجعون۔
*🌹🌹EPISODE TWENTY FOUR&TWEANTY FIVE🌹🌹*
*Wannan page din naku yan Arewa writters.*

*1.babban aunty, Aunty Hauwa (maman uswan)💖*
*2.ummu Affan💕*
*3.ummu intissar🌷*
*4.babban doctor ina yinki doctor maryam🌺*
*5.takwarata zainab ga gaisuwanki.🌻*
*6.sister Laurat m bello ban mance ki ba🌸*
*7 .tab na kusa in mance da maman khaleel sorry😜😜*
*8.mai sunan yan gayu Sa,amlad da fatan na fada dai dai😂*
*9.ga wata Mai sunan Yan gayun Hafscall nayi dai dai koh😂*
*da duk wanda ban samu daman anbato su ba kuyi hkr kunsan sabon shiga ban gama haddace yan gidan gaba daya ba, ina yinku ga page nan na baku kuyi yanda kukeso💞💞*