← Book details Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 30

Sashe 13

Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kin san meye Umma wlh na tsani uwar nan nashi da shegun kannin nan nashi su biyu yan mata shikenan yace Zahra da Baby kinga hotunan su kuwa kaman larabawa wlh, ke sun hadu, kawai Sai naji wani bakin ciki sun fini kyau, kin san Meye ke damu na Umma inda Baba ya samana ido ya hanaki fita, balle ki koma gurin Mallam, ni damuwa ta ma kudin da ake yawan satamun, Umma, kedai bari, Bilki ni damuwa ta ma daya kar Asirin nan yayi kasa ya rage baki kudin nan, gashi kwana biyu muna rashin kudi, gashi yaki zuwa, "eh wai sai kannin shi sun tafi makaranta zasu India karatu, shiyasa Hidima yayi mishi yawa, wan can karan ma fa wannan brother nashi ya aiko, ni wlh ma shi kanshi brother nashi bai birgeni sai da ya dunga mun tanbayoyi fa, kaman wani Ubana, "duk ki rabu da shegu zan kai sunan su gaba daya gurin Mallam, "yauwa my Ummata, ina son ma in fara zuwa gyaran jiki gobe a Ungwan Masa, ok Gidan Salaha Mai gyaran jiki "eh Umma,

Gida ya fara cika da jama, a yan biki dangin su Maman Jafar duk sun hallara, dayake Amarori ne, 😜
Maman su Ummimi ne ta fito daga sashin su zata leka ta ga in da wani Aiki ta ragemusu, kaddai ace baka fito anyi Aiki da kai ba, "To wannan kuma fa Aunty Habiba me tazo yi kin san yar tsuntuwa tunda aka tsinceta aka ba Hajia tsohuwa ita shine ake cewa wai yar gidan nan ne, Alhalin kafi mutum Asali, shine fa taki auruwa aka kakaba ma Baban su Aminu, Ahayyee shewa sukayi suka tafa,
Juyawa Mama tayi ta kasa karasowa gurin nasu, tana kuka, zata shiga sashin su kenan ta hadu dasu Jafar suna kirga kudi, da sauri ta share hawayenta, "yarana ina kuka samo wannan uban kudin,? Firgigit sukayi "lah Mama ina kika fito, "bashi na tanvayeku ba, 😔, "wlh wani contract din dunkuna ne Mijin Bilki ya bamu wanda zasu sa ran biki, shine fa muke lissafin kudin da zamu kashe, "To Allah ya bada sa, a "Ameen Maman mu,

Kai dan uwa ka iya karya fa, hhhh tafawa sukayi, "to yanzu ya zamuyi da kudin nan kaga jiya Abbu ya bamu kudin registration, mu mayar mai da kudin shi muce an dauki nauyin mu, kai kasan Abbu wlh sai ya gane fa, zai tanbayi Yaya Ameen ne fa, kasan meye mu fadimai gskya kawai kasan zai fahimcemu, ok ka Bari ai zai dawo Daura aure,
Kasan wancan tsohuwan tazo fa ni ko sashin ma bazan kara shiga ba sai sun tafi, zuri, an gidan su Umma ko gayya masifa, sun wani zo tun sauran sati biyu biki sun cika mana gida, "kaifa mutumina baka da kirki, duk iyayenka ne fa, "to ina ruwana ni, kai ya kamata muje chilling yau fa, "Ah haba nawa kasan nifa ina jin tsoron kar wataran mu hadu da idon sani fa a club din nan, kai dallah share, ka cika tsoro fa kawai muje mu shana ni dama rashin kudi yasa ban zuwa kullum Amma yanzu kudi ya zauna, Ai wlh Naji dadin Soyayyan nan kaman kar ma ayi aure, 😜niko nace lallai Yaya Jafar kana yayan kudi kenan har bakaso ayi bikin duk kudin da ka kwamushe ma su Umma
Bai isheka ba, "kasan meye Dan uwa nifa yanzu Mota nake so na siya, "kai Mota ka bari ba yanzu fa tukunna,

*************************
Oh yarana zamuyi missing dinku, fitowa gaba daya sukayi Family din zasu musu rakiya zuwa airport, wai ina Mubarak dinne? "Daddy yace ku tafi kawai baijin Dadi, "Ok Amar ne ya girgixa kai shi gaba daya yanzu ya kasa gane kan Abokin nashi tunda suka hadu da yarinyar nan, shiyasa kwata kwata ya tsani yarinyar, tafiya sukeyi Amma Hankalin shi nakan Ummimi da ya saita mirror yana kallonta duk in sun hada ido sai ya kashe mata ido, tun Zahra bata fahince me ke faruwa ba har ta gane, ita dariya ma suka bata, wai maiye nufin su ne, ita datake ma Yayanta Kamu karfa Yaya Amar yayi musu shigan sauri fa, niko nace kwalen su duk su gama kamun Yaya Amar ya riga ya saye zuciyan Baby😜,
Sun isa airport lpy kowa ya fito duk wanda ka kalla fuskan shi ba wani harka, suna jimamin rabuwa da yan matan su, sun isa ba dadewa aka fara kiran fasinjan India, Zahra aka fara kira ta juya ta rungume iyayen nata tana kuka, sai da Yaya Amar ya turata sannan ta tafi, sannan aka kira Ummimi, juyawa tayi zata tafi Momy taje da sauri ta rungumeta ta Baya Baby zanyi kewanki Allah ya tsaremun ku ya bada abunda akaje nema, Ameen Momy, Yaya Amar ne yaxo yace rabasu da Momy yana janta tana jan Momy tana kuka, da kyar ya banvareta jikin Momy suka je gaban jirgin harta juya zata hau ta dawo da gudu ta rungume Yaya Amar, shiko daskarewa yayi a tsaye, saboda jinta da yayi a jikin shi, da sauri ta sakeshi ta haura jirgin da gudu,
Murmushi yayi yanata yanda yaji lokacin data rungumeshi wani yar yaji tun daga dan yatsan shi,
Kaman su dawwama a haka yakeji, rashin jirgin sune ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya shiga,

To yan makaranta sai muce Allah ya bada sa,a da Abunda akaje nema, Ameen,

**********************"**
"Ni wlh Ikram bazan gayyaci yan ungwan nan ba duk Basu waye ba, kawayena na low-cost da GRA dasu Tudun wada zan gayyata yanzu muje in na dawo gyaran jiki sai mu je kai cewgum,

Kwanci tashi ba wuya yau kwanan su Zahra shida da tafiya inda gobe ne kuma Daura aure,

Zauren gidan Fulani ya cika yayi makil kasancewan Daura auren na karfe bakwai ne sbda Ana daurawa zasu juya da Amarya sbda yanayin Hanya, can na Hango Ango ansha kyau kaman ka sace shi, ka gudu sai washe baki yakeyi, can na hango su Yaya Amar Aminin Ango ansha kyau shima don anko sukayi,

"Ahayyee nanaye Yarinya tayi goshi Ansan hada jini damu ba wasa ba, duk gidan fulani ba yarinyar fa aka ma lefe haka Lefe set shida komai yaji ai dole in taka rawa, Harda zinare da makullin mota Sabon yayi, yan bakin ciki sai dai ku mutu, Yaya Jafar ne ya shigo ina shegiyar Amaryan an Daura to a tattara a kara gaba mun ji kunne dama duk kin isheni "ai wlh sai kayi kewanta, inji wata Aunty su,

Kai duk munin Amarya ran bikinta sai tayi kyau can na hango muku Amarya tasha kyau ni ban ganeta ba ma da sai da na kara matsawa kusa, gogaggun kawayenta ne data gayyato suke take mata baya, kowa tasha make up kannan yaji attarch, dayane sai sunje can ne za, ayi duk program din, shiyasa Ana gama daurawa aka fara himman tafiya,

Kowa ya fito an diba wanda zasu ciki da Harda Maman su Ummimi Abbu yace bazata ba, hakanan ta hkr, suka dauki hanyan Yola, don isa da wuri, don programs kusan Kala uku za, ayi ita Amarya ma guda shida taso, Mamy ta ce uku yayi,

To sai muce Allah ya tsare Hanya Amarya sai munzo dinner da sauran su dole AI mu kwaso shoki nida kawayen Amarya don ni ina team din Billy Amarya har na hango ni ina kwaso shoki💃💃💃🤣🤣

*************************
.

Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU KUJI yanda za, a kare wai dama Mama bata san danginta bane to nima dai abun ya dauremun kai, kudai cigaba da bin alkalamina✍️✍️✍️

YAR MUTAN ZAZZAU NE

Share
Vote
Comment
Please 🙏
[6/10, 09:05] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*( THE BRIDE)*

*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*

*🌹🌹EPISODE FOURTY FOUR&FIVE🌹🌹*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

Aunty mu na kanmu (Aunty Hauwa) ina tayaki murnan fara sabon novel dinki mai suna BACIN TA Allah yasa kin fara a sa,a yasa zamu Anfana da, abunda littafin zai fadakar Ameen🙏🙏

Still Dedicated to you Aunty mu muna godiya da kulawa (Aunty Hauwa)

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

whatpad
Zeeyterh Rahzeey yaree@

Sun isa Yola karfe ukun dare duk da ma sunyi gudu sosai, An sauki Amarya a gidan Momy su Yaya Amar, sai bayan an gama duk wani Event za, a kai Amarya gidan ta, bayan yan uwanta sunje sun gani Sai su wuce,

Kun san fulani akwai iya karrama baki musamman fulanin Yola, duk da dare suka isa An musu shatara na Arziki, kama daga Abinci ne Abun Shane gurin zama, don part guda aka bude musu a gidan Daddy Babba,
Tunda suka isa gidan suka rude saboda haduwan gidan, niko nace wani Haduwa ai sai gidan Amarya, wai don ma darene, ranar kasa barci sukayi, anata labarin gidan da santin gidan, "keko Billy kin more wlh kinji dadi kin sami mai kudin da kike mafarkin samu, Allah yasa mu a sanshi ki, da kyar Billy ta bude baki ta Amsa mata da cewa, "Ai na gaya muku iklymsi nifa bani ba talaka fa, kawai a haifeni cikin talauci in kara Aure cikin talauci tab ina bazai yuwu ba, "uhmm ke dai Billy ki gode ma Allah aiko family ku ba wasu talakawa bane sunada rufin Asiri, cewan wata kawar Billy, "kefa Halimsy komai kice zaki wani ma mutum nasiha, kawai ki rike kayanki, ni nasan mu akan su Mubarak talakawane, wayyo Allah ni har fa na hango event din dazamuyi gobe, duniya zasuga Mijin dana Aura na nunama tsara, tashi tayi ta kama rawa duka dakin dariya suka samata, niko nace wannan Amarya ba kamun kai,
Chapter 13 · 0% Book details