← Book details Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 30

Sashe 1

Gidan Gado 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[6/9, 18:21] +234 803 742 0816: *💗💗💗GIDAN GADO💗💗💗*

*WRITTEN by ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU*

*🌹🌹EPISODE ONE NUSAIBAT🌹🌹*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

Zaune take ta zabga tagumi, ta tasa buta a gabanta, "Ummimi,!! Ummimi!! Firgigit tayi ta tashi ta isa falon nasu "Hajiya gani, "wai Sai yaushe zaki cire wannan damuwar a ranZiye kullum mutum ya zauna yayita tunani, "wlh Hajiya ni kaina ban sanin lokacin da TUNANIN nan yake zuwa mun ba, "to ga kunun ki nan a flask in kin gama, ko yau bazaki gurin aikin bane, zani mana Hajia Yaya, "ok to nidai na tafi Islamiya, "Sai kin dawo a dawo lpy,
Bucket ta dauka ta nufi kitchen din dake falon su don juye ruwan wanka, bayan ta juye ne ta shiga dakin Hajiya yayah Sai taga ashe ta kulle toilet dinta kuma bata san ina ta ajiye key din ba, shine ta fito don zuwa toilet din tsakar gida, kai ruwan ma yayi mun zafi, zuwa tayi bakin rijiyar da yake tsakar gidan nasu, ta dauki guga, "tab wlh Sai an bamu gugan mu cewan, baby kanwar Billy, da ita da fa'iza, "kai Baby dan sirka ruwan wankan da zanyi, sauri nakeyi zan tafi Asibiti ne fa nayi latti "Ahayyee wai gurin aiki Alhalin mun san komai an gama gantali a duniya wai Anje karatu, duka kuma bai isheki ba yanxu an dawo gida an cGADOa kara kwashewa sukai da dariya, wasu hawaye masu zafi ne ya zubo mata, Guggon yara ne taji hayaniya yayi yawa, ta fito ke Baby lapiyanku kuwa, kun tasata gaba kunata mata rashin kunya ina ce aunty ku ce, ke kuma kin zauna kina kallon su, dauki guganki ki surka ruwa ki wuce,

Sauri sauri takeyi ta fito, "Guggon yara, na tafi, "Sai kin dawo, "yau bazaki islamiyan bane, wlh kin san na dan fara waran siyarwan nan shiyasa, yanzu zuwa makarantar nawa Sai a hankali, ok na tafi,

*Yar MUTAN ZAZZAU CE✍️✍️*
[6/9, 18:21] +234 803 742 0816: *💗💗💗GIDAN GADO💗💗💗*

*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*

*🌹🌹EPISOD TWO HOSPITAL 🌹🌹*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

Sauri sauri take tayi, sbda lattin datayi kasan cewar ungwan nasu a cikin lungu yake ta fito daga lungun gidan su wasu matasa ne dandali guda, "kai dan Asabe ga mutumiyarka can fa, mtswww "ni wlh yarinyar can haushi take bani, ta cika girman kai, "kai ba dole ba kaf gidan su fa ba mai kyanta da iliminta, ance fa bacewar datayi, wanda suka tsinceta har kasar waje suka kaita karatu, "haba don Allah tab kace raguwace ma, wanda taje wata kasa ba kowa nata ai wlh Sai tayi gantali, shine take wani nuna ita na Allah ne, "Uhmmm kudai wlh kun shiga uku da muna finci wlh, yarinya ta wuce kunata gulmanta kuna rage mata kaya, "dallah mallam ba ruwanka, kodai Kaima kana cikine, ban sani ba, kudai kuka sani

Slm tayi ta shiga office nasu, "aunty Nusy ai mun sha yau bazakizo bane, "ke dai bari sister sadika wlh yau nayi latti ne, Momy tazo, "eh tazo ma nemanki akan maganar Monthly summary wai kin gama hada mata, "eh wlh Gasu nan ma bari in kaimata, doctor Abdurrahman ya shigo, Eh ya shigo tun dazu.

Yar MUTAN ZAZZAU ce✍️✍️
[6/9, 21:34] +234 803 742 0816: 💗💗💗GIDAN GADO💗💗💗

WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.

🌹🌹EPISODE THREE THE STORY🌹🌹

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

"Aunty ga file file din nan, "ok Sadika kaimun office ki samun a drawer, ok Sai aunty mu wlh aunty kinyi a rayuwa fa, dazu muka gama maganar ki bamu taba gani mace budurwa mai kamun kai da nutsuwa irinki ba, nifa wlh farkon zuwana Asibitin nan na zata ke matar aure ce fa, "kai Sadika vaki abun magana ki wuce kije kiyi abunda na saki, don naga Alama in na biye ta taki bazamuyi aiki, "kai aunty daga fadin gskya, na tafi to, "da dai yafi miki kuwa,
Wani kwana tayi Sai gata a upchairs din hospital din wani daki ta nufa inda na kalli saman dakin naga ansa LAB, nocking tayi aka bata izinin shiga wata matace a Office din, "Aunty good morning, bayan sun gama gaisawane, take tanbaya ta Aunty Jafar kuwa ya yi test din nan na jiya, sbda in doctor Abdurrahman yaxo zai bukaci test din, "eh wlh dazu dai MD ta kirashi Amma zai dawo yanxun nan inya dawo zai kawo miki Office naki, ok Aunty please yayi kokari ya kawomun yanzu,

Tana shiga Office, ta tarar da mutanenta, Sai Aunty mu inji juwairiyya kenan, murmushi kawai Nusaibat ta Mata, "oh su Sadika anan ana sana, ar wayan shi saurayin bai san kina gurin aiki bane, ki dai bi Samari a hankali, don Basu da tabbas kaman network 😜"yauwa Aunty don Allah ki bamu labarinki, kuma meyasa kika ki Amincewa da Doctor Abdurrahman, "Uhmm bazaku gane bane, "to Aunty ki ganar damu mana, ki bamu lbrnki, "ku zauna zan baku labarina duk da ban son tunawa Abubuwa masu haushi yafi yawa a tarihin rayuwata,

WACECE NUSAIBAT HABIBULLAH FULANI KO KUCE YAREEMA INKIYA BIYU NAKE ANFANI DASHI, Sai nan gaba kadan zaku gane meyasa ake mun inkiya da duka sunan,

Asalina Haifaffiyar zaria ce, kowa yasan zaria gari ne na Alfarma wanda sunanta ya karade kasashen duniya bama Nigeria Kadai ba, garine na ilimin Addini dana zamani, bari dai kar in cikaku da surutu, Zaria ta wuce inda kake tunani, karfa kuce nacika kuranta garin mu🙈.

YAR MUTAN ZAZZAU CE✍️✍️
[6/9, 21:34] +234 803 742 0816: *💗💗💗GIDAN GADO💗💗💗*

*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN.*

*🌹🌹EPISODE FOUR THE BIGENINING🌹🌹*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

Maihafina sunan shi Mallam Habibullah Muhammad Yareema, yana da matan Aure biyu, Aishatu itace uwar gida tana da yara guda biyar, Yaya Al'ameen shine Babba Sai Yaya Umar Sai ni Nusaibat ana kirana Ummimi saboda sunan Mahaifiyar Babana aka samun Sai kuma kanwata Raliyat, muna kiranta Mami ita kuma sunan Maman Mama taci, Guggo tsohuwa, Sai Autan mu Abubakar sadik muna cemai Auta, Sai kishiyan Mama sunanta Zainab muna cemata, Aunty tana da yara guda hudu, Hauwah, Sai Muhsin Sai yan biyu Hassan da Hussaini, Mahaifina Malamin makaranta ne yana koyarwa a Secondary school, ita kuma aunty mu tana koyarwa a primary school, Gidan mu ya kasance Babban gidane wanda ya hada iyaye da kakan ni, gidan mu yana shashi akalla sunkai Goma kuma duk Mutum biyu ne suka haifi gidan, da wa da Kani, Alhaji Mallam shine Babba, shine mahaifin Abbu, Sai kuma Baffah Jibrin wanda shine ya haifi mahaifiyata tunda ya haifeta bai kara haihuwa ba, shine aka sama Baffa Jibrin sunanshi, duk yawan yaran na Alhaji Mallam ne, wanda matarshi ta farko ta fita ne itace duk ta haifamai manyan yaranshi, bayan ya auro kakata ne taki zama ta fita, Sunan gidan mu gidan Fulani, a cikin kusfa zaria, Bayan an haifeni da shekara biyu kakata ta daukeni daga gurin Mamata, na koma gurinta da zama suna Matukar sona, duk da cewa banice jika ta farko a gidan ba, hakan ya janyo mun tsana a gurin yan uwana, ciki kuwa Harda Yaya Umar da Jafar kasancewarsu sakona su nake bi, kuma sudin basa ji, ni na kasance ina da son karatun boko, gashi gidan mu Indai ke macece baki isa ki wuce primary school ba za, a muki Aure, a yanxu ne ma da kai ya waye muke danyin junior Amma duk da haka kina samun miji za, a miki aure ace in Mijin ya barki kya karishe a gidan shi, ni kuma buri na in zama likita, kowa a family mu yasan da wannan buri kawai an tsuramun ido ne a gani Mahaifina da Hajiya yayah zasu goyi bayana ne gurin yin karatun ko yaya,

Bayan na gama primary school dinane Abbu ya fara tunanin samamun gurbin karatu a G.G.C.S SOBA Mmakarantar kwana.

Tofa KUCIGABA da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍️✍️✍️
[6/9, 21:46] +234 803 742 0816: ________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

💗💗💗GIDAN GADO💗💗💗

WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN.

🌹🌹EPISODE FIVE MY FAMILY🌹🌹

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

Labari gaba daya ya karade family gidan fulani cewan, Abbu zai kaini Makarantar kwana, kunsan gidan yawa dama ba, a rabashi da gulmace gulmace, aiko Magana ya koma kunnen Alhaji Mallam, nanda nan ya Tara taron gaggawa a babban falonshi, bayan kowa ya hallarane, aka cema Baffa Yahaya ya bude taro da Addu'a bayan bude taro da Addu'a, sai Alhaji Mallam yace, "ina Habibu wato da raina da lafiyata zaka dauki yarka Ummi ka kaita makarantar kwana koh, Maiye ma Anfanin karatun ya' mace iye, to bazai yuwu ba, Aure ma dukan su zan musu ehe da ita da Bilkisu, "tab wlh bazanyi aure ba, ni wlh likita nakeso in zama, inje inyi aure in tashan wahala, sbda rashin Ilimi, "ke Ummi gidanku ni nake magana kikeyi, Habibu kikayi ma gashinan zaune, "kai Mallam a bita a hankali mana, "anki a bitan ai dama ke kike daure mata gindi take abunda kakeso, tashi Ummimi tayi ta tafi, fuu, da sauri Hajia Yaya ta tashi ta bita ranta a bace, niko nace Mallam yau ka bata ran Hajia Yaya uwar gida yau ko bazata baka abincin nan nata mai dadi ba😜,

KUCIGABA da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍️✍️✍️
[6/8, 14:26] 💞FAST CLASS💕: 💗💗💗💗💗💗
*GIDAN GADO*
💗💗💗💗💗💗
*(Family problem)*

*Writing by zeeeyterh yar mama ce Yar koyo*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*La,yuminu ahdikum hattah yuhibbul akhihi mayu hibbullinafsihi*

*🌹🌹 Episode six & seven🌹🌹*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Chapter 1 · 0% Book details