Sashe 9
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iftahal nashiga bedroom tafad'a saman bed tasaki kuka mai cin zuciya tarasa wane irin tunani ma zatayi ganin tarasa mafita yasa tafara karanto addu'o'i babu jimawa zuciyar ta tanatsu sabida addu'ar datakeyi kafin wani lokaci bacci yayi gaba da ita a 'bangaran Maher kuwa wani irin ba'kon lamari yaji yanashigar shi sosai gawani irin mugun sanyi dayakeji sosai yayi mamakin yadda yakejin shi'awar mace shida yayi al'kawarin babu abinda zai ta'ba had'ashi da mace ta wannan hanyar amma seya danganta hakan da irin yadda Iftahal take ta'bashi sosai ranshi ya'baci akan hakan sannan ya'kudiri niyyar bazai ta'ba bari tasake ta'ba Koda yatsan shi ba "
Ana kiran sallar magrip Iftahal tafarka afurgice salati tashigayi sosai taji babu dad'i yadda taita bacci haka batason baccin yamma sabida tasan babu kyau cikin sauri tashiga toilet wanka tayi had'ida yin alwala tafito tatada sallah bayan ta idar zama tayi tadingayin lazimi har aka kiran sallar issha'i tashi tayi tagabatar da ita sannan tayi addu'o'i sosai tanamai 'kas'kantar da kanta wajan Allah akan yakaresu daga sharrin wa'innan azzaluman dabasunan suwaye ba sosai takeyin kuka wajan sujuda tana gayama Allah bu'katunta ta dad'e ahaka sannan tayi Sallama sebayan ta idar da sallar sannan tazauna saman dressed mirror tafara shiryawa a parlour kuwa Abbeen da Maher suka shigo cikin parlour sundawo daga masallaci Ammin tana zaune kan cushion tsakiyar parlour kuwa ma'aykata sun jera kalolin abinci saman wani tattausan Carpet shiko doctor yana cikin bedroom yana waya kasancewar shi ba Muslim ba shiyasa baije masallacin ba 'karasawa sukayi cikin parlour dede lokacin doctor yafito sosai Ammin take kallon Maher tanajin dama ace yazauna ahaka babu wata matsala amma ina bayan zamansu babu jimawa Ammin tadubi Maher tace
" Saraki jeka tahoda Gimbiya muyi dinner ko " tashi yayi badan ranshi yasoba yami'ke yanufi bedroom d'in nata tsaye yasameta tana gyara gashinta saurin kawar da kanshi yayi sabida yadda yaji ya'kara shiga cikin wani yanayi sabida yadda yaga gashinta Mai tsayi da santsu sefaman sheki yakeyi cikin tamke fuska da dakewar zuciya yace " ke kibar wannan shashancin Ammin tanason ganinki wajan dinner "
Saurin juyowa tayi dan bataji shigowar shi ba amma kafin tayi wani yun'kuri haryafita daga bedroom d'in d'aure kan tayi tad'aura kallabin doguwar rigar datasaka tafita cikin sanyin jiki tana Isa parlour tarusuna ta gaida su sannan tazauna ita tazubama kowa sannan sukafaracin abincin cikin natsuwa itakam Iftahal tamakasacin abincin sosai sabida fargabar datake ciki ga Kuma kunya shiko doctor kaima nashi akayi amma a wannan karon mai aykice takaimai tun kafin fitowar Iftahal bayan sun gama suka shiga hira jefi jefi karfin hirar kuwa Abbeen ne da Ammin shiko Maher ya tamke fuska sosai yagaji dazaman parlour mi'kewa yayi yace
" Abbee na Ammi na seda safe " murmushi Abbee yayi yami'ke shima rungumai shi yayi had'ida sumbatar shi yace " Allah yatashemu lafiya Saraki na itama Ammi mi'kewar tayi tayimai kamar yadda Abbee yayi mai kallon Iftahal tayi tami'ka mata hannun alamar tataso mi'kewa Iftahal tayi rungumai ta Ammi tayi kamar yadda tayima Saraki sannan takamo hannun Iftahal tasaka cikin na Saraki ta sumbata tace kuje ku kwanta yarana asuba tagari " kunya Iftahal tasakejin takamata shiko wani irin haushi yaji cikin zuciyar shi yace " badai Ammi nufitakeyi wannan yarinyar takwana cikin part d'inaba tayaya zan iya hakan to ? " maganar Abbee tasa Maher fara tafiya ri'keda hannun Iftahal batare dayasoba " kuje mana Saraki kasan fa doctor yace wannan allurar tana bu'katar kasamu bacci sosai Gimbiya karki barshi yazauna wannan kallon News d'in " wannan maganar Abbee yayi yasa Saraki tafiya ri'keda hannun Iftahal dole
Kallo su Abbee sukabisu dashi suna jin dad'in ganin su haka Abbee yamaida kallon shi kan Ammin yace " Ammin Saraki anya kina ganin Saraki zai iya saukema yarinyar nan hak'kin ta kuwa ? balle har musaran ganin jika " d'an murmushi Ammin tayi cikin damuwa tace " karka manta yadda mace take nasan ze kulata Koda ba yanzuba Kuma kaga ita Iftahal tana sonshi Kuma tanajin tausayin shi zata shawo kanshi nan kusa in sha Allah " jinjina Kai Abbee yayi sannan yace "hakane bari nakira Shanwul naji yadda wannan auran yakasance dan Kam Ina matu'kar yin mamakin haka komawa sukayi suka zauna babu jimawa Shanwul yashigo gaidasu yayi cikin girmamawa sannan Abbee yayi mai tambayar babu 'bata lokaci yasanar dasu duk yanda abun yafaru sannan yad'aura dacewa " amma 'kawar gimbiya wato Salma tacemin iyayen gimbiya sunyi fushi da'ita sosai kuma shi mahaifinta yace Idan tasake takuma zuwa Nigeria tofa bai yafe mataba "
Rumtse idon Sarki Zaid yayi sabida jin wannan mugun FURUCIN!!!! na mahaifin Iftahal sallamar Shanwul Sarki Zaid yayi sannan yadubi Sarauniya Batol yace " yazama dole nashirya zuwa Nigeria bai kamata Iftahal tazauna da fushin iyaye ba " daga haka yami'ke yace " muje mu kwanta ko mi'kewa Ammin tayi jikinta babu 'karfi sabida sosai wannan lamarin yadaki zuciyar ta tabbas FURUCIN!!!! mahaifin Iftahal yatada mata hankali matu'ka bedroom suka nufa itada Abbee kowa yana tunanin yadda zai 'billoma lamarin
suna shiga cikin parlour Maher yasaki hannun Iftahal yace kinga wancan bedroom d'in to anan zaki kwana idan nasake naganki cikin bedroom d'ina to wallahi ranki zai 'baci " daga haka yashige bedroom d'in shi binshi tayi da kallo sannan tazauna tana nazari tsayin lokaci tananan zaune sannan tami'ke tasauka 'kasa bedroom d'in ta takoma Shirin bacci tayi cikin wasu irin Kaya masu fidda surar jikinta sefaman kamshi takeyi dogon hijab tasaka tafito takoma saman kai tsaye bedroom d'in nashi tashiga zaune tasameshi bakin bed ya kunna TV cikin bedroom d'in yana kallon ball nufar TV tayi takashe afusace yami'ke yanufota saurin yaya hijab d'in tayi tanufe shi itama ganin tana niyyar rungumai shi gashi yawani ji tashin hankali nan take sabida yadda yaganta juyawa yayi yakoma bakin bed yazauna cikin fad'a yace
" Ke yaushe nafarayin wasa dake kunnamin TV sannan Kuma kifita " 'karasawa Iftahal tayi gareshi tazauna d'aura kanta tayi kan kafadar shi had'ida d'an rungumo shi cikin shagwa'ba tace " Abbee yace karna barka kayi kallo koka mantane ? " tureta yayi daga jikinshi afusace had'ida sauke mata zazzafan mari har 2 alokaci d'aya sannan yaja hannun ta da'karfin tsiya yakaita parlour yanunata da yatsa yace " daga yau Idan Kika sake zuwa bedroom d'ina to wallahi zanbaki mamaki " daga haka yarufe 'kofar bedroom d'in shi Yakima ciki kuka Iftahal tasaki sosai tsayin lokaci tana kuka sannan tami'ke tasauka 'kasa cikin ba'kin ciki da damuwa shiko Maher kasa zama yayi yanajin babu dad'i sabida sautin kukanta dayakeji sebayan yaji tasauka 'kasa sannan yayi ajiyar zuciya kwanciya yayi amma kunnuwan shi sunkasa dena tunomai sautin kukan Iftahal
A ranar daga Iftahal har Maher babu wanda yayi bacci cikin kwanciyar hankalin daya rumtse ido seyaga surar jikinta seyayi saurin bud'ewa tsayin lokaci sannan yasamu bacci itako Iftahal Kiran wayar 'kaninta Usman tayi bayan tagama yin kukan hirar dasukayi da Usman ita tasata jin sassaucin rad'ad'in da zuciyar ta takeyi tun daga wannan lokacin Iftahal tadena shigema Maher sabida taji zafin abinda yayi mata sosai ganin idon su Ammin ne yasama take d'an kulashi doctor yatafi Suma su Abbee yaune zasu wuce Saudiyya daga can sukoma Egypt sosai Abbee da Ammin sukayi musu nasiha sannan sukayima Iftahal al'kawarin zuwa Nigeria dan ro'kamata gafarar iyayenta dakuma ban ha'kurin rashin zuwa neman izinin auran ta sosai Iftahal taji dad'in hakan sannan Ammin tadubi Maher tace " ko bayan tafiyar mu naharamta muku kwanciya daban badan " rungumai Maher tayi tanasakin ajiyar zuciya tsayin lokaci sannan tasakeshi tace " Ina cikin tsananin farinciki sabida naga kafara samun lafiya Saraki na ahankali yayi mata wani 'karamin murmushi Wanda bataga irin Shiba tun bayan zuwansu se yau zaro ido Iftahal da Abbee sukayi sabida ganin murmushin Maher kafin kowa yasake cewa komi Maher yajuya had'ida fad'in fatan alkairi Ammi na da Abbee na daga haka yahaye saman shi juyawa Ammin tayi tarungume Iftahal tanasaka mata albarka
Har airport Iftahal da Shanwul suka rakasu Abbee bayan sunga tashin su suka juyo sawa Iftahal tayi Shanwul yakaita Skul wajan su Salma sannan tace yawuce gida zuwa yamma zatakirashi yamaidata ayko har wajan 5 Iftahal batakira Shanwul ba har 6 tayi basu ankaraba sukaji anfara Kiran magrip zaro ido Iftahal tayi tami'ke ko Sallama babu tafita abin mamaki setaga Shanwul tsaye yanajiranta batacemai komiba tawuce tabud'e mota tashiga shima zuwa yayi yashiga yatada mota seda sukabar Skul d'in sannan Shanwul yace
" Gimbiya kamar akwai matsala fa tun d'azu nike ganin Prince kamar ciwon shi yana neman tashi nashiga parlour naganshi cikin wani yanayi ko zama yakasayi sosai Iftahal taji gabanta yafad'i kasacewa komi tayi har suka isa gidan ahankali take tafiya tana shiga cikin parlour taganshi tsaye duk yagama fita cikin hayyacin shi wani irin kallo yashiga yimata wanda yasata 'kara furgita cikin sauri da matu'kar tsoro tashige bedroom d'in ta cire mayafinta tayi tashiga toilet toyo alwala tafito da'kyar tanemo natsuwar ta tatada sallah bayan ta idar tashiga yin addu'a dede lokacin Maher yashigo cikin bedroom d'in nata sosai idanunshi suka canja launi hannu yasaka ya kunna TV cikin bedroom sabida takashe gulof din ciki Kuma makunnin yana gefan datake hasken TV ya haska bedroom d'in dubanta yayi cikin fad'a yace " daga Ina kike ? " Kafin tayi maganar yasaki wani irin nishi had'ida ri'ke kanshi sekuma yasaki 'kara yafara fad'in kukasheni kawai nagaji kukasheni kuhuta "