← Book details Furuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 41

Sashe 14

Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Allah ya'kara maka lafiya ko lafiya ? " Seda yajuya yafara tafiya sannan yace " lfy sabida Iftiih!!!!! batason ganinshi cikin part d'inta daga haka yahaura sama sosai Shanwul yatsaya Yana mamaki cikin sauri Iftahal tafito tace " Shanwul cikin 'kasada murya nufar inda take yayi cikin girmamawa tace dan Allah ayken ka zanyi dan Allah ko anasamun 'ya'yan habba da na na'a na'a da gyanyen na'a na'a da kanumfari haddama citta " duban hanyar saman Shanwul yayi cikin tsoro yace " gaskiya anan bansan inda zansamuba amma naga Iya tana amfani da irinsu bari nakira miki ita dan Allah gimbiya idan angama Ina jira wallahi abincinki yayi bakad'an bafa har seda naji kamar su Maimartaba karsu tafi sabida naitacin abincin ki " murmushi Iftahal tayi tace " naji jeka haryafito kasha fad'a "

Cikin sauri yajuya yaja Karan suka fita babu jimawa Iya tashigo sanar da ita Iftahal tayi abubuwan datake bu'kata ayko cikin sa'a tasamu duka sabida Iya ma'abociyar amfani da irin abubuwan ce misalin 6pm Maher yasakko 'kasa zuwa lokacin Iftahal tagama komi tashirya a tsakiyar parlour inda Maher yake Zama Yana kallon News bin gurin yayi da kallo gawani kamshi da parlour yakeyi namusamman Zama yayi yana nazarin yadda jikinshi yacanza wunin yau cikin wannan tunanin yaji ana kiran sallah mi'kewa yayi afili yace " Allah nagode maka yau nasamu ikon bin jam'i abinda da nafara cire rai dashi Alhamdulillah "

Tunda Maher yatafi masallaci bai dawoba seda akayi issha'i sannan yashigo Iftahal dake zaune cikin parlour tasha wanka cikin 'kananun kaya wa'inda suka fidda surar jikinta ta gyara gashinta zuwa baya tafeshe jikin ta da turaruka masu shanyin kamshi da dad'i ganin shigowar shi yasata saurin mi'kewa tanufeshi dede lokacin idanunshi suka sauka saman 'kirjinta dole yaci burki sabida yadda yaji wani yarrrrrr take 'kafarshi tayi nauyi yakasa d'agata yakuma kasa d'auke idonshi daga kan 'kirjinta babu zato yajita cikin jikinshi tarungume shi sosai ta 'kwa'kube shi tanafad'in " barka dashigowa My Ruheey Allah katsaremin mijina kakaremin shi daga dukkan sharri Allah kacika mishi burinshi Allah kanunamin ranar da zanga cikakken barrister Prince agabana "

Batare da Maher yayi zatoba yarungumai ta sabida sosai addu'o'in datayime suka ratsa zuciyar shi zuwacan Kuma yayi saurin janye jikin shi daga nata kamar wanda yatuna wani abu cikin parlour yanufa cikikin shagwa'ba Iftahal tace " nifa bazan iya tafiyaba ni kazo kad'aukeni seda yazauna sannan yace ' tokicigaba dazama anan mana dama ni banabu'katar takura " jin hakan yasa Iftahal sakin kukan shagwa'ba " sosai Maher yake kallonta cikin mamaki afili yace " lalle yarinyar Nan ayko idan bakitahoba senasa Shanwul yadawo da cizooo yasake koyamiki natsuwa cikin gidan Saraki " jin haka yasa Iftahal takowa ahankali tataho dan Kam tana matu'kar jin tsoran Karan nan ganin yadda take tafiya yasa Maher dubanta sosai har ta'karaso cikin parlour zama tayi daf dashi cikin sanyin muryar shi yace

" Wai maiye matsalar 'kafarki Kike d'ingishi ? " kafin tayi magana wayar shi tashiga ruri ganin sunan Ammin yasashi sauke ajiyar zuciya d'agawa yayi gai data yayi daganan yayi shiru tambayar shi lafiyar shi tayi yace Alhamdulillah daganan tace yabama Iftahal mi'kamata wayar yayi yasauka 'kasan carpet yazuba black tea d'in shi wanda yasha kayan had'i yafara Sha sosai yaji yayi mai dad'i sosai Iftahal da Ammin sund'ad'e suna waya daganan sukayi sallama Koda Iftahal tasauka 'kasan carpet tuni Maher yafaracin abincin sosai yasha black tea d'in dan Kam saura kad'an yashanye kallonshi kawai Iftahal takeyi yadda taga yana lumshe ido kamar Mai baccin tashi yayi yanufi samanshi batare dayace komiba cikin sauri tami'ke tabi bayanshi tana shiga taga bashi a parlour cikin sauri tashiga bedroom d'in

Dur'kushe taganshi hanyar toilet da alama yakasa 'karasawa cikin toilet d'in ne wani irin amai yafarayi cikin matu'kar gigita ta'isa gareshi ri'keshi tayi tsayin lokaci yanayin wannan aman ba'ki 'kirin ga yau'ki dagani kasan wannan aman akwai wani mugun abun da Maher yake amayarwa cikin wata irin murya yace " Iftiih!!!! kibar nan wajan inaji kamar ciwona zaitashi kifita nace kar nakuma illataki " kuka Iftahal tasaki tace bazan iya ba kaifa mijina ne Koda zaka kasheni bazan iya tafiya nabarka ba " wata irin tsawa yadaka mata " Nace kifita kifita Iftiih!!!!! Please dan Allah banaso kimutu yanzu "

Cikin rawar jiki Iftahal tami'ke tafaraja baya amma kafin takai kofar taga Maher yami'ke wata irin dariya yasaki cikin waga irin murya wadda dagaji batashi bace yace " hhhhhhhhh wato ma har yafarajin tausayin ki koooooo ? wato keeee Mai taurin Kai kinfara karyamana shiri ko to kisani yau Zaki mutuuu kinsan wannan wane irin abune kikasashi yake amayarwa to to wannan abun seda muka d'auki shekaru muna shiryashi muka sharya dashi shine kikeso ki'bata Mana komi ko to kafin kigama lalata mana shiri bari nakaiki inda ba'a dawowa " daga haka yayi kanta wani irin bugun zuciya matsananci Iftahal tashiga ji kafin ya iso gareta tuni zufa tawanke duk ilahirin jikin ta

Comments please

_Marmyn Zarah_
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... 📖🖊

🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK

IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

🅿 19 to 20

Wani irin yawu Mai kauri da d'aci Iftahal tahad'iye cikin darqewar murya tace " Allahumma rahamataka arju'u falatakilni ilanafsi d'arfatan aynun wa'aslihu shi'ani kullahu la'ilaha illa anta " kamar haka tacigaba dayin addu'o'i neman tsari da neman kariya daga dukkan abin cutarwa yana isowa gareta yasha'kure wuyan ta yajefata saman bed yasake nufarta gadan gadan cigaba tayi dayin addu'o'i yanasake nufota tatofa mishi wata irin 'kara yasaki yana fad'in " kin kasheni lalle kam kijira dawowata idan nawarke anan gaba nasha alwashin sena kasheki idan nadawo banza kawai " daga haka yafad'o saman bed d'in kamar matacce cigaba tayi dayin addu'o'i tana tofa mishi kamar 20 minutes yatashi zaune duban ta yayi sosai yanayimata wani irin kallo babu zato taji yajawota jikin shi manna mata kiss yayi yace " My wife nagodema Allah dabaki mutuba naje kawo ruwa nasamiki kitashi sekuma bangankiba dan Allah karki sake tafiya kibar ni " jin wannan sunan da maganganun shi yasa Iftahal tagane wannan ba Maher bane Saraki ne sauke ajiyar zuciya tayi tace

" Yauwa Saraki dan Allah kaceci rayuwa ta kasa Maher yasan cewa yarabani da budurci na da Kai da Maher duk abu 1 ne dan Allah Saraki kacece ni inajin tsoro kar Maher yazargeni Kar yayi tunanin wani ne nakaima kaina Kum....... " Wata irin tsawa Saraki yasakar mata cikin fushi yace " My wife banason kisakeyimin maganar wani ni bansan wani Maher ba kisani ni duniya ta daban shima duniyar shi daban babu wanda nasani cikin duniya ta se ke My wife karki sakeyimin maganar wani Maher kenan ma akwai wani Wanda kike so Kuma kike ma'amala dashi ko my wife kisani wallahi zan iya yin kisa akan ki sabida Ina tsananin son ki Kuma inada matu'kar kishi " sake jawota yayi jikin shi ya sassau ta murya yace " dan Allah My Wife kisoni kamar yadda nike sonki "

Tureshi daga jikin ta Iftahal tayi cikin kuka tace " dakai da Maher duka abu d'aya ne Saraki maqiya ne kawai suka raba 'kwa'kwalwar ku gida biyu shiyasa babu wanda yasan wani cikin ku babu wanda yasan mai d'aya yakeyi Saraki amma kass shi Maher yafika zama zahiri dan shi kowa yasani Kai kuwa ni kad'ai nasanka nafison Maher yasan cewa shine yayi min fayd'ey jiya dan Allah Saraki kasanar dashi " ta'karashe fad'ar hakan cikin kuka sosai Saraki yafusata yace " wato akan wani kike zubdamin hawayenki lalle kowaye wannan yacancanta nayime hukunci Mai tsanani da inada dama dana tarwatsa tashi 'kwa'kwalwar nahuta My Wife kirabu da wancan Maher d'in zan baki farinciki Kuma zan baki rayuwa mai cikeda farinciki My Wife dan Allah kimanta dashi "

Cikin damuwa Iftahal tace " tayaya zaka iya bani duk abinda nike buqata Saraki kaida bakasan kankaba bakuma kasan iyayen kaba sannan bakasan dalilin zuwan ka USA ba bakuma kasan tayaya ka aure niba kaga kuwa shi Maher yasan duka wannan kaga kenan shine zahiri kuma shine yafi cancanta dayasan ya amshi budurci na " dan Allah kasanar dashi "

Babu zato kawai seganin shi tayi yana kuka cikin kuka yace " gaskiya ne duk bansan wannan ba My Wife kafin zuwanki banaganin kowa cikin wannan gidan seni 1 amma segaki alokacin inajina kamar yaro 'karami bana sanin jiya ko yau bansan Yaya ma rayuwar takeba bana iya banbance komi ko sunana bansaniba seda kikazo Kika bani suna bansan cewa ni bayaro bane se ajiya kikasa nasan cewa ni babba ne dan Allah My Wife kisanar dani komi amma kimanta da Maher nafishi sonki "

Sosai jikin Iftahal yayi sanyi cikin damuwa tace to naji amma Kai tayaya zandinga ganinka aduk lokacin danike son hakan se zuwon Maher yatashi sannan Kai 'kwa'kwalwar ka take cigaba dayin ayki kasanar dani yadda zandinga ganinka duk lokacin danaso amma batare da tashin ciwon Maher ba " shiru Saraki yayi kamar Mai nazari kafin yayi magana wani haske yashigo cikin bedroom d'in cikin sauri Saraki yayi baya itama Iftahal haka addu'a Iftahal tashigayi kafin wani lokaci wannan hasken yarikid'e yakoma mutun dattijo dubansu yayi yayi murmushi sannan yace
Chapter 14 · 0% Book details