← Book details Furuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 41

Sashe 21

Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Cikin fushi yace Naga komi amma kamar yadda nayi tsammani wannan cikin banawa bane bakuma zan amshe shi ba sabida Wanda yayi cikin ba Maher bane kawai de yayi amfani da jikina ne wajan cimma burinshi sannan babu yadda za'ayi ace Wai Ina amfani da qwaqwalwa biyu Iftiih!!!!! Kinsake jefa zuciyata cikin tsananin baqinciki idona yakasa dena kallon yadda wani yake kusantar ki hakan yasa zuciya ta taqarayin nesa dake abu 1 yasa zan zauna dake sabida a sanadina hakan tafaru dake koda nayi niyyar zama dake ada to ayanzu bazan iyaba sabida ni inada tsananin kishi bazan iya rayuwa da macan da wani yata'ba shafar jikinta ba balle yakaiga kusanta hadda ciki Iftiih!!!! ayanzu ko abincin ki bazan iya ciba hatta kayana idan Kika ta'ba to nabar su har abada sannan daga yau har zuwa ranar dazamu rabu idan Kika sake bashi kanki to banyafe mikiba sannan wannan cikin yazama dole azubar dashi sabida banida fita a idan duniya kowa zai d'auka nawane nikuma babu yadda za'ayi na amshi cikin dabaida asali sannan nace miki idan kinga ciwona yatashi kirinqa guduwa kibarni amma Kika qi gashi nan Kinga kenan kece Kika Zama kanki kifito muje gida dan bazan iya ta'ba jikin kiba

Comments please

_Marmyn Zarah ce_ 👌🏻🥰😘
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... 📖🖊

🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK

IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

🅿 33 to 34

Komawa Iftahal tayi ta kwanta tanasake sakin kuka juyowa yayi yadubeta kauda kanshi yayi yace " amma kinsan banason kuka ko ? kitashi muje "

Juya fuskar ta can Iftahal tayi tace " bazan iya tashiba sabida haka nakwanta idan kaje gidan kabama Shanwul wayata yakawomin nakira su Salma suzo su d'aukeni su kaini Skul daga yau zan koma zama a hostel har Allah yasaukeni lafiya in sha Allah zanriqe abinda nahaifa nakuma bashi tarbiyya yadda al'umma zasuyi alfahari dashi "

Sosai Maher yafuskanceta amma yakasacewa komi ajiyar zuciya yasauke sannan yace " kenan kina nufin su Salma sunfini mahimmanci kenan to banyarda dazaman hostel ba kitashi muje " cikin muryar kuka tace " bazan iya tashiba Yaya kakeso nayi ? " Afusace yaduqa yasureta itako takwanta saman qirjinshi suka fita Shanwul Yana ganin fitowar su yayi saurin bud'e mota driver dayakawoshi yashiga yatada mota shiga cikin mota Maher yayi rungumai da Iftahal sake lafewa tayi saman jikin shi dukda taji sauqi sosai amma seta sake langwa'bewa

Zagayawa Shanwul yayi yashiga gaba suko suna baya cikin kissa Iftahal takuma rungumai shi sosai tace " wasss Allah cikina saurin kallonta yayi yashiga " cewa Yaya yabari ko ? " girgiza mishi Kai tayi tana sani takai hannunta saman hajiyar shi wani wawan kamu tayi mata tasake cewa wasssss Allah Prince ciki na " rumtse ido yayi dan Kam sosai yaji wannan kamun har cikin kanshi iska yaja yafesar yakasacewa komi

Kallon shi Iftahal tayi tagefan ido cikin zuciyar ta tace " kad'an kagani wallahi Sena gigita rayuwar ka kamar yadda kagigita tawa kamo hannun ta yayi daga kan hajiyar tashi ganin hakan yasa Iftahal d'aga hannun nata tacusashi cikin sumar kanshi tasake sakin kuka wani irin yarrrr Maher yaji cire hannun nata yayi daga cikin sumar kanshi yalumshe ido kanta tad'ago dede kunnan shi takai bakinta ahankali tasaki nishi metafe da iska hiiiiiiihhhhhh Saurin bud'e ido Maher yayi gabad'aya tsigar jikin shi tatashi duban ta yayi yace " sauka daga jikina " ahankali yayi maganar "

Babu musu Iftahal tasauka ajiyar zuciya yasauke haka yadinga sauke ajiyar zuciya har suka isa gida anayin parking Shanwul yayi saurin fitowa yabud'e musu mota sake d'akkota yayi yanufi ciki Yana shiga parlour yafara qorarin sauketa sabida gabad'aya tagama rikitamai lissafi musamman yadda yakejin breast d'in ta suna gogar qirjin shi sake riqeshi tayi cikin shagwa'ba tace " kakaini bedroom "

Sake tamke fuska yayi yanufi bedroom d'in saman bed yakwantar da ita yafara qoqarin miqewa jawoshi tayi babu zato yafad'a jikinta kukan shagwa'ba tasaki tace " Prince nifa yunwa nikeji kuma inajin tsoro bazan iya kwana anan ni d'aya ba " tsaki yasaki yami'ke yace " zansa Shanwul yasiyo abincin yanzu ko akira Iya tadafa miki " maqale qafad'a tayi tace " a a bazan iya cin abincin kowaba sabida babu tabbas akansu qila akuma saka wani yayi yunqurin kasheni "

Jinjina Kai yayi yace " nikuma bazan iya yima mace abinci ba koda na iya balle iya black tea kawai na iya dafawa idan kin yanke shawara Kya sanar dani " daga haka yanufi hanyar fita har yakusa fita Iftahal tace

" Prince dan Allah kayi duk abinda zakayi dasauri sabida uban babyn nan Mai qaunar shi zaizo yagaisa da babyn shi " afusace yadawo jawota yayi cikin fushi yace " uban waye shi akwai uban daya isa yashigo cikin gidana har yake'be da matata ? waye shi yau sekin sanar dani " sosai Iftahal tatsorata sabida yadda taga Maher yazama cikin qanqanin lokaci tamkar mayunwacin zaki " dake zuciyar ta tayi tace

" Babu wanda zai shigoma gida Saraki ne zezo ko nace huseen d'in ka " sosai ranshi yasake 'baci kafin yayi magana Iftahal tace " haba Prince Mainene najin haushi ? naga basona yakeyiba Kuma kace bakada alaqa da babyn nan to maiye abin damuwa kabar Mai shi yakula dashi nima kabarni nayi rayuwata yadda nikeso " shaqo wuyanta yayi cikin zafin rai yace " to bade a gidannan ba kibari idan Kika qara Baga sekiyi duk abinda kike so kinji Kuma daga yau zanga yadda za'ayi wancan maci amanar yasake yin amafani da jikina Koda kuwa zanbar yin bacci har abada " daga haka yasaketa had'i da turata yafita afusace

Yana hawa sama yafara kaiwa da komowa gawata irin matsananciyar shi'awa data taso mishi ga mugun kishi wani 'bangare na zuciyar shi tana gaya mishi yayimata ba dede ba kobabu komi shine silar komi amma yakasa gasgata zuciyar shi tsayin lokaci sannan yashiga wanka seda yaji antada sallah sannan yafito yawuce masallaci bayan yadawo Shanwul yashigo yakawo mishi sa'kon abincin tashi yayi yanufi bedroom d'in ta sallah yaga tanayi aje mata yayi yafito

Komawa parlour yayi yafara kunna sigari yanasha tsayin dare wajan 12 Iftahal taleqo abin mamaki ganin shi tayi tsaye yanata faman Kai komo da sigari a hannun shi shiko Maher yau cewa yayi yaga ta yadda za'ayi yayi bacci balle har wancan yasamu damar zuwa komawa Iftahal tayi tanasakin murmushi kwanciya tayi wajan 2 tasake leqawa amin mamaki ganin shi tayi saman abin sallah Yana nafila sosai Iftahal taji dad'in haka komawa ciki tayi itama tayo alwala a wannan daran de Maher ko runtse baiyiba

Washegari yashirya dawuri yafita Skul sabida lecture d'in safe gareshi yaleqa bedroom d'in Iftahal yaga tana bacci Iya yakira yace takula da ita kafin yadawo misalin 2 su Ammin suka iso adede lokacin Iftahal tafarka tana zaune bakin bed sefanan kuka takeyi suna shigowa Iya tamiqe cikin farinciki tashiga yimusu sannu dazuwa itako aunty Bahijjat kiran Iftahal tashiga yi tana ' Ina kike my sis matar Sarakin mu kina ina "

d'an jim Iya tayi tace " ay tana cikin bedroom tun d'azu taketa faman kuka nayi tambayar duni taqicemin komi " cikin damuwa Ammin tace " inashi Saraki ? " bata amsa Iya tayi " Yana Skul tun safe amma inajin yakusa shigowa " sosai ran Ammin ya'baci tace " matarshi babu lfy amma yabarta tun safe zaizo yasameni kuwa "

Daga haka tanufi bedroom d'in itada Aunty Bahijjat shiko Zaffar Zama yayi a parlour itako Iftahal batamaji shigowar su Ammin ba sabida tatafi duniyar tunani seda Aunty Bahijjat tata'bata sannan tadawo kallon Ammin tayi kamar cikin mafarki tashi tayi sekuma tarungume ta batasan lokacin datasaka kuka ba

Comments please

_Marmny Zarah ce_ 👌🏻🥰😘
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... 📖🖊

🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK

IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

🅿 35 to 36
Chapter 21 · 0% Book details