Sashe 30
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Aboki Kuma na Akeey Zaffar Ina hakan bazai yiyuba " sakkowa yayi daga bed d'in yafita 'bangaran saukar baqi maza yanufa amma basa can kiran wani hadimi yayi ya tambaye shi ina yaga Aunty Bahijjat tayi nuna mishi hanyar part d'in hjy Himla yayi yace nan naga sunbi itada wani yaro " jin haka yasa Maher bin wajan da sauri itako Aunty Bahijjat cikin mamaki takebin yaron ganin sun nufi Part d'in Hjy Himla yasa taji hankalinta ya kwanta tana shiga Abdul dake bakin qofar a la'be yayi saurin janyota tafad'a jikin shi wata irin muguwar dariya yayi yace "
" Dama nayi alqawarin bazakije gidan wancan banzan da budurci ba badai kin qinina to yau zan amshi abinda kika dad'e kinayima wannan ranar tafad'i " daga haka yajata da qarfin ciya zuwa cikin bedroom d'in shi yana shiga da ita yaturata saman bed yarufamata baya cikin sauri dede lokacin Maher yashiga cikin parlour kuma a dede lokacin Aunty Bahijjat tasaki qara saurin shiga cikin bedroom d'in Maher yayi abinda yagayi yasashi matuqar harzuqa cikin zafin rai yashago wuyan Abdul tabaya yafito dashi parlour wani irin mugun duka Maher yashiga kaimai da d'ayan hannun shi duk inda yasan zaimai illa nan yake bugu kafin wani lokaci tuni Abdul yayi laushi gashide shine babba amma abin mamaki yakasa ta'buka komi akan Maher dede lokacin hjy Himla tashigo ganin Abdul cikin mawuyacin hali yasata sakin fuler din hannun ta yawatse kafin tayi magana cikin fusata Maher yace
" nakamashi da yunqurin yima Aunty Bahijjat fyad'e dan haka zanje narufeshi kafin ya amshi kuhunci " zaro ido Hjy Himla tayi sannan tace " Abdul d'in sekuma tasaki kukan munafurci cikin kissa tace jeka dashi she Sha Sha kawai kayime duk hukuncin dakaga yadace amma Saraki dan Allah kaje part d'in ka kakira Iftahal nashirya muku abinci tun d'azu wucemin dashi Saraki banason ko ganinshi " juyawa tayi kan Aunty Bahijjat tana bata haquri bayan fitar su Maher hjy Himla tayi qwafa tace gara Abdul nasan zuwa gobe zai fito Kai kuwa da waccan shegiyar matar taka da cikin dakowa yakeyin murna akan shi yau zaku mutu dazaran kunci wannan abinci Kuma babu wanda yasan hjy Himla tashiryashi
Comments please 👏🏻
_Marmyn Zarah Ce_ 🤝🏻🥰
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘
Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... 📖🖊
🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA
🅿 53 to 54
Daga haka tashiga bedroom zama tayi bakin bed tanajin mugun haushin Maher akan dukan dayayima Abdul shiko Maher yanafita yasaka dogarawa sutafi da Abdul surufeshi itako Aunty Bahijjat har zuwa wannan lokacin jikinta rawa kawai yakeyi sabida sosai ta tsorata part d'in Ammin takoma cikin matuqar tsoro shiko Maher daganan part d'in kaka yanufa ganin babu kaka bakuma Iftahal a parlour se baqi yasa Maher nufar bedroom d'in Mama yana shiga yahangi Iftahal kwance saman bed d'in mama cikin sauri yaqarasa gareta hawa saman bed d'in yayi yarungumai ta tabaya yasaki wata irin ajiyar zuciya yakai hannu yashafa cikinta yace
" shine kika maqale wajan mama ko ? bakiko tunanin halin da dadyn Babyn zaishiga ko Sonahh hakan yayi kenan zuciya ta da ruhina hadida gangar jikina suna kewarki iya wasu awanni kad'an amma naji natsuwa ta tana neman barin jikina tashi muje part d'in mu dan kinsan bazan iya jure wasu a wanni batare danaji lafiyar babyna ba " cikin shagwa'ba Iftahal tayuyo kallon cikin idon shi tayi tad'an sake kashemai ido tace " haba kafasan duk agajiye nike shima babyn yana buqatar hutu "
Marayrayce murya Maher yayi yace " haba Sonahh please bazan iya haquri ba ko kinfara gajiya da buqatata ne ? " saurin sakamishi yatsa tayi saman lips d'in shi tace " karka sake fad'in haka har abada bazan gaji dabama mijina kulawaba tashi muje nima Ina farinciki da hakan "
Dede lokacin Mama tashigo murmushi tasaki tace " lalle Saraki yau kaine har cikin bedroom d'ina sabida gimbiya ko ? tobari kaji babu inda zata tana Nan bangaji da ganin taba " murmushi Maher yayi yace ayko Kaka sede kiyi haquri dan bazata iya dawannan hayaniyar tacikin part d'in kiba duk kintara baqi sun cika mata kunnuwa " miqewa Maher yayi yakamo hannunta suka nufi hanyar fita dariya mama tasaki tace " amma shine da kake renamana hankali Wai Kai babu ruwanka da mace to yau gashi duk kabi ka rud'e akan macan " murmushi Maher yayi yace " dama kaka bansamu sarauniyar mata bane kuma Sonahh ta cancanci narud'e akanta "
Daga haka yayi gaba riqeda hannun Iftahal suka fita Kai tsaye part d'in shi suka nufa suna shiga abin mamaki komi sabone cikin part d'in ankashe dukiya metarin yawa ko'ina abin kallone cikin part d'in qarasawa sukayi cikin bedroom d'in farko abin mamaki kayan lefan Iftahal sukayi musu maraba cikin mamaki Iftahal tace " wa'innan kayanfa ? " Murmushi yayi yace naki mana kina tunanin bikin su Aunty kawai akeyi ay hada namu ga dukkan alamu nan bedroom d'in kine zomuje nawa dan nafiso nagaisa da babyn cikin bedroom d'ina nacikin masarauta ta akaro na farko "
Baijira mai zataceba yasureta suka fito yanufi d'ayan bedroom d'in da ita yana shiga yanufi saman bed da ita sosai yashiga kallon bedroom d'in nashi komi yatsaru kamar basusan ciwon kud'i ba hawa saman bed d'in yayi nan yashiga sarrafata kamar wanda yayi kwanaki basa tare tsayin lokaci sannan yarabu da ita tare sukayo wanka shida kanshi yafito yaje bedroom d'in ta yaza'bo mata kaya yakoma da taimakon shi tagama shiryawa sannan suka fito yana rungumai da ita suka nufi dining shida kanshi yaja mata kujerar tazauna suna zama wata kuyanga tashigo cikin sauri tarisina ta gaidasu sannan tace "
Sunana Jamila nice mai kulada cin abincin ku idan kungama na kwaishe kayan shine nazo nazuba muku " murmushi Iftahal tayi tace " ok sannu Jamila Amma kibarshi kawai idan mungama Kya kwashe kayan sabida mijina baya iya cin abinda wata mace ta ta'ba idan ba niba sede ko su Ammi kije idan mun kammala Kya gayara gurin kinji nagode sosai Jamila " amsawa tayi cikin girmamawa tafita wani irin kallo namusamman Mai cike da soyayya Maher yakema Iftahal saurin bud'e kulan yayi yace to yau ni dakaina zanyima matata hidima wajan cin abincin nan "
Zuba abincin yayi cikin fulet yasa Spoon yad'iba yakai mata zuwa baki saurin kauda kai Iftahal tayi sabida yadda taji wani irin amai yataso mata dataji kamshin abincin kafin wani lokaci tuni tafarayin amai cikin sauri Maher yamiqe hannun shi yaka'be kulan abincin tafad'i abincin ya watse baibi takanshiba yanufi Iftahal dasauri kamata yayi yashiga shafa bayanta har tagama yin aman sannan yakamata suka nufi bedroom
Shigowa Jamila tayi tashiga gyara gurin bayan Maher yataimaka ma Iftahal ta gayra jikinta kwanciya sukayi misalin 7 akazo d'aukar amare sosai sukasha nasihohi sannan ko wacce aka tafi da ita gidan mijin ta lokacin da Maher zai tafi masallaci Iftahal qin Zama tayi cikin part d'in sede yakai ta wajan Ammin a 'bangaran Hjy Himla kuwa takasa koda zama tanajiran taji labarin mutuwar Maher da Iftahal Amma abin mamaki setagansu sunfito tare sun nufi Part d'in Ammin komawa tayi cikin mugun baqin ciki tanasake tunanin qulla wani tuggun
Murmushi Alhaji Tukur yayi dayaji su Maher sun shigo Egypt tashi yayi daga kishin gid'en dayake yace " lalle kuwa nasha alwashin bazasu komaba dan kuwa zansa akashe Iftahal shikuma nasashi yazama gara mutuwar shi da rayuwar shi nasan ana ciki hidimar biki cikin masarautar to da wannan zanyi afmani nasace matar tashi " kiran wayar dayashiga cikin wayar shi yasashi katse zancan d'agawa yayi abinda yaji yasashi saurin tashi tsaye yanasake maimaita " ankamashi fa kace garin Yaya yabari aka kamashi lalle yazama dole naje USA nasan yadda zanyi afitar dashi idan hakan bai yiwuba to shima yazama dole yamutu "
Daga haka yakashe wayar cikin tashin hankali yadubi nakusa dashi yace " mubar wannan aykin bayanzuba mugama da wancan shine yafi mahimmanci ayanzu dan idan yafurta wata kalmar tofa tabbas nashiga 3 " dede lokacin Babban d'anshi yashigo arud'e yace " dady kunna TV kaga news kai tsaye suke nuna yadda babban Company ka na London yake qonewa ayanzu haka ankasa kasheshi k....." Kafin yasakeyin magana Alhaji Tukur yayi saurin nufar TV yakunna jikin shi na matu'kar yin rawa tabbas kuwa hakan ne
Kafin wani lokaci tuni zufa tawanke duk illahirin jikin Alhaji Tukur taku 1 yayi cikin na 2 yafad'i a sumai
Nigeria
Misalin 9pm Zayyat yadawo yana shigowa idonshi yayi Mai tozali da Aunty Shukura kwance kamar babu rai cikin matuqar rud'ewa yanufeta d'aukarta yayi yafita da ita cikin sauri
Kuyi haquri da wannan dan Allah se ahankali ne amma in Sha Allah zan cigaba dayi muku safe da dare nagode sosai nima nasan yayi kad'an afuwan dan Allah 👏🏻
Comments please
_Marmyn Zaray Ce_ 👌🏻🥰