Sashe 11
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Gaskiya doctor ne zamada mace bai kamaceniba yanzu gashi najamata ciwon Kai da mutuwa tayifa Yaya zanyi kenan gaskiya dabazan yafe ma Kai naba " amma afili cewa yayi " subahanallahi zama yayi bakin bed d'in yasa hannu yata'ba kan nata saurin juyo da fuskar ta yayi sabida yadda yaji kan nata yad'auki zafi sosai ganin yadda fuskar tata takumbura sosai yasa Maher saurin jawota jikin shi cikin razana sosai yaji babu dad'i cikin sanyin murya yace
" Sannu kiyi ha'kuri kinji daga yau Idan kinga ciwona yatashi kidena zuwa inda nike idan Kuma kina gurin yatashi to kigudu kibar gurin kinji sannu bari nakira doctor yadubaki yabaki magani " kasa magana Iftahal tayi sede wani saban kuka dataji tanason sanar dashi batun fyad'en dayayi mata Kuma tanajin tsoron Kar yakasa fahimtar ta sabida wannan zancan yafi batun bige Kai had'arin fad'i gyara mata kwanciyar yayi had'ida rufa mata blanket sannan yami'ke yafita kasancewar asubace yasa doctor baizo dawuri ba se wajan 7:30 sannan yazo kafin zuwan doctor Maher kasa zama yayi sabida damuwar halin dayasaka Iftahal doctor yana zuwa Maher yadubai shi cikin rashin fahimta yace " amma sewa nayi katuromin doctor Sera shine Kai kazo to maiye nufinka kana nufin kana namiji 'kato dakai zan yarda kata'bamin mata ? Ina bazai yiwuba idan har bazaka turo mace ba to gara nakaita asibiti kawai ay can dole yazama akwai mace "
Ha'kuri doctor yashiga bashi sannan yakira wayar doctor sera yace tazo sosai Shanwul yashiga yin mamakin yadda Maher yake fad'a cikin tsawa abinda bai ta'ba ganiba itako Iftahal dake jin duk abinda ke faruwa daga bedroom tasauke ajiyar zuciya tace " Wai yaushe Prince yafara kishina haka ? lalle akwai damuwa shiko Shanwul cikin girmamawa yace " Allah ya'kara maka lafiya dama cewa nayi dawace mota zakaje Skul sabida nasan wacce zankai Gimbiya Skul " wani irin kallo Maher yawatsa mishi sigarin hannunshi yakunna yazu'ka sosai yafesar yasake zu'ka dagani cikin 'bacin rai sosai yake zu'kar ta sannan yadubi Shanwul yace
" Daga yau bana bu'katar kasake kaita Skul ita 1 sede idan danine idan Kuma time d'in shigarmu baizo 1 ba to nine zan kaita sannan daga yau Kar nasake ganin ka cikin part d'in nan sede idan nine nakiraka jeka kacema iya tazo " cikin sauri Shanwul yafita Yana jinjina wannan lamarin cikin zuciyar shi yace " ko dai Prince yafara son gimbiya ne ? Ko Kuma wani taken takurar ne " Amsar daya kasa bama kanshi babu jimawa sosai Iya tashigo zubaiwa tayi agabanshi tana kwasar gaisuwa baice komiba balle ya amsa dede lokacin doctor Sera tashigo tashi yayi yayi mata nuni data biyoshi bedroom d'in Iftahal yashiga itama doctor tashiga duban Iftahal yayi yace sanar da ita damuwar ki " daga haka yajuya yafito kallon Iya yayi yace "
" Iya kizauna anan kikula da gimbiya kafin nadawo zan shiga Skul duk abinda take bu'kata ayi mata " daga haka ya haura sama wanka yashiga bayan fitar Maher doctor Sera tadubi Iftahal tashiga tambayar ta maike damunta cikin sanyin murya tace " kaina yake matu'kar ciwo dakuma zazza'bi sekuma " kasa 'karasawa tayi tace shikenan abinda kedamuna " jinjina kai Doctor Sera tayi sannan tace yakamata Kisha tea sabida zanyi miki allura " dede lokacin Iya tashigo tace to cikin sauri tafita babu jimawa tadawo hannunta ri'ke da cup d'in tea mai kauri Zama tayi bakin bed mi'kama doctor Sera cup w tea din tayi tari'ke d'an kamo hannun Iftahal tayi amma taga Ina hakan yasata saka hannu 2 tatadota zaune " wassssa Allah " Iftahal tace tad'an zame daga zaman ganin haka yasa Iya jinjina Kai had'ida binta da kallo amma batace komiba se sannu datace mata
Da 'kyaur iya tasamu Iftahal tasha tea d'in sannan doctor tayi mata allura gyara mata kwanciya Iya tayi sannan suka fito 'karamin parlour zama sukayi doctor najiran Maher magunguna tashiga rubutawa tsayin lokaci sannan Maher yashigo cikin shigar ba'kin suit wooow gaskiya Maher yayi matu'kar had'uwa musamman cikin wannan shigar sosai suit d'in sukayimai kyau duban doctor yayi yace " yaya ? " bayani tayimai kamar haka
" Babu wata damuwa sosai da alama tasamu rashin bacci Kuma tanada damuwa sosai daganin fuskarta tasha kuka sosai nayi mata allura zata samu bacci zuwa lokacin dazata tashi zazza'bin da ciwon kan zai sauka ga wa'innan magungunan asiyo mata tashasu kwana 3 "
Amsa yayi sannan yami'ka mata kud'i masu yawa yi yayi kamar zai shiga bedroom d'in sekuma yajuya yafita tashi itama doctor tayi tayima Iya Sallama tafita sosai Shanwul yayi mamakin yadda Prince zai iya shiga Skul yau bacin jiya ciwon shi yatashi
Egypt
Kai komo Hajiya Himla takeyi cikin tsakiyar parlour ta sannan tadubi d'anta dake zaune sama cushion shima sefaman huci yakeyi tace " karka damu Abdul inde ina raye to wannan masarautar takace sannan kasani wannan auran na Saraki bazai Kai labari ba hmmm watoma aure Yana mahaukacin ko wa inne sha sha shun iyayen ne suka bashi 'yarsu hmmmm lalle kuwa sunkawo yarsu gidan mutuwa ni Hajiya Himla senaga bayan su duka wallahi dan kawai Ina macane dani namiji ne babu yadda za'ayi nabar Yaya Zaid hawa saman kujerar mulkin 'kasarnan tokuwa tunda ni tafi 'karfina Kai bazata gagareka ba Abdul kaine Sarkin gobe cikin wannan katafariyar masarautar "
Ihu Abdul yayi yace " se Umma ta da kyau shiyasa idan natuna inada uwa irinki nikejin dad'i sosai sabida nasan babu abinda zai gagareni cikin duniyar nan amma Kinga yadda Kaka take murna Wai Saraki yayi aure yazama babban mutun Wai lallai kuwa sun godema Allah sau'ki yasamu kumafa hadda Momy cikin masu murna " dariyar mugunta Hajiya Himla tasaki tace barsu kawai muma muje taya murna kafin murnar tasu takoma kuka ay bazamu nuna bamuji dad'i ba ina mu nuna tamu murnar tafi tasu muje Abdul d'ina
Comments please
_Marmny Zarah_ 🥰🤝🏻
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘
Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... 📖🖊
🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA
🅿 15 to 16
Daga haka suka fita zuwa 'bangaran Mama wato Kaka zaune suka sameta itada Momy dasu Aunty kurrat dasukazo duba jikin Kaka se wata hadima dake yima mama tausa a 'kafafu dede lokacin suka shigo zama hjy Himla tayi sannan tafad'ad'a fari'ar ta tace " mama wani labari naji shine nace bari nazo naji Allah yasade gaskiya ne dan tuni nake burin ganin Sarakin mu yazama babban mutun " murmushi Mama tayi tace " gaskiya ne Himla Saraki na yazama babban mutun in sha Allah nanda 9 months zanga d'an shi ko 'yarshi ay Kam idan matar Saraki tahaihu tofa senaje USA Allah yasa lokacin baban ku yatashi nasan zaiyi farincikin ganin yaron Sarakin shi sosai ran hjy Himla ya'baci amma setayi saurin seta kanta tace " gaskiya ne nima kuwa zanje dan Kam za'ayi sunan daba'a ta'ba yin irin shiba sosai Momy tasaki murmushi tace
" Allah sarki yarona Allah yabaka Lafiya gaskiya Ina matu'kar yin farinciki nasan in sha Allah wannan matar alkairi ce atare dakai mi'kewa Aunty kurrat tayi tace " lalle de Kam amma nifa ina ganin baikamata abar Saraki da mace ba sabida kunsan fa idan ciwon shi yatashi komifa zai iya faruwa " mi'kewa Aunty Sumeer tayi tadafa Aunty kurrat tace bai kamata zuciyar ki takawo miki abinda babu alkairi ba kuma kiyi na'am dashi kisani Saraki bashine yad'aura makanshi wannan muguwar lalurar ba Allah ne yad'aura mishi Kuma hakan yazama kaddarar shi ce dukda ni cikin zuciya ta inaji kamar ma'kiyane suka zagaye min 'kanina amma in sha Allah bazasuyi nasara ba a gobe babu wani sarki cikin daular mu se Saraki Aunty kurrat kawai kiyi fatan alkairi "
Sosai maganar Aunty Sumeer ta'bata ran Aunty kurrat da hjy Himla murmushin ya'ke Aunty kurrat tayi afili amma cikin zuciyar ta setace ayko idan har Ina raye babu yadda za'ayi nabari Saraki yayi mulkin wannan daula tamu kenan shikenan muda Mahaifiyar mu munzama 'yan kallo lalle hakan bazai ta'ba yiyiwa ba " itama hjy Himla anata 'bangaran cewa tayi " hmmm lalle kuwa zanga yadda za'ayi mahaukaci yayi Sarauta yazama doke nakoma wajan boka ya'kara yawan aljanu su kashemin Saraki dagashi har matar tashi nahuta " Amma afili setace " maganar ki gaskiya ce Sumeer ay Saraki ya isa ya aje iyali sosai Momy da Mama sukaji dad'in maganar Aunty Sumeer itako Faheemat se alokacin tace " ayni wallahi sabida farinciki jina nikeyi kamar nayi tashi na isa USA ganin Amaryar 'kaninmu autan mu Namiji 'kwaya d'aya tilo Saraki namu Allah yakare mana sarkin gobe " tafi Aunty Bahijjat tayi tasaki murmushi sosai tace " gaskiya Aunty Faheemat kamar kinshiga zuciya ta nima Kam hakan nikeji tunda Sarakin mu yayi aure tokuwa tabbas lafiyar shi tafara samuwa sosai waiyyo Allah inama zanga wannan Amaryar tamu yanzu dako sabida jin dad'i Kaka Sena d'agata sama "