Sashe 24
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
" Haba Shukura yafakamata kisan cewa Allah shike tsarama dukkan wani bawanshi rayuwa kuma bai Isa ya canzaba dan haka kid'auka wannan itace kaddarar ki sannan kisani Allah yasa Zayyat shine mijin ki Kuma babu canji sabida yazama dole ki d'auki haquri zuwa jibi iyanzu kinzama matar Zayyat dan haka garama kibar wannan kukan " tashi Ummi tayi tafita itako Shukura kamar anqara izata cigaba da kukan tayi sosai tana sake tunanin yadda zata zauna da Zayyat matsayin miji shigowar qawarta yasata d'an sassauta kukan tashi tayi zaune cikin damuwa qawar tata tadubeta tace " haba Shukura karfa kijama kanki wani ciwon yakamaki abinda kikasan babu makawa to yafazama dole kiyi haquri dashi yanzu Kinga gashi har baqi 'yan biki sunfara cika gidan ku amma ke babu abinda Kika farashiryawa to ay gasu Aysha nan zuwa idan sunzo Kinga yazama dole kitashi muje wajan gyaran jiki " tashi Shukura tayi tsaye tace " wa zanyima gyaran jiki wancan yaro ? Allah yasauwa'ke aykinga yadda kika ganni haka to ahaka zanzauna Babu maganar wani gyra irin na Amarya dan Kam ni bana d'aukar wannan auran matsayin aure na har yanzu inaganin qaddarar zata sauya sabiba banaji ajikina cewa wannan qaddara tace " ajiyar zuciya Aminta tasauke tace " to ayko yakamata kisama ranki cewa wannan itace kaddarar taki kuma babu makawa dan haka kitashi muje ayi abinda yakamata kokuma wallahi naje nasamu Abba nasanar dashi "
Jin hakan yasa Aunty Shukura saurin miqewa Sabida tana matuqar tsoran Abban ahaka cikin rashin so Aunty Shukura tabari akayimata komi na Amarya amma cikin zuciyar ta baqinciki ne cike kasancewar auran mutu 2 ne yasa hidima takacame kamar mai baqi daga nesa duk sun halla sosai ake hidima kud'i kuwa ankashe su tamkar paper safiyar ranar asabar aka d'aura auran Ibrahim Ishaq da Fadila Musa se auran Zayyat Aminu da Shukura Ishaq shikenan Allah yariga yayi hukuncin shi jin labarin an d'aura auran yasa Aunty Shukura shiga cikin mawuyacin hali jitakeyi kamar zata mutu a'bangaran ango kuwa shima yashiga cikin damuwa wane irin zama zasuyi shi kawai yake tunani daqar akasamu Aunty Shukura tafito wajan yin hotuna
d'an dubanta yayi seda gabanshi yafad'i sabida wani irin kwarjini datayimai cikin qasada murya yace " kinyi kyau sosai " wani irin kallo tayi mai shiko murmushi yasakar mata yasake cewa " haba Uktee karfa mutane sugane cewa bakison wannan auran haba kisaki ranki Mana " wani banzan kallon tasakeyi mai d'an kauda kanshi yayi yajawota jikin shi nakuwa jama'a suka d'auki tafi shiko Mai hoto yafara d'aukarsu ahaka idan ran Aunty Shukura yayi dubu seda ya'baci a wannan lokacin hakan yasa ba'a gama yin pictures d'in ba tabar gurin misalin 6pm aka Kai amare katafaran gidansu wanda Abba yaginamusu musamman a cikin unguwar su part 3 ne na Yaya Ibrahim yana kallon na Zayyat se d'ayan dake kallo su ko wanne yayi matuqar had'uwa a part d'in yaya Ibrahim shida abokan shine dakuma qawayen amarya itako Amarya tana saman cushion zaune fuskarta rufe da mayafi tashi tsaye Yaya Ibrahim yayi yace " to abokai Ina godiya Sosai agareku inayima kowa fatan Isa gida lfy to kunga dare yafarayi yanzu 8:40 yakamata narakaku ko kukuma qawayen amarya su Yunus zasu saukeku " tasomai sukayi da tsaya suna fad'in ko bakaceba yanzu zamu tafi dad'in abin muma munada matan mu qawayen amarya sune dajin haushi sabida sukam idan Abba da Momyn su zasu nufa muko gidan mu zamu " dariya qawayen amarya suka saki sukace dad'in abin ay muma manu lokacin Yana nan zuwa " daga haka sukamiqe Sallam sukayi musu kowa yatafi bayan fitar su Yaya Ibrahim yakama hannun Amarya shi suka shiga bedroom alwala sukayo suka fito suka tada sallah bayan sun gama suka gabatar da duk abinda yadace Madara akwai Fadila tasha tashi Yaya Ibrahim yayi yasureta se saman bed shida kanshi yaciro Mata kayan bacci bayan yasaka nashi seda yabar gurin sannan Fadila tasaka kayan sabida kunya yana dawowa yahau saman bed d'in rungumota yayi jikin shi sosai Fadila tayi wata irin fad'uwar gaba sabida tsoro kafin wani lokaci tuni yafara ayka mata manyan saqonni masu wuyar fassara kuka tafarayi mai ganin yadda yarikice mata lallashinta yashigayi yana cigaba da niyar cimma burinshi niko nace tofa wannan amaryar da angon sunkai wani matsayi bari nakoma 'bangaran su Aunty Shukura muga wace irin waina suke toyawa
Bayan tafiyar abokanan Zayyat da qawayen Aunty Shukura Zayyy yatashi yashiga bedroom d'in ta sabida tunda aka kawota nan tashige ko abokanan shi basu gantaba zaune yasameta bakin bed tana latsa wayar ta kallonta yayi yagirgiza Kai sannan yace " yakamata kitashi muje muyi sallah " d'an duban shi tayi tace " dawa dani " hmmmm lalle Zayyat kayi kuskuran fahimta inde nafila ce to zanyi abuta ni d'aya baseda kaiba Kuma zan roqi Allah akan yazancamin wannan qaddarar auran naka dan haka Kama fitar min daga bedroom daga yau karka sakeyin gigin shigomin cikin bedroom d'ina " dubanta yayi yasaki murmushi sannan yace
" Allah sarki Abba Kai kana ganin kayimin babbar gata bakasan babbar damuwa kahad'ani da itaba dukda haka nayima alqawarin yimaka biyayya Allah sarki Iftahal badan da qaddara data sauya mana mafarkin muba da ayau ina cikin farinciki sabida nasan zakibama wannan marayan kyakkyawar kulawa amma kasss ashe banine mijin nakiba Ina miki fatan alkairi Iftahal Uktee duk naji sharadin ki Kuma in sha Allah zan kiyaye nabarki lafiya " daga haka yajuya yafita bedroom d'in shi yashiga zama yayi bakin bed se alokacin rashin Iftahal yadawo mishi sabo wasu hawaye masu zafi suka shiga gangaro mishi saman fuskar shi sosai Zayyat yake kuka cikin raunin murya yashiga cewa
_Abba kayimin musaya daga Aunty Shukura madadin Iftahal d'ina dan nasamu farinciki kass Amma Abba kamanta cewa MUSAYAR RUHEEY " sunan book d'ina nagaba bayan cigaban Mugun Sartse kamanta cewa MUSAYAR RUHEEY abune mai matuqar wahala Abba tabbas zuciyata tana cikin azabtuwar rashin Iftahal kullum dare nakan zubda hawaye akan rashinta amma inayin qoqarin boyewa Abba watakila dafin son Iftahal shine zaiyi sanadin rasha rayuwa ta " sosai Zayyat yasake fashewa da kuka Yana Kiran dadyn shi da Momyn shi dasuka dad'e dabarin duniyar_
Allah sarki Zayyat kabani matuqar tasauyi 😭😭😭
Egypt
" Fitowa hjy Himla tayi daga part d'in ta tanufi part d'in mama zaune tasameta tanata amsar taya murnar baqi dasuketa zuwa gefe kuyangine suketa yimata hidima zama hjy Himla tayi daga gefan Mama murya qasa tace " mama dama wani tunani nayi nace yakamata asamu Wanda zai zauna da gimbiya matar Sarakin mu sabida yadda zata samu kulawa sosai " shiru Mama tayi nawani lokaci sannan tace " to ay Himla akwai hadimai dayawa acan kinsanfa halin Saraki bayason takura kwata kwata " murmushin takaici hjy Himla tayi tace " haba mama ay baza'a biyemaiba sabida dan matar shi za'a badan Shiba sabida akula da ita dakuma babyn jikinta " jinjina Kai mama tayi tace " kuma hakane to amma waye zeje Kinga de yayyun nashi kowa Yana gidan mijin shi su Bahijjat Kuma auran su nan kusa to sede Mahaifiyar shi ko atura jakadiya ko Umman tasu taje " ajiyar zuciya hjy Himla tayi tasake cewa " haba mama ay gani tunda ni Babu nauyin kowa akaina ay senaje " duban ta Mama tayi tace " ay Himla gani nayi bakwayin shiri da Saraki shiyasa " had'e fuska hjy Himla tayi tace " to mama ayni dan matar shi zani Kuma nasan duk hukuncin dakika yanke yazartu idan har ba kema bakiso naje bane Mama " ajiyar zuciya Mama tasauke tace " shi kenan Himla Allah yataimaka Amma kibari se su Batol sun dawo idan Sarki zashi shida Karimat seku tafi tare sesu baroki can
Kuyi haquri narashin yin posting jiya munsha hidima ne kuma harga Allah naso nayi tunda nace zanyi to sakamakon aykin danayi wajan wuta suyar waina ga iccen bayaci hayaqi yasani ciwon Kai idona dishi dishi nike gani jiya danafara typing se hawaye sabida hasken wayar ga zafi cikin idanuna hakan yasa nakasayin typing kuyi haquri muhadu zuwa dare
Comments please please please 👏🏻
_Marmny Zarah Ce_
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘
Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... 📖🖊
🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA
🅿 41 to 42